Sashe 82
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"How on earth Mood Habibi zaka auri wannan yarinyar beside kalarta da yaranta da ƙasarta she's just a baby yaushe wannan takai aure?" tana fara faɗin haka na miƙe nabar wajan dan zuwa jimawa zuciya zata ɗebeni na kifa mata mari dan dama ina wuya ga haushin tafiyarsu Mummy dake raina" saida tabini da kallo sannan ta juyo gareshi.
"Mood Whats on your head da zakaje ka auri yarinya kamar haka? Duk matan da suke kewaye dakai karasa wacce zaka aura ne? Shin duk matanda suke kewaye dakai basu fita komai ba? Menene zaka nema wajanta da bazaka samu ninkinsa wajansu ba? It's not possble wallh just give her money. I know kuɗi is what she wants ka sallemata ka auri wata" Har akan fuskarsa taga ɓacin rai.
"اسكتي "
Kimin shiru Thats non of your business. Idan kika sake shiga abunda babu ruwanki zaki barmin gidana a yau and zan saka a hanaki shiga" ta buÉ—e baki tana mamaki.
"Yes i mean it" canja zancen tayi dan tasn kaÉ—an daga aikinsa yasa a hanata shiga gidansa, kuma idan yayi hakan wa take dashi da yawuce shi?"
"Mum will be here in 3days zakayi mata bayani idan tazo"
"Okay" kawai yace sannan ya miƙe yabi bayana.
Ina ƙwance akan gado nayi ruff da ciki hawaye yana bin fuskata yashigo ban ɗago idona ba ina tunanin irin kallon da wancan matar takemin raina ya ɓaci matuƙa sam bana ɗaukar raini kuma banason ƙasƙanci. Yafara shafa kaina cikeda kulawa yana magana.
"Meyasa kike kuka? kukankk yayi yawa zaki iya cutar da kanki dan Allan kidaina. Did you miss Mum already? Ko saboda abunda Nawrah tafaÉ—a ne?"
"انها أختي
She's my sister Nawrah. Idan kika santa she's sweet and tanada kirki" kai kawai na gyada masa.
"Worldcup will Start in 7days" zuruf natashi na miƙe ina kallonsa ina murmushi mai haɗe da hawaye. Shima murmushin yayi ganin tashi ɗaya na daina kuka.
هل تريد مني الÙوز" (kinason nayi winng) dasauri na gyada kaina ina washe baki.
"In sha Allah We'll win. I'll try my best amma idan nayi winng what will i have in return mai zaki bani dan na samu ƙwarin guiwan buga match mai kyau? Zan buga wasa mai kyau knowing something good awaits me" Saida na matsa kusa dashi sosai cikeda zumuɗi nace.
"Komai I mean Antything you want zan baka shi ko menene"
"Kinyi alƙawari?" na jijjiga kai na tabbatarwa inajin daɗi araina.
"Bakisan me zan iya tambaya ba may be bazaki iya badawa ba"
"Nifa ina watching FootBall dan kaine nagane hakanne a lokacin dana lura koda ka canja club ina supporting club dinda ka koma koda kuwa abaya naso wancan club É—in dayawa, last year you were injured baka buga worldcup ba so banyi supporting kowane club ba sai yazamana duk yanda tafaÉ—i cine a wajena, tayaya kake tunanin bazn iya baka komai ba har indai zakayi winning?" kallona kawai yake ina magana harna dasa. Bai É—auke idonsa daga kainaba yafara magana.
"Think twice i may ask for wani abunda bazaki iya bayarwa ba"
"No Babu shi idan akwai bansanshi ba just win the cup koma menene kadawo you'll have it in sha Allah"
"Zaki bini? Ki kalli wasa kusa dani zan samu ƙwarin guiwa sosai"
"Mai zai hana? I'll appreciate dan Zaman gidan ni kaɗai zai bani kaɗaici zanso naga yanda kake buga wasa a fili ba'a Tv ba. Yeahh zanga Hammood yana wasa a fili da idona" nafaɗa da sigar waƙa ina jijjiga jikina.
"Hammood fa nakine yanzu komai kikeso akansa zaki samu tunda kika mallekeshi ganin wasansa shine abu mai sauƙi dan yafi mallakarsa sauƙi. Mutane dayaea sun samu chance ganina a fili amma banda na mallakata" murmushi nayi inajin daɗin magamganunsa shi sam baya hesitating wajan expressing feelings ɗinsa yasan hanyar kama zuciyar mace. Babu abunda mace tafi ƙauna irin a nuna soyayyarta a fili.
"You have to eat something ko jiya nasan bakici wani abunba haka yau. Meyasa bakyson cin abinci?" turo baki nayi banyi magana ba ban ankaraba naji sauƙan lips ɗinsa akan nawa sake jiki nayi, nayi baya luu nafaɗa kan gadon ya biyoni yamun runfa ban hanashi abunda yakeyi ba dan nima kaina ina enjoying hakan ba kaɗanba saida yagaji da tsotsan lips ɗin dan kansa ya sakeni. sai alokacin nasamu bakin magana Idona sun cika da hawaye nace.
"Wai kai menene damuwarka da lips ɗina?" babu kalmar daya gane sai zallan lips ɗin amma yasan dole ƙorafi nakeyi dan nayi kicin-kicin, ya matseni sosai yanda bazan iya ƙwacewa ba yasake riƙe lips ashe ɗatsun ba gajiya yayi ba yabarni kawai tsaurin bakina yasa yasake riƙewa. Runtse ido nayi ina maida numfashi bayan ya sakeni yana kallon fuskata shima yana sauƙe numfashin a hankali yayinda nakejin sauƙar numfashinsa akan fuskata. Kallona yakeyi yana tunanin maganar Nawrah akan cewa ni yarinya ce. Eh tabbas ya yarda akwai yarinta sosai a jikina amma ahaka yakeson komai nawa a ƙarancin shekarun nawa da zarar ya riƙe lips ɗina kawai yakejin ya zauce. Shidai koma mai za'ace nayi masa 100% bai taɓa kallon kamarni bane shiyasa yake ganin komai nawa yayi masa yazaɓeni ahaka kuma ayanda yakeji akaina bayajin zai sake ganin kamarni.
"Rouhii" ya kirani a hankali na buɗe idanuwana akansa sunan daya kirani a bakinsa ba ƙaramin daɗai yayi ba. Ƙwayar idona ya sauƙa cikin nasa dasauri na maida idona ma rufe dan wata irin kunyarsa nakeji. Jin yamin riƙon sako-sako ya sanya na miƙe na sauƙa kan gadon ko waiwayowa banyiba na shige toilet. Wanka nayi nafito sai na daɗe a toilet ɗin na ɗauka ya tafi kawai naganshi zaune bakin gado. Kamar na juya haka naji dan tsayawa nayi cakk. Tun shigata yaji alamun wanka zanyi shiyasa ya ciramin kayanda zan saka. Baiyi zaton wankan tsarki najeyi ba saida yaga na jiƙa kai. Murmushi kawai yayi yana tunanin irin ƙarfin sha'awar da nake dashi da a sumba zallah sai nayi wanka. Ya alaƙanta hakan da rashin sabo yasan mace har indai karonta na farko komai zai ringa zuwa mata a bazata kuma feelings ɗinta zai bambamta ga wacce tasaba.
"Ki shirya kifito kisaka wani abun cikinki" kai kawai ma gyaÉ—a masa yafita na shafe jikina sannan na isa zuwa wajan kayanda ya ciro. Bansan damuwarsa da ciromin kaya ba haka dai nasaka. Nafita.
Sauƙarmu yayi dai-dai da sauƙowar nawrah dagani har ita babu wanda ya tanka wani ita kanma a nata wajan batasan wane yare zatayimin ba san batasan wanne nakeji ba shi kanshi yayanta batasan yaushe ya koyi yaranmu na can ba.
A dining muka zauna ɗaya daga cikin ma'aikatan tafara kawo abinci nawa daban tayimin ta ajiya. Nafara cin abincin batareda nabi takansu ba gabaki ɗaya. Daga ita harshi babu mai kula wani na lura da hakan. Ina gamawa na miƙe zan koma ciki. Ya dakatar dani. Saida najira yagama sannan yace muje mu zagaye gidan. Dama bantaɓa zagaye ko'ina ba. Muka fita anan muka barta.
Gidane mai girman gaske office ɗinsa muka fara shiga anan muka samu har managernsa yana aiki akan wasu takardu yana ganinsa ya miƙa masa su yafice yabar mana office ɗin. Ina zaune a gefensa yana cika takardun na jefo masa tambayar da ta daɗe tana cina arai.
"A'ina kasanni har kafara sona?" saida yabar abunda yakeyi ya kalleni yana nazarin wani abu. Ya dawo da hankalinsa kaina gabaki É—aya.
"Meyasa baki taɓa tambayata ba sai yau? Koda yaushe ina saka ran zaki mun tambaya amma bakiyi ba"
"Kai kace you'll tell me more about your self idan nazo gidanka Nayi tunanin harda hakan aciki shiyasa najira basaina tambaya ba"
"I'll tell you amma ba yanzu ba Zanfaɗa miki idan kin cika alƙawarin da kika ɗauka"
"Wane alƙawari" saida ya ajiye pen ɗin hannunsa sannan yajuya zuwa gareni gabaki ɗayansa.
"Yanzu kikayimin alƙawarin bani komai.bayan nayi winng cup harkin manta ba'aje ko'ina bafa, kodai abar Cup ɗinnan ne masu sa'a kawai suci kinga i don't have you try hard"
"No No no no badai ni nayi alƙawarin ba? Zan cika in sha Allah"
"Ko abar alƙawarinna nan ne between semi final to final kar inje inci cup kice bakisan zance ba"
"No naƙi wayan sai kayi winng tukunna"
"Kina tsoron kar naje banciba?"
"No zakaci in sha Allah i believed you"
"Okay i know kema zaki cika alƙawarinki i trust you" yagama cika takardun ya saka hannu daga nan muka koma ciki iya wajanda mukaje kenan sauran kuma sai wata rana. Bamu samu Nawrah a yanda muka barta ba. Inaga tashiga ciki nima nawuce ɗakina. Hammood kuwa barin gidan yayi gabaki ɗaya sai dare yadawo.
Gabaki ɗaya na lura da wani abu babu shaƙuwa tsakanin Hammood da Nawrah gara itama tana shige masa amma shi sai ya dinga sabarwa. Nikuma tunda tazo gidan nadaina zaman palour koda yaushe ina ɗakina. Sai dai Hammood yazo ya sameni acan.
A plaour yasamu Nawrah ya tambayeta yanda nake tace ita tunda tazo gidan sau uku taganni kullum ina É—aki. Dake baya wuni a gida bai sanda hakanba. Nakira Maryam muna video call yashugo. Maryam tanajin muryarsa tace.
"Toh ga masoyi yashugo matar Hammood sai aje ayi attending ɗinsa idan Angama a kirani dan kune hajiyoyi yanzu ban isa da kiran ƙasarnan taku ba" ban kaiga bata amsa ba ta datse. Sannu nayi masa ya ƙaraso ya zauna.
"Kinci abinci?" na jijjiga masa kai.
"why? Bakison cin abinci kuma bakyson fita killum kina É—aki wannan gidanki ne idan baki sake ananba a'ina zaki sake?"
"Babu"
"Okay" ki zauna da Nawrah zatana É—ebe miki kewa kingani yanzu ina busy koh?" na jijjiga kai.
"A'a"
"Bakyason zama da itane?" saida natsaya nayi nazari sannan nayi magana.
"Ni bance ba naga kai kanka É—an uwanta baka zama da ita baka kula da ita"
"I'm busy shine dalilin"
"No meyasa koda kana busy baka rasa lokacin da zaka waremin?"
"Saboda you're my wife and banason kiyi zaman kaÉ—aici"
"Wannan fa ba dalili bane, tazo wajanka zataga kamar ka shareta ne koni danake gefe na lura kamar bakason mu'amala da mutane"
"Zama da kowa bayamin daÉ—i Ke kaÉ—ai ce kawai nakejin daÉ—i idan ina tare dake.
"menene dalili"
"Saboda ina sonki"