Sashe 78
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"I can't believe yau kece a gidana. We'll live together matsayin mata da miji. Abun kamar mafarki I've been waiting for wannan lokacin. الØÙ…د لله Allah ya nunamin. Zamuyi rayuwar farin ciki إن شاًالله.
Ø£ØØ¨Ùƒ كثران
(Ina sonki)" Wai shi Hammood kalamr so bata wuyar fita daga bakinsa ne? Kullun ƙwanan duniya har indai zaiyi text ko maganar zahiri zata haɗamu sai ya ambaci yana sona. Nayi shiru ina sauraronsa har yagama magana sannan yace mutashi muje naci abinci babu musu natashi amma ina biye a bayansa saboda yanda rigar ta kamani sam banaso yagani Ina biye dashi har muka fito daga ɗakin a nitse nake ƙarewa gidan kallo. Ni banga kaifina dan jiya naɗauka mafarki nake ba gidane wanda duk masifar imagination ɗinda mutum yake dashi bazai taɓa kaishi nanba. Munzo daff zamu sauƙo daga steps ɗin yajuyo yana dubana ni bansan ya juyo ba sai jina nayi nashige jikin mutum dake a hankali nake tafiyar dasauri na ɗago idanuwana sama ina kallonsa dake akwai tazarar tsayi sosai tsakanina dashi, shima niɗin yake kallo, na sunkuyarda kaina ƙasa a nitse kamar yanda yasaba yake magana.
"I'm going out yanzu i may be late akwai duk abunda zaku buƙata a cikin gidan idan zazzaɓin ya dameki akwai likita cikin gidan ki kirashi, kici abinci and don't cry this is your home now, okay" na gyaɗa masa kai yayi murmushi haɗeda rage tsayinsa ya sumbaci kumatuna ta gefen lips ɗina ina iya jiyo yanda lips ɗinsa suka gogi side ɗin nawa. Numfashi naja da karfti ciki nakasa sakeshi sannan yaɗago ya sumbaci goshina yajuya yaci gaba da tafiya ɗakyar na iya tattaro hankalina na ɗaga ƙafata a hankali ina biye dashi a palour muna ƙarasa sauƙowa wasu ma'aika suka iso yayi musu bayani sannan ya juya ya riƙe hannuna yayimun sallama yasake hannun yabi wata ƙofa yafita. a zaune kujerun falon na samu Su Mummy. Harda Yaya Habibu wanda tun zuwanmu sai yanzu naganshi.
"Hajiya kin gama kukanne?" yaya habibu yafaÉ—i.
"Tagama tun É—atsu" inji anty fadeelah.
"To ba dolenta ta gama ba irin wannan gida kawai ai ya isa ya tsaida mata kukan aiku baku fita kun gani bane amma ni tun zuwanmu zagayawa nake yanzuma na gaji nadawo ina cika cikina zan koma" nayi narai-narai zan fashe da kuka. Mummy tace
"rabu dasu kinji yaushe gida zai hanaki kuka? So suke ki sake wani karki biyesu zo muje kici abinci ko zaki samu ƙarfi"
"Allah mummy dagaske nake Mummy ku baku fita bane wani katafaren gini ne mai Hawa biyu kusan gabaki É—aya ginin da glass akayishi, ginin yayi masifar haÉ—uwa gabaki É—aya shape É—in gidan curve yabada daga nesa kyallinsa kawai ake kallo, cikin katafariyar harabar gidan ansake wani katafaren ginin wanda yake kamada ma'aikata sai gefe filin kwallo ne wanda shima aka tsarashi harda Gym a cikin gidannan"
"Duk daga zuwanmu harka kalli waɗannan abubuwan?" bai kaiga bata amsaba ma'aikatan da ɗatsu Hammood yayiwa magana suka ƙaraso sukayi mana jagora har dining mai cin mutane dayawa. Anan muka zauna suka fara ajiye mana abinci. sai shafa gefen lips ɗina nake tun ɗatsu sai inaji kamar lips ɗinsa suna zaune a wajan gabaki ɗaya ya hanani sukuni. Gaskiya ya kamata Hammood yasan abunda za ɗingayi idan ba haka ba wata rana zai hanani taɓuka komai a cikin gidan. Faracin abincin mukayi abincin gabaki ɗaya babu test ina nufin babu maggi😂 dan daɗi kam yayi daɗi amma seasonings basuji Cauu kamar yanda muka saba ci ba kaff cikinmu Mummy ce ƴar gaye dan haka taci abincinta hankali ƙwance.
"Danasan Haka abincinnan yake ya kyau ga daɗi amma babu maggi wallh danasa an dakamin yaji nazo dashi" inji Yaya habibu. Tsabar dariya sai da na ƙware ba niba har Mummy dariya takeyi.
"Ai bakai bane yakamata a dakawa yaji kaida zakayi 2weeks kawuce ga wacce tazo rayuwa ta dindindin itace take buƙatar yaji kafin bakin yasaba."
"Mummy yanzu bakina zai safa da wannan abinci salam?
"Sosaima Marmeeyy nima a ƴan tafiya-tafiye fa nake nafara sabawa da kalan abincinsu da zarar taste ɗin bakinki yadawo irin nasu zakiji bazaki iyaccin abinci mai zaƙi da yawa ba" daƙayr nidai na tutturawa cikina wannan abincin bayan rashin taste na abincin nima kaina bakina babu taste. Haƙura nayi da abincin nasha fruits sosai nayi nakk natashi.
Babane yaketa faɗomin araina ƙarfi dayaji haka Baba yaƙi muyi sallama gashi wayata ma sam babu ntwrk a layin Mummy ma na tambayeta wayarta babu ntwrk.
Da Mummy da Anty fadeelah kowa ɗakinsa daban a ɗakin Mummy mukayi hira daga nan Mummy tace in tashi in tafi Babu yanda banyi da ita akan tabarni na ƙwana wajanta ba amma taƙi. Raina bayaso haka nafito nakoma can kuma tsakanin ɗakina da nata akwai jisa kamar yanda tsakanin ɗkinta da Anty fadeelah yake da nisa. Bancire kayan jikina ba haka nahau gado na ƙwanta. Nadaɗe banyi bacci ba inata tunanin gida har baccin ya ɗaukeni a haka. kamar mutum naji akaina na buɗe ido na kalleshi cikin bacci nasake maidawa na rufe ƙwanciya ya gyaramin sannan yafice a ɗakin.
Da asubahi Rau naji kiran sallah a kunnena natashi nashiga toilet nayi alwala nafito. Nayi sallah nasake komawa Bacci ahaka. Sai wajan 9:00am natashi ahakanma dan nayi bacci sosai na gaji da baccin ne shiyasa. Ina zaune har 10am babu wanda yashigo gashi abubuwan toilet ɗin ban'iya amfani dasuba haka dai nashiga nayita dannawa har nasamu na haɗa ruwan wankan na zuba turarukan wanka a ciki sannan nashiga na zauna na daɗe ina wanka sannan na ɗauro towel nafito. Ina fitowa yayi dai-dai da shigowar Hammood inajin sallamarsa da buɗe ƙofarsa na isa da gudu zuwa gado na lulluɓe jikina. Gabaki ɗaya gidan ƙamshinsa yake shiyasa koda naji ƙamshin ya ƙarato dayawa banyi zaton shi bane kuma still nima jikina kalar scente ɗin da dayake fitarwa kennan. Baƙin jeans da t-shirt ne a ajikinsa yayi matuƙar kyau. Ya ƙaraso ciki ganina a ƙudundune sai yayi tunanin ko zazzaɓinne ya ƙaraso da sauri yakai hannunsa goshina dake face ɗina kaɗai nabari a waje. Ajiyar zuciya ya sauƙe jin jikin babu zafi sai zallan ɗumi wanda dama haka temperature na jikina yake. Zamewa nayi na ƙwanta na nutse cikin bargon gabaki ɗaya harda kaina sannan na gaisheshi ya amsa yana kallona yarasa dalilin dayasa nake shigewa bargon. Kuma yaji ɗakin babu wani sanyi sosai hannu yasa ya zame bargon zuwa dai-dai wuyana sai alokacin ya lurada damshin dake jikine hakan ya tabbatar masa wanka nayi gakuma ƙamshin dake tashi bai fahimci abu naks ɓoyewa ba sai alokacin ya fahimci babu kaya ne a jikina duk nake wannan abun. ƴar ƙaramar dariya yayi ya sanya hannunsa cike da tsokana yanajan bargon. Na zaro ina kallonsa shima ni yake kallo yaga yanda zanyi. Sake farkon yayi yasa hannu ya kamo hancina yaja sannan ya miƙe na sauƙe ajiyar zuciya ya ƙarasa ya buɗe wajan ya ɗaukomin kayanda zan saka ya ajiye akan gadon sannan yace idan nagama na sauƙo nayi breakfast saida na tabbatar yafita a ɗakin sauƙe ajiyar zuciya na sakeyi na duba kayan daya ciro. Harda inners fa ya ciromin lallai Hammood ya iya rigima Ko kunya bayaji ko ina ruwasa da inners ɗina?" daya barni zan ciro kayana dakaina Kunyar saka inners ɗin daya ciro nakeyi dan haka na isa wajan na canjasu da wasu sannan na ɗauko abaya na na shirya nafito. A baƙin ƙofa na sameshi yana tsaye ya harɗe hannuwansa ya jingina da jikin ƙofan yana jiran fitowata. Nayi kyau yace nayi murmushi kawai yace mu sauƙa. Wannan karon muna tafiya ina ankare kar ayi irin na jiya aikuwa ya juyo kamar jiya da sauri naja step biyu baya saida yayi murmushi ganin ina ankare da abunda yakeyi. Hannu yasa ya jawoni na faɗo jikinsa. Yakai hannunsa wuyar rigana a hankali ban lurada abunda zaiyi ba kawai sai naga ya leƙa cikin rigar da sauri na ƙwace wuyar rigar na ƙare ƙirjina haɗeda ɓata rai. A kunne ya tambayeni mai yasa na canja kayan daya ciromin. Tura baki nayi bance komai ba. ya lakaci hancina ya juya saida naga yakai ƙarshen step sannan nabi bayansa. Yau tare dashi mukayi breaskfast ya luarada yanda banci abincin sosai ba. nikuma tunanin yanda su Mummy suka shiga kawai nakeyi dan ko ɗuriyarsu banaji.
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Nidai a dole nakecin abincin dan babu yanda na iya amma sam abincin baiyiminba yayi salam dayawa. Munacin abincin idanuwansa suna kaina ya lurada yanda nake cakula kaɗan, hankalinsa gabaki ɗaya yana kaina. Dama yayi tunanin hakan ba lallai na iya cin abincinsu na nan da garaje ba may be sai ankwana biyu. Bawanici nayi ba na ajiye spoon Bayan na ƙarasa breakfast na miƙe zan koma ciki yayi saurin dakatar dani. Komawa nayi ina ƙare masa kallo ina jiran abunda zaice. Baice komai ba har saida ya kammala sannan ya miƙe ya riƙo hannuna bance masa komaiba ina binsa kawai naga abunda zaiyi. Zama yayi akan kujera ya jawo hannuna nima nazauna. Shiru na wani lokaci bance komaiba shima baice komaiba da alamu yana tunanin abunda zai faɗane.