← Book details Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 106

Sashe 80

Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Okay lets go" ya miƙomin hannu na sanya hannu. Batareda na taɓa hannuns ba na miƙe kallona yake sau dayawa yana mamakin abunda yasa banason taɓashi. Nikuma wasu lokuta kalan fatarsa ke sanya koya riƙeni na ƙwace hannuna dan sainaga nawa yayi duhu sosai jikin nasa. Maida hannunsa yayi yafara tafiya ina binsa a baya amma a ransa yanaso yasan dalilin dayasa banason riƙeshi. Daga hannun dama da ɗakina muka shiga wata ƙofa wacce saida ya sakawa password kafin ta buɗe. Kai tsaye wani madaidaicin palour muka faɗa mai kyawu sosai baida tarkace. Hotunansa a manne dayawa a cikin glass a plaourn wani wall gabaki ɗayansa hotonsa ne ƙato guda ɗaya wanda ga dukkan alamu ba mannawa akayi ba wall ɗinne na glass da hasken hoton a ciki bin pictures ɗinsa nayi da kallo barin wanda yake gabaki ɗaya wall ɗin yayi masifar kyau na kalli hoton sannan na juyo gareshi wanda shima ni yake kallo duk kyawun hoton dana gani sai naga mutumin dake kusa dani yafishi haɗuwa. Numfashi naja na sauƙe ajiyar zuciya ina tunanin Wane irin mutum ne Hammood da Allah ya haɗa masa komai na rayuwar duniya?" na kauda kaina daga gareshi amma shi har lokacin yana kallona yana tunanin abunda nake kallo ko nakeson bambamcewa tsakaninsa da hoton danake kallonsa kuma na juya na kalli hotonsa. Wucewa ciki nayi batareda na jira shagowararsa ba yana biye dani a baya ina leka wajajan daga ƙarshe yazauna akan kujera yan bina da ido. Nazo zan zauna ya nunamin ɗakinsa haɗeda cemin saura wajan. Kai tsaye na nufi ɗakin ina murɗawa ya buɗemin na ƙarasa cike komai na ɗakin kamar a lokacin aka sakashi, wani abu guda ɗaya dana lura tattare da Hammood yanada masifar tsafta irin mutane wanda komai nasu ƙal-ƙal yake hatta da wall ɗin dakunan fararene tass har ƙyalli suke kamar wanda ake wankesu kullum. gaban dreessing mirror kuwa kayan shafe-shafe ne duk wani man shafaea dana gani can ɗakin saida naganshi anan kuma na matane bana maza ba. Wajan labulen na isa na zuge shi saiga haske ya bayyana a ɗakin naja ƙofar glass nake wajan na fita daga wajan ana iya hango harabar gidan Saida nagama ƙarewa gidan kallo sannan na dawo naja ƙofar. Inajan ƙofar ta koma ta rufe sai naga duhu ya mamaye ɗakin glass ɗin yadawo black maimakon ruwan garai da yake shigowata a tsorace na juya Naganshi tsaye hannunsa ɗauke da remote da dukkan alamun shine ya kaida glass ɗin haka ɗakin gabaki ɗaya yadawo Dim Ajiyar zuciya na sauƙe nayi jikin mirror ina sake dubakayyayakin daka wajan A hankali ya taka ya ƙaraso yanda nake hannunsa yasaka akan cikina ya maidaoni baya kaɗan ya manna ni a jikinsa na mannu dashi sosai saida numfashina ya ƙaƙare lumshe idona nayi yana kallon fuskata ta cikin madubin sannan yana kallon yanda ƙirjina yake tashi yana komawa da alamu zuciyata take bugawa da sauri haka. Sauƙar da bakinsa yayi dai-dai kunnena a yayin numfashinsa mai ɗumi yake sauƙa akan wuyana nan da nan yafara sauƙarmin da kasala. Shima cikin wata iriyar murya wacce bantaɓa jinsa da itaba tunda nake yafara magana.

"Kinga ɗakinmu? Do you like it? Nayi tsawon 2-3years ina decoration ɗinsa inaso yazomo dai-dai da tsarinki I've been waiting for lokacin da zamu fara rayuwa ni dake a cikinsa and Alhamdulillhi Allah yakawoshi yanzu da zarar Mummy sun tafi zamuyi rayuwa anan tare dake" yana magana cikin harshen dayafi iyawa na larabci sannan yanayi yana shafa cikina tunda yafara magana hannunsa yake yawo akan cikina bansan dalilin yin hakan ba amma tabbas hakan yayi tasiri wajan karya duk wani karfi danake dashi ya sanya gabaki ɗaya na nemi ƙwarin jikina na rasa. Bayan ya ida maganar ya Sumbaci wuyana saida tsikar jikina ta zuba na maƙe kafaɗata. Dawowa yayi zuwa kunnena yana huramun iska a hankali ina lumshe ido saijin harshensa kawai nayi cikin kunnena shiɗewa nayi bansan lokacin dana saki ihu ba dan ji nayi kamar zai zaremin raina saida yayi murmushin mugunta ganin saƙonsa na tafiya yanda ya kamata duk yanda yaso maida harshensa cikin kunnena na hana amma har lokacin yana riƙe dani a hankali yakebin tun daga kunnena zuwa kaina yana shaƙar ƙamshin dayake fita bai taɓa sanin ƙamshin turaren dayake amfani dashi daɗinsa yakai haka ba saida yanzu yajishi a jikina. A hankali ya juyo dani mukayi facing juna idona yana rufe yana kallon lips ɗina har haɗiyar yawu yake. Ni kaina jina nake kamar a wata duniyar ba kama ba wata duniyar daban nashiga. Ga ƙamshinsa da nakeji wanda shi kaɗai yake sauƙarmin da nutsuwa batareda ya aikata wani abunba yau gashi yana amfani da gangar jikinsa wajan nema mana nutsuwar gabaki ɗaya. Lips ɗina na ƙasa yakama ya tsotsa ahankali baifi secounds ba yasake. Na buɗe idanuwana wanda sukemin nauyi akansa ban iya tsayawa na kalleshi ba na maida idon na rufe. Shima ya maida bakinsa ya haɗe da nawa."

Kuyi haƙuri dan Allah Afuwan exam nakeyi wallh kuma final exam. Ga rashin wuta da ake fama dashi amma in sha Allah zan ƙoƙarta ranarda banida exam nayi. Nagode ƙawari.

PAID BOOK

Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."

ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya

Ganin yana shirin wuce gona da iri ya sanya na sanya hannuwana da duka ƙarfina ina ƙoƙarin tureshi ko gizau baiyiba saima Saima ƙara ƙanƙameni da yakeyi Ba wata riga mai kauri bane a jikina dan haka ƙirjina yana sake gogansa yana ƙara kaimi wajan abunda yakeyi, tsotsan lips ɗin yakeyi kamar wanda zai cire su izuwa yanzu na daina hanashi ko ƙoƙarin tureshi dan ga dukkan alamu baimasam inayi ba. Ɓuɗe bakina nayi saboda zafi dan azabr tsotsan dayake musu hakan yasake bashi kaimi danji yayi kamar wanda nake tayashi aikin dayakeyi gabaki ɗaya na sake nauyina a jikinsa dan ƙafafuna basuda ƙarfin da zasu iya ɗaukana shima a wajansa hakanne ƙafafunsa sun kusa su kasa ɗaukarsa. Numfashinmu kawai ke tashi a ɗakin Cakk ya ɗagani batareda ya daina abunda yake ba har izuwa lallausan gadonsa kamar wanda aka yishi da auduga dan laushi. Na ɗauka zai sakeni bayan mun isa gadon amma baiyi hakanba. Sakeni yayi tashi guda ya yanye rigar jikina doguwa ce har ƙasa irin wacce nasaka ranar sai dai bambamcin kala yabarni haka zallan ina wear ne a jikina shima yana shirin rage kayan jikinsa ganin abunda yake shirin yi na fashe da kuka mai sautin gaske wanda ya sanyashi dakatawa babu shiri ajiyar zuciya ya sauƙe gabaki ɗaya kaiminsa yaja baya dan yanaji hazai iyayin komaiba har indai zanci gaba da kuka haka idan baiyi ba kuma tabbas yasani zai cutu. Shi kansa tunda yake bai taɓa tsintar kansa a irin wannan halin ba yau daya samu sai yakejinsa kamar wani mutum daban tabbas yaso ya kasance tare dani amma bazai iya hakanba har indai zanyi kuka bazai taɓa iya yin abunda raina bayaso ba dan soyayyar da yake yimin ta rinjayi buƙatarsa. Komawa yayi ya ƙwanta gefena ya jawoni jikinsa haɗeda rungumeni tsam kamar za'a ƙwace masa ni. Jin yadaina abunda yake shirin yi yasani yin shiru ina sauƙarda ajiyar zuciya shafa bayana i yakeyi a hankali har bacci ya ɗaukeni saida yaji sauƙar numfashina sannan ya sakeni yatashi gabaki ɗaya ya birkice ficewa yayi a ɗakin zuwa neman abunda zaija da zai rage masa feelings daya keji baisamu wani abuba sai lemon juice haka ya sha yadawo har lokacin ina bacci. Zubamin idanu kawai yayi yana kallona yanajin wata irin so da ƙauna na ƙara shigarsa a zallan abunda yayi yau kenan yaji na daɗa matsayi a zuciyarsa inaga ya kaiga Cimma babban lamari. Ya sanya hannu ya shafa gashina sannan ya sumbaci bakina yajamin bargo ya rufen dan ɗakin yaɗauki sanyi kuma ƙannanun kaya kawai a jikina. ya miƙe yashiga wanka.

Ya daɗe ciki zannan ya fito ya shirya yana zaune yana jiran tashina nima bacin bawani yinsa nayi ba dan banfi 1hour 30minute ba nafarka akansa na sauƙe idanuwa na Shima yana kallona. muna haɗa ido ya sakarmun murmushi wani irin kunya ta rufeni zamewa nayi nashige cikin bargon gabaki ɗaya. Yayi murmushi yataso yazauna bakin gadon.
Cikin muryar raÉ—a yake faÉ—in.
Chapter 80 · 0% Book details