Sashe 66
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Jaka" shine abunda nafaɗa a raina baƙin ciki da takaicinta ya cikani. Sauran sun tsaya a waje suna taraddadin shiga tukunna. Daga ƙarshe dai suka saka kai suka shigo. Wacce keson Yaya Habibu tana kallonsa sai ji mukayi luuu ta zube sharaf ta sume. Saida suka sanya mata ruwa tukunna. Daga ƙarshe kifa kaina nayi akan kujera ina jinsu sunata shirme saida Mummy ta kirasu a waya ɗaya bayan ɗaya tayi musu babu daɗi sannan suka fita rai baiso ba. Rauda wacce yayiwa autogrp suna shiga abunda tafara searching shine Autogrph ɗinsa a onine ta tabbatar nasanne. Rungumewa tayi ta ƙwanta sai surutan bazan takeyi. Bayan sun fita naji ya taɓani. suma abunsu shikuma hankalinsa yana kaina.
"You can get up they're gone" A hankali na É—ago kaina looking Embarrass bayan shirmen da nayi gashi sun É—aura wani akan nawa wanda yafi nawa ma gara nima za'ace tunda da soyayya zaimin kallon hankali ta iya yiwiwa hakanma ya burgeshi amma sufa? Ni kaina sun bani haushi.
Nayi ƙasa da kaina.
"They're not my sisters ba Æ´an uwana bane we're not related" saida yayi murmushi sannan yace.
"I know nasake ƙwantarda kaina haɗeda sauke ajiyar zuciya naɗanyi ƙara kaɗan dan abun idanna tuna sai naji kamar nasaka ihu.
"Don't worry I"m used to it. Kusan mutane dayawa haka suke tarɓata a yayinda muka haɗu shiyasa nace you're different the way u react alokacin a kika fara ganina bantaɓa kallon kamar hakanba a shekaruna danayi ina haɗuwa da mutane masuson ganina. It annoys me to see people reacting like that when they saw me but that was then yanzu i get used to been welcoming like that. Inason mutane suyi treating ɗina like a Normal human being ba kamar wani mutum na daban ba.
ووالدك اخوك وجدك
your father, brother and your grand father wajansu nafara samun wannan karramawar. Sai kuma ke aranarda muka fara haɗuwa" shiru yayi alokacinda murmushi ke suɓuce masa. Na zaro ido. Shikeann shirmenda nayi yake tunawa yana dariya. Nakoma na sake rufa fuskata.
Saida yasake magana sanna na É—ago. Idon nakan hancina da yayi jazir. Yatsa nasa akan hancina sannan naÉ—ago na nuna nasa hancin dashi. Ya fahimci abunda nake nufi yace.
"I've a cold. I'm Allergic to rain" lokaci ɗaya alamun tausayi ya bayyana a fuskata yasan he's allergic to rain ya biyoni Muka shiga?" na miƙe nace ina zuww na fita dan haɗa masa tea spices da ake haɗawa Baba nasan zaisa yaji dama. Daya taɓani naji jikinsa da ɗumi sosao temperature ɗinsa yayi rsing amma dake bansan yanayin jikinsa ba yasa ban tanka ba."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
A cikin gida nasamu su Mama suna zaune ana hira itada Anty sai Maryam dake gefensu tana danna waya tana jin fitowata ta kalloni Babe badai har zai tafi ba? Na girgiza kai.
"Mura yakeyi shine nafito na haÉ—a shayin Baba nakai masa"
"Kayya ashema bayajin daÉ—i waÉ—annan banzayen suka shiga ciki suna masa hauka"
"Bar jakkai ai sun ɓatamub rai wallh kamat na wanke fuskarsu da mari"
"Ƙaniyarku kenan gidanku fa sukazo suna musu rashin kirki yanzu idan sukaji ku zasuji daɗi? ko so kuke ku nemo masifa"
"Mama muma fa da mukaje Abuja rashin kirki sukayita mana da suka zo nan ma magana suke yaɗawa akan Hamma ya auri aysha kullum sai sun yaɓawa Marmeeyy magana daga ƙarshe daina shiga cikinsu mukayi ko jiya karkiji abunda suke faɗa zancen Hammood ma a ƙarya suka ɗaukeshi"
"Toh ai shikenan Maryam makansu sukayiwa ku sai karku rama a lokacin da suka sameku a naku gidan yansu ba sun ganshi ba? Ai sune dajin kunya koh?"
"Toh shikenan Mama amma wallh ni da naso na wanke É—aya da mari kafin su tafi"
"A'a fa baza'ayi haka ba kubarsu arabu lafiya dan Allah"
"Tom shikenan Mama" dariya nayi bayan gama jin maganarsu.
"Me kuma akayi na dariya da'Allah?"
"Kefa Babe kawai kishine nasam wacce zaki wankawa marin ai wacce takeson Yaya habibu ce"
"To da wa zan mara idanba itaba"
"Kwantarda hankalinki yanzu tadawo kan Hammood yanzu har suma tayi data ganshi zakiji labari ya canja"
"Kai Allah wadarn naka ya lalace" maryam tafaÉ—i.
"Waiken Marmeeyy bashi kaÉ—ai kika barshi bane? Kiyi abunda zakiyi mana ki koma" tunda muka fara magana sai alokacin Anty tasaka mana baki. Na wuce kitchen ina yiwa maryam magana da ido alamun inaso tazo taji labari amma banzar bata ganeba nashiga nasamu wanda akayiwa Baba heating É—insa kawai nayi na juye na fito.
Bansameta a wajanba takoma ciki na wuce kai tsaye palourn Baba da sallama nashiga ya amsa yana kallona har na isa na zauna a yanda nake zaune sannan na ɗauki cup na zuba masa shayin ya amsa haɗe dayin godiya kai tsaye yakai bakinsa yafara sipping cikin nutsuwa dayake akwai zafi kuma dama inaso yasha da zafinne ko murar zata sauƙa yakai kusan rabin Cup sannan ya ajiye. Yaji daɗin tea ɗij dan taste ɗinsa yayi masa sosai. Saida naga ya ajiye sannan nafara magana.
"Do you have a match coming up?" ya jijjigamin kai alamun eh?"
"Will you be okay? Did your cold Last for A long time" huuuuuu ya fitar da iska yanajin daÉ—in yanda nake gwada damuwa akansa.
"No i catch cold easily but yana sauƙa dawuri" na sauƙarda numfashi.
"It's a relieve"
"Go home and get some rest we'll meet tomorrow"
"No I've been resting tun safiya now is your time sai dai if you want me to go and then saina tafi" Dasauri na girgiza kai.
"Bakiso natafi? Na jijjiga kai yayi murmushi.
"Okay I'll stay"
Muna zaune a wajan Har dare yafara yi sannan nace Mishi zai gaisa da sisters ɗina nafita na kirasu Anty fadeelah da Maryam. Suma sunyi kurnar ganinsa mun daɗe sosai suna hira dashi har selfie suka ɗauka sannan suka suka fita. Suna fita raudha tasake dawowa still tasake taɓashi raina yayi matuƙar ɓaci dole na tsayar mata idan yatafi.
Bayan fitarsu bamu daÉ—e muna hira ba shima ya shirya tafiya saboda dare yayi.
Nafita cikin gida haÉ—a masa tea É—in da na zuba a flask dan naga yaji daÉ—insa tun bai jima da shaba naga fuskarsa da hancinsa sun fara canja kala zuwa normal.
nasamu Mama hartayi ta juye tea ɗin ginger and cloves. Da na'a-na'a da sauran tea spices masu amfani. Ina shiga palourn ya miƙe ta Babban ƙofar palourn yanda muke shigowa yafita nabishi a hankali muke hira har muka kusan zuwa wajan motocinsa kafin mu ƙarasa anbuɗe masa ƙofa ya ja yatsaya yana kallona. Alokacin Yaya habibu da suke hira da maryam yataso yazo suka gaisa sannan yakoma wajan maryam. Hammood ya juyo da hankalinsa kaina.
"I'll miss you" yafaɗa na sunkuyarda kaina ina murmushi. Sannan na miƙa masa ɗan madaidaicin silver flask dake hannuna yasa hannu ya karɓa yana kallona.
"It's ginger and cloves tea drink it when you get home zai sauƙar maka da cold ɗin in sha Allah"
"شكران "
(Thank you) I love you nasake murmushi ya sanya hannunsa yakoma nawa yana murzawa a hankali sannan ya matso yayimin peck a goshi. Batareda ya damu da mutannen da suke wajan ba bayan su Yaya habibu akwai ma'aikatansa masu tsaronsa hardasu P.A.
"مساءل اخير قلبي."
(Goodnight my heart)
"Okay good night" na faÉ—a sannan yajuya yashiga mota saida naga fitarsu sannan na juya wajan Maryam dana hangesu suna hira da Yaya habibu.
"Babe zo mushiga" nafaɗa danna ƙagu nabata labarin.
"Oh kingama soyewarki ni bazaki barni nayiba?" dan Allah maryam kizo wallh abune mai muhimmanci" na faÉ—a.
"Tashi kije nasan akwai abunda takeso ta faÉ—a miki" Yaya habibu yafaÉ—a danya fahimci abunda nakeson faÉ—a mata.
Tun kafin mukai cikin gida harna gama zayyana mata komai tayi ihu tafi sau uku kamar wacce tafini murna.
"Babe amma wallh sai nabi na tsayarwa waccar raudan dan bazan É—auki iskanci ba"
"Muje da gudu babe wallh muci ƙaniyarta" kai tsaye ɗakinda suke muka wuce dan tunda aka gama biki suke zaune a ɗakinmu nada da Baba yace mudawo ɗakin Mama. Anty fadeelah bata ciki muka shiga rai aɓace.
"Wai ke raudan nan bakida hankaline? Bayan kinzo ɗatsu kinyi masa rashin hankali shine bai isheki ba saida kika sake dawowa?" Cikin rashin damuwa da maganganunda na yaɓa mata tace.
"Toh ya zanyi? I really couldn't help it. I jusy wanted to see his face thats all i wanted. Ka wallh nakamu da sonsa kinsan I have such a great taste in men yanzu gobe dole ma nemeshi na bayyana masa abunda yake zuciyata kuma nasan zai soni tunda dole ne naganshi gobe I wanted to see him at any cost"
Naja tsakin baƙin ciki
"Amma kedai bakida hankaki no one in the right mind would do this Tayay kike tunanin zai soki?"
"Ta yanda kike naki tunanin?" tabani amsa. Wacce keson Yaya Habibu sai alokacin tayi magana.
"tried hard not to do it but he kept pupping in my head. Wallh nima sonsa nake raudha babu yanda za'ayi nabarki ki mallakeshi ni kaÉ—ai zaiso kinsam yanda naji a zuciyata dana ganshi?" Do you know how sexy his voice is. It's not too high or too low it sounds so sweet He make my heart flatter.
ÆŠaya daga cikinsu wacce ita bata damuba kawai ita dai taga celebrity ta amshe.
"Ohh really ni kawai naga fuskarsa i ddint hear his voice"