Sashe 67
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amma kukam dai anyi jakkai wallhy to mijinta ne an ɗaura musu aure da marmeeyy sai naga ta yanda zai soku ai ce muku akayi kowani tarukuce zaiso?" sun jijjuga da kalmar auren amma basu ƙaryata ba dan sunsan dole akwai wani abun atsakaninmu dahar ya tako zuwa wajena. Ɗayar tace.
"to kunjj ba? Saiku hakura toh ai ganinsa ma ya isa ace a wadatr bazakuyi mafarkin mallakrsa ba Allah na tuba in banfa sanadi yaushe har zamu samu ganinsa kamar yanda muka samu ayau? Amma hakanma baiyi muku ba dayake zuciya akwaita da zari aduk lokacinda tasamu wani abun saita zarcewa wani dafa zance muke akan konawa zamu biya a haɗamu muganshi ko daga nesa zamu biya. Ku kanku kunsan har indai zai taso yazo gareta ya aureta a hakan aiba ƙaramar soyayya bace wallhy ku rufawa kanku asiri da aikin wahala" sannan ta juyo gareni
"By the way How did you guys meet?" na juya da baƙin ciki batareda na amsa question ɗinta ba kodan nima banda amsar ce oho?" har yanzu bansan yaya akayi wannan soyayya ta ƙullu ba. Koni kaina yanzu haka inajin alamun sonsa nakeyi bansan kuma yaushe nafara ko yaushe soyayayr tashiga ba. Ficewa mukayi aɗakin zuwa ɗakin Mama.
"Babe dare yayi gashi yanzu bazai yiwu kifita ba karfa muƙure Ummi kinga tana kawaici baki fito da shirin kwanan gidanna ba haka jiya kika kirata kika kwana gashi yauma baki komaba"
"Ai tunda Mama taga dare Yayi kuma tasan dole saina haÉ—uda Hammood kafin na tafi saita kira Ummi tayi mata bayani"
"Toh barka"
"Babe bazkai ƙirashi kiji koya isa ƙalau ba?"
"Na kirashi nace masa me toh babe?" haka Maryam tayi amma naƙi kira daga ƙarshe ta haƙura.
Mama tashigo ta samemu tana shirin tafiya É—akin Baba tace.
"Marmeeyy kin kirashi kinji ya murar tasa kuwa?"
"A'a Mama"
"Toh kikira maza kiji Allah yasa tayi sauƙi na amsa da amin. Maryam tajiya tafara waya Anty fadeelah ma tunda akaji ta ɓata shiru to wayar takeyi.
Wayata na É—auka na danna lambarsa tana fara ringing akayi picking. Nayi shiru nasaka cewa komai saida yayi magana Sannan nima nafara magana.
"Uhmm dama nakira nace how is your cold"
"i feel better now thanks to you"
"Do you? Thats good to hear"
"Kin damu dani kenan? You sound worried"
"Eh nadamu" nafaÉ—a da yaran hausa yayi murmushi daga yanda yake dan yasan nafaÉ—a ne san kar yasan abunda nafaÉ—a.
Hira kaɗan muka taɓa mukayi sallama dashi.
_______
Chief metron É—in tadubi Hamma.
"Abubakar har indai bazaka bar yarinyar nan haka ba Allah zan kira Umminku ta É—auketa kona satine haba she's suffering baka ganine?" sannan tajuya kan Aysha
"Sannu banason na sake riƙeki a asibitk saboda jiki baiyi tsamari ba kuma riƙewar asibiti a irin wanna lamari duk tonan asirinku ne amma inga zan yiwa Umminsu magana ta ɗaukeki kona 2weeks ne a wajanta saiki samu kema ki huta and ki ƙwana biyu bakisha wani maganin gyara namu na mata ba kodaga gida ankawo miki kiyi avoiding ɗinsu dan shima yana cousing irin waɗannan al'amuran" Aysha ta jijjiga kai dasauri tanaso ace tayiwa Ummi magana ko zata samu sauƙi dan Hamma niyyar kasheta yakeyi yaɗaura niyya idan bayaga ta mutuba bazai sauƙe ba.
Hamma jin abunda Cousin sis É—insa take faÉ—i kuma yasan zata aika ya sanya ya.
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
"Kai Haba A'a bama sai anyi hakanba zan barta bazan sake kusantarta ba tayaya za'a É—auketa kawai da sunan ankaita gidan Ummi dan wannan dalilin? Dawani ido kikeso na kalli Ummin? Kawai abarta anan basai an kaita ni zan barta ta ko Maryam taxo ta zauna damu ko sistanta idan takama nabar gidanne ma saina bar musu gidan du zauna"
"A'a toh Abubakar ba dole ayi hakanba? Aidole ce tasaka na fahimci halinda kake ciki kai kanka amma har indai takama abarta a wajan Ummin haka za'ayi kokuma ka kaita gidansu Amma shawararda ka bada na ƙannenka ko nata su zauna daku hakanma yayi idonsu zaii rage wani abun yanzu dai kuje gida tukunna sai ku yanke shawara idan ƙanwarce idan kuma ƴan uwantanne toh. Amma tasamu hutu kodan gudun samun matsala ma dan ana samun matsala sosai a irin waɗannan lamarin matsala baga lafiyar jikinta ba kai kanka naka lafiyar jikinba sannan zan baku magani tashashi na wani lokaci in sha Allahu babu komai. Godiya sukayi mata suka koma gida. a hanya tunanine fall cike a ransa yarasa yaya zaiyi? Maryam zaice tazo ta zauna da ita? idan Maryam ce da yasan tanajin tsoronsa zai iya korarta ta fita ko taje wani waje zai iya hakura da matarsa kuwa? Toh Kokuma ita ƴar uwarta zatazo? Toh amma ai ita Marmeeyy ce kaɗai ƙanwarta da zata iya zama da ita ɗayar yayarta ce sannan kuma tayaya ma zasu iya zama da Marmeeyy? Ajiyar zuciya kawai yake sauƙewa yana tunanin yanda zai ɗauki lokaci batareda matarsa ba. Ajiyeta kawai yayi ya juya itakuwa tana shiga ta zube taso yashugo suyi magana yaɗauko mata Maryam amma ita a ranta ta yanke gara Marmeeyy tazo idan Marmeeyy tazo gidan ta tabbata duk wani abunda takeji akan Hamma saita cire mata shi. sai dai shi Hamma ne bata tunanin zai yarda Marmeeyy tazo, ita bata tunanin ita kanta marmeeyn zatazo ko bazata zoba. Ajiyar zuciya tasauƙe ta rigada ta yanke shawarar faɗa masa hakan kawai.
Bai dawo gidanba Har tayi Bacci taso yazo suyi magana haka ta haƙura da jiransa tashiga ta ƙwanta shima yana dawowa yashige ɗakinsa dan yaji tsit bai nemeta ba ya ƙwanta washe gari da safe Saida suka gama breakfast ta dubeshi.
"Uhmm Hamma dama gameda maganar jiyanne nace mai zai hana Marmeeyy tazo tazauna damu har in warware?" saida yaji wani iri.
"Marmeeyy kuma meyasa Marmeeyy bayan akwai maryam?"
"Saboda idan tana gidan bazaka iya aikamain komai ba dan nasan har yanzu kana sonta Maryam kuwa Æ´ar uwaka ce zamanta da babu kusan É—aya" ya kalleta da Mamaki. Ta jijjga masa kai alamun tabbatarwa.
"Eh ai nasani har yanzu kana sonta Dan haka zamanta shine zaisa ka gujewa wasu abubuwan dan Allah kar kace A'a dan hakan shine maslaha". Shiru yayi baice mata komaiba. Taji haushin hakan kuwa taso ya musa yace A'a banason Marmeeyy a yanzu ke nakeso. tayi zaton auratayya dake shiga tsakaninsu yanzu sun wuce batun soyayya ya mance da Marmeeyy ita kaɗai ce aransa ashe bata saniba da sauranta toh lallai ba Marmeeyy kaɗai ke buƙatar acire Mata Hamma a zuciya ba har shi Hamman yana buƙatar acire masa Marmeeyy a zuciya. Haushi ya hanata cemasa komai harya shirya ya fice.
Sassafe natashi na shirya kayan makaranta muka fice da Maryam zamu bi gidan su ta saka uniform tukunna. yaya Habibu yakaimu bayan gaisawa da mukayi da Ummi Maryam ta shirya taÉ—auki Bag É—inta muka wuce school. Gabaki É—aya zaman school nayishine da tunanin Hammood cike araina inata duba wayata ko zai kira ko message amma babu ko É—aya. Dake friday ne bamu daÉ—e a school É—inba muka dawo gida. Maryam tawuce gidansu Nima nawuce gida. Mama tanata jira taji ko zanyi mata magana amma banyiba haka ta zubamin ido kawai.
ƙarfe biyu Aysha taji Hamma shiru Baizo ba baikuma ko yimata waya yace ya yarda a ɗauko Marmeeyn ba ko maryam ya kawo mata idan bai yarda da Marmeeyn ba dan tasan idan jiya ya iya yimata haƙuri to yau bazaiyiba. Tun kafin dare yayi gara ta sake masa tuni.
ÆŠaukan wayarta tayi tashiga contact tayi dialing number É—insa bugu biyu ya É—auka. Bayan tayi sallama ya amsa.
"Hamma najika shiru bakace komai akan É—aukan Marmeeyyn ba"
"Kishirya zanzo muje gidan sai muyi musu magana" tayi murna sosai dan zata jefi tsuntsu uku da dutse ɗaya nafarko zata sanya Marmeeyy tasan irin muhimmanci da mace take dashi gun mijinta na biyu dole ta nemo hanyar cirewa Hamma shima Marmeeyyn aransa na uku zata samu sauƙi daga jarabar Hamma.
Alokacin tatashi ta shirya cikin doguwar rigar lace ta sanya turare da Humra ta ɗauko jaka da gyale harda takalmi ta kima ɗaurin ƙwali tazauna tana jiransa. Har tagaji ta sunce ɗaurin baizo ba aka kira la'asar tatashi tayi sallah tana zaune taji shugowarsa. Ta turo baki yana ganinta yagane abunda take nufi amma ya share yazo ya zauna ƙamshin turaren da ta sanya yana fisgarsa.
"Hamma amma fa cemin kayi na shirya gaka nan zuwa shine bakazoba sai yanzu?" tafaɗa a shagwaɓe. Ya dubeta da tana shagwaɓar tayi kyau amma sai dai ta nemi data zaune tsaye. Kawarda kansa yayi gefe bayaso daga yau yafara saɓawa maganarsa na cewar zai barta ta huta"
"Eh nace ki shirya amma ai bance miki yanzu zanzo ba. Kitashi ki canja kayan turaren jikinki yayi ƙamshi dayawa yana sauƙarmin da kasala karki saka turare" miƙewa tayi jin abunda yake faɗa da sauri tayi ɗaki saida tayi wanka ta wanke turaren sannan ta canja kayan ta saka sabo dall wanda sam babu ƙamshi a jikinsa saina sabuntar kaya. Ta shirya tafito tsaff da ita a yanda tabarshi ana ta sameshi ta ƙarasa kusa dashi.
"Hamma na fito muje" ya buɗe idanuwansa a kasalance ya dubeta harsun canja kala a hankali ya sanya hannu ya jawota tafaɗo jikinsa. Dasauri tafara ƙoƙarin ƙwacewa zuciyarta na bugu da ƙarfi.
"Menene hakan Hamma? Dan Allah kabari kaga fa banda lafiya" tafaɗa tana fashewa da kuka. Dan tuna irin azabarda takesha idan ya riƙeta.