Sashe 100
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Toh masoyi amma kace school É—inmu zamuyi exam kuma lokacin exam yawuce yaya za'ayi kenan?" School sun shirya miki exam karki damu you'll write your exam in 3days kada kiyi wasa" na gyaÉ—a kai.
"Zamu tafi idan kingama exam koh? Na girgiza kai ina zaro ido.
"A'a kayi tafiyarka kawai daga baya saina tafi kaga yanzuma akwai bikin Anty fadeelah this week sai idan angama biki da wani lokaci nida kabarni ma nayi wata" ya ɓata rai.
"No shekara zakiyi iyakacin yanda zan iya barinki shine 10days kuma hakanma saboda akwai Auren sister ɗinkine shiyasa yanzu fa lokacin hutu nane kibari mu kasance atare idan hutun ya ƙare saiki dawo" ba haka dai naso ba amma yaya zanyi?' nikuma zan tafi gobe in sh Allah, ranarda kika cika 10days zamu tafi" kai kawai na gyaɗa masa. Muka tsaida magana washe gari da safe zaije ya gaishe da su Mama da dare zai wuce washe gari kuwa tunda muka koma bacci bamu tashi ba sai 9 Maryam tun sassafe ta iso gida bananan harda ƙawayena sun cika gida gashi babu wayarda zasu kirani da ita.
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya..
Sauri-Sauri nake shiryawa saboda hankalina kuma yayi gida daƙayr na tsaya nayi breakfast sannan muka kama hanya dake babu wanda yasan da zuwannasa haka muka shiga gari hankalinmu ƙwance muka har cikin gida gabaki ɗaya motocinsa suka shiga ban jira ya buɗemin ƙofa kamar yanda yasababa muka fito mukayi ciki saida nayi masa iso wajan Baba sannan yashiga muka zaune gaisawa mukayi da Baba nabarsu suna magana nashig ciki. A ɗakin Mama ma samu su Maryam ina shiga suka sake ihu nashiga nazauna Cikinsu amma hankalina baya garesu tunda nashiga palourn Baba naji ƙamshin kayan soye-soye naso naci banbari mun gaisa ba nace ina zuwa na cire Hijabin jikina na fice, ƙaton tray na ɗauka zan wuce muka haɗu da Mummy da alamu tafita yanzu shugowarta danna ganta da Mayafi da jaka, Muna gaisawa ina tafiya.
"A'a Marmeeyy ina zakije ne haka sai sauri kike" ta faÉ—i tana tahowa yanda nake.
"Mummy Cin-cin zani É—eba Wallh ina shiga palourn naji kamar zanji babu duk abincin dayake cikina naji kamar banci komaiba shine zanje na É—ebo" Mummy ta jijjiga kai.
"Eh lallai Toh Allah ya kyauta inaga idan zaki tafi za'ayi miki kitafi dashi saboda zaki iya hana bawan Allah zama kice sai yazo nan ya amsa miki ko ya kawoki kaÉ—an daga aikinki shiyasa gara atari lamarin kitafi dashi tun kafin ki aika É—anyen kai" ko kulawa banyiba nawuce ciki na sameshi suna hira Jifa-Jifa da Baba, Ina shiga Baba ya waigo zuwa gareni.
"Marmeeyy inasu maman naki? Ai ki kirasu Su gaisa koh? Mummynku kam tafita duk da tace ba daÉ—ewa zatayi ba"
"Toh ina zuwa" shine abunda nafaÉ—a nayi can É—akin ina murÉ—awa naji a kulle na juyo,"Baba bani key É—in can É—akin zan É—ebi abune"
"Yana wajan Mummynku kuma tafita" najuya nafice na amso key ɗin nazo na buɗe" na ciko trays Damm da Dublan da tayota dama nafi sonsu daga yanda yake zaune ya hangi yanda na ciko abu tamm yatashi dasauri ya ƙaraso gareni ya amsa, turo baki nayi "Babu nauyi fa" Baba ya kauda kansa gefe kamar baya wajan nasa Hannu na ashe kayana ina faɗin "Zakaci?" ya girgiza min ka Banacin zaƙi ai kinsani, da hausa nace "Kabar daɗi" nasa kai nafice, Mummy ta fahimci cewa yana ɗakin Baba yasa bata ƙarasa ba. A corridor na wuceta nace. "Wai kije ku gaisa inji Baba". "Toh marmeeyy kiyiwa su Mamanki magana saimu shiga gabaki ɗaya" na gyada kaina nawuce saboda bakina yacika da Dublan bazan iya magana ba. Kaiwa palourn Mama nayi na dire maryam ta fara saka Hannu.
"Babe idan kikacimin kin shiga hakkina dan ban bayarba" ko takaina batabi ba taÉ—auka tana faÉ—in idan akayi na aurena ki faÉ—amin zan biyaki kayanki" su duka suka saka Hannu suna maimaita abunda tafaÉ—a, Mama ce tafito daga É—aki ni sai alokacinma na ganta.
"Marmeeyy kinzo shine koki leƙani ki duba yaya nake anya kuwa marmeeyy yaushe zakiyi hankali?" na curo baki. "Mama ko mutum ya gwada yayi kewarki shareshi kikeyi ko awaya na kiraki saiki ƙi ɗauka ko muna gaisawa kice kina wani aiki jiyafa kiga watanmu nawa ban ganki ba amma ina zuwa jikinki kika tureni shiyasa nima yau ina zuwa na nemi Mummy saboda itake nunamin soyayya" Hannu Mama takai ta ƙwaɗe bakina tana faɗin "maras kunya" tawuce cikin gida anan tasamu Mummy, Mummy ta shaida mata zancen Baba. Mama tace ban faɗa mataba ta sanarwa Anty suka shiga. Bayan Mama tafita Maryam ta dubeni.
"Kekam dai marmeeyy anyi banza wallh baka tauna magana idan zaki faɗeta jikifa abunda kika faɗawa Mama" na harareta ke ai kina tauna magana idan zaki faɗa tunda yanzu naji kina cewa Idan akayi cin-cin na aurenki zaki biyani wanda kikaci kokin manta cewa mama surukarkice saiki yita sakin baki ko tana wajan baki damu ba" "Kedai Marmeeyy bakida hankali wallhy amma kici gaba naga kafin nasan Yaya Habibun Mama nafara sani kedai ki gyara halinki in sha Allah ni zan sharewa Mama hawaye tunda ke baki tunani baka binta sau da ƙafa" na harareta "Sai ki share ai nima batace miki ina sakata Kuka ba ta'iya yiwuwa idan kece Hala mamanma tasake dake amma ni? Ko nice ƴar farinta iya kaci sai ta dinga shareni tana basarwa shiyasa na tarkata wajan Mummy nima" "Barka" Mukaci gaba da Hirarmu ƙawayena sunamin kallo kamar wata waliyyiya gani suke kaff cikinsu nafi kowa sa'a kuma a zahirin gaskiya hakanne. Muna zaune su Mama suka shigo harda Mummy. Mama ta dubeni Kijeki zai tafi Na miƙe ina shirin fita fadeelah ƙawarmu tace, "Marmeeyy rowarshi ake haka da baza'ace muzo mu gaisa ba?" na taɓe baki "Akanme zanyi rowarsa? Ashi ba irin mijinda sai mace tayi rowarsa bane shida kansa ke rowar kansa" "Uhmm Uhmm fa Marmeeyy ba'a shaidar maza wallh a idonki zai iya nuna Miki a duniya dagake babu kowa kuma ba hakan bane" "Au waike wannan shaidar da akayiwa maza ta zauna a ƙwaƙwalwar kanki kenan? Nikam zanyi shaidarsa kuma na yarda dashi sai kije can ke karkiyi naki idan kinyi auren, kuma ni mijina a duniya a nunawa dagani babu kowa ba a idona ya nunamim a duniya dagani babu kowa ba idan zakuje ku tashi please muna ɓata masa lokaci" "waike Marmeeyy mutumin da kikayi watanni jall dashi kikewa wannan shaidar?" "Ko kwana ɗaya mukayi ba watanni ba nayi masa" Maryam ta amshe "Faɗa musu dai wallh koni zanyi shaidar Yaya habib ɗari bisa ɗari" Dariya nasaka araina ina faɗin "lallai maryam baki kama dahir ba Yaya habibun? Wanda naga wani shaƙuwae da sukayi da Nawrah nidai nayi nauyin bakine amma nasan akwai wata aƙasa" mama da Mummy tsayawa kawai sukayi suna kallonmu baki sake suna kallon yaranda suka haifa a cikinsu suna zarar zancen da su kansu sai sunji nauyin sakewa a bakinsu. "Yau naga yara Marmeeyy zaki wucene kokuwa?" bansake magana ba na wuce abuna suna biye dani da Sallama nashiga yana zaune shi kaɗai yana kallonsa ya sakarmun murmushi nima na maida masa na ƙaraso na zauna daff dashi.
"Masoyi wai zaka tafi yanzu? I thougt sai zuwa dare jirginka zak tashi" "Yes zan tafi na yanke shawara idan na zauna ananma I'll just be missinh you bazan iya komai ba sai dai idan zaki biyoni mutafi idan zan tafi saiki dawo" ban kaiga bashi amsaba suka shugo ciki suka gaisheshi ya amsa idonsa yan kaina yana jiran amsata dama yasan bazan bishi ba" intafi?" na girgiza kai "Toh zamu tafi?" nanma na girgiza kai , yayi murmushi ya shafo kaina. Kiyi zamanki amma zanyi kewarki nayi murmushi inajin nima kaina zanyi kewar tasa. miƙewa yayi na rakashi har bakin mota ya rage tsayinsa ya sumbaci lips ɗina kawai naji hawaye yana gangara akan fuskata kamar wanda zamuyi shekara bamu haɗuba Jikinshi shima yayi sanyi ganin yanda nayi laƙwai ina son yin kuka ya jawoni jikinsa yafara shafa bayana bai iya furta kosa kalma ɗaya ba sannan daga bisani ya sakeni saida yaga nashiga gida sannan yatafi. Bayan nakoma saida naɗauki tsawon lokaci ban dawo dai-dai ba daga bisani na ware akaci gaba da hidimar biki. Tun amota muke waya dashi har zuwa da jirginsu zai tashi, bayan ya sauƙa ma haka Video call muka dingayi kusan ranar raba dare mukayi muna waya saida bacci ya ɗaukeni kafin ya kashe."
Bayan 2days ta tafiyarsa naje na zana Exam É—ina kai tsaye daga school É—in gidansu Maryam na wuce tunda nazo dama inbanda gidan Hajiya sai gidan Baba Alhaji Habibu naje."

Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.