Sashe 50
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ina kuma zakije? dawo nan ko kiyi abunda zakiyi ki sake fa Marmeeyy baza'a hanaki sakewa awani gida azo gidan mahaifinki a hanaki ba" Cewar Anty fadeela.
"Bansan da mutane aɗakin bane zanje ɗakin Mama na faɗa ina ƙoƙarin fita" no babu yanda zakije zoki canja kayanki anan. Banason musu da ita dan haka na ƙarasa shigowa. Nafara cire kayan dake da Vest aciki.
"Baku mata jaje ba" cewar Aysha. Dariya su duka suka saka sannan wasu daga ciki suka fara faÉ—in.
"Allah sarki Allah yamaida alkhairi" ban kulasu ba. Ina jiyo É—aya acikinsu tana faÉ—in.
"Aysha bakida Dama haka kikayi wuff da Bawan Allahn nan yanzu wasa gaske saura kwanaki yazama naki ke kaɗai kuma fa yahaɗu wallh ki ganshi fa lallai kinyi gamda katar. Mamaki nakeyi a'ina Aysha tasamu photonsa? Banason jin wani abun dan haka dasauri na ƙarasa cire kayan zan fice.
"Bakiji ba" Aysha tafaɗa ban kulata ba. Kinga please ki sakamin No Hamma anan sorry to ask inba wajanki ba bansan yanda zan samu ba ba cin fuska bane yanayi ne" taƙarasa tana miƙamin wayarta.
"Anya aysha kinada hankali kuwa? Nikam lamarinki na bani mamaki. Wallh Marmeeyy karki kuskura kibata taje yanda zata nema tasamu Æ´ar iska" ko kallo anty fadeela da tayi magana bata isheta ba.
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Assalamu alaikum yan'uwa da abokan arzikiðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
Ina mata masu fama da wadannan matsalolin
Matsalar haihuwa
rikicewar al'ada
ciwon mara yayi period
Fesowar kuraje ga gaba
Ganin farin ruwa mai wari yana fito maki
Kurajan gaba
Kaikayin gaba
Da dai Sauran wasu alamomi to yar uwa kinsan ko miye to ba wani abu bane face sanyi ne ya taro yayi maki yawa 😔😔😔
Toh masha Allah sha kuruminki Allah ya kawo maki sauki ga wannan addababai ciwo
Maganin da zaki sha kiyi garau da yarda Allah 🙌ðŸ‘
Toh ga dama ta samu maza ki kira aunty zee mom mujahid Katsina akan wannan lambar wayar ki ce mata MAIJIDDA MUSAWA ce taba ki wannan number
ki na son sanyan magani
08162859027ðŸ¤
------
Bansan lokacin da murmushi ya suɓucemin ba wanda ni kaina bansan na menene ba amma tunanina yafi bani na jin daɗine tunda na fahimci ko lambarsa ma bata dashi hakan yana nufin ko kiranta bai taɓa yiba kenan. Sai Alokacin naji inada buƙatar na maida mata amsa tunda nasamu damar yin hakan.
"Anya Aysha kinada hankali kuwa? Zumuɗin auren mutuminda baisan dakeba ko kamanninki bana tunanin ya sani bare ace ya kiraki a waya haka zakiyi zaman aure shine kiketa ɗauki. Wane irin zama kike tunanin zakiyi da namijinda zuciyarsa ta karkata wani waje? Ki zauna kiyi tunani sosai ba Zumuɗi da rawar kai yakamata kiyi ba yakamata ki zauna kiyita addu'a kina roƙon Allah yacire masa son wacce yake fama da ita a zuciyarsa ya sanya masa ƙaunarki. Wannan shawarace a matsayina na ƴar uwarki" Cikin ƙuluwa tace.
"Duk namijinda zai soki Marmeeyy ina tunanin idan ya ganni zai soni fiye da ke dan saiya ninkamin sonda yake miki ai ido ba mudu bane amma yasan kima"
"Okay all the best" shine abubda nafaɗa nabar ɗakin. bayan shigata ɗakin Mama na zauna a gado haɗeda sauƙe ajiyar zuciya Naji sanyi da daɗi sosai a raina banyi tunanin zan samu sauƙi alokaci ɗaya hakaba. Gabana yayi mummunan faɗuwa. Danayi tunanin abunda ya sakani jin daɗin. Anya kuwa nayiwa kaina adalci? Murna nakeyi da rashin kiran da Hamma ke yiwa Aysha? Hakan yana nufin naji daɗin nuna halin kk inkula da yayi da ƴar uwata kenan?" na jijjiga kai da sauri dan banason ya kasance haka. Na tabbata samun damar mayar mata da martanin maganar da take jefamin yasamamin nutsuwa naja dogon numfashi na zube akan gado.
Washe gari zasuyi event ɗinsu dan haka tunda na tafi makaranta ban dawo ba sai har 6:00pm ina cikin makaranta harda maryam itama taƙi komawa gida. Babu yanda banyi da itaba tatafi wajan event ɗin taki. Dana matsa tacemin.
" ke idan naje hakan yana nuni ina farin ciki da bikin kenan? Toh banayi garama ki barni" haka nagaji nabarta ban bar makaranta ba saida na tabbatar kowa yagama tafiya wajan event ina shiga gida ana kiran magrib Kia tsaye ɗakin Mama na wuce ban fito ba sai washe gari ko kalan kayanda Amarya da ƙawayenta suka saka bandaniba. Bansan ango yaje ko baijeba. Mummy ma ban gantaba sai da zan tafi makaranta nabi muka gaisa. Zan fito inaji wasu suna zancen ango baijeba na taɓe baki nawuce abuna. Yau ma irinta jiya nayi sai magrib nadawo. Dake a harabar gida suke event ɗin na taras dasu amma ko kallon yanda suke banyiba nawuce ciki. Anty fadeelah ma ashe bata halarci event ɗin ko guda ɗaya ba bansaniba saida nashiga na tarasda Mama tanayi Mata faɗa nima na saka baki muna tausarta amma cewa take har indai bazan jeba toh itama bazata jeba. Na nuna mata saboda school yasa bansamu event ba takasa fahimta dan haka kawai na yanke shawarar zanje event har indai za'ayi a ƙarshe. Tausayin Aysha ya kamani ganin yanda ake event ba ango bare ƴan uwansa. A paper na rubuta numbern Hamma nakai mata ɗakinda take na ajiye. Tagani batace komai ba nima bance ba dan banama buƙatar tace ɗin bana tunanin yanzu zan iya bari ta faɗamin maganarda ranta yakeso batareda na rama ba.
Ina fita taÉ—auki numbern dake babu kowa a É—akin tayi dialing numbern bata daÉ—e tana ringing ba aka É—auka ta gaisheeshi ya amsa murya babu yabo ba fallasa. Yayi shiru dan bai gane wacece ba. Tafara in ina.
"Uhmm Uhmm Aysha ce" har cikin ransa tsakani da Allah bai gane wace Aysha dan haka yace.
"Aysha! Aysha! Banganeba. Tarasa me zatace masa yagane sai tace.
"Uhmm dama marmeeyy ce ta bani lambarka shine nace barina kira naji ko zaka halarci diner da za'ayi on Saturday ranar É—aurin aure. Idan bazaka samu damar zuwa ba sai kawai asoke event É—in"
"Marmeeyy tabaki Number na? Yayi exclaiming. Da sauri tace.
"eh" a yanda yake zaune yazama statue yakasa koda motsi bayan yayi confirming abunda kunnuwansa sukaji masa. Menene hakan yake nufi kenan? Marmeeyy ce da kanta tabata Numbernsa? Marmeeyy ta yafeshi ta manta dashi ta daina sonsa
kenan? Haka actions nata suka gwada amma baiyi tunanin zata iya daukan numbernsa tabada sisternta ba bayan tasan ita kaÉ—ai yakeso. Yaji É—aci aransa dakÆ´ar ya iya buÉ—e bakinsa yace zan kiraki. Yana faÉ—in haka ya datse kiran."
Lallai marmeeyy tawuce iyakarta kuma tasaka shi yaji zafi yaji babu daɗi. Amma dole zai rama zaije event ɗinda za'ayi kodan shima yasamu ya ƙuntata mata gwargwadon yanda tayi masa. Kai amma anya zuciyarsa zata iya jurar ganin ya ƙuntatawa Marmeeyy kuwa domin yana sonta idanya ƙuntata mata ya tabbata saiya fita shiga damuwa.
Nikuma anawa wajan ba ƙaramin dauriya nayiba dana iya ɗaukan number na bata dan saida nayi hawaye amma yaya zanyi? Tunda inada hanyarda zan taimaka mata kawai gwara na taimaka matan dam bazan barmu dukanmu cikin ƙunci ba."
Har washe gari bai kirata ya sanarda ita akan zai halarci event ɗinba shi asaninsa grooms ke shirya diner idan suna buƙata baisan wane karbani yakaita shirya diner bayan bata shawarceshi ba.
Dakyar wasu daga cikin abokanansa da sukasan yanda lamarin yake suka tausheshi akan yaje. Daya tsaida zuciyarsa akan zuwan kawai saiya tura mata text message akan zai halarta. Amma shi dai har yanzu Marmeeyy yakeso kuma yana addu'a akan Allah yayi ikonsa ya canja lamarin.
Aranar akayi walima itama ban halarta ba ina makaranta har aka tashi.
Washe gari daya kasance ɗaurin aure da zazzaɓi na tashi dan abun ya dokenk sosai gani nakeyi kamar almara wai Hammana zai auri ƴar uwata. Aysha inajin kamar zan iya haƙuri bayan auren amma sakda ranar tazo naji haƙurina gabaki ɗaya ya ƙare. Toilet nashiga nayi kuka na godewa Allah nafito ban fitoba dan nasan idanna fito kowa saiya fahimci halinda nake ciki.
Dagani har Hamma munkasa yarda cewa yau rana tazo da zata saka katanga a tsakaninmu zamu zama ba mallakin juna ba ina tuna hakan sai inji hawaye yana zirara akumatuna.
ƙarfe sha ɗaya da rabi 11:30am aka ɗaura auren Hamma da Aysha Bikin yayi mutane dukda bawani gayyata akayi ba shi Hamma abokanansa idanba na jiki bama bai sanar musu ba. Amma haka abokanan wannan ya sanarwa wannan har suka samu halarta. Hamma kawai yana tafiya ne amma jiri ɗebansa yakeyi ɗakyar yasamu ya sulale yabar cikin mutane dan jiri ɗebansa yakeyi akowani lokaci zai iya faɗuwa."
ZAYNAB BAWA