Sashe 60
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana zaune a gefena kawai yana kallon duk wani moves nawa. yanajin ransa yanayi masa daɗi bai taɓa tsintar kansa a nishaɗi irinna yau ba. Dayasan haka kasancewa dani na lokaci ƙalilan zai da bashi nishaɗi toh da bai ɗauki tsawon lokaci batareda ya kasance dani ba. A wancan lokacin daya gana dani bai samu nutsua kamar na yau daya nunamin fuskarsa dakuma Shi wanene ba. Yanaji kamar yasauƙarda wani nauyi daya rataya a wuyansa. Yau kam yasamu sauƙi da sukuni yana tunanin yau zai samu bacci mai daɗi duk wata fargaba ta ƙare masa, sai dai ba'anan gizo yake saƙarba yalura har izuwa yanzu bangama yarda cewa ba mafarki nakeyi ba. Ya juya gabaki ɗaya ya fuskanceni yanajin daɗi kamar ya maidani ciki dan soyayya. Nikuma na ɗaga kaina sama ina kallon Hadarin dayake garin yana ƙara haɗuwa sai walƙiya take haska garin wani irin tsawa aka saki data sanyani razana a tsorace na shige jikinsa dama wannan sabona ne ko mama ke kusa dani da zarar anfara tsawa nake shigewa jikinta shiyasa takan cemin ko amakaranta nake tana ganin anfara tsawa hankalinta yake komawa kaina.
Ni kaina ba zato ba tsammani naji na shige jikinsa saida tsikar jikinsa ta zuba a lokacinda na shige jikinsa runtse idanuwansa yayi a hankali ya huɗesu akaina ganin yanda na tsorata sai yakeji kamar yasaka hannunsa ya ƙara tallafeni na gama shigewa jikinsa har indai hakan zai samamun nutsuwa. Zuciyarsa tana bugawa dasauri-dasauri ya sauƙe ajiyar zuciya numfashinsa yana fisga da ƙarfi da ƙarfi.
Duk da tsoron dayake tattare dani saida na tsaya ina shaƙar ƙamshin da yafi kowanne daɗi a cikin ƙamshinda na shaƙa a duniya. Kusanci da ƙamshin sanyin zuciya kawai yake ƙara sakamin. Jikina yafara bani dagaske ba mafarki nakeyi ba saboda yandannaji na ƙanƙamshi gam ga ƙamshin baya kamada mafarki. Idanna daɗe ahaka bacci zanyi ajikinsa Dasauri na sakeshi naɗanja baya. Gyaran murya yayi shima yagyara zamansa. Miƙewa nayi ina faɗin.
"Ruwa yana shirin sauƙowa mutashi kafin ya jiƙamu" baisan abunda na faɗa ba dan haka ya ƙuramin idanuwa. Ban kaiga wayata da da gyalene ba ruwa mai ƙarfi ya kece dasauri na ɗaga idona sama naga ruwan baya sauƙa a yanda muke da alamu samansa da yayi fayau dayawa glass ne wanda ba lallai a haka kallon ido a ganeba dawowa nayi na zauna dan ruwan da ƙarfi ake sheƙashi.
Sautin Sauƙar ruwan kawai akeyi bayanshi cikinmu babu wanda yasake magana ko wani ƙwaƙwaran motsi,
Yanayin ruwan yamin kaman nashiga nayi wanka amma tsoro nakeji bazn iya fita ni É—aya ba. Shikuwa duk abunda Nakeyi idonsa yana na kalleshi naga yanda yake kallona na sakar masa murmushi shima ya mayarmin da murmushin. Kamar me magana da kurma haÉ—eda kwatance nafara magana.
"Rakani Waje inje inason inshiga ruwa mama na bata barina " duk ina maganar ne da kwatance kamar wanda nake magana da kurma. Saboda yanda na nuna waje yagane abunda nake nufi ya girgizamin kai alamun A'a. Na haÉ—e hannuwana biyu waje É—aya haÉ—eda faÉ—in.
"Please" Na faÉ—a ina kyabkyabta ido.
"لا" nakoma nayi luff kalar tausayi kamar wacce take shirin fashewa da kuka.
Ya miƙe ya isa zuwa wajan table da cups suke akai ya ɗauki cups ɗin haɗeda buɗe bottle ya tsiyaya abunda ke ciki a zallan cup guda ɗaya ya ya tako har inda nake ya miƙamin na amsa amma banshaba na ajiye a gefe kuma bazan sha ba dan har indai mafaki nake naji ance ba'ashan abu a mafarki bai damu da ajiyewar danayi ba yakoma ya zauna.
"Tell me more about your self idan ka faÉ—amin nima zan sanar dakai komai akaina"
"ستعرÙني قريبًا Ø£ÙØ¶Ù„ من أي شخص آخر"
zaki sanni nan gaba Fiyeda kowa shine amsarda yabani na gyaÉ—a kai okay.
"Akanki kuma? Nasan komai
وانا اعر٠كل شئ عنك
I mean everything"
Ajiyar zuciya na sauƙe mukaci gaba da zaman kurame.
"Nace ba? Ya tsuramin idanuwa dake dama kallon nawa yakeyi.
"In shiga ruwan please?" ajiyar zuciya ya sauƙe kamar bazai kulaba sai kuma yatashi ya miƙe ya isa zuwa ƙofan ya buɗe yayimin alamu dana shiga ruwan kamar yanna buƙata. Dasauri natashi Nayi waje saida nayi tafiya mai ƴar nisa kafin na tadda yanda ruwan zai jiƙani kamar wancan karon wannan
Plkaronma a baya yake bina a hankali harna isa zuwa cikin ruwan alokacin ya rage ƙarfi amma banfi 1minute a cikiba ya jiƙani jagab kamar yanda shima ruwan shiƙashi yakeyi amma shi a tsaye yake ba kamar ni danaketa juyi cikin ruwan cikeda murna ba. Shi yana tsayene kawai yana kallona cikeda sha'awa sanyin ruwan yana ratsashi dan baya shiga ruwan sama a duk lokacin daya shiga sai yayi mura sosai amma har indai shigana ruwan zai bani farin ciki toh gara yayi muraan yaga farin cikina. Gabansa ne yafaɗi alokacinda yayi tunanin toh ni idan muran takamani fa?
Dasauri ya ƙarasa wajanda nake caraf naji ya riƙe hannuna yajuya yafara tafiya nabishi yana jana har muka koma cikin wajn. Banji daɗin dawowata yanzu ba amma tunda na shiga ruwan toh Ahmadulillhi naji daɗi.
Sanyine yake ratsashi a hankali yake futarda numfashi mai ɗumi daga bakinsa. Nima sanyin nakeji yana ratsani saboda jiƙarda kayan jikina yayi. Ganin ina takurewa waje ɗaya sai yayi tunanin sanyin ke ratssani miƙewa yayi ya ɗauki gyalena ya yafamin na riƙe gyalen sosai dan kar ya sauƙa.
sauƙe numfashi yakeyi a lokaci ɗaya kuma sanyinda yake ratsashi yayi yawa.
Kuyi hakuri da wannan idan nace zanyi yafi haka toh zamuyi dare dayawa yanzuma kuma daren yayi in sha Allahu gobe zaku samu dayawa."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Ruwan yana ɗaukewa ya miƙe dan gabaki ɗaya hankalinsa yana kaina yana tsoron kar yazamana barina da yayi nashiga ruwa mura ta kamani. Ɗaukan phone ɗina da na yasar aƙasa yayi na da bag ɗina. Sannan ya kalleni bai kaiga yin magana ba na fahimci abunda yake nufi dasauri natashi yayi gaba ina biye dashi a tunanina waje zanga ya nufa amma sai naga ya shige cikin palace ɗin babu mutane sai ma'aika suma duk yanda mukabi babusu a wajan ga dukkan alamu mutuminnan gabaki ɗaya wajan ya kama shi ɗaya. Duk hanyarda akasan zamubi babu mutum da mukaci arba dashi har izuwa masauƙinsa muna tafiya ne kamar wasu kurane babu wanda yayiwa wani magana. Muna isa yasanya card ƙofar tafita a lock sannan ya murɗa ya buɗe. Ya shiga.
"Tsayawa nayi cakk dan banajin zan shiga ɗakin. Juyawa yayi yana kallona yaga naja natsaya a ƙofar ɗakin.
"تعال للدالخل"
(kishigo daga ciki) na kalleshi kamar zanyi magana sai nafasa na juyarda kaina gefe. Iska ya furzar dan Sanyin na daÉ—a shigarsa.
"ارجوك تعالي"
(Yi hakuri kishigo) Na girgiza kai haɗeda maƙe kafaɗa. Murmushi yasaki danna sakashi mishaɗi bazaije yara dalilin dayasa komai nayi yake burgeshi ba dan ya tabbata hakan soyayya ce. Matuƙar so da ƙaunarda yake yimin ya sanya shima yazama fan na komai da nakeyi idanna tura baki na burgeshi idan nayi rigima na burgeshi yazama addicted to komai nawa dan idan yana zaune bayida aiki sak kallon pics ɗina barinam ace yana zaune shi ɗaya wasu lokutan ahun har tsoro yake bashi irin yanda yake jina a zuciyarsa.
Yayi takinh deep breathe sannan yayi steping out yadawo shima yana wajen É—akin kamar yanda nake.
اذهب هناك خذ ØÙ…امًا ساخنًا"
"Go in there kiyi wanka da ruwa mai zafi. I'll be outside. Na kalleshi ina taraddadin nashiga ko kar nashiga. ina buƙatar jin ɗumi tunda yanzu haka sanyi nakeji. Dakyar nagama tsayarda zuciyata akan shiga ɗakin Saida na sanya hannu na amshi card ɗin hannunsa saboda ina tunani zai iya buɗewa bayan shigata na shige ciki yana tsaye a bakin ƙofar yana kallona. Ban rufe Ƙofar ba natsya ina kallonsa hankalina zaifi ƙwanciya idan har yatafi.
"Me kake jira? katafi mana"
"Oh sorry I'll be going."
"Okay go" Nayi masa alamu da hannu ina masa nunin hanya. Juyawa yayi yafara tafiya sannan na sauƙe ajiyar zuciya na rufe ɗakin.
knoncking naji anyi saida gabana yafaɗi na ƙarasa jikkn ƙofar na buɗe a hankali.
Shi nagani a tsaye ya miƙamin wayata da jakata dake hannunsa. Na amsa.
"You can't just open door kamar yanda kikayi yanzu know who's on the door first. And if there is anything you want let me know" jijjiga kai kawai nayi na maida ƙofar na rufe.
Tsayawa nayi ina kallon yanda ɗakin ya tsaru abun ba'a cewa komai. Ƙofar dana gani wanda jikina yabani toilet ne na nufa kai tsaye ina buɗewa naga abunda nake tuani. Kai tsaye na zabge kayan jikina na shiga danyin wanka.
Ya Isa palournda mutanensa suke zaune dan ya hanasu binsa yanda yake shi kaɗai yatafi can wajan suna jiran isowarsa a cikin ƙaton falonda manyan mutane suke meeting.
Yana shiga guards ɗin suka mimmiƙe daga yanda suke zaune kowanne yakama matsayarsa bayan yimasa barka da shigowa.
A gajiye yazauna a kujera ya jingina haɗeda lumshe idonsa ya lumshe ya buɗe yafi sau uku amma kowanne rufewarsa ita yake gani yanayinda suka kasance a yau gabaki ɗaya yaƙi barin ƙwaƙwalwarsa. Wani abun idanya faɗo masa saiya saki murmushi shi kaɗai. yakai 5minute ahaka yabuɗe idanuwansa yana tunanin wane irin so haka yake yimata ya tabbata duk ranarda akace sun ƙwana a matsayin ma'aurata bazai iya amfanuwa ba dan ranar gabaki ɗaya zata zama ta tunani ce.
Ya kalli P.A zaiyi magana sai atishawa dasauri P.A yatashi ya ƙaraso kusa dashi ya taɓa kayan jikinsa a razane yake kallonsa dan yaga alamun sanyi ya kamashi gashi har alamun mura ta bayyana a jikinsa kuma yasan yanda mura take masa idan takamashi abun babu daɗi.
"Mood sir yaya akayi ka jiga jikinka haka bayan kasan bakason ruwa?" P.A ya faÉ—a a kufule.
Cikin rashin damuwa Hammood ya sanarwa P.A abunda yafaru danshi baiga laifi a abunda ya aikata ba.