← Book details Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 106

Sashe 90

Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."

ZAYNAB ALABURA

Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.

Bayan ya haÉ—a kayayyakin ya fito dasu palour Ummi ta dubeshi.

"ƙarasa dasu waje ina zuwa"

"Ummmi kuÉ—an huta mana yanzu kukazo fa Saina maidaku."

"Bada driver nafito ba Nida kaina na É—auko mota yanzu zamu tafi karka wahalar da kanka ka huta" suna magana ne cikin harshen Fulatanci. Yayi waje da kayan Ummi tadubi Aysha.

"Zan tafi dake saboda laulayi idan kika warwaee saiki dawo na yanke shawara batareda izininku ba amma idan kinji zaki zauna gidanki saina bar muku maryam tazauna daku" dasauri ta girgiza kai.

"Zan biki mutafi Ummi nima zanfi jin daÉ—in zaman can"

"Toh saka mayafinki Maryam taimaka mata naga jikkn babu ƙarfi inaga idan munkoma gida ma sai an ɗaura mata ruwa" Maryam ta taimaka mata suka fito Hamma na tsaye jikin motar data ƙaraso ta buɗe suka sshige Shidai Hamma kawai faɗan dayafi ƙarfinsa ne babu yanda zaiyi amma baiso tafiya da ita da Ummi tayi ba har wane laulayi takeyi da za'ace bazata zauna a ɗakinta ba?"

Asama su Mama sukaji zancen komawar Aysha gidan Ummi harga Allah hakan yayi musu sosai Kuma Ummi tayi dattako.

________

A kan wasu kujeru na zauna wanda suke kallon ƙofar shigowa harabar wajanda nake ina zauna Lina da Nawrah suka fito da alamu akwai yanda Nawrah zatace ko ima zata a wannan daren? Koda yake nagasu Awajansu babu wani dare da rana aduk lokacin da mutum yakeso zaije yanda yakeso tunda na kallesu sau ɗaya na ɗauke kaina Lina har tayi nisa ta juya ta dubeni tanamun wani kallon ƙasƙanci wanda bata taɓa samun damar kwatantamin hakanba sai yau data ganni mi kaɗai.

Harararta nayi na jaa tsaki haɗeda kauda kana gefe wani irin haushin ya ziyarci zuciya ta dama inaji da Haushinta. Tana ganin kallon da nayi mata yafi nata zafi sai tayi saurin kauda ganta ya ƙara saurin tafiyarta taji tsoron Hararar danayi mata kuma dama da alamu itaɗin matsoraciya ce dan ko sau ɗaya bata taɓa tunkarata taba.

Itama fitowa tayi zata zauna tajira dawowarsa amma ganina zauna yasa tafasa ta juya ciki taje ta sanarwa Mummy ina zaune a wajen.

"
Ya Ahmad yashigo shi kaɗsi ganina anan wajan yasa ya ƙaraso.

"Marmeeyy me kikeyi anan?"

"Kawai ina zaune ne ina shan iska"

"Antynki fa?"

"Tana ciki nabarta. Ina Yaya habibu?"

"Okay barina ƙarasa wajanta Habibu yace akwai wajanda zaije na gyaɗa kai kawai yawuce ciki"

"Nasamu Marmeeyy waje meyasa baki bita wajanba kunje taka ƙafar? Da baki jira dawowata ba tunda kinsamu mai tayaki"

"Oh wai Marmeeyy waje tayi? Nida tacemin tanajin bacci zata ƙwanta"

"Tana waje zaune wajan shugowa wannan part É—in" Dariya Anty tayi tabashi labarin yanda mukayi saida yayi dariya.

"Marmeeyy anfara kishi kenan? Gara tayi ai dan ni kaina ranar nasha jinin jikina danaga yanda wancan hatsabibiyar take manne masa. Gara tayi hankali tasan abunda yakeyi mata ciwo saboda na lura ba wata shaƙuwa tsakaninda Da hammood ɗinta"

"Tunda aka fara kishi kasan ai soyayya tashigo ciki lamari"

"Hakane Sako Mayafi mufita basaina zaunaba" dake a tsaye take kawai ta yafa mayafin abaya tafito Suka fita"
Daga zamana a wajan Aƙalla mata sunkai 10-12 suka zauna amma ba wajanda nake ba kowanennsu da yanda suke zauna dama akwai wanda nasamu a zaune a wajan. "Shigowarsu kenan tare da Bodyguard da sauran footballers gabaki ɗaya hankalinsa na wani waje suna magana da abokansa cikin fara'a da annashuwa ina kallonsa amma shi har lokacin bai lurada yanda nake ba Shigowarsu keda Wuya ƴan matan suka Mimmiƙe gabaki ɗaya sukayi wajanda suke harɗe hannayena nayi na ɗaura ƙafa ɗaya akan ɗaya ina kallon Hammood da yanda zai amshi ƴan matan da suka nufesu Hammood jikinshi kawai yabashi ana kallonsa juyawa yayi yana dubawa. Dai-dai isowar ƴan matan wajansu Yayi dai-dai ta ɗaura idanuwansa akaina na ɓata rai ina kallonsa. Kasancwewarsa Best player yasa daga cikin ƴan matan dayawa shi suka hara baiyi takansu ba Ya ratsa ya taho wajanda nake kafin ya ƙaraso na miƙe tsaye najuya zanbar wajan. Dasauri ya ƙaraso yayi hugging ɗina ta baya. Na tsaya cakk na runtse idanuwana shima yarufe idanuwa yana shaƙar ƙamshin jikina.

"I miss you rouhi"

"Nima haka" shine Abunda nafaɗi. Buɗe idonsa yayi ya sakeni haɗeda juyo dani muna kallon juna. Dai-dai fitowarsu Ya Ahmad kenan ina kallonsu nayi saurin kaucewa daga jikinsa. Ya Ahmad suka ƙaraso wajan sunayi masa murna ya amsa fuska cikeda fara'a. Suka wuce mukuma muka shiga muna shiga yaaida ƙofa ya jawoni jikinsa.

"Rouhii ina alƙawarina?" ban kaiga yin magana ba wayarshi tafara ruri Mum ce take kira amsa kiran ina jikinsa yana ƙare matseni suna magana nemansa takeyi shine abunda ta faɗa masa inaji saboda a handsfree yasaka kiran bayan sun gama yasake riƙoni.

"No kaje Kiran da Mum take maka I'll be ready by then zaka dawo ka sameni ko ayanda kabarni ko ƙofa bazan leƙaba daƙayr na matsashi dole saida yatafi wajanta.
Yana fita nashiga nasake yin wanka na zauna nafara danna waya saboda bansaka ran dawowarsa kusa ba. Mum tace kawai ta kirashi suyi celebration ne dan yau yayi wasa mai kyau shi baisan shirinsu ba ta zuba masa drinks tun kafin yazo daga Mum sai Lina ya tambayi ina Nawrah Mum tace tafita ta miƙa masa ya amsa yasha zuciya ɗaya tunda dai a rayuwa ko kana tunani kowa zai iya cutar dakai banda mahaifiya ita zuciya ta kafu da yarda da mahaifi duk munin halin uwa zuciyar ɗanta tana iya yarda da ita ɗari bisa ɗari. Tun daga lokacin suke ta jansa da hirarraki kala-kala. Jininsa yanada ƙarfi da yawa shiyasa maganin baiyi aiki akansa ba da Fill ɗaya sukayi amfani cikin drink ɗin may be da 2 ko 3 zai ɗanji wani abun amma banda 1 kawai yaji jikinsa yaɗan sake wanda bai saba jin hakanba alokacin jikinsa yabashi akwai wani abu a miƙewa kawai yayi maman tayi-tayi yazauna yaƙi yaɓata kusan 1hour a wajan Mum. Kai tsaye ɗakinmu yawuce yabuɗe yashiga. Tun tafiyarsa baifi da 30minute ba bacci ya ɗaukeni akan kujera ya sanemi nayi bacci ya ɗaukeni ya maidani kan gado shima kwanciya kawai yayi dan yanajin Bacci. Saƙone Yashigo wayarsa daga Nawrah tun 2hours back kamar haka.

"Mood Habiby daga yanzu har zuwa tafiyar Mum duk abunda tabaka kar kaci idan nashane karka sha please" lallai biri yayi kama da mutum tabbas yaji jikinsa yasaki tun alokacin yayi tunanin wani abun aka saka ciki drink ɗin alokacin ya kauda tunanin saboda yasan Mum nasonsa bazata taɓa cutar dashi ba yasan Nawrah tasan wani abu tunda ta tura masa message na gargaɗi."

Da asubahi Ya tasheni nayi sallah na koma na ƙwanta shikam fita yayi bashi ya dawo ba sai 10 tawuce lokacin natashi nashiga wanka fitowa ta kenan ɗaure ta towel a ƙirjina yashigo. Dasauri najuya zan koma cikin toileta taku biyu zuwa uku ya kamoni ya mannani da jikinsa sosai.

"Ina zakije?" ya raɗamin a kunne nakasa magana na ɓoye kaina cikin jikinsa.

"Rouhii jiya kinyi bacci baki bani Alƙawarina ba" ina cikin jikknsa nake magana.

"Jiya ai baka dawo da wuri ba bansan nayi bacci ba yanzu ka sakeni nasaka kaya tukunna"

"No ni ahaka nakeso" na maƙe kafaɗa ya riƙo towel ɗin yana shirin cire ɗaurin daga jikina. Na ƙanƙame sosai amma nasan baza'a haɗa ƙarfina da nasa ba ko yaya yaja zai since. Nayi narai-narai da idanuwana.

"Ina buƙatar karsashin buga next match shine kikeson yimin gardama bayan ke kikayi alƙawari?" na tura baki.

"Nifa bance bazan yiba kawai dai inason saka kaya ne" ya tsurawa lips É—in ido a zahirin gaskiya baisan abunda nake faÉ—a ba danya lula tunani wata duniya daban.

É—aukata yayi zuwa gado ya ajiye ban kaiga tashiba ya biyoni yamun rumfa.

"Rouhii idan nace zanyi kissing ɗinki a tsaye ƙafofina bazaku iya ɗaukata ba" ban kaiga yin wata magana ba yafara kissing ɗina. Kamar yanda yakeyi cike da salo haka nima nake amsashi cike da salo kamar yanda an alƙawarunta saida akayi sau 3 kafin ya dakata towel ɗin jikina gabaki ɗaya yakoma ƙasa a lokacin da yayi arba da ƙirjina gabaki ɗaya yagama fita hayyacinsa kawai wasa yake da jikina yana samun nutsuwa kamar yanda nima yake sauƙarmin da nutsuwa neman wani abun yake daban ban hanashi abunda yakeyi ba a tunanina akwai limit da idan yazo zai dakata amma bai dakatan ba wannan karo da gwarin guiwa nabarshi yake shiga jikina a tunanina zan iya jure duk wani zafin da zanji bansan cewa zafin bamai jurewa bane saida naji wata irin azaba tana shigata har ƙwaƙwalar kaina jiki na rawa nafara magama.

"Hammood stop. Stop please kabari zaka cutar dani kamar baiji abunda nake faɗi ba sai ƙara shigarda kansa yake ciki. Lokaci guda nafara tureshi ina kuka.
sama-sama yakejin kukana daƙayr ya iya buɗe idanuwansa ya ɗaurasu akan fuskata data fara canja kala saboda kuka har lokacin kuwa bai samu damar shigewa jikina ba tunda yake a rayuwarsa bai taɓa sanin wata mace matsayin ƴa mace ba sai akaina da yanzu yafara sani amma rashin sani bai hanashi ganewa cewa ƙarancin wajan da yake shiga har yayi yawa ba ya tabbata idan yacigaba da cusa kansa zai jimin ciwo hakan yasa ya ƙanƙanemi a jikinsa muryarsa na rawa yake magana.
Chapter 90 · 0% Book details