Sashe 101
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da gajiya da takecin jikina na shiga ciki inajin wayata tana ruri dake ina cikin yanayi na gajiya da jin yunwa yasa bazan iya amsawa ba bakina É—auke da Sallama nashiga ciki a plaour na samu Ummi da Aysha suna suna zaune Aysha har tayi kumari akan lokacin tafiyata. Ummi ta washe baki tana faÉ—in.
"A'a Marmeeyy Ashe kina tafe?" na zauna kusada Aysha ina maida numfashi "Wallh Ummi tun jiya nakeso nazo nace barina bari idan naje exam sai nabiyo" Ummi fuskarta da fara'a sosai.
"Shiyasa naga mutuniyarki yau bata fita wajanki ba ashe kina hanya ne". "Munyi waya da ita na sanar mata ai tun sassafe" Ummi tana kallo na cikeda sha'awa She can't help it haka kawai Allah yasaka mata son Marmeeyy taso marmeeyy tazaka surukarta sai dai Allah baiyiba yanzu data zauna da Aysha itama har sunyi sabo ta fahimci itama batada matsala. "Ina wuni Ummi?" "Lafiya ƙalau Marmeeyy Ya hanya da mijinki?" cikeda kunya na ams ada faɗin "yana Lafiya" najuya ga Aysha "Matar Hamma Ina wuni" ta kalleni kerere "Marmeeyy banason rashin mutumci menene kuma wani matar Hamma bakisan sunana bane?" "Au sorry wai naga bai dace bakira sunan kai tsaye bane shine na miki inkiya Aysha ina wuni?" Ummi ta buɗe baki "Kai marmeeyy babu dama ayi hakuri ace mata Anty mana" saida na yatsina fuska "Ummi tsakanina da itafa Babu wani nisa shiyasa wai nabata karramawar matar Hamma" rangwashi Aysha ta sakemin akayi saida nayi ƙara afili nace. "Wallh Allah ya isa kuma bazan yafe ba haka kawai kinga jiki duk madara kikai Hannu ki wani zubamin duka" Ummi tace. "Toh kowa yayi haƙuri dama tsakanin mabiyi da mabiyi sai haƙuri" Aysha tayi ƙwafa "Ummi nifa ba ita take binaba Habib yake bina zallan rashin kunya ke damunta" maryam dake shigowa a lokacin tace.
"Yaya naji kuna ambatar Habibu? Ni banason rashin kunya" naja tsaki na kalli Ummi, "Ummi Yunwa nakeji" "Toh marmeeyy na ga alamun kin gajima shiga ciki ki huta za'a kawo miki abincin" na miƙe na zan shige tace. "Au na mantama Marmeeyy naga Aika Allah yasaka da alkhairi" nayi murmushi kawai na shige wajan maryam, miƙewa Maryam tayi tabi Bayana Ummi tadubi Aysha"Kema kibisu koh" Aysha ta miƙe ina zuwa na zube akan gadon Maryam "Wash Allah wallh nagaji" Maraym tashugo "Yaya Exam ɗin dai Babe?" "Alhamdulillhi Exam in sha Allah tatafi kenan" "Ai dolenta tafafi Babe kin manta yanzu ke wacece matar Hammood cefa ni nayi mamakin ma da baki yawa da Bodyguard" nayi murmushi gashican a waje shiba Bodyguard ba shiba Driver ba yabarshi wai duk yanda zanje muje tare, ina exam yana tsaye akaina kamar wani saƙago" Dariya maryam ta fashe dashi,"Babe bakida daɗi amma yaya zamanki acan? Hope komai yana tafiya normal" "Eh amma kinsan kwanakin nan wani abu yafaru Har nayi miscarriage ban sanarwa kowa bane saboda bansan Hankalinku yatashi" Shigowar Aysha ya hanamu hirar da muke shirin yi, Tashigo ta zauna na dubeta."Matar Hamma ashe kina wajan Ummi" ta ɓata rai "kefa bakida daɗi ba yanzu nagama cemiki kidaina cemin Matar Hamma ba?" Nayi murmushi, "Na rantse da Allah bazan daina ba ƙarya keba matar Hamman bace? Ni kicemin matar Hammood kigani idan banyi miki kyauta ba, kowa yan..., shigowar Mummy ya sanyani yin shiru na miƙe dasauri na amshi plate A hannunta adaidai lokacin kira yashugo wayata na ajiye plate ɗin gefe dani ina mata sannu sannan nabuɗe buɗe gamida zaunawa ina amsa kiran na saitata akan table tayi facing ɗina.
"كي٠كان Ø§Ù…ØªØØ§Ù†Ùƒ" (How was your exam)
"Alhamdulillhi"
"Rouhi please kidawo tunda kingama exam kinji? I missed you gidan kaman Babu kowa haka nakejinsa" na haɗe girar sama da ƙasa.
"Masoyi kwana goman saika rage wasu aciki? Ni gaskiya bazan dawo ba sai lokacin daka ɗaukamin ahakanma ina roƙonka ka ƙaramin zakace wani nadawo lallaima" duk maganar danayi da hausa nayita cikin sigar shagwaɓa.
"Rouhi nifa banji abunda kikace ba amma nasan kina nufin bazaki dawo ba Koh? Shikenan duk ranarda kika dawo zanyi tafiya nabarki ke kaɗai kiji yanda nakeji" na ɓata rai.
"Wane mutum Masoyi ai bazan yardaba" yayi dariya "Toh zamu gani ai" muna hira harna cinye abincin kafin mukayi sallama da zummar da dare zamuyi waya. Najuya wajansu mukaci gaba da hira, har Aysha ma hira muka ske munayi sosai sai dai magana É—aya biyi sai anyi faÉ—a, sallama Hamma yayi yashigo ciki bai zauna ba ya dubi Aysha.
"Yaya jikin naki?" "Dasauki sosai" "Allah yabaki lafiya" ta amsa da Amin, Cikin yanayin walwala na gaisheshi ya amsa cikeda kulawa.
"Marmeeyy Yagd ya kwana biyu?" "Alhamdulillahi komai lafiya" sannan yajuya ga Aysha "Kince zakije wajan biki koh?" Ta gyaɗa masa kai "Toh kunyi maganar da Ummi?" "Eh tarema da ita zamu tafi event ɗin yau" "Toh ko zaki zauna acan kawai saboda zirga-zirga idan angama bikin saiki dawo?" Yafaɗa yana shafa zajen fuskarsa haɗeda yi mata wani mayen kallo, daga kallo akwai abunda yake nufi da zuwanta gidannan" ita kuwa da batasan akwai wata a ƙasa ba ta washe baki. "Hakan yayi Hamma nima nayi tunanin hakan amma da bakayi magana ba shiyasa banyiba" "Shikenan kije ɗin kawai saiki sanar da Ummi" tayi godiya ya ciro kyɗi yabata ko akwai abunda zata buƙata sannan yafice.
Bayan azahar muka shirya muka fice, Ummi sai daga baya zatazo dagani sai Aysha sai Maryam. Gabaki ɗayanmu anko muka saka nima ina zuwa dama aka saya duka aka ɗinkamin. Sai dai nayafa ƙaton gyale saboda nasan halin Hammood."
Cikin 3days akayi biki gabaki ɗaya aka gama aka kai amarya ɗakinta duk kayan dana saka a biki saina ɗauki pictures masu yawa na turawa Hammood, wani lokacinma jaa gefe nake daga wajan bikin nayita waya dashi." Bayan biki da ƙwana ɗaya Hamma yazo ɗaukan Aysha amma maimakob ya maida ita gidan Ummi sai yawuce can gidansu da ita. Aysha har kuka saida tayi yace bazai maidata ba.
Nima cikin kwanakin nagama shirin tafiya saboda Hammood ya matsa kusan kullum sai yayi magana aranar dana cika 10days kuwa yace aranar zan koma akwai abunda ya tsareshi amma zan tafi aranar" daƙyar na roƙeshi ya ƙaramin 4days Zan cika 2weeks kenan ganin ta iya yiwuwa yasamu time yazo ɗaukana a lokacin yasa yayi haƙuri yabarni. ana gobe zai iso.na shirya zuwa gidan Anty fadeelah Maryam ta rakani mukaje tun 12am sai wajan la'asar Mukabar gidan zuwa gidan Aysha.
akwance muka sameta itaba zazzaɓiba amma wai batajin daɗi anan mukayi la'asar Maryam tashiga kitchen tayi mana girki Hamma daya shigo ya samemu sake fita ma yayi. Asyah taci abinci firr taƙi wai bazataci ba na dubeta.
"Wai ke Aysha meyake damunki ne? Kince babu yanda yake miki ciwo amma bazakici abinci ba"
"Kamar zatayi kuka tace wallh ni Marmeeyy aurenne yafita akaina zan koma gida kawai abu yaƙici yaƙi ƙarewa kullum aiki guda ɗaya" nagane abunda take nufi sai tabani tausayi cikin sigar lallashi nafara bata shawara.
"Kiyi haƙuri amma ni inaga kamar harda tsanar abun da kika sakawa ranki kinƙi sake jikinki kullhm ciki tsoeo kike inaga wannan kaɗai zai sanya miki tsanar abun amma da zaki gwada daurewa kizama jaruma kuma kema kina bada gudumawarki zaki samu sauƙi sosai" hawayen kan fuskarta suka ƙarasa gangarowa, "Ke dai kawai Marmeeyy saboda naki mijin bahaka yake ba shiyasa kike maganar dauriya amma ina wani dauriya da zanyi fisabilillhahi?" cikin tausayawa nace toh mai zai hana ya yana yawan shan lemon ko lime ku ajiye drinks ɗinsu sa'i-sa'i zakiga yarage" abubuwan da Hammood yake sha a duk lokacin danaƙi bashi haɗin kai na faɗa mata shima yana rage zafi dasu da wasu ƴan dabarun da baza'a rasa ba. "Marmeeyy kina ganin isan nayi hakan ba wata jarabar zan ɗebowa kainaba", "Babu wata jaraba ki gwada ki gani" abubuwan danace mata yasha tun kafin mutafi ta kirashi ya sayo Maryam ita muna maganar ma jaa gefe tayi tana waya da Yaya habibu."
A daren ranar Hammood ya iso ƙwana 1kawai muka ƙara muka kama Hanya naci kuka kamar raina zai fita. Ba abu dhabi muka wuce ba kai tsaye kuwait muka sauƙa."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Isar cikin dare mukayi amma duk da haka munsamu tarɓa sosai sai dai Hammood bai yarda mun gana da mutannen cikin gidanba yace sai zuwa safiya, duk da kasancewar gidan kamar safiya haka yake ko'ina tarr hasken fitulu ga sojoji sunata shawagi ko'ina tareda ɗai-ɗai kun mutannen gidan ina kallon gidan ina sauƙe ajiyar zuciya ina ganin gidan Hammood wata duniya amma ga duniya guda
anan ina tunani koshi kansa mai gidan baisan yawan al'umma da suke rayuwa a cikin gidanba, Kai tsaye Masauƙinmu muka nufa kamar yanda ya buƙata dake akwai gajiya a jikina muna isa na cire kayan jikina na shiga wanka ina fitowa nabi gado na ƙwanta. Kafin Hammood yayi nasa wankan ni har bacci ya ɗaukeni. Ya zauna gefen gadon da murmushi ɗauke a kyakkyawar fuskarsa ya dafa jikina yana kallona, a hankali ya motsa lips ɗinsa yafara magana.