Sashe 59
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna fita gabaki ɗayansu ya ƙarasa ya rufe gate kafin yadawo harta shige ciki bata tsayama a palour babu uwar ɗaki tashige. Abincin da Maryam tazo musu dashi zuwanta ya ɗeba yatafi wajanta haɗeda maganin da zata sha."
----
Lumshe idanuwana nayi wani irin sanyi da daɗi yana ratsani ko ba'a faɗaminba nasan wanda zai bayyana dan ƙamshinsa ya rigada yagama sanar dani zuwansa shi kaɗaine mai irin wannan ƙamshin na rigada na yarda da hakan dan duk wani lokacin da zanji wannan ƙamshin saina samu wani hint da zai danganta ƙamshin dashi ko naki ko naso wannan ƙamshin yana sanyamin nutsuwa aduk lokacin dana shaƙeshi nakan manta da komai da halinda nake ciki kawai natafi duniyar shaƙar wannan ƙamshin. Abunda bansaniba shine. Shin wannan karon ayanda yasaba bayyanamin zai bayyana ko zai zama namiji ne ya bayyyana kansa agareni? Takun takalminsa ya katsemin tunaninda nake ciki Na tsurawa ta yanda nakejin ƙarar idanuwa wani farin mutum ne tarr sanye da ash ɗin jallabiya kansa babu hula dogone sosai ko shakka babu mutumin danake tunanin zai bayyana shine ya bayyana ganin wannan karon yana tahowa batareda yarufe fuskarsa ba ya sanya gabana yafaɗi Allah-Allah nakeyi ya ƙaraso naga fuskarsa. Wayatace tafara ringing dasauri nakai dubana kan wayar sunan Anty fadeelah ya bayyana ajiki bazan iya ɗaukaba danni yanzu hankalina yatafi wani waje daban damuwata naga mutumin dayake tunkaroni kafin ya canja ra'ayi ya rufe fuskarsa kawai. Na saka wayar a silent na ɗago gabana yayi mummunan faɗuwa waya da jakar hannuna ta faɗi har gyalena ma sakeshi nayi aƙasa nasaka hannu na rufe bakina dan ihu nake shirin sakawa duk wannan abun yafaru sakamakon arba da nayi da fuskar Hammmoood Numfashina yafara fita da sauri da sauri na fara furzarda iska a bakina na zaro idanuwana ina sake kallonsa na runtse idanuwan na girgiza kai na sake buɗewa naga shiɗinne. A gabana nasaka hannu bibbiyu ina sosa kaina ina girgiza kai daga ƙarshe na sakewa kan ranƙwashinda naji zafi alokacin nace.
"Auchh" nafaɗa ina shafa wajan. Saida yayi dariya mai sauti yana tsaye daga yanda yake. Na nemi waje na zauna ina fifita da hannayena wanda bansan ta meye ba zafi nakeji ko akasin haka. Na dunƙule hannuna bibbiyu ina buga kaina dasu nakasa furta koda kalma ɗaya. A hankali ya fara takowa yanda nake na sanya hannu da dakatar dashi. Ko step ɗaya bai ƙara ba yaja ya tsaya. Zaiyi magana na saka hannuna a baki.
" shhhhhhhhhh" yayi amfani da hannunsa guda biyu yayi zeeping mouth ɗinshi yaja yatsaya kamar wani soja. Wata ƴar ƙara nasaka narasa me yake damuna nasaka hannu nayi pinching fatan jikinsa. Naja iska na furzar a fili nayi magana.
"Ash da zafi to ai a mafarki ma anajin zafi" yayi murmushi dukda baisan abunda nace ba kalar ruɗewar danayi take bashi dariya. Yasake yunƙurin yin magana nasaka hannuna abaki.
"Shhhh shhhh"
"Okay" yafaÉ—a cikeda bin umarni" na É—aga na kalleshi nayi narai-narai da fuska kamar wanda zanyi kuka.
"nasan mafarki nakeyi amma dan Allah karka tafi kaji? Please stay?" ya gyadamin kai alamun yaji abunda nace. Duk tunanina mafarki nakeyi kuma zan farka dan haka. Nafara ƙoƙarin furta sunansa inason na gwada masa irin sonda nake masa.
"Ham Hammm Hammooddddd!! NafaÉ—a dakarfi saida ya toshe kunnuwansa ni atunanina mafarki nakeyi dan haka nacigaba da faÉ—in.
"I love you Hammood! I'm your biggest and huge fan. I love you since when i was a little baby. I watch your games over and over and over again. It's a dream to talk to you or even to dream about you And finallay now I'am dreaming about you. Ina sonka Hammood. If you don't mind can I please touch u? Na runtse idanuwa na dukda mafarkine saida naji nauyin abunda nafaÉ—a Nacigaba da magana. Shikuma yacigaba da kallona.
"Don't mind me nace ai if it's okay for you. If it's not share kawai. It's a dream ai kaga ba haramun na aikata ba It's a desire to touch you. A hankali ya taka yazo har wajanda nake ya miƙamin hannunsa nasaki murmushi nakai hannuna a hankali nayi tapping hamnunshi. Dasauri na kauda hannun na ɗago na kalleshi ya sakarmun murmushi. Na maida masa murmushin nasake kaiwa hannun zanyi taping akaro na biyu caraf ya cafke hannuna dasauri na ɗaga ina kallonsa shima ni yake kallo amma wannan lokacin babu murmushi a fuskarsa wani expression ne akan fuskar da nakasa fahimtarsa. Ga hannun daya riƙeni ina ƙoƙarin ƙwacewa softness na hannun is beyond tunanina gabaki ɗaya. Sake hannuna yayi yaja gefe. A turo baki cikin harshen larabci nace. Dan ance maka da riƙe hannu ba'ace kawuce ƙa'ida ba ai. Iska ya furzar kawai ya kaɗa kansa.
"Okay just stay, stays right there" na faÉ—a ina nuna wajan da hannuna.
"kayi 2hours sannan katafi lokacin nakusa farkawa a bacci"
"Zaynab!"Â yakira sunana
"Na'am kasan sunana (أنت تعر٠إسمي)
انت لا تØÙ„م زينب
(you are not dreaming Zaynab).
 ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Assalamu alaikum yan'uwa da abokan arzikiðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
Ina mata masu fama da wadannan matsalolin
Matsalar haihuwa
rikicewar al'ada
ciwon mara yayi period
Fesowar kuraje ga gaba
Ganin farin ruwa mai wari yana fito maki
Kurajan gaba
Kaikayin gaba
Da dai Sauran wasu alamomi to yar uwa kinsan ko miye to ba wani abu bane face sanyi ne ya taro yayi maki yawa 😔😔😔
Toh masha Allah sha kuruminki Allah ya kawo maki sauki ga wannan addababai ciwo
Maganin da zaki sha kiyi garau da yarda Allah 🙌ðŸ‘
Toh ga dama ta samu maza ki kira aunty zee mom mujahid Katsina akan wannan lambar wayar ki ce mata MAIJIDDA MUSAWA ce taba ki wannan number
ki na son sanyan magani
08162859027ðŸ¤
Na kalleshi da ƙin gaskata maganarsa na girgiza kai kawai.
Tsawon lokaci babu wanda yasake cewa komai Ni inata tunanin abunda yafaÉ—a shikuma yana tunanin hanyarda zata saka na fahimci ba mafarki nakeyi ba.
Munfi awa ɗaya muna zaune amma nakasa fahimtar cewa ba mafarki nakeyi ba. Ya ɗaga wayarsa yakirani da ita na duba na kalli wayar wannan numbern da ake message da ita akoda yaushe wanda 2days back kawai aka taɓa kirana da ita sau ɗaya na amsa kiran na kara a kunnena. Maganar da yayi cikin wayar yasa na juya ina kallonsa ina tunanin anya kuwa yanzu mafarki nakeyi? Menene haɗin mafarkina da wannan mutumin dayake nemana kuma menene haɗinsa da Hammood. A hankali yafara magana cikin nutsuwa da harcen turanci Haɗida larabci.
"I'm Hammood (Mood)
أعلم أنك تعر٠من أنا
(nasan kin sanni sosai) amma bakisan ko wanene ni a wajanki ba bakisan matsayina A wajanki ba ni nake bibiyar rayuwarki duk wani moves ɗinki yana kan idanuwa. I've been sending text messages to you for over 2Years. I met you lokuta da dama at your school naje school ɗinku my face covered with a mask nasan kin ganni may be ranki ya raya miki wani abun ban tunkareki ba alokacin ban shirya ganinki ba banida confidence akan hakan. Nazo wajanki a wajan dinner brother ɗinki and we talk amma bakiga fuskata ba inada dalili a wancan lokacin. as i expected Ko yanzu dana nuna miki fuskata kin ɗauka mafarki kike. No! You're not. You're not dreaming It's me Hammood" na kalleshi inason gaskata abunda yake faɗa bayan gaskiya babu komai a cikin maganarsa amma zuciyata taƙi yarda. Toh me Hammood zaiyi da Marmeeyy? Me Marmeeyy take dashi da Hammood zai bibiyeta Hammmood fa? World famous footballer shifa wai hankali zai ɗauki wannan zancen kuwa? Tayaya hakan zata faru? Ta jijjiga kai" a fili da furta.
"No هذا ليس صØÙŠØØ§"
"لا
Me Hammood zaiyi da Marmeeyy? Please kabari"
"I love you " YafaÉ—i kalmarda tasa hanjin cikina kaÉ—awa. Na furzarda iska.
Meyasa kake faÉ—anin hakan yanzu please stop?"
"I know You'll find out soon ko zamanmu da mukayi anan nasan koda ban faÉ—a miki nine nake bibiyar rayuwarki ba zaki ganoni Banaso akai stage É—in hakan batareda na sanar dake ba."
natsaya ina kallonsa ina nazari akan maganganunda yake faÉ—a."
"Yanzu dai I'm not dreaming?" ya jijjigamin kai.
"But.....
"Shhhh" yayi sounding. kinyi fushi da abunda namiki koh? Nasan zakiji babu daÉ—i na takurawa rayuwarki idan kinyi fushi ki hukuntani ina shirye da amsan hukuncina" na jijjiga kai na lunshe idanuwa na. kallonsa a kusa dani yana sake tabbatarmin da ba mafarki nakeyi ba.
"A'a banyi fushi ba bazan iya fushi dakai ba har indai dagaske kai Hammood É—inne" Murmushin jin daÉ—i yayi.
"Bantaɓa jin daɗin kasancewata Hammood kamar yau ba tunda har hakan zai iya hanaki yin fushi da abunda namiki" Naturo baki cikin shagwaɓa nace.
"Wai dagaske kai Hammood ne?"
"Uhum" yayi sounding haÉ—eda jijjiga kai na tabbatarwa.
"Ya Ahmad yayimin alƙawari akan zai kaini naganka duk randa kasake dawowa gashi yacika alƙawarinsa bansan wane yanayi nake ciki ba wai Hammood shine yake sona kacemin ba mafarki nakeyi ba amma ni inaji ajikina kamar mafarki nakeyi. Kuma ni soyayyarda nake maka ba irin wacce kakemin bane Hamma nakeso bakaiba amma bazn iya duban idonka nace maka hakanba dan Hamma yanzu mijin ƴar uwata ce. Bansan wane irin so kakemin Dahar Zaka taso zuwa wajena daga can ƙasar kanasona ba bansan yanda kataɓa kallona ba, bansan yaushe kafara bibiyata ba bansn ta yaya kafara sona ba amma indai dagaske hakanne toh wannan Babban lamarine mai girma dagaske kai Hammood ne? Ni bansan abunda zance ba har indai kai Hammood ne. Dan ko kamanninka basu dace daniba bare aje shahararka kayi kyau dayawa. Ni yanzu kallonka danayi hakama kawai nayi farin ciki hakan ya isheni nasan na cika wasu daga ciki muradaina. Idan kuma na tashi a bacci hakan ya tabbata mafarkine nanma zanyi murna dan nasamu nayi mafarkinka, a long a waited dream. You'll always be my number 1 celebrity."
snetence na ƙarshen kawai ya fahimta bayan ita baigane komaiba saboda da hausa nake maganar kuma dama ba damuwata yaji abunda nake faɗa ba Na furzarda iska har lokacin kallona yakeyi bai furta komaiba kamar yanda nima bansake cewa komai ba.