Sashe 10
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mtsww naja tsaki afili a zuciyata ina faɗin wannan mutumin yafiya iyaye da kinibibi, saƙo bazai taɓa yinsa da Hausa ba kullum larabci wasu lokutan ya sirka da turanci Ko yana ganin hakan zai burgenine oho masa. Saƙo na biyu kuma
العد التنازلي
hakan yana nufin (countdown )
العد التنازلي
Shine heading na rubutun
Sannan a ƙasansa kullum yana irge bansan irgen menene amma tabbas nasan akwai abunda yake nufi da wannan irgen Nidai na zuba idanuwan dan ganin yaushe wannan irgen zai ƙare.
Fita nayi daga wajan message É—in na shiga phone na shigarda numbern Hamma danaji dazu Maryam tana faÉ—awa fadeelah Æ™awarmu alokacin na riÆ™eta akaina. Harna danna calling nayi sauri nayi hanging, nasaka hannu naÉ—an bugu kaina bansan meyake damuna ba idanna kira ya É—auka toh me zance masa? Ajiyar zuciya nayi nashiga nayi saving numbern da Hammaâ¤ï¸ Harda Æ´ar heart agaba.
Zuciyata cikeda jin daÉ—in kasancewar numbern Hamma a wayata na kwanta bacci."
Washe gari ma haka muka tashi da aikin walimar sauƙata gabaki ɗaya gidan muka saka Hannu a aikin domin yayi mana sauri amma hakanma saida mukayi dare sosai muka gama muka saba a ledojin da drinks gabaki ɗaya komai yazama intact muna tashi washe gari sai dai muwuce wajan sauƙa da sassafe."
Aysha ce tayimi jan lalle a hannuna daƙafafuna dake dashi na kwana sai asuba nacire kafin gari yagama wayewa yayi maroon yayi matuƙar kyau sosai."
Ƙarfe tara muka wuce wajan sauƙa batareda ɓata lokaciba aka fara gudabarda abunda ya taramu, dake muryata nada sauti ninayi katatu a wajan sauƙan, maryam kuma tana cikin masu gudanarda baiti.
Anan aka fara kiran na ɗaya dana biyu har zuwa na biyar babu sunana kona maryam aciki, ƙunƙuni maryam takeyi inata dariya nace.
"ke babe kiji tsoron Allah wallh kidaina borin kunya kefa kanki kinsan bakida ƙoƙoarin da zaki fito cikin jerim mutane biyar kinga ni bansakawa kaina ba Alhamdulillhi tunda dai nasan na haddace kuma yana kaina in Sha Allahu kuma zanyi aiki dashi toh menene abun damuwa? Ke bakiga suma kansu malamn suna alfahari da karatunmu ba? Tunda dai aka sakamu acikin wabda zasu fitarda makaranta kunya ai Alhamdulillhi" Tsaki maryam taja nace.
"Nace sai kije kiyi tayi banza mai borin kunya" faɗa muka farayi a wajan mukayi baram-baram. Wayata tafara ruri na ɗagota na duba a yanda true caller da tunanin numbern babban wata company ne wanda suke deleveryn kaya ina ɗauka aka sanar dani inada saƙo ƙofar makaranta nafito na karɓa, ina miƙewa Maryama tace.
ina zuwa babe?" harna fara mata bayani saina tuno munyi faÉ—a dan haka na haÉ—e rai nace.
" ina ruwanki nayi hanyar fita."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
✔ï¸Ote
Comment
Follow
share
To be cintinued
Zaynab Alabura
*BIBIYATA YAKEYI*
_(WAYE SHI?)_
*بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…*
BY
ZAYNAB BAWA
PAGE 9
*FREE PAGES SUN KUSA KAREWA KUSHIGO DAGA CIKI DOMIN AFAFATA DAKU."*
Assalamu alaikum
Ina kuke manyan mata?
Matanda suka san kansu, Suka amsa sunansu Mata, Amarya, Uwar gida shin kin taba using kayan *ROYAL EXQUISITE* kuwa??? Idan kin taba to barkanki danna tabbata kin fita daban da sauran mata, idan Baki taba ba kuwa lallai an barki a baya kuma kin dade kina cutar kanki da mijinki, Domin samun kayanmu masu kyau da inganci zaku iya tuntubarmu domin munada Kayan mata masu kyau da inganchi Kamar su
Virgin again
Tightening pills
Turaren ban mamaki
Sweetness agents
Wetness agents
Infection set da sauransu
Domin ƙarin bayani ku tuntubemu ta wannan numbern
08030644073
Marubuciyar
*BIBIYATA AKEYI*
*Y'AR FARI*
*YARIMA FAYAD* paid 200
*ƘADDARAR RAYUWA*
*Assalamu alaikum barkanmu da warhaka*
INA MASOYANA WANDA SUKA KARANTA LITTAFIN BIBIYATA AKEYI 🤠WANNAN SALON SHEKARAR 2017 NE, YA KUKAJIN LABARIN? NASAN DA YAWANKU BAKU MANTASHI BA!
  TO MASOYA GANI NAN NA KAWO MUKU WANI ZAZZAFAN LABARI MAI CIKE DA SALO KALA KALA!!! WANNAN SABON LABARI SHINE BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI).
  WANNAN SALON 2023 NE! SABON LABARI SABON SALON LITTAFI DABAN YAKE DANA BAYA BIBIYATA AKEYI!
 BIBIYATA YAKEYI(WAYESHI) PAID BOOK NE BA FREE BA.ðŸ¤
*******
   Miƙewa itama tayi tabini muka fice daga harabar makarantar, wata ƙatuwar delivery car nagani mai ɗauke da tambarin campanyn deliveryn da suka kirani ina fitowa naga an buɗe ƙofar motan an fito wani matashine ne mai sanye da rigar company na delivery ajikinsa.
wata ƴar ƙaranar jaka ce a hannunsa ya ƙaraso yanda nake cikeda girmamawa yace.
"Good day Maa" this item were sent for you." Da mmaaki na kalleshi nace.
"May be you Have Mistaken me with someone" nafaÉ—i haka saboda tabbacin nake dashi banda aika wajan kowa. Cikeda tabbaci yace.
"Maa it's you for sure. You be Zainab Muhammad Dani Abi? Dasauri maryam Ta ƙaraso kusa tace.
"Yes She's" ya jijjiga kai yace.
"Ehen naa i know. Just collect your item maa" cikeda surutu dake dama da alamunsa yanada surutu yacigaba da faÉ—in.
" This is An important item, so i can't be mistaken i was told to be very sure that you're the one that collected it, even our oga is here to make sure this item yayi pointing jakar were delivered safely" na ɗaga idona na kalli motar daya saƙƙo akwai wani babban mutumi acikin motar da dukkan alamu shine mai campanyn bawai ma'aikaci ba.
   miƙamin jakar yayi jiki asanyaye na sanya hannu na karɓa, ya miƙomin wani maker board ɗan ƙarami yace.
"Please sign here" ya faɗa haɗeda nunamin wajanda zanyi signing ɗin na karɓi makern na fara signing wajanda ya nunamin, ina signing ɗin naji yana faɗin.
 "by seeing how you got this gift shows that you're the most luckiest girl" Batareda na tanka masa ba nayi signing ya miƙomin takarda ina dubawa naga naga sender Unknown yana shirin juyawa nace.
"who's the sender?"
"don't know maa but you can ask my oga" batareda nace komaina na wuceshi na isa wajan motan nayi knocking glass ya buÉ—e na É—ago jakar hannuna nace.
"who sent this?" cikeds ladabi yace.
"Am sorry maa i don't know" daga yanayin yanda yayi maganar ya tabbatar ba dai-dai ya faÉ—a ba nayi murmushi mai cikeda takaici nace.
 "How on earth you deliverd something that the sender is not known how? You don't know whats inside"
"Actually ma we do know what's inside"
Murmushi nayi araina nace yanzu magana zata fito afili kuma nace.
 "Alright Ok now tell me. is't that you don't know the sender or you won't tell?"
  "Nisawa yayi yace.
"Well it's complicated. I can't tell. am not allowed" cikeda takaici nace.
"okay" juyawarda zanyi idona ya sauƙa akan wata baƙar mota ƙatuwa ƙirar LAND ROVER mutanen ciki gabaki ɗaya hankalinsu nakaina. Nakai tsawon 2minute ina ƙare musu kallo dake tinted ɗin motar bamai duhu bane sosai, suna gane cewa su nake kallo suka shiga yin wani abun daban Wanda yake driving ɗin motar baƙin fata ne na gefensa Farar fata nisanda yake tsakaninmu ya sanya bazan iya gane ɗan wace ƙasa bane amma tabbas baɗan kasarnan bace. ɗauke idanuwana nayi daga kallonsu amma inada tabbacin ni suke kallo dan inada saurin yin noticing ɗin abu kafin wanda nake tare dasu su ɗauki abu kwakwalwata ta hangomin al'amarin kawarda idanuna nayi na ɗaga kafafuna zan fara tafiya naji wannan dake ciki motar yana waya yana banji me akace masa daga cikin motarba naji yana cewa.
"Yes, yes sir, it was delivered successifully" banƙarasa jin abunda zai faɗaba na'isa wajan maryam Naja hannunta dasauri muka bar wajan banu koma cikin wajanda ake walimar sauƙarba muka wuce cikin ajujuwa muka zauna ban faɗawa maryam abunda nagani ba dan Nasan bazata yardaba dan banida wata shaidar da zata nuna cewa mutannen nan sunzo wajenne saboda ni.
Ƴar ƙaramar jakar maryam ta ɗauka ta ciro abunda yake ciki wani ɗan ƙaramin jewelry box ne mai masifar kyau shi kadansa ba saida abun cikiba abun kallo ne ko shi kaɗai aka basa kyautarsa ya cancanta, a hankali ta murɗa wani abu ajiki saiga zobe(ring) yafito aciki yana jujjuyawa ɗan siriri fari mai farin stone ƙananu ajiki kan zoben kuma wani farin stone ne ajiki mai ɗan girma sai kyalli yakeyi ni kaina zobrna ba ƙaramin kyau yayimin ba hakama Maryam kamar zatayi hauka dan yabon zoben sai kace ma ita aka kawowa, Ban ankaraba sai ji nayi ta sakamin zoben a yatsana tana fadin.
" kai ɓoyeyyen masoyi ya iya zaɓe ban taɓa kallon zobe mai kyawun wannan ba" buɗe baki nayi nace.
"Au ke har kinsan wanda ya kawo ma kenan?"
"idanba shiba wanene toh? ki kalli yanda zoben nan yayi miki kyau a hannu kamar wanda akayishi danke. Koda yake dama danke ɗin aka yishi" taɓe baki nayi na sanya hannu zan cire tayi saurin riƙe hannuna tace.
 "menene hakan?" miƙewa tayi tace.
"kema tashi nasan yanzu ana nemanmu wajan walima munzo nan mun zauna" badan raina yasoba nabar zoben natashi mukabar wajan.
  Zuwa azahar aka kammala komai aka tashi a wajan da Yamma kuma za'ayi walima gidansu Maryam dan haka daga nan gidanmu zamu wuce na ɗebi kayana muwuce gidansu.
 Ƴan uwan mahaifiyata ne zallah a gidan sai tsirarrum ƴan uwan Babanmu muna shiga aka fara tsonakata suna faɗin baɗi kuma sai dai muzo aure ni dariya kawai nakeyi muka shige ciki saida mukaci abinci sannan muka tafi can Su Mama ma zasuzo amma saida Yamma."
munsamu har anfara decoration a wajan walimar dake a katafariyar harabar gidan za'ayi."
  Anrigada angama komai dan haka ɗakin Maryam muka wuce muna jira lokaci yayi muje wajan walimar,
Muna zaune Umminsu Maryam tashigo hannunta ɗauke da kaya ta miƙamin set ɗaya sannan ta miƙawa Maryam tace.