← Book details Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 106

Sashe 87

Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Muna shiga abunda yafara yi shine rabani da kayan jikina dan yaga alamu akoda yaushe anan ake samun matsala yana farawa nake saka kuka. Yauma yanayi yana tunani da fargabar zan iya saka masa kuka.
Saida yaga yacire Half rigar dake jikina banyi kuka ba yasamu ƙwanciyar hankali runtse idanuwana nayi na kare ƙirjina da hannuna lamarin sai yayimin wani iri idan ba hikima irinta ubangiji ba daya halicci Aure ya sanyashi ya zama nutsuwa a tsakani ma'aurata ba tayaya zan iya cire rigata gaban wani ɗa namiji hankali ƙwance babu wani tashin hankali bayan kunya da fargaba. Cire hannun yayi daga ƙirjina yana kallonsju saida yasha yaji kasa ɗauke idonsa yayi yana ƙare musu kallo idonsa har ƙanƙancewa sukeyi dan fitina shidai zaice tunda yake bai taɓa kallon halitta mai kyau irin wanda yake kallo yanzu a ƙirjina ba ya tabbata ba Laifina bane danake suturta jikina na killacesu saboda sun cancanci a killace kuma a ɓoyesu fiye da haka ma. Shiru yayi yana tunanin ta yanda zai fara aiki akansu Najishi shiru amma koda wasa banyi ƙoƙarin buɗe idona ba sai numfashi da nake fitarwa, hannuna ya sake saijin sauƙar hannunsa nayi a ƙirjina a lokacin nunfashina ya nemi barin gangar jikina a lokaci guda da yafara aikamin da saƙon da yafi ƙarfin ƙwaƙwalwata in banda sautin numfashi babu abunda yake tashi a ɗakin. Zuwa Shuɗewar wasu mintun da bazasu gaza cikin wa ɗaya ba babu wani abunda ya saura a jikina wata irin duniya muka lula dani dashi ban dawo hayyacina ba saida naji yana shirin shigewa cikin jikina ga wani zafi mai azaba ya ziyarceni bansan lokacin dana ƙwala ƙara ba Ƙanƙameni yayi alokaci guda na sake wani uban kuka ala dole ya sakeni yabar abunda yakeyi yakoma aikin lallashi ba zallan zafinda naji ya sakani kuka ba harda taɓara da ganin idan nayi zai barni daƙyar nayi shiru nadaina kukan inajin yanda zuciyarsa take bugu da ƙarfi nima tawa da ƙarfin take bugu bayan yaji ma tsagaita kukan ya tashi zaune yana cikin samun nutsuwa nayi wannan ihun da saida kansa ya sara a adaddafe yayi toilet ya haɗa ruwan zafi yashiga ya zauna ya ƙwanta aciki yasan ahalin yanzu abunda zai sama masa nutsuwa kenan. Gabansa har zafi yakeyi saboda abunda yakeji da yasan haka akeji a rage zafin da baiyiba saboda azaba kawai ya tadowa kansa idan haka zaici gaba daji idan baisamu haɗin kai daga wajena ba toh zai jira har lokacin daya ƙudurtawa ransa sannan ya kusanceni dan idan yacigaba da haka baya tunanin zai iya buga match har yayi winning. Yakai 30minute ciki kafin yayi wanka ya fito yanda yabarni ya nufa ina ƙwance naji sauƙar hannunsa a jikina ture hannun nayi dan raina yaɓaci aiba haka mukayi dashi ba. Yana kallona cikin so da ƙauna da yanda zaiyi da yau ya mallakeni saboda ya daina azabtuwa da soyayyata. Yagane fushi nake dashi dan haka yahau aikin rarrashi.

"I'm sorry nima bansan nayi ba" na haÉ—e rai sosai bana kallon fuskarsa dan bazan iyaba nace.

"Aiba haka mukayi dakaiba"

"I know shiyasa nace kiyi haƙuri i was not in my right sense bansan abunda nake aikatawa ba" nayi shieu ban kulashi ba hakan yasa yayi tunanin nasauƙo kenan ya jawoni jikinsa.

"ba laifina bane suraraki ta zautar dani amma da kika tunani baki kalli na saita hanya ba kinajin zafi ne?" ya tambaya. Cikeda shagwaɓa na gyaɗa masa kai kuma babu wani zafinda nakeji.

"Sorry tashi muje na taimaka miki kiyi wanka zakiji daɗi" na maƙe kafaɗa.

"Kaje zanyi wankana ka nema mana abinci kafin nagama inajin yunwa" duk maganar da nake ban yarda mun haÉ—a ido ba dan bazan iya hakanba.

"Okay" sannan ya raba jikina da nasa yafita dan nema mana abinci saida na shiga cikin ruwan zafi kafin naÉ—anji wajan yanamun zafi na runtse idanuwa na toh yanzu kenan ma inaga ya shiga wajan gabaki É—aya. Nayi wanka na fito bai dawo ba harna shirya. Ashe shikam yana palour yana jirana.
Ƙananun kaya nasaka nayi plaour idan ƙofar zata buɗi inaso na canja kafin yadawo. Azaune na sameshi da plate a gabansa ganin yana kallon jikina yasa na ɓata rai na isa gefensa na zauna daba ace inajin yunwa ba da fita zanyi abuna. Kasa cin abincin nayi saboda inayi ina tuna abunda yafaru recently. Kaɗan naci naji na ƙoshi shima yau naga cin abincinsan ba kamar yanda ya sababa."

Tun daga lokacin har ranar tafiyarmu tazo Hammood bai sake yarda ya tado ta kansa ba ya rage ƙwaƙunemi a jiki kamar yanda yasaba."

PAID BOOK

Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."

ZAYNAB ALABURA.

Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.

Narasa ta yanda zan shirya kayanda zamuyi tafiya dasu tunda nasan bayan kayan sakawa dole akwai abunda zan buƙata amma saboda kayana babu wani trolley ko akwati a ɗakin danake da nasa.

Saura 2hours mu tafi amma zamu fita ana saura 1hour ne zuwa filin jirgi. Nagama shiryawa cikin doguwar riga Abaya na yafa ɗanƙwalinta ina zaune ina jiransa ko zai shigo yace ga yanda zamuyi da kaya lokaci yanata ƙurewa hakan yasa na miƙe zuwa zuwa ɗakinsa. Kai tsaye nasaka pin ɗin shashin na shiga dake yanzu ya sanar dani pin ɗinsa. Babu kowa a palour hakan yasa nawuce kai tsaye zuwa ɗaki nanma babu kowa najira kaman 10minute ko yana wanka amma naji shiru hakan yasa natashi na leƙa toilet ɗin babu kowa. Gabana yafaɗi dana tuno abunda nayi yakan wuce 10minute a toilet yanzu dana tashi na leƙa toh idan yana ciki fa? Baza'a sake yin wannan kasassaɓar dani ba in sha Allahu.

Fitowa nayi na nufi palour adai-dai lokacin da nake shirin fita ya sako kansa ciki jaa da baya nayi ina kallonsa. Ƙananun kayane a ajikinsa sunyi matuƙar yimasa kyau si nake ganin kamar bantaɓa ganinsa yamin kyau irinna yauba. Sai dai fuskarsa babu walwala amma a hakan yasamu damar kasarmun Murmushi.

"Kinyi kyau sosai Rouhi"

"Kaima haka" nafaÉ—a murmushi yayi.

"Rouhi nasan abunda kika faɗa fa" zaro ido nayi ina kallonsa da mamaki. Ya riƙo hannuna Sannan yafara bayanai.

"A Kowani lokaci idan nace I mised you kikance nima haka, means kinyi missing ɗina kema ba? Kaima haka kuma i know zai zama like nima nayi miki kyau" na ɓata rai sosai haɗeda girgiza kai.

"No ba haka bane" nafaɗa amma kana kallonsa kasan kawai inason waskewa ne" ya jawoni jikinsa ya sanya hannu yayi crossing a bayana yanda bazan iya ƙwacewa ba yayinda numfashinsa da Scent na mouth spray and freshner mai ƙamshin mint suna sauƙa akan hancina na lumshe idanuwana na a lokacin da nake tunanin zai haɗe bakina da nasa dan ina marmarrin haka.

"Wanda ya faɗa min ya fiki iya yaren Rouhii meyasa bakya iya fitowa ki nunamin soyayyarki sai da yaranda kike tunanin banaji?" har lokacin ban buɗe idanuwana ba saima samawa kaina naƙwanta da nayi a faffaɗar kafaɗarsa.

"Is Okay zaki iya sanar dani abunda yake cikin ranki I'll be glad dan Ina sonki sosai. If you love Someone let them know thats a sahih hadith Narratef by tirmithi. Why are you hesitating wajan nuna soyayyarki? Kodai I'm the one who thinks kina sona Ke a wajanki ba haka bane? May be I'm mistaken" na girgiza kai.

"Okay toh yayane? Tell me kina sona?" yayi tambayar idonsa nakan lips ɗina yanaso yaji abunda zan faɗa, ciza lips ɗin nayi saboda nakasa furta komai saida tsikar jikinsa ta zuba ya runtse ido ya buɗesu akaina a lokacinda nake tsotsan lips ɗina na ƙasa duk a rashin abun faɗa bazai iya jurewa ba dan sai yake ganin kamar inayine da gayya kuma dama sun ƙwana biyu basu haɗu ba ya kamo haɓata na buɗe ido ina kallonsa yau shine karo na 4-5 dana taɓa zagewa na kalli cikin idonsa babu abunda na gano face soyayya da tsantsar kewa da buƙatuwa da yake ciki ƙarancin shekaruna bai hanani gano hakan daga gareshi ba. Lips ɗinsa ya ɗaura akan nawa bai kaiga fara aikata komai ba mukaji an danna door bell saida ya furzar da iska bai kula ba ya ƙarasa ɗaura lips ɗinsa akan nawa. Wani irin dannawa da aka farayi babu shiri ya sanyashi raba lips ɗinsa da nawa gabaki ɗaya fuskarsa ta canja wani irin malolon baƙin ciki naji koma waye mai danna bell ɗinnan ya shiga rayuwata na rigada na ƙwallafa rai akan wannan kiss za'azo ayimin baƙin hali? A lokacin daya ɗaga lips ɗinsa saida na haɗiyi wani dan iskan yawu wannan wane irin shiga hakkine da wannnan masu danna bell ɗin sukayi? Allah yagani bazan yafe ba sai Allah ya saka min. Lina ce take bugun ƙofar kamar hauka intercom ya kunna nann da nan hotonta ya bayyana a jiki tana tsaye ta saka hannu zata ƙara dannan ya kunna magana.

"Menene yafaru Lina?"

"Inasn magana dakaine Swthrt please?"

"Swthrt na maimaita afili saida yajuyo ya kalleni na ɓata rai sosai hawaye ya cikamun ido.

"Okay just Go, zan fito We'll talk idan nafito ina tare da matana yanzu" yana faɗin haka ya kashe gabaki ɗaya harda bell ɗin yanda kota danna baza'a jiba. Kallona yakeyi cikeda sha'awar rikici da shagwaɓa irin tawa tura baki kawai nakeyi naƙi kulashi.

"Me kuma yafaru?"

"Swthrt fa tace maka"

"To menene a cikin hakan" hawayen dake idona suka ziraro kamar zanyi ihu haka nakejin raina yanamin É—aci wannan wace irin al'adace haka? Kawai saita kirashi da Swthrt sannan ace bazanji zafi ba saboda inada zuciyar dutse?"
Chapter 87 · 0% Book details