Sashe 27
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
"mood kana cikin hankalinka?" africa fa kaje duk faɗin duniya bai isheka neman aure ba sai kaje ƙasar waɗancan? What on earth is wrong with you. Who's she? Who's her father? Ko president ne Babanta You're not allowed to marry her or even love her"
Batareda damuwa ba yace.
"I loved her already" cikin tsawa tace.
"Moood" yamutsa fuska yayi ya toshe kunnuwansa.
"who the hell is she?" Saida ya É—auki ruwa cikin glass cup yakai bakinsa yace"
"Mum stop. She's my love"
"no she's not mood" yatashi yaje kujera yazauna ta biyoshi tana magana bai tanka taba"
Saida tayi tagaji idonsa nakan TV dataga bazai kulata ba ta saisaita murya tace.
"When did you fall for her?"
"long ago" yafaÉ—a batareda ya kalleta ba"
"When and how did you met her?"
"I loved her before i met her"
"What? Mood listing You can't love someone you don't know. This is not love"
" I do love her" yabata amsa har yanzu batareda ya kalleta ba" ta matso ta kama hannunsa cikeda rarrashi tace"
"Mood you could be infatuated and like her and this feeling is overhelmig. But dosen't mean you love her. This ovehelming feeling dosenbt mean u can be compatible with her. Do you Think you can really fall for someone you've never met? Love is a way bigger than you think" Ya furzar da iska ya shafo fuskarta yace.
"Mum it's late I'Il be going" batareda ya jira amsarta ba ya fice yana fita ya dubi P.A dake jiransa yace.
ZAYNAB ALABURA
*BIBIYATA YAKEYI*
       *(WAYE SHI?)*
    Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
"Muje"Â Yayi gaba suna taka masa baya har suka isa jikin mota aka buÉ—e yashiga. Suma dukansu suka shiga saida suka fara tafiya sun kusan fita daga gidan gabaki É—aya sannan ya dubi P.A yace.
" Sanya ido akan Mum sosai. bata amince da maganar ba and sannan a bawa Marmee tsaro.
Mum won't sit back and watch. Dole zatayi wani abin. Zata iya cutarda ita ko family É—inta.
"لا تدعها تؤذي ÙØªØ§ØªÙŠ"
(don't let her hurt my girl)
Yana magana alokacinda suke tafiya. P.A ya yace.
"Sir Shiyasa koda kace zaka gayamata ban goyi baya ba you know your mum bazata taɓa amincewa ba. Musamman ganin ta yanda yarinyar ta fito bazata bari ba and idan taga ta hanaka bazakabi umarninta ba zatabi duk wata hanyarda zatabi dan ganin ta datse al'amarin" babu annuri yace.
"لن أدعها تؤذي ÙØªØ§ØªÙŠ"
 ;I wont let her hurt my girl). yana faɗin haka yayi shiru bai sake cewa komaiba. P.A ma yayi shiru yasan dole ogannasa akwai wani nazarin dayakebi dole zaibi hanyarda zaibi dan kare soyayyarsa. PA yace.
"Ina zamuje sir?"
"Airport" yabashi amsa atakaice.
"Baka ganin hakan zai sake tunzura mahaifiyarka? You just arrived karka tafi zata ɗauki abun da zafi you know your Mum" ya lumshe ido batareda yabashi amsa ba. 30minute ta ɗaukesu kafin su isa aairport suna isa suka sauƙa hotel dake gefen airport har aka gama shirye shiryen tafiyarsu. 2hours aka gama shirya komai ta hanyarda bbu wanda zaisan da shigarsa sukabi dan haka babu wanda yasanda tafiyar tasu. 30minute suka tashi zuwa Abu dhabi.
"Jin shiru ya tabbatarwa mahaifiyarsa cewa yatafi dan ba wannan bane karo nafarko dayayi mata haka ba. da zarar tayi masa abunda bai gamsheshi ba koda zuwasan kenan yake tafiya. Batasan yaushe zata samu kusanci da ɗantaba sam bayason zama yanda take yafiso yayi nesa da ita, ayanda take tunani da zarar ta samo masa mace ta haɗasu alaƙarda take tsakaninsu zatayi ƙarfi sai gashi yazo mata da wani zance zaiyi aure. Auren kuma ƴar africa zai aura. Abunda bazata taɓa yarda dashi ba ko bayan ranta bazata yarda ɗanta ya auri wata dabanba koda ace ƴar ƙasarsu ko ƴar ƙasar mahaifinsa. Bare kuma yazo matada maganar ƴar africa ba. Hakan bamai yiwuwa bane dan bazai taɓa yiwuwa ba. ta dannawa ɗaya daga cikin ma'aikatanta kira tana zuwa tayi mata Umarni data ɗauko mata wayarta tana ɗaukowa ta miƙa mata cikeda ladabi sannan taja baya ta tsaya tana jiran ko zata sake sanyata wani abun. Tayi dialing wata number An rubuta Nawrah saida wayar tayi ringing da zatayi ta katse ba'a ɗaga ba hakan yasa ta wullar da wayar gefe.
7houra jirginsu ya sauƙa a abu dhabi lokacin Abu dhabi 11:00am dake abu dhabi is 4hours ahead of Uk.
  Kai tsaye gidansa suka wuce. yana isa wanka yafarayi bayan isowarsa ma'aikatan gidan suka shiga dan tanadar masa abunda zaici sanin cewa baya wasa da cikinsa. Dake yana daɗewa sosai a wanka yasa kafin yafito an gama tanada masa breakfast. Yafito ya zauna yafara breakfast amma hankalinsa gabaki ɗaya baya wajanda yake sai yanzu daya samu nutsuwa sannan yafara missing ɗinta sosai zamanda yakeyi na kallonta daga nesa kaɗai yana samar masa da nutsuwa ga ƙarama ba. Sai yakeji kamar wanda sukayi zama da ita na tsawon shekaru sun matuƙar yin sabo sannan kuma sukazo suka rabu. Ahaka yagama cin abincin sannan ya miƙe yakoma ɗakinsa. Bacci ya ƙwanta bai tashiba sai zuhur yana sallah yakoma baccinsa. Cikin bacci yakejin ringing na wayarsa kasancewar wayarda yashiga da ita cikine yasa yasan dole daga cikin family ɗinsa ake nemansa. Dan baya zama da wayarda ta shafi aiki. Dakyar ya miƙe ya laluɓi wayar ya ɗauka haɗeda karawa a kunnensa.
  "Mood katafi kenan?" maganarda akayi kenan cikin wayar. Jin muryar mahaifiyarsa ya sanya yamiƙe zaune batareda yabata amsaba taci gaba da faɗin.
"Sai yaushe zaka ɗaukeni matsayin mahaifiya mood? Sai yaushe zaka bari na shiga wani babi na rayuwarka? Banida wani right ko say akan duk wani abunda ya shafeka. Ba haka yakamata ka ɗauki mahaifiyarka ba. I thought idan ka girma zaka canja atleast You'll let me be part of your life amma ba haka ba. You don't spend time with me. Ko kazo wajena 1day yayi yawa kakoma wata rana 1hour bazakayi ba. May be differences dake tsakaninmu ke janyo haka. Koma menene I'm your mother. Bai kamata kana treating ɗina yanda kakeyi ba yanzu gashi ka zominda zancenda bazan taɓa amincewa ba idanna amince nasake nisanta kaina dakai kenan"
"Mum! Mum please nadawo saboda inada plans for today. And wannan yarinyar batada wani dalilin da Zata sanya ni nisance ki. Kiranda yashigo wayarsa ya sanya yace.
 "Mum Abhie is calling I'll talk to you later yana faɗin haka ya datse kiran batareda yajira amsarta ba ya datse kiran ya amsa wayar mahaifinsa data shigo.Ma amsa kiran yace.
السلام عليك ÙŠØ§Â ØØ¨ÙŠØ¨ÙŠ"
 " كي٠كانت رØÙ„تك
(Assalamu alika Habibi How was your trip).
Saida ya amsa sallamar sannan yace.
"Alhamdulillhi Abhie bantaɓa tafiya mai cikeda nishaɗi da daɗi irinta ba"
"Amma an samu nasara?"
"Uhmm" Kawai yace.
"wani Zuwan zan bika muje tare"
"Wannan yazama dole amma kowa tafiyarsa daban zaiyi" mahaifin yayi dariya dan yanda yake cikeda nishaÉ—in waya da yaron nasa dakuma yanda yaji yaron cikin nishaÉ—i"
"kunyi magana da mamanka?"
"Uhm yasake cewa" Mahaifin yace.
"لنتناول العشاء قريبا"
(let have dinner soon)
"ØØ³Ù†Ù‹Ø§"
(Okay) Ya amsa duk wannan maganar da sukayi gabaki É—aya da larabci suke yinta har suka gama."
---------
 ƙwana biyu da dawowarsa amma gabaki ɗaya hankalinsa yana can yana tattare da ita yasaba zama shi kaɗai batareda kaɗaici ya dameshi ba amma wannan karon yana matuƙar jin kaɗaici duk da haka yasaba rayuwarsa amma wannan karon yanajin kaɗaicin na daban kamar bai taɓa rayuwa ahaka ba.
Duk da kasancewarsa bamai magana amma har ma'aikatansa sun fuskanci sauyin yanayi atattare dashi.
  sati biyu jall yayi da da dawowa daga wajanta amma ji yakeyi kamar wanda yayi watanni bai ganta ba. P.A dake shine Wanda yasan komai nasa Shi kaɗai yasan dalilin canjawarsa.
  Zaune suke shida sectery nasa na wajan aiki yagama shirya masa duk wasu shedule ɗinda yake dasu a month mai zuwa wajan aiki. Yagama sanardashi schedule ɗinsa na washe gari yayi masa sallama yafice zuwa nasa office ɗin. Sai lokacin P.A yashigo tunda dama shi duk wani abunda yashafi personal life ɗinsa shine akai. Ya zauna kujerarda suke facing ɗin juna. Mood yace.
"Akwai wani abunne? Dan yasan kusan duk lokacin daya shigo ya sameshi a lokacin aiki akwai abunda yake tafe dashi. Saaida ya matso kusa yayi ƙasa-ƙasa da murya kamar akwai wanda yake jiyosu sannan yace.
  "Mood sir you miss her right?"
"Uhumm kawai yafaɗa."
Duk wanda yasanka a baya yasanka yanzu yasan ka canja. Bayan gama schedule ɗinka na wannan month ɗin lets go met her. You've been lonly for half of your life. Met her talk to her express your feelings. Komai zaizo dai-dai, Mood wanda dama a ƙage yake da maganar yace.
"Kana kallon hakanne mafita. I"ve been lonely tsawon lokaci and hakan bai dameni ba yanzu dana ɗaura idanuwana akanta hakan ya dameni sosai kullum ina azabtuwa a cikin zuciyata inaji kamar bntaɓa rayuwa irin haka ba" P.A yace.