Sashe 22
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shikenan Hammana nayarda da zarar kazo wajan Baba kai tsaye kayi masa maganar aure amma dan Allah kabari saina gama exam na wannan semestern" murmushi yayi danake iya jiyo sautinsa yace.
"Shikenan Baby nayarda zuwa ƙarshen semestern nan amma da zarar lokacin yayi ahaɗe za'ayi magana da aurenmu gabaki ɗaya dan haka kishirya tarɓana nan bada jimawa ba amatsayin mijinki" murmushin jin daɗi nayi sam tunanina bai kawomin abunda yake nufi da zancenda yayi ba saida naji yacigaba da faɗin.
"Ba ƙaramin shiri zakiyi ba dan mijinnaki nada buƙata sosai wannan dalilin yasa bana kula ƴan mata har saida nasamu wacce hankalina ya ƙwanta da aurenta. inada yaƙinin zubinki zaiyi dai-dai dani ina nufin zaki iya ɗaukar buƙatata" shiru nayi saboda maganganunsa sunfara wuce ƙarfin ƙwaƙwalwata ban iya dakatar dashi ba nayi shiru kawai ina sauraronsa ga dukkan alamu ya buɗe zuciyarsa ne kawai yana fitoda abubuwanda yake cikinta daga ƙarshe tausayinsane yayi matuƙar kamani sai nakeji kamar naja masa lokaci da nisanda bazai iya ɗaukaba. Ina cikin sauraronsa na kara wayar a kunnena haɗeda lumshe idanuwana mama tashigo ɗakin dasauri na ɗauke wayar daga kunnena na danneta yanda bazata gantaba nayi tsuru-tsuru kamar wata maras gaskiya. tana kallona ta fahimci rashin gaskiya a tattare dani cikeda kallon tuhuma tace.
"me kikeyi ke kaÉ—ai aÉ—aki gabaki É—aya Æ´an uwanki suna ciki?" na daburce narasa abunda zan faÉ—a tace.
"Danna waya kikeyi koh?" ajiye wayarnan kifito bakida aiki sai danna waya ku ɗauki warmers ɗinnan kukai motoci babanku yace baƙin zasu tafi, dasauri na miƙe araina ina faɗin yau ƙwata-ƙwata ma ban danna wayarba sai yanzu nasamu lokaci amma Mama tace banda aiki saina danna waya.
Miƙewa nayi na fice muka ɗauki kulolin muka nufi harabar motocin muna zuwa suka buɗe boot na motan muka zubasu. Ji nayi kamshinnan yayi kusanci dani sosai kamar datsu da nashiga falon Baba jikina yabani ana kallo na na juya dasauri dan ganin mai kallon nawa."
Zaynab Alabura.
Wannan littafin na kuɗine kibiya Ki karanta ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Mutanen dana gani a harabar farfajiyar gidanmu sune suke kallona ga dukkan alamu wata magaaar sukeyi akaina amma ina kallonsu sukayi saurin canja akalar yanda suke kallo sukayi kamar yanda zan yarda wani wajan suke kallo ganin haka yasa kokonta yashiga raina nace may be wani wajan suke kallo kusa dani dayasa naji kamarni suke kallo juyawa mukayi gabaki ɗayanmu da niyyar komawa ciki kamshin turaren nan yasake busowa sai alokacin na lura daga falon Baba kamshin yake tahowa nan mukayi cikin amma zuciyata tacika dason ganin wannan mutumi mai kamshin naso ace dana shiga falon Baba ɗazu dana ɗaga idanuwana na kalli yanda mutannen suke nasan dole zan gane wanda yake wannan kamshin kaamr yanda ƙamshinsa yafita daban nasan dole haka shima zai kasance na daban. Muka koma falon Mama nidai ina zaunene amma harga Allah waya nakesonyi da Hamma dan hirar da sukeyi bawata armashi takeyimin ba.
A hankali na suÉ—aÉ—e na shige ciki ina zuwa na É—auki waya na kira lambar Hamma saida takusa katsewa ya É—aga. Yana picking nace.
" Sorry Hammana i kept you waiting mama ce tashigo takirani shiyasa" kamar wanda yake kallona ya jijjiga kansa yace.
"It's okay nima wanka nashiga sai naji ƙarar kiranki na fito na ɗauka" nace.
"Toh toh kagama sai muyi waya"
"Nagama ai bawani daɗewa nakeyiba tunda ni kaɗai zanyi kayana bakya tare dani dama kina tare danine saina ɗauki tsawon lokaci aciki. Bayan munshiga wanka we'll make love in there sannan muyi wank..." Dasauri na ɗaga wayar a kunnema jin maganar tayimin nauyi gabana sai faɗuwa yakeyi Sam Hamma bayajin kunyar sakin Magana idan aka ganshi kuma baza'a taɓa tunanin zaina magana hakaba. Amma wasa gaske Hamma akwai sakin layi. Kodan yaɗauki yardarsa gabaki ɗaya yaɗaura akaina ne yasanya baya kunyar faɗamin abunda yake ransa. Na maida wayar kunnena na jiyoshi yana faɗin.
"kinyi shiru are you there?"
"Uhmm inaji"
"Nop bakyaji nasan kin ɗaga wayar a kunnenki Baby kunyarki tayi yawa zaki bani aiki ba ƙarami ba" Cike da shagwaɓa nace.
"Nace Hamma kana sakin layine dayawa"
"Baby idan ban saki layi a yayinda nake tareda keba aina kikeso nasake?" cikeda Kunya nace kana Sakayawa Hamma"
"Uhmm-Uhmm nidai kibarni nabuɗe cikina ayanda nakeca ikon yin hakan gara kisan irin mijinda zaki aura tun yanzu ki shirya tarɓata ayanda nake"
"Uhm" kawai nace. yacigaba da magana wasu na iya amsawa wasu bana iya amsawa ba. Sai faÉ—amin yanda zamu gudanarda rayuwarmu bayan aure yakeyi da Uhm da Eh kawai nake binsa" Baby kinsan abunda nafiso jikin mace" magana É—aya yayi ya sanyani saurin faÉ—in.
"Hammmma!!! Ni bacci nakeji"
"Okay ba damuwa yi baccin gobe idan mun haɗu saiki saina faɗa miki ido da ido" na runtse idanuwana haɗeda sakin murmushi inajin kunyarsa da ƙaunarsa acikin raina nace.
"Hamma dagaske nake bacci nakeji" saida yaÉ—an É—auki lokaci sannan yace.
" okay yi baccin Good night I love you"
"I love you too" na faɗa. Sai bayan nafaɗa tunanina ya kawomin abunda nayi. nayi saurin datse kiran tunda muke dashi ban taɓa cewa ina sonsa ba bawai dan banayi ba Sai dan matuƙar kunyarsa da nakeji. Shima kansa yasan inasonsa amma bai taɓa tunanin jin kalmar abakina a wannan lokacinba. Yayi murmushi haɗeda ajiye wayar. ni kaina banyi tsammanin zan iya faɗa ba ji nayi kawai ta suɓuce abakina" Murmushi nayi haɗeda rungume wayar nace.
"Ina sonka sosai Hamma na" Daga saman kaina naji Anty fadeelah tana faÉ—in.
"Iyyeh waye kuma Hamma? Lallai Hamma yayi kasuwa ya sace zuciyar wannan babysis É—in" nayi kici-kici nace.
"Sace zuciya kuma? littafin Hausa fa nake karantawa shine yafito fili" ta zauna sannan tace.
"koba littafin Hausa ba? Nace.
"shifa"
"Happy littafin Hausa. lallai ma yarinyar nan kin rainamin hankali ina jiyoki cikin waya kina cemasa i love you too kika kashe sai murmushi kikeyi irin wacce ta daÉ—e da nutsawa a soyayya. Wai har shekarunki nawane da kikasan soyayya? Ke wallh da kina tareda Mummy dakin gane kuranki" Na sake kicin-kicin na haÉ—e rai nace.
"wai dama tsayawa kikayi kina sauraron wayata wallh babu kyau toh nidai babu ruwana" yanayin yanda nayi maganar saida yasakata murmushi tace.
"Yi abunki wallh kina samin miji kiyi aure ni kaina auren nakeso amma kinga Mummy ta nace sai nayi karatu haka nayita faɗuwa a jarabawa karatu ya gagara niga yanda hankalina yake can daban itama yanda nata ya karkata daban gashi ɗaya yaƙi yiwuwa Wai tana cewa ita bata samu ta ƙarasa karatu ha dan haka bazata yarda ƴarta tayi aure batareda tagama karatu ba. amma kingani yanzu muna dai-dai ta magana zan turoshi wajan Baba. Daɗin uba kenan" Cikin raɗa nace mata.
"waye shi"
"Wa fa? Ta tambaya
"Wanda zaki turo wajan Baban mana"
"ji yarinya da wayo ke kin faɗamin waye Hamman da kike waya dashine?" Na girgiza kai cikeda nishaɗi jin sunan Hamma kaɗai yana sauƙarmin da nishaɗi nace.
"Zan faɗa miki amma kiyi alƙawari bazaki faɗawa kowa ba"
"Nayi alƙawari bazan faɗawa kowa ba" Na jijjiga kai sannan nace.
"Yayan maryam ne ƙawata ya matsa zai turo amma nace yabari saina gama exam wannan semestern"
"ko meyasa" ta tambaya.
" zuwa lokacin nakusa ƙare makaranta kinga kar suna zuwa suyi maganar aure baba kuma baida kuɗi da karatunmu zaiji koda aure? Kinga yanzu idan sukazo bayan gama exam ɗina kafin ayi maganar aure nagama karatu zuwa lokacin nauyi ya ragu akan Baba"
"Lallai kinyi basira Allah yakaimu lokacin" nace.
"Amin" na É—auko wayata na nuna mata pic É—inshi tace.
"Kai ma sha Allah hamma ya haÉ—u ashe dole ki kwarewa soyayyarsa banga laifinki ba so abunki"
Nayi murmushi nace.
"Ai saima kin ganshi afili" cikeda jinjinawa tace.
"Au Allah" nace.
"wallh kuwa" Muna cikin ƙus-ƙus Aysha tashigo sai mukayi shiru muka canja zance ta taɓe baki haɗeda Miƙawa Anty fadeelah riga tace.
" gashi" ta amsa ta Canja zuwa kayan bacci sannan Muka ƙwanta."
-----------
Wani irin nishaɗi yakeji wanda bai taɓajin makamancinsa ba. P.A ɗinsa dake front seat ya juyo ya kalleshi saboda yanda yakejin sautin murmushinsa akai-akai. Shima murmushin yayi sannan yace.
"Mood sir" ya É—ago ya kalleshi batareda ya amsa ba yacigaba da faÉ—in.
"Bamu kaiga samun abunda ya kawomu ba amna kana cikin farin ciki ko meyasa?" Saida yayi murmushi sannan yace.
"وثق" trust
"صدق" Believe.
I believe and trust in Allah inada hope bazan bar ƙasarnan batareda cikar burina ba she'll be mine in sha Allah" P.A ya jijjiga kai yace.
"Babanta nada tsauri yaƙi yarda a tsaida magana bansan abunda yake tunani akanmu ba. Bayan irin mutanenda ya haɗu dasu a jiya banyi tsammani tun ajiye zaiƙi ba. Gashi yau katashi mukaje muka sameshi har gida amma magana bata tsaya. daga ƙarshema cewa yayi zaiyi tunani abashi lokaci kafin ya yanke hukunci"
"Eh yanada gaskiya barshi ya ɗauki lokacinsa I'll wait. har indai zai cikamin burina and atimes yanada sauƙin kai. Nunawa nayi inason cin abincinda yafito a hannunta ya sanya tayi akwai hope akan zaiyi tunani mai kyau. Tunda yace he's my biggest fan."
P.A yace.
"May be" danshi dai bai taɓa tunanin bazasu samu abunda sukazo nema a bugun farko ba saida ya leƙa yaga anyi jiya anyi yau abun tun yana bashi mamaki yafara bashi tsoro"
"Mood sir ina gani basai kaci abincin da ka saka akayi mata ba meyasa bazamuyi order wani wajanba?" Lumshe idanuwansa yayi ya jingina jikin kujera kamar bazaiyi magana ba sai kuma yace.
"Ita kaɗai zuciyata ta yarda da ita" bayan hakan hai sake cewa komai ba har suka isa masauƙinsu.
8:00am mukeda lactures dan haka sassafe nashirya shiga makaranta Maryam ta kirani da zasu fito nace tabari zanzo dakaina. Tace.