Sashe 36
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bazaki iya tantance irin kallonda take mana ba har taƙarasa sauƙowa fuskarta babu fara'a sannan kuma bbu alamun ɓacin rai atattare da ita. Idonta yana kanmu taƙaraso ta tsaya kamar bata sanmu ba amma idanuwanta yana kanmu, Muna haɗa idanuwa da ita na sakar mata murmushi ta tsayarda idanuwanta akan fuskata dake ƙunshe da murmushi.
"Marmeeyy" tafaɗa cikin sanyayyar murya ayayinda tasaki fuskarta ta ɗaura annuri akan fuskar. Na ƙarasa kusada ita da fara'a ina faɗin.
"ina wuni Mummy?" Ta amsa tana kamo kafaÉ—ana tace"
"Lpy Marmeeyy yasu mamanku?"
"lpynsu ƙalau" nabata amsa. Ta ja hannuna muka zauna tana faɗin.
"Marmeeyy angirma kinyi wayo sosai kin zama budurwa sai dai kamanninki basu canja ba duk yanda naganki zan ganeki" nayi murmushi ina gyara zama a gefenta. A lokacin suka ƙaraso Suna gaisheta ta amsa batareda ta kallesu ba. Muka zauna a wajan tana yimun tambayoyi amma ko sau ɗaya bata sako Baba aciki ba.
Tsawon lokaci muna zaune a wajan muna hira tasake fuska sosai ni duk wani abunda ake faÉ—a akanta ban ganiba dan hira take yimin sosai kosu Aysha bata kulasu kamar yanda ta maida hankali akaina su naga wani shassharesu ma takeyi. Gabaki É—aya kuma É—ari-É—ari sukeyi da ita kamar wanda suke tsoron ta sanya musu duka.
Ana kiran sallar la'asar Mummy tafara miƙewa ta kalleni tace.
"Marmeeyy ina aka ajiye kayanki?" nace.
"Bansaniba mummy anshiga dasu dai tun farkon zuwanmu" Alokacin takira masu aiki ta tambayesu yanda suka kai kayan. Suka shaida mata ɗakinsu Aysha. Anan tace su maida kayana ɗakinta anan zan zauna har sai ranarda natafi. Su aysha Abun yabasu mamaki ganin yanda Mummy ta karɓeni abunda basu taɓa tunani ba kenan. A'iya zamansu da itama basu taɓa kallo tasake dawani hakaba.
Su Aysha suka tashi kowacce tatafi ɗakinta. Mukuma mukabi Mummy kamar yanda ta buƙata. A ɗakunanta guda biyune a ɗaya daga aciki aka saka kayanmu. Mukayi sallah sannan muka fito.
Bayan magrib aka fara shirin tafiya tea party wanda matar Ya Ahmad ta shirya.
Mummy tasaka an shirya mana kayanda zamu sakaa wajan tea party ɗin. Sai dai kayanda aka kawo gabaki ɗaya banajin zan iya saka kowanne aciki. Gown ne gabaki ɗayansu wanda shape ɗinsu yabi jiki sannan gabaki ɗaya gefensu a tsage yake tun daga ƙasa har zuwa Guiwa. Hakan yasa dagani har Maryam muka yanke shawarar bazamu jeba dan gabaki ɗaya wayewarmu bata kaiga saka wannna kayanba. Anfara tafiya Mummy tashigo taganmu zaune. Ta ƙarasa shigowa tana faɗin.
"A'a marmeeyy anata tafiya fa Yaya baku shirya ba?" kai tsaye nace.
"Riganne Mummy takama jiki kuma a tsage take tundaga gefe har ƙasa" Mummy tace.
"Kayya Amma zaku iya sakawa tunda Event É—inkune zallan na yara gasu Aysha can sun shirya" Dasauri na girgiza kai nace.
"Ya Ahamd zaiyi magana" Da mamaki Mummy take kallona tana tunanin wane Ahmad ɗinne zaiyi magana. Idan wanda tasanine ko ita kanta bata taɓa yin wani abun ya nuna mata ba dai-dai tayiba duk da kasancewar rayuwarta tacika da abubuwa marassa dai-dai dayawa amma bai taɓa nuna mata hakan ko a fuska ba. Mamaki yaƙi barinta haka tadaure tace.
"Toh ku sanya abaya ku tafi da ita" nÉ—an turo baki haÉ—eda furzarda numfashi nace.
"Mummy kibari kawai zuwa gobe. May be ba wannan dressing sukeso wajan event ɗinba idan muka sanya mukaje kinga mun ɓata musu" mummy tayi shiru kawai tana kallona tana mamakin yanda nafito nake faɗa mata abunda yake raina ba kamar yanda kowa yake mata ba da zarar tafaɗi abu shikenan babu kai musawa ko dai-dai ne ko akasin haka. Yanzu haka tasan su kansu su Aysha kayan baiyi musu ba amma dayake tace su shirya suje haka suka shirya batareda sun nuna ransu bayaso ba.
"Kuyi zamanku idan kun gama kufito kuyi dinner" shine abunda tafaÉ—a tayi ficewarta. Kai tsaye wajansu Anty fadeelah tawuce tasamesu sun shirya amma basu kaiga fitaba. Da alamunsu dukansu suna takure a cikin kayan. Batareda sakin fuska ba tace.
"Idan kuma kayan baiyi muku ba you can change to Abaya or something kokuma ku haƙura da zuwa idan kunso" da mamaki suke kallonta basuyi zaton fitowar kalmar daga bakinta ba. Tsayawa kallonta sukayi ta haɗe rai tace
"zaku iya tafiya idan kunso" Dasauri Anty fadeelah ta girgiza kai tace.
"A'a zamu haƙura da zuwanma gabaki ɗaya" mummy ta kalli Aysha dasauri Aysha ta jijjiga mata kai alamun itama tafasa zuwa. Mummy ta taɓe baki tawuce tazauna sukuma suka Shige ɗaki dan canja kayan.
Mummy tana ficewa na miƙe nashige wanka. Ina fitowa Ameerah tace.
"Babe Hamma ya kiraki kina wanka" na sauƙe ajiyar zuciya jikina yayi masifar sanyi duk zafin zuciyata yanzu yaci ace na sauƙo haka dan Hamma yayi dana sanin abinda ya aikata. Kafin nakaiga jikin bed yanda wayata take ajiye wani kiran yasake shigowa na zauna a gefen bed ɗin Nakai hannuna na ɗauki wayar gabana yana faɗuwa amma babu yanda zanyi haka nayi picking nakara a kunnena, daganan ina iya jiyo sautin ajiyar zuciyarsa. Nayi shiru bance komai ba. Cikin sanyin Murya yace.
"Baby kina jina?" uhmm na amsa sannan nace.
"Ina wuni?"
"lpy baby bakiga messages É—ina bane" shiru nayi hakan yasa yagane nagani kawai na shareni.
"Baby kiyi haƙuri dan Allah ki yafemin kinji? Bazan sake aikata makamancin haka gareki ba plesae baby" Nasauƙe ajiyar zuciya sannan nace.
"Yawuce"
"thank you baby nagode"
"shiru kawai nayi yanata jana da hira nikanma kunyarsa nakeji har maryam tayi wanka tafito lokacin nafara amsa masa magana. Murmushi kawai tayi dama ita ajikinta tasan dole za'a shirya tunfa Hamma yana matuƙar sona nima haka. Harta shirya ni ina zaune ina waya saida Mummy aiko a kiramu kafin nayi masa sallama natashi na shirya nasaka kaya nayi sallah sannan muka fita. A palourn ƙasa mika samu mummy muka ƙarasa wajanta. Muna zuwa nace.
"Sannu da Hutawa Mummy"
"Tayi murmushi sannna tace.
"Yawwwa Sannu Marmeeyy. Menene sunan Ƙawar taki?"
"Maryam" nabata amsa. Ma sha Allah kawai tace sannan ta maida hankalinta a kan wayarta da wasu mutane kusa ita da alamun tana zaɓen kayane.
Alokacin su Anty fadeelah suka fito Kai tsaye muka wuce wajan cin abinci Bayan mungama dukanmu muka dawo palour. Mummy kam waya kawai takeyi akan shirye-shiryen bikin mukuma hankalinmu nakan TV.
Alokacin wani matashi ya shigo.
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Ya ƙaraso ciki cikin ladabi da girmamawa ya gaida Mummy ta amsa sannan tfara faɗin gasunna. Waɗannan yaranane sune zakayi musu ɗinkin amma dole yazama zuwa gobe za'a samu dan a Event ɗin gobe za'ayi amfani dashi wanda nasa aka tura maka dafarko kenan ba. Sauran kuma zuwa jibi banaso a samu matsala. Tayi magana cikeda bin umarni shikuma ya amsa dasauri sannan yace.
Wani irin style za'ayi musu?" bata bari mumyi magana ba tace.
"inaga kaman dukansu ayi musu doguwar riga koh?" saika gwadasu ka ɗauki measurement nasu. Su Aysha harsun miƙe. nace.
"Nikam Mummy basaiya gwadani ba zan tura masa measurement nawa kuma yayimin riga da skirt kawai. Mungode Allah yasaka da alkhairi yaƙara buɗi" baki buɗe suke kallona dan sunsan mummy bata faɗan abi ayi mata musu Amma ga mamakinsu sai sukaga tayi murmushi tace.
"Okay kayi mata nata riga da skirt É—in. Kukuma sauranfa tafaÉ—a tana kallonsu" Aysha tace.
"Nima riga da skirta É—in nakeso"
"kefa" Mummy ta tambayi maryam.
"nima haka" tafaÉ—a anty fadeelah kuma tace itakam abar mata doguwar rigar. Measurement É—insu kuma Mmy tace yabari zata aika masa dan taga alamun basason gwadawan kawai bazasu iya faÉ—a mata bane.
Alokacin yayi Mata lissafin kuÉ—in duka tana kaya dana É—inkin. Idan zaiyi mata É—inki design da colour na kayan kawai take tura masa saiya saya ya É—inka ya kawo mata. Yana gama mata lissafi kawai tayi masa transfer yatafi."
Sai wajan 10:00pm masu event suka dawo. Lokacin mukanma harmun shiga kwanciya. Maryam tana zuwa ta ƙwanta bacci nikuma nahau waya dayake
mun ƙwana biyu bamuyi ba. Wajan 11:30pm Mummy tashigo ɗakin inajin alamun shigowarta nayi saurin cusa wayar ƙasan pillow ta ƙarasao ciki ta kalleni tace.
"Marmeeyy bakiyi bacci ba?"
"Yanzu zan ƙwanta nabata amsa" tazauna gaban dressing mirror tacire zobbunan hannunta da Sarƙoƙin wuyanta ta zuba a ma'ajiyarsu. Ina kallonta ta baya har saida tagama nace.
"Mummy" tajuyo ta kalleni tace.
"Na'am Marmeeyy" Saida naja numfashi sannan nace.
"Mummy meyasa baki tambayi Yaya Baba yake ba?" naji kin tambayi kowa amma bandashi" Alokaci guda fuskarta ta canja kamar wanda akayi mutuwa ta turnuƙe ta ko mai tatuno kuma saita ɗan saki fuskar ta kalli fuskata tana nazarinta tace.
"Marmeeyy meyasa kikayimin wannan tambayar?" naga shi bai damu daya san Yaya nake ba. Ni mai yasa zan tambayi yanda yake? Ko Mmamanku da kikaga na tambaya koda yaushe saita aikomin da saƙon gaisuwa idan Ahmad yaje. Babanku kuma bai taɓa tambaya ta ba. Bai damu daniba. Bbu wani dalilin da zaisa nima na tambayeshi. Dasauri nace.
"karkice Haka Mummy Baba yadamu dake sosai kuma yace na gaisheki Baba kullum yana tunaninki yana tbayarki alokacinda bakyanan shine yabani labarinki harna sanki tunda banida wayo lokacin da zan iya saninki. Baba yana zancenki sosai.
Ta haÉ—iye wani yawu mai É—aci tace.
"Marmeeyy kefa yarinya bazaki ganeba"
"Mummy karki É—aukeni a matsayin yarinyarda bazaki iya faÉ—awa damuwarki ba. Ni Æ´arkice koda ban sama miki mafita ba amma zafinda yake zuciyarki zai ragu. A idon mutane you look strong kamar babu wani damuwarda take damunki. Amma yau kaÉ—ai naganki nasan deep down cikin zuciyarki akwai abunda yake damunki" Ta kalleni tanason gaskanta abunda nake faÉ—a.
"Marmeeyy Yadamu dani tsawon shekaru meya hanas.... Sai kuma tayi shiru sannan tace.
"Marmeeyy i am 50yrs old and you. You're not up to 20 bazaki fahimci komai ba lets not talk about that okay ki ƙwanta kiyi bacci. We'll talk in the morning"
"Toh" kawai nace sannan nayi mata saida safe tatashi har takai bakin ƙofa nasake cewa.
"Mummy" ta juyo batareda tace komai ba tana kallona da alamu tana jira nafaÉ—i abunda nakeson faÉ—a nace.
"Mummy bakya frin ciki. You're lonely not only that kina cikin ƙunc. tayi murmushin ƙarfin hali kawai tace.
"Dare yayi marmeeyy banace zamuyi magana da safiya ba?"