← Book details Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 106

Sashe 81

Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

" شكران قلبي أحبك كثر
(thank you my heart ina sonki dayawa)" a cikin zuciyata nima hakan na faɗa dan yau nasake tabbatarda cewa ina sonsa naso Hamma aamma yanzu soyayayr Hammood tana neman done wacce nayiwa Hamma ko yau da Hammood yayi kissing ɗina nasamu pleasure sosai idan nace banji daɗin abinda ya shiga tsakanina dadhi ba hakan yana nufin ni gunki ce kenan. Yanayin yanda naji ayau baida mahaɗi da yanda naji a lokacin da Hamma yayimin bansaniba kodan lokacin Hamma ya kasance ba muharramina bane Bansan ko dayake lokacin haramcin abun kawai name iya hangowa ba. Naji daɗi matuƙa a yau ko ahaka Hammood yabarni nidai nasan menene aure. ko zamu zauna ahakan amma nikam yafimin amma yanzu nakeji kamar ban kyautawa Hammood ba
Akwai fargabar dake raina tunda naga abunda yafaru da Aysha. Kuma gashi naga Hammood bayason kukana tunda na lura bayason kukan angama magama duk da gaba banaji zan iya hanashi alokacin dayazo da buƙatarsa sai dai ina fata ko zai nema yabari saisu Mummy basanan dan bazan iya wannan aikin tonan silili gaban ƴan uwa da mahaifiya ba ko Aysha na kalli ƙoƙarinta dan yanda nakeji idan nice zan ɗauki lokaci ban iya haɗa idanuwa da kowa ba. Sanya hannu yayi ya yaye gabaki ɗaya bargon ya zamana dagani sai inners dake jikina ƙarewa surar jikina kallo yakeyi komai acike yake tun daga ƙasa har sama ƙirjina ma dukda basuda girma amma suna cike tam-tam. Yawanci celebraties yasani masu irin wannan ƙirar suma kuma kusan gabaki ɗayansu Surgery ne a cikin ƙabilarsu da larabawa abune mawuyaci asamu mai irin wannan ƙirar su Allah yabasu kyau na fuska da gashi amma ƙira tana wajan baƙin fata. yayi shiru wajan 2minute baice komaiba nima ban ɗago ba nasan abune mai sauƙi ya kasance kawai yana jira na ɗago mu haɗa ido aɗan zamanda nayi dashi na fahimci cewa shi jira baya damunsa komai daki-daki yake binsa har yakaiga cimma gaji da dukkan alamu yanada haƙuri sosai dan sai mai haƙurine zai iya bin komai a sannu kamar yanda yakebi sauƙar numfashinsa ya dawo dani daga tunanin dana lula. Kallon surar jikina kawai yakeyi yana tunanin ko yasake rage wani zabin amma baisan ko zai kirashi da rage zafi ba abune mai sauƙin gaske ya ƙaro wani zafin batareda ya rage wani ba ajiyar zuciya ya sauƙe sannan yace natashi naje nayi wanka. Inajinsa amma baza iya tashi hakaba sai nayi shiru. Ganin alamun bazan tashinba yasa ya miƙe ya ɗagani daga kan gadon na sake ɓoye fuskata a jikinsa. Saida yakaini toilet ya dire sannan ya fita ya rufomin ƙofa. Saida na tabbatar ya daɗe da tafiya sannan nayi wanka. Towel na ɗauko na ɗaura amma nakasa fitowa dukda towel ɗin nada girma sosai nakai 1hour a toile ɗin jin shiru ya sanyashi biyo sawu a zaune ya sameni na zuba uban tagumi ƙarasawa yayi kisa dani ya miƙamin hannu alamun na kama na tashi batareda nakama hannun nasa ba na miƙe mamaki yasake cikashi baisan dalilina nayi hakanba wuceshi nayi dasauri inaso nafita na nemi abun rufawa kafin ya ƙaraso. Ji jayi caraf ya cafke towel ɗin danake ɗaure dashi kamar na fasa ihu najiyo narai-narai ina kallonsa ina shirin saka kuka. Jan towel ɗin yafarayi dasauri na taho harya hannani da jikinsa sannan ya sake towel ɗin. Ajiyar zuciya na saki na tabbata da yayi niyyar buɗe towel ɗin babu abunda zai hanashi dan ja ɗaya zaiyi mai kyau ya warwareshi dan ko kokonto banayi akan ƙarfinsa kowace gaɓa ta jikinsa cike take da karfi nayi luff ajikinsa kamar yanda ya buƙata ko ƙoƙarin barim jikin banyiba dan banaso ya sanyani kukanda ban shiryaba. Yanajin yanda zuciyata ke bugawa da ƙarfi ya jehomin tambaya.

"Meyasa bakyason haÉ—a jikinki da nawa?" nayi shiru ina nazari maganar nakasa gane yanda ya dosa. Yacigaba da magana.

"Koda yaushe idan na miƙa miki hannu bakya kamawa idan nazo jikinki saiki matsa gefe meyasa?" akwai buƙatar nabashi ama da gaggawa dan inaso ya sakeni natafi.

"Kalan jikin"

"Kalan jikina? Bakison kalan jikina ne" na girgiza masa kai"

"Toh yayane"

"Bambamcin dake tsakanin colourn dake jikina da naka shine banson gani may be kaima bakason ganin tawa colourn saboda I'm dark skinned" ya kafeni da ido yana mamakin kalamaina. Saida yayi wata ƴar murmushin da bai kai har cikin ransa ba sannan yaɗago hannuna ya haɗa da nasa yana ƙare musu kallo. Kawo hannun yayi dai-dai bakinsa ya sumbata. Na ƙwantar da kaina a ƙirjinsa ina sauraronsa a yayinda yafara magana.

"Naji tsoro i thoughts kalan fatane batayi miki ba" ina kallonsa da Mamaki tayaya zaiyi wannan tunanin?"

"No sai ni jayi tunanin tawa batayi maka ba" ya girgiza kai.

"Tayimin 100% inason komai tattare dake Zaynab everything idonki. Your skin. Nose, height, Hips, da sauri na sakeshi zanbar wajan danjin ya É—auko wani abun daban ya kamoni yana dariya. Ya tallafo fuskata,

"And ga abunda nafiso. Your lips yafaɗa a yayinda yake haɗa lips ɗinmu waje ɗaya. Na ƙwace kaina na haɗe rai sosai. Da yaranda nafiji cikin shawaɓa nace.

"Ni idan baso kake su ɗaɗe ba kabarmin su haka" hancina yaja dan baisan abunda nafaɗa ba shi dai kawai yaga shagwaɓa.

"Meyasa kika jiƙa kanki?" ya jefomin tambaya. Naƙi kulashi danna lura daga samun waje yanaso yawuce gona da iri. Ni banma ɗauka hake yake da falli ba naɗauka yanda naganshi shiru-shiru gabaki ɗaya haka rayuwarsa take. Sallar la'asar da aka kira ita ya sanya ya sakeni ya ƙarasa yayi alwala nikuma na fita na nasamu ya zubemin kayanda zan saka a kan sopa na duba wanda na cire na mayar babu a ɗakin a haka yafito ua sameni kayana na tambeshi. Yace.

"Nasaka waɗancan ana zafi nadaina saka kayanda nake sakawa" ya ƙaraso yayimin peck a goshi sanan ya fice rigar gabaki ɗaya bata kai giuiwa ba gashi roba ce tabi duk illahirin surara jikina hannunta kuma ne vest babu yanda na iya haka na saka na fito inata dube-dube harna isa ɗakina ban haɗuda kowa ba na canja kayan jikin.

Su Mummy sun gama shirin tafiya Yaya Ahmad baaj samu zuwaba su kaɗai zasu koma abunsu. tunda naga sun fara shi na shiga tashin hankali. Kuka kawai nake suna rarrashin ranar da zasu tafi kuwa Yaya habibu jd kawai baiyi kuka ba. Har harabar gidan muka rakasu dashi dukanmu sai kuka nake kamar raina sai fita Mummy bata shiga motar ba ta tsaya tana lallashin. Ji nake kamar zan mutu idan suka tafi suka barni. shikuma ransa azalzala kawai yakeyi da kukan da nakeyi. Ƙarasawa yayi yanda muke yafara shafa bayana cikin sigar rarrashi Muna tsaye a harabar gidan muka ga wata mota ta yanko ciki dake daga wajan da muke ba'a ganin gate yasa bamuga shigowarsa ba kawai ƙarasowarta muka gani ni dayake hankalina ma ba anan yakeba bansan da shigowar ba."

PAID BOOK

Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."

ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya

Nawrah tafito daga motar ko takan yanda muke batayi ba tashige ciki drivern yafito ya fidda kayanta yabita dasu.

"Mummy kinga yarinyar nan ba barin kukan nan zatayi ba gara mutafi lokaci ya riskemu acan ai jirgi ba mota bace bare ace zai jiramu" Yaya habibu yafaɗi. cikeda tausayawa Mummy ta sakeni tashiga mota a lokacin da kukana ya tsananta na durkusa wajan ina aikin kuka. Shima durkusawa yayi yana rarrashina ina kallonsu har suka kaucewa ganina. Saida ya tabbatar na tsagaita da kukan sannan ya tayar dani muka shiga ciki idanuwana sunyi luhu-luhu. Akan kujera ya zauna ya Ƙwantar dani jikinsa yana aikin lallashi. Ganin kukan yaƙi tsayuwa kona daina saina fara aikin sabo sai yaɗago fuskata cikin salo ya haɗe bakinsa danasa alokacin na nemi kukan gabaki ɗaya na rasa. Footstep da mukaji ya sanyani ƙwacewa daga cikinsa shikuma ya ɗaga idanuwansa sama yana kallon wacce ke sauƙowa. nikam nayi luff ajikinsa ban ɗago na kalli wacecce ba. Itama tun daga step ɗin take kallonmu ko ince nima da Mamaki. Lallai ya tabbata Hammood aure yayi kuma aurenma baƙar fata kamar yanda ya sanarwa mutane lallai Hammood yaji jiki kuma yabata kunya da mamaki ya zubar musu da kimarsu. Yanzu fisabilillhi mai zaiyi da wannan? Duk da bataga fuskar ba tasan baza'ayi abun arziki ba. Ta sauƙo tana ƙare mana kallo da mamaki takasa ɓoyuwa a fuskarta. Abun mamakin ma yanda ta hangi Hammood yakama bakin yarinyar yana kissing shi ko Ƙyanƙaymin fatar bayayi?"

"Mood Habibi menake gani?" ya haÉ—e rai sosai sannan yace.

"Me fah?"

"Who's she?"

"زوجتي"
"My wife" yabata amsa takaiceciya. Danaji suna magana sai asannan na ɗago ta ƙaremin kallo tsaff nima ita nake kallo Kyakyawar budurwace wacce bazatafi shekara ashirin da biyar ba kamarsu ɗaya da mood sak sai dai ita macece zan iya cewa tafishi ruwan kyau. Da dukkan alamu ƙanwarsa ce amma ni irin kallon da takemin bai gamsheni ba gaskiya itakuwa aranta taga dai ba yanda tayi tunani ba baƙar fatarce kawai amma dan kyau babu laifi akwaishi barinma ƙwayar idanuwa na ko nata datake balarabiya bazasu nunawa nawa kyau ba amma sam kalar fatata batayi ba. Tayaya za'ace wannan abunne Hammood ya aura the whole Hammood yarasa matar aure a kaff larabawa ko turawa. ta taɓe baki tanamun wani irin kallo rainane yafara ɓaci nafara zuwa wuya dan naga tazo da rainin wayo. Cikin harshen larabci a tunaninta banajin abunda take faɗi tafara magana.
Chapter 81 · 0% Book details