Sashe 34
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kinga da kika ɗan samu hutun fuskarki harta ɗan saɓe" na zauna muka fara hira sai alokacin nasamu sauƙin abunda nakeji akayita raha sannan Mama ta miƙo mana atamphopin dasuke gefenta kowa ɗaɗɗaya nida Maryam Anty fadeelah da Aysha. Sannan tafara bayani.
"Yayanku yazo dasu Jiya guda shida ankon bikinsane amma bana tunanin zaku samu É—inki ana yanzu idan kuka bayar sai dai ko can abujan" nace.
"Ni tareda Ya Ahmad zamu tafi dannasan bazai wuce ƙwana biyu ba zai koma"
"Har indai muka kaiwa tailor na zamu samu kafin mutafi cewa maryam" mama tace.
"toh saiku shirya kukai masa" Anty fadeelah da Aysha sy bazasu kaiba dan sunce bazasu jeba. nashiga ɗaki dan ɗaukan mayafina idona yakai kan wayoyina da suke haske suna sanar dani inada missed called ko ajiyayyen saƙo."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Na ɗauki wayar gabana yana faɗuwa wayarda Hamma ke kirana da ita nafara ɗauka. saƙonsa ne kamar yanda nayi zato saƙo ne yana mai bani haƙuri haɗeda nuna yayi bai dai-dai ba ya sanar dani cewa kunyar abunda ya aikatamin ya hanashi nemana kuma yahanashi zuwa wajena. Ban amsa saƙon ba na rufeta na ajiye na ɗauki ɗayar wayan saƙon wancan mutumin ne ita Kuma yanamum murna da kammala jarabawata. Na taɓe baki sannan na zuba wayoyin acikin jakata. na ɗauki veil ɗina na fito. Nasamu Maryam harta shirya kai tsaye muka kai ɗinkin muka dawo batareda ɓata lokaci ba dan banason zama ma a wajan. Ya shaida mana nan da 2days zamu samu dan haka mun bashi kuɗin ɗinkin kawai munjuyo. Idan yagama zamuje mu ƙarɓa kokuma yakawo mana har gida.
Mun samu Ya Ahmad a wajan Mama. Mama tana kallonmu tace.
"Har kunkai kenan?" muka amsa mata da.
"eh" tace aikuwa kunyi sauri dama yanzu Yayanku ke tambayar wajanki" saida na zauna sannan nace.
"Ina wuni Yaya" lafiya Marmeeyy yafaÉ—a alokacinda yake É—ago idanuwansa ya dibeni Maryam ma tace ina wuni ya amsa mata yana kallona sai naga kuma ya haÉ—e rai yace.
"marmeyy wannan ƙaramin gyalen fa? Ahaka kika fita?" na dubi veil ɗin jikina na turo baki nace Ya Ahmad me yayi?" Mama tayimin danƙwalo tace.
"ƙaniyarki yayi marmeeyy" Maryam tana jin haka tayi wuff tashige ɗaki. Ya Ahmad yacigaba da faɗin.
"Mama kar abatta tasake fita ahaka Baba yasan kinfita? Da izininsa kika fita zan gaya masa ya hanaki bazaki sake fitaba" mama tace.
"Toh shikenan in sha Allahu bazata sake fita ba. Kayi haƙuri" Nace.
"Yaya ni bazanma sake fita ba sai ranar da zamu tafi"
"Thou yayi jibi zamu tafi kushirya dawuri fitar sassafe zamuyi inaso kusamu event da za'ayi" Harna fara murna saina tuno É—inkinmu nace.
"yaya akwai É—inkinmu wajan tela fa kuma yace zai kai jibin"
"Kubani lambarsa idanna fita zan kirashi na ƙara masa kuɗi yayi zuwa goben"
"Yaya amma fa da Maryam zamu tafi"
"agidansu za'a barta ne" ya tambaya.
"Ai yanzu anan gidan takeda zama Umminta da abbanta sunyi tafiya kaga idanna tafi nabarta bazataji daÉ—in zama ba"
"Toh " kawai ya amsa dashi sannan ya miƙe yace.
"Itama sai akarɓa mata ashoben koh?" Mama tace.
"Nabata nawa ma shine yanzu suka kai É—inkinsa"
"thou Bari naje Baba yana jirana" yafaÉ—a haÉ—eda ficewa.
A palour yasamu Baba amma kamar fitowarsa kenan danko zama baiyiba. Yashiga da Sallama Baba ya amsa a lokacinda yake ƙarasa zaunawa. Bayan sun gaisa Baba yace.
"Kunyi magana da Mummynku akan zamanka anan?" saida ya sunkuyarda kai sannan yace.
"Bamuyi magana da itaba amma munyi magana da yarinyar da iyayenta kuma sun amince sun nuna jin daÉ—insu akan hakan. Mummy ko bayan biki zan gaya mata tunda dama ba daga biki bane za'a kawota ba sai bayan wani É—an lokaci"
"okay toh amma kasamu gidan kuwa?"
"Eh shine yanxu nazo na É—aukeka muje mu gani idan yayi sai ayi maganarsa"
"Toh ma sha Allah hakan yayi sai muje kawai koh?"
Miƙewa Baba yayi yafara tafiya sannan Ya Ahmad ya bishi a baya suna zuwa jikin mota ya buɗewa Baba ƙofar motan yashiga yarufe sannan yaje ya buɗe gate sannan yadawo yazagaya shima yashiga ta mazaunin driver. Saida yafita agidan sannan yafita yarufe gate ɗin yakoma yaja suka tafi saida sukayi nisa sannan yadubi Baba yace.
"Baba mai yasa ake barin Marmeeyy tana fita anyhow? Kasanfa bai kamata kabarta taringa fitaba idan bawai school ba duba da abunda yafaru. yazama dole asanya ido akanta sosai kar azo ana danasane kar a cutarda ita" baba ya yi Æ´ar gyaran murya sannan yace.
"Hakane yanzu bari suje bikinka su dawo tukunna sai muga abunda za'ayi" Sunje sunga gida yayi kyau sosai dama saida suka biya suka ɗau dillalin gidaje daganan suke wuce wajan mai gidan a lokacin akayi magana aka kafa shaida aka siya tunda dama ba yanzu aka fara maganar ba tun wancan zuwan Hamma aka fara maganar. Bayan sun dawo yanemi mai ɗinkinmu ya ƙara masa kuɗi sanann sukayi yarjejeniya akan gobe zamu samu.
Murna da ɗaukin tafiyarda zanyi ta cikamin cikina ya kawar minda baƙin cikin danake ciki. Aranar kusam saƙo 5 Hamma yayimin ko guda ɗaya banyi masa reply ba banmasan me zance masaba ayayinda zanyi reply ɗin dan haka kawai na sharesu. Amma zuciyata ta rigada ta sauƙo tayi rauni ayanda naga yanata bani haƙuri yana faɗin wallh bada niyya yayi bai baitaɓa tunanin aikata hakan agareni ba. Shi tunda yake a rayuwarsa ma bai taɓa attempting ɗin gwada hakan bama. Ko jiyanma akasi kawai aka samu baiyi niyyar hakanba. Ƙamshin turarenda yake jikina ya tada masa hankali daya kasa jurewa amma dukda hakanma yasan hakan bawai Hujja bace da zaisa ya aikatamin haka ba kuma bawai yana faɗan hakan bane dan kare kansa ba sai dan ya samawa zuciyata nutsuwa. Na tabbata da Yayi nadamar abunda ya aikata domin kuwa kalmansa sun nuna hakan. Ni yanzu har tausayi ma yake bani. Har dare nasamu messages ɗinsa sosai har washe gari na tashi na tarasda message ɗinsa.
Washe gari muka fara shirye-shirye nikam harna haÉ—e kayana waje É—aya.
Maryam ma ta haÉ—e nata su Aysha da anty fadeelah kam dagaske suke bazasu je É—inba dan babu alamun hakan.
Da Yamma tela yakira Ya Ahmad yace yagama É—inkin. Ya kawo masa har gida muna zaune ya Ahmad yasghigo dashi yabamu" yadubi anty fadeela yace.
"Ke fadeelah angama muku nakune"
"mu wai? Ai bamu kai É—inkin ba" tabashi amsa.
"me zakuyi amfani dashi kenan" ya tambaya. Caraf na amshe nace.
"Ai sunce bazasu jeba" da mamaki yace.
"Bikinnawa ne bazaku jeba?" taɓata rai sosai tace.
"Kafa san halin Mummy bazata bari mudawo ba har indai mukaje" tsaki kawai yaja yabar É—akin yayi wajan Baba. Bayan Baba yafito sallar magrib yatsaya wajan Mama yace takira masa yaran. Muna ciki mama tashigo wai muzo inji Baba. Muka fice dukanmu yacewa su Aysha.
"Yayanku yacemin wai bazaku je bikinsa ba?" Aysha tace.
"Baba gara kar muje kasan halin mmmy bazata bari mudawo ba" Baba yace.
"Kuje babu abunda zai faru zaku dawo rana ɗayama zaku dawo dasu Marmeeyy bazan bari ku ƙara ko ƙwana ɗaya agarinba" da haka suka amince zasuje amma har lokaci zuciyarsu tana musu ɗar-ɗar kafin yafita yace nahaɗa masa shayi kafin yadawo.

Kafin yadawo na haɗa masa shayinsa Na rage wuta yana heating a hankali na zauna Ina jiran dawowarsa muna zaune naji shigowarsa na juye a mug nakai masa. Da casbi na sameshi a hannu yana jaa nashiga nayi masa sannu na jawo glass table dake gefen kujera har gabansa na zuba masa shayin a ƴan ƙananun kofi na ajiye gefe yaɗan huce saina zauna akan carfet yana yimin sannu nayi murmushi. Yace.
"Gobe zaku tafi koh?"
"Eh" nabashi amsa.
"akula sosai kinji koh" sannan ga wannan ya ciro bandir Æ´an 200 20k kenan ya bani yace.
"Idan zakiyi amfani dashi" dasauri na girgiza kai nace.
"A'a Baba kabarshi kawai babu abunda zamu buƙata koma mun buƙata Yaa Ahmad zai bamu" Ya ajiye Kuɗin agefena yace.
"Wannan kuma ni Babanku nabaku kuyi amfani dashi" nayi ƙasa da kaina nakasa jurewa nace Baba ina kasamu kuɗi?" dannasan Baba baida kuɗi wata rana 2k ma dayaya yake samunta? Haka kawai zaiyimin kyautar 20k bayan nasan ba lallai idan shi yanada hakan a ajiye ba. A kullum shi yanaso ya takura kansa wajan faranta mana. Saida yayi murmushi sannan yace.
"Yakamata Baba yazo yakama sana'a tunda gashi Æ´arsama tasan bayayi tana tambayarsa yanda yasamu kuÉ—i" na girgiza kaina nace.
"bahaka nake nufi ba Baba banaso ka tukura kanka ne kasan komai mukeso za'ayi mana acan"
"Yayanki Ahmad yabani dubu É—ari biyu aciki nabaku ni ban takura kaina ba kuma duk wani abinda zanyi muku ba takura kai bane" na jijjiga kai na amsho kuÉ—in ina godiya. nace.
"Baba kai sai yaushe zakazo? Yayi shiru Sannan yace.
"Yakamata naje ne?" na jijjiga masa kai sannan nace.
"Sosai ma Baba idan bakajeba Ya Ahmad bazaiji daɗiba koda ba zai iya fitowa ya nuna maka ba. Idan kuma kaje zaiji daɗinda bazai kasa nuna maka ba" Shiru yayi baice komai ba Nakai kusan 9 aɗakinsa har Anty tashigo dake itace a ɗakin ina ganinta namiƙe nayi musu Sallama na fita.
Ɗakin mama nawuce kai tsaye nasake fitowa duk wasu Abubuwanda nasan zan buƙata mama tasake shiryaminsu saida tayimin faɗa itama. sosai akan tafiyarda zamuyi. Nakai wajan 10:00pm wajanta kafin natashi natafi.
dana shiga ɗaki naga missed call na Hamma banbi takaiba dan kona kira bansan abunda zance masa ba. Mun ƙwanta Da wuri saboda tashin wuri.