Sashe 25
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"idanba rayuwata ha to mecece? hamma nefa yabani. Ni da'allah riƙemin ki sakamin acikin jakata" ta amshi wayar haɗeda buɗe jakata dake hannunta ta saka a ciki tana faɗin.
" sai muje koh?"
"Babe bari na huta mana" na faɗa ina zama a kujerun a ɗaya daga cikin kujerun da suke cikin garden ɗin. Ajiyar zuciya mai ƙarfin gaske ya sauƙe haɗeda sakin murmushi saida yaga na miƙa mata wayar kafin hankalinsa ya ƙwanta. Sai lokacin ya tabbatar wayar ba mallakina bace. P.A ya ƙaraso wajan yana faɗin.
"Mood Sir is everything okay?" ya jijjiga masa kai batareda ya ɗaga idanuwansa daga kainaba. P.A yakai idaonsa yanda Hammood yake kallo shima saida yasaki murmushi ganin yanda ƙura mata idanuwa itakuma sai zuba surutu takeyi. Maryam ta miƙe tana faɗin.
"Ni wallh kin isheni ke yanzu ba hali azauna dake saiki fara labarin Hamma. Kedashi gabaki ɗaya kun zauce soyayya Hauka ce" nima na miƙe ina faɗin.
"nida Hamman nawa ne zautattu? Toh wallhy zaki maimaita gabansa"
"ni rufamin asiri karkije ki faÉ—a masa Hamma idonsa ya rufe akanki yanzu sai yamin rashin kirki" Saida nayi dariya danjin daÉ—in yanda ta ambaci sonda Hamma yakemin sannan nace.
"Nima ai idona ya rufe akansa banaji bana gani"
"kin haɗu da aiki kuwa" shine abunda tace. Saida yaga wuce wata saita idanuwansa suka daina hangen yanda nake sannan yafara tafiya zuwa yanda motarsa take.yana isa suka ƙaraso suka buɗe masa yashige. A hankali suke tafiya idonsa nakan window gabaki ɗaya hankalinsa yana waje yana kallo da nazarin yanayin garin. Saida P.A yayi gyaran Murya sannan yajuya baya ya kalleshi gabaki ɗaya hankalinsa na wani waje yace.
"Sir kana ganin zaka iya jurewa? Idan bazaka iyaba it's fine dama kai ka ɗaukawa kanka wannan alƙawarin is okay you can break it" saida ya daɗe bai bashi amsaba kamar bazaiyi magana ba sabo da halinsa yasa P.A baiji komai ba dan dama shi bawai mai son magana bane har sai indai lokacin maganar tasa yayi ko maganar tazo masa akan gaɓa.
"is okay i can handle it" shine abunda ya faÉ—a P.A ya jijjiga kai.
Da Yamma Hamma yazo É—aukanmu cikeda É—aukin ganinsa na isa wajanda yake ina faÉ—in.
"Sannu da zuwa Hamma"
"Yawwa sannu babyna mai kuma yaci na É—in nawa?" Na kalleshi da rashin fahimta nace.
"Na?" Ya lumshe idanuwa sannan yace.
"Uhum na! Hamma na. a waya kice Hammana a fili kice Hamma. Ya narke sannan yacigaba da faÉ—in.
"Babyna adaina cutar dani dayawa mana ana sassautawa wasu abubuwan ana cire kunyar nan" Maryam tayi gyaran murya alamun musan tana wajan. Ya juya ya kalleta ya haÉ—e rai yace.
"Ƴar sarkin rashin haƙuri bazaki iya jira mu gama bane?" ta tura baki tana faɗin Hamna kagafa yanda ka narke murya kana yiwa Babe Magana amma ni da ihu kamar zaka tada wajan?" ya haɗe rai haɗeda maimaita.
" Babe? Babe kikace koh? Toh yafita a bakinki ni kaɗai nakeda hurumin kiranta da Haka she's my babe ni kaɗai" ta fara ƙunƙuni ƙasa-ƙasa tana faɗin.
"Wallh baka isaba ai ƙawatace kuma tare ka ganmu" Jin tana magana yasa ya haɗe rai haɗeda faɗin.
"Me kike cewa?" Ta kumbura fuska tana faÉ—in.
" Babu abunda nake faÉ—a tashige mota" Mu duka muka shiga muma tafi.
Saida ya kawoni ƙofar gida ya tsaya sannan yace.
"Baby I'll miss you" gobe bazan samu daman zuwa ganinki ba ayimin uzuri" Nace.
"Nayi maka Hamma sai dai na daure sannan na ƙarasa na ɗin gaban yayi murmushi na juya ga Maryam nace.
"Babe sai gobe idan mun haÉ—u school karkizo É—aukana zan taho" dana juya naga irin kallonda yakemin yasani saurin sauya zancen da faÉ—in.
"Oh sorry Maryam saida safe" ta taɓe baki tace.
"ke kikaji wajan"
"kema kinji" nabata amsa nafice nashige ciki. Girgiza kai yayi kawai yace.
"Maryam gara kibar faɗa mata magana gabana yanda ranki keso dan munyi aure bazan ɗauki ki rainamin mata ba kuma kidawo gaba. Tafice takoma gaban aranta tana faɗin. Idan haka yayyu suke dawowa bayan fara soyayya da ƙawa an haɗu da aiki."
An ɗauki tsawon ƙwana ukku kullum sai na gansu a wannan wajan da muke zuwa harna ɗauki niyyar canja waje amma saina fasa dan ina tsoron nasake ganinsu acan daganan hankalina bazai ƙwanta ba zanga duk yanda naje zasu iya bina so gara na zauna a waje ɗaya."
Wannan karon Ya Ahmad ya daɗe ba kamar yanda yasaba zuwa yayi ƙwana ɗaya yatafi ba kusan ƙwanansa goma kenan banga yana shirin tafiya ba koda yake ba sallama yakeyi ba sai dai muji kawai ya tafi.
Dawowata daga makaranta kenan naganshi yana cikin chinese canopy wajan shaƙatawar dake harabar gidanmu waya yakeyi cikeda nishaɗi sai murmushi yake sakewa akai-akai. maimakon nashiga cikin gida saina canja akalar tafiyata zuwa wajanda yake ina isa batareda sanin da wacce yake waya ba nace.
"Yaya kabani ita mugaisa" baisan sanda yasaki dariya ba haÉ—eda faÉ—in.
"Lallai Marmee wayace miki da mace nake waya?"
"Yanayinka ne ya nuna" batareda ya É—aga wayar a kunnensa ba yace.
"wane yanayi nayi?"
"Sai murmushi kakeyi cikeda nishaÉ—i. murmushin fuskarka ya bambamta gashi zai tsinke flower kakeyi" na faÉ—a haÉ—eda nuna flower É—inda ya tsinke yakai kallonsa wajan batareda ya sake mun musu ba yabani wayar na amsa muka fara hira dake itama mai surutu ce min É—auki tsawon lokaci muna magana. Saida ya haÉ—e rai yace.
"Ke bani wayata" bankaiga miƙa masa wayarba naji tana faɗin Marmee zakizo bikinmu koh? Ihu nasaka ina faɗin biki? aure zakuyi" najuya wajansa ina faɗin.
"Yaya aure zakayi?" batareda yabani amsa ba ya amshe wayar yakai kunnensa yace.
"Zan kiraki ina zuwa" bayan sunyi sallama ya dubeni yace.
"Eh aure zanyi Marmee"
"Yaushe" nasake jefo masa tambaya.
"Ankusa baifi saura 2month ba"
"Dan Allah yaya zakaje dani?" saida yayi wani nazari wanda bansan na menene ba yace.
"Makaranta"
"Lokacin nagama" nayi saurin bashi amsa" saida yayi shiru sannan yace.
"Naji zanje dake" na saka ihu ina faÉ—in.
"promise" kai kawai ya jijjigamin. Nace.
"Ya Ahmad kaga dama ba'a taɓa biki agidanmu ba akanka za'a fara kaine farkon aure agidanmu"
"Anya kuwa" yafaÉ—i. Nace.
"iyi sosaima kagani bikinka sai wanda yagani da a garinnan za'ayi duk wanda nasani saina gayyacesu"
Ganin na cikashi da surutu yasa yace.
"Maemee yanzu kika dawo school baki gaji ba?" kije ki huta" nace
"Toh amma idanna gama zan dawo ka nunamin hotonta" ya gyaɗa kai kawai" ya lura tun abaya duk yanda yaso raba kansa da ƴan uwansa bai samu hakan daga wajan marmee ba danko bazai kulata ba saita masa magama da surutu har takai takawo shida kansa yakeyi mata magana. Babu sabo ko shaƙuwa tsakaninsu amma yana jinta cikin ransa tana ɗaya daga cikin mutannenda yakeso a rayuwarsa koda bai fito ya nuna ba amma marmee ƴar uwarsa ce wacce takeda matsayinda Wanda suka fito ciki ɗaya basu samuba. Baya mantawa lokacin tana yarinya ƙarama kullum tana wajansa. Ko anguwa zaije yakance saida ita sunyi wata iriyar shaƙuwa tashi ɗaya kawai akazo aka raba tsakaninsu. Wanda hakan yayi sanadiyyar da shaƙuwarsu taja baya amma yanzu ƙarfi dayaji tanaso ta dawo da ita. Kuma yanajin daɗin yanda take shiga al'amuransa. Harta juya zata tafi ya kirata.
"Marmee" na juyo nace.
"Na'am Yaya"
"Marmee kina soyayya ne?" gabana yayi mummunan faÉ—uwa kardai Ya Ahmad yasan soyayyata da Hamma" saida na dabirce sannan na tattaro nutsuwata nace.
"A'a meka gani?"
"Naga kinsan murmushin soyayya kinsan yanayinta gabaki É—aya" Nayi murmushi nace.
"Au wannan? Ai a waya nagani"
"Okay jeki toh" nasakai nashige.
"Ina shiga saida na sanarwa kowa zancen auren Ya Ahmad" Anty fadeelah tana murna. Aysha tace.
"Meye naki na murna? Bayan kinsan ba zuwa zakiyi ba?"
"bangane bazan jeba"
"Eh bazakije ba mana"
"Kamar Yaya fa? Banganeba?"
"kije ma kiga yanda zaku kaya da mummy" nace.
"ku zauna karkuje amma nikam sai naje duk abunda zai faru yafaru"
"Mama tana zaune itada anty suna jinmu basu tankaba, natashi naje nacire uniform É—ina nadawo na zauna da plate É—in abinci a hannuna. Muna zaune Ya Ahmad yashigo Mama tayi masa barka da fatan alkahairi" ya amsa cikeda murna da fara'a. Antyma tayi masa saiya share kamar baiji abunda tace ba."
Washe gari cikin Asibiti muke practical zamuyi da Wani babban likita, tsoro nakeji sosai dan har yanzu nakasa sabaw ada duk wani practical daya shafi threatre. Shigarmu aka kawo wani maras lafiya wanda za'a yankewa ƙafa, duk wani abunda akeyi ana yimana bayani. Hankalina bai tashiba saida naga anzo wajanda aka cire ƙafar cancak aka ajiyeta gefe. Luuuu nayi ƙasa na faɗi saboda firgicin dana shiga.
Awanshi biyi akaina cikeda damuwa. Ko numfashi mai ƙarfi baya Iyayi saboda gani yakeyi kamar zaita dani, a hankali nake sauƙe numfashi idanuwana a rufe luff zara zaran gashin idona suma sun ƙwanta sunyiwa ƙasan idon rumfa, duk kallonda yakeso ya ƙaremin ayau yayi. Yayinda zuciyarsa ke ƙara azalzala da soyayyata. Ganinsa haka Kusa dani saI zuciyarsa tasama masa waswasi aKan Alƙawarinda ya ɗauka" Nikuma Bansake sanin yanda kaina yake har bayan awa biyu buɗe idona nafarayi a hankali a lokacin ya silale yabar ɗakin. Na buɗe ido kawai naganni cikin wani ɗaki. Kaina yana jujjuyawa ina buɗe idanuwa harna fahimci yanda nake ɗayane daga cikin manyan ɗakuman dake asibitin baki ɗaya ba kowa ake ƙwantarwa a wajanba nikuma mai ya kawoni nan? Alokacinda hankalina ya gama dawowa jikina saina fahimci ƙamshin da nakeji. Zumbur na miƙe tabbas wancan ƙamshinne toh amma me ƙamshin yakeyi aɗakinda ƙwance?" nasauƙa daga kan gadona nafito acan gefe naga maryam zaune cikeda damuwa na ƙarasa wajanda take dasauri ta miƙe tana faɗin.
"me kuma kika fitoyi anan? Mukoma. Na girgiza kai nace.
"bazan koma ba me nakeyi anan?"
"Suma fa kikayi babe"
"eh nasani i mean me nakeyi a wancan É—akin?"
"nima bansaniba kawai gani nayi sun kaiki can"
"ƙamshin turaren nanfa a ɗakinda nake"
"babe tun zuwanmu ƙamshin turarennan yake nan fa mukoma da Allah"
"Na girgiza kai nace na ware mutafi" nayi gaba tana bina abaya"
"Bakiga wani yashiga É—akinda nakeba?" Na jefa mata tambaya.