Sashe 11
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
 "kushiga kuyi wanka mai kwalliya tana hanya anje ɗaukota" Godiya mukayi mata tafice. Lace ne ɗinkin zani sa riga kalar baƙi sai veil ɗinma baƙi, komai iri ɗaya nawa dana Maryam.
abun yabani mamaki ganin komai iri É—aya tayi mana nida Maryam har gyalen da takalman iri É—ayane, Nidai nazo attending É—in walimar amma sai naga har dani akeyi mana shiri, Na kalli Maryam da mamaki nace.
"Babe yanaga komai iri É—aya da naki? Tayaya za'ayi musaka kaya iri É—aya bayan walimar takice?" Maryam ta murmusa tace.
 "Ba walima ta bace walimar muce waya gaya miki zan iyayin walima ni kaÉ—ai?" Æata rai nayi nace.
 "karkicemin Abunda su Baba sukayi mana tare shine kema kika saka akayi mana taare?" ni zuciyata ɗaya na kawo miki wannan abin ban nemi wani abuba in return"
"Ni ni nace miki saboda wannna ne? a'a Allah ya rigada ya haɗamu, ba ciki ɗaya aka haifo muba amma ji nakeyi kamar ƴan biyune mu wallh ko can da banyi niyyan yin walima ni kaɗai ba, sai dai idan kinaso ki nunamin ba ciki ɗaya muke dake saɓanin yanda ni naɗauka, Miƙewa tayi tace.
  Ni bari nayi wanka saboda lokaci mutane har sun fara taruwa, tana faɗin haka tashige ciki nikuma ina zaune ina danne-danne wayata har tafito sannan nima nashiga nafito nasamu anfara yimata makeup, zaunawa nayi nafara shafa mai, makeup artist ɗin tace kada na shafa a fuskata haka na zauna ina jiransu har aka gama Maryam tayi matuƙar kyau har kamanninta Canjawa sukayi.
suna gamawa na zauna aka faramin nawa dake dama nasaka kayana bayan tagama ta É—auramin kwalin É—in, bayan natashi Maryam ma tazauna aka É—aura mata har É—aurin iri É—aya akayi mana É—inkin kayanma iri É—aya sai dai dayake naÉ—an fita cika nawa sun É—an kamani,
na yafa baƙin veil nayi na isa zuwa mirror nayi matuƙar kyau sosai sai kallon madubin nakeyi kamar baniba Maryam tataso tazo gaban mirrorn itama tana faɗin.
"babe kinga yanda kikayi kyau?"
"kema kinyi kyau" sosai nabata amsa, wayarta ta É—auko ta É—aukemu pic atare munyi kyau sosai kamar amare, Sannna ta É—aukeni ni É—aya itama na É—auketa kafin mutafi wajan walimar tayimin sending ta whatsapp nikuma nayi uploading É—insu a instagran babu daÉ—ewa aka fara mana likes haÉ—eda zafafan comment mu kanmu munsan munyi kyau dan haka wasu yabon da ake mana gani mukeyi kamar sun kasawa irin kyawun da mukayi.
Muna zaune sauran ƙawayenmu suka iso sai faman zuzuta kyawun da mukayi sukeyi,
 Ummi ta aiko za'a fara walima dan haka muka fice muka tafi malama aka ɗauko wacce tayi wa'azi tayi nasiha sosai sannan ta koyarda mu yanda zamu tafiyarda iliminmu, photographers aka gayyato wanda sukayi mana pics a wajan."
Har su Mama da Anty sunzo wajan walimar sai daff magrib kafin aka tashi daga wajan,
Ummi har wajan su Mama tazo suka gaisa tanata yimusu godiyar ɗawainiya, Mama ma sukayi mata godiya da kanta tasaka driver ya maidasu sannan tace ni sai daga baya saboda ƙawayenmu da sukazo sai mun gama sallamarsu.
  ina zaune su Maryam suka tashi yin sallah nikam ina hutu dan haka inanan da kwalliyata raɗau a fuskata, wayar Maryam ce tafara ringing ita kuma tana Sallah ban tashi na dubaba saida aka sake kira a karo na biyu sannan na duba ganin Ummi ya sanya nayi picking na shaida Mata Maryam tana sallah tace ni nazo. Natashi natafi, food flask ne guda biyi jere a tray ta miƙamin sannan tace.
"Marmee ɗauki wannan abincin kikaiwa Hamma Yana ɗaki yanajin yunwa" saida ƙirjina ya buga na ɗauka nafara tafiya, na shiga wannan falon da yake zama sannan nabi ƙofar danake ganinsa yana fitowa, nabi corridor takaini wani palour da sallama nashiga babu kowa a palourn dan haka na ajiye akan center table harna juya zan fita saina tuna cewa Ummi ta shaidamin yanajin yunwa kada natafi yayita zama cikin yunwa bataresa yafito yaci abinci ba,
 Dan haka na nufi ƙofa guda ɗaya datake palourn na tsaya a dai-dai ita nayi knocking, har zan sakeyi sai naji ance.
" waye?" Muryata har rawa takeyi nace.
"nice Mamee Ummi ce tace nakawo maka abinci"
"okay ina zuwa" shine abunda akace harna juya zan tafi naji an buɗe ƙofan najiyo dasauro na gaisheshi ya amsa batareda ya dubi yanda nakeba yanufi wajan abincin, Harna juya zan fita naji yace.
"Bani ruwa Mai sanyi" na É—aga kai na kalleshi naga yayi pointing fridge da hannunsa, dasauri na isa wajan fridge É—in na É—auko goran ruwa guda É—aya da coke dana gansu birjik da alamu yana sonsu sosai,
Na kawo gabansa na ajiye yayimin godiya na miƙe zan fita har kai kusan ƙofa naji yace.
Baki bani cup ba Na juyo a wannan lokacin ni yake kallo muka haɗa ido ganin ya tsuramin idanuwa baida niyyar ɗaukesu ya sanya na kauda kaina gefe dan zuciyata da ƙarfi da ƙarfi take bugawa, a gefen fridge ɗin cups suke a jere dan haka na nufi wajanna bashi yayimin godiya a karo na uku, naɗan jira ko zai sake cewa wani abun amma najishi shiru hakan yasa na miƙe na juya zan fita,
"Marmee!" naji yakira sunana abunda ban taɓa jiba dasauri sosai na juyo ina kallonsa, wannan karon ba wani saƙon yabani ba gani nayi ya taso a hankali yake tafiya harya iso yanda nake, ganin yayi daff dani ya sanya nafara yin baya a hankali, har na isa zuwa jikin garu, daff dani yazo yanda nake iyajin nunfashinsa yayinda kamshinsa yake neman rikitani,
 "sai yaushe zaki faÉ—amin?" naji ya jefomin tambaya da rashin fahimta nake kallonsa ganin ya tsuramin idanuwa yasani sauÆ™e idona Æ™asa,Â
 "ehem yaushe zaki faɗamin abunda yake zuciyarki?" bugun da ƙirjina yakeyi ya tsananta kardai fa yagano cewa ina sonsa ne?.
 "Kunyana kikeji yasa bazaki iya faɗamin ba? Kindaɗe kina ɓoye-ɓoye ke zuciyarki ya kamata ace yanzu lokaci yayi da zaki fitoda abunda yake ranki,
 "Marmee" yasake yimin kiran danajishi har kwakwalwar kaina, nakasa amsawa,
 "So kikeyi nafito na fara faɗa miki abunda yake raina kafin ki fitoda naki? Na fahimci kina sona meyasa bazaki iya faɗaminba bakisan ko nima anawa wajan hakan bane. Subhanallahi wani irin kunyace ta lulluɓeni yaushe harya gano cewa ina sonsa? Inda-inda nafara yi nakasa cewa komai, ganin yanda na duburburce ya sanyashi sakin murmushi da sautinsa ya fito fili yace.
"Dagske nake ina sonki kamar yanda kike sona ina matuƙar sonki na rigaa nagane abunda yake zuciyarki tunba yanzuba so kibar wani kame-kame, har yaushe zamu zauna ahaka? Muyita azabtuwa da son junanmu?" Sai nakeji kamar wanda nake mafarki zuciyata sai bugawa takeyi kamar zata faso. Amma dai tabbas ina cikin Matsananciyar kunya dan ban taɓa tunanin yagane ina sonsa ba.
"Okay shikenan tunda bazakiyi magana ba ke bakyasona kenan hasashena baiyyi dai-dai ba shikenan ki share abunda yafaru ki mance kamar ba'ayi wannan lokacin ba ni zan zauna da sonki ni kaɗai yana faɗin haka ya juya dasauri nakama rigarsa ganin ya juyo ya sanyani saurin sakewa na rufe idona murmushi yayi yana ƙarewa zoben hannuna da lallen kallo, jin shi kawai nayi ya kamo hannuna da tattausan hannunsa ya rabashi daga jikin fuskata, yana ƙarewa lalle da zoben hannuna kallo yace.
"Lallen yayi kyau kema kinyi kyau sannan ban taɓa kallon zobe da yayiwa wata kyau kamar yanda wannan yayi a hannunki ba, sai yanzu na tuna da zoben dake hannuna, saida gabana yafaɗi natafi wani tunani can ban ankaraba naji ya sumbaci hannuna a hankali na zare hannun sanin rashin dacewar hakan."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
✔ï¸Ote
Comment
Follow
share
To be cintinued
Zaynab Alabura
*BIBIYATA YAKEYI*
_(WAYE SHI?)_
*بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…*
 BY
   ZAYNAB BAWA
PAGE 10
*LAST FREE PAGE"*
Assalamu alaikum
Ina kuke manyan mata?
Matanda suka san kansu, Suka amsa sunansu Mata, Amarya, Uwar gida shin kin taba using kayan *ROYAL EXQUISITE* kuwa??? Idan kin taba to barkanki danna tabbata kin fita daban da sauran mata, idan Baki taba ba kuwa lallai an barki a baya kuma kin dade kina cutar kanki da mijinki, Domin samun kayanmu masu kyau da inganci zaku iya tuntubarmu domin munada Kayan mata masu kyau da inganchi Kamar su
Virgin again
Tightening pills
Turaren ban mamaki
Sweetness agents
Wetness agents
Infection set da sauransu
Domin ƙarin bayani ku tuntubemu ta wannan numbern
08030644073
Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
*Y'AR FARI*
*YARIMA FAYAD* paid 200
*ƘADDARAR RAYUWA*
*Assalamu alaikum barkanmu da warhaka*
INA MASOYANA WANDA SUKA KARANTA LITTAFIN BIBIYATA AKEYI 🤠WANNAN SALON SHEKARAR 2017 NE, YA KUKAJIN LABARIN? NASAN DA YAWANKU BAKU MANTASHI BA!
TO MASOYA GANI NAN NA KAWO MUKU WANI ZAZZAFAN LABARI MAI CIKE DA SALO KALA KALA!!! WANNAN SABON LABARI SHINE BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI).
WANNAN SALON 2023 NE! SABON LABARI SABON SALON LITTAFI DABAN YAKE DANA BAYA BIBIYATA AKEYI!
BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI) PAID BOOK NE BA FREE BA.ðŸ¤
********€€
Maida Hannuwa na nayi baya sannan nace.
"Maryam tana jirana" ban ida magana ba wayata tafara ruri na É—ago na kalli wayar naga Sunan Babeâ¤ï¸ Yanata harbawa ajikin wayar step biyu yayi baya ganin gabaki É—aya jikina rawa yakeyi saboda kusancin da mukayi yayi yawa, miÆ™amin hannunsa yayi na kalleshi cikin rashin fahimta dayaga kallonda nake masa sai yace.
"Bani wayarki" miƙa masa wayar nayi ya amsa idonsa nakan wayar batareda y ɗago ya kalleni ba naji yace.