Sashe 92
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mutafi?" na gyaɗa kai sannan natashi zan miƙe ƙafafuwana sunyi tsami dama yasan za'ayi hakan kusan 1hour yana kwance akai ɗagani yayi cakk yafara tafiya muna tafiya nace ya sauƙar dani zan tafi ƙin sauƙar dani yayi wai yana excercise har yakaini mota ahaka yanaso yamun sayayayya abubuwan cii haka amma bayason shiga super market dan yasan abunda zai biyo baya. Kafin mu isa ya tura saƙo a masauƙinmu muna isa an ajiye komai mukaje muka sameshi dake asubhai takusa yasa bamu ƙwanta ba saida mukayi sallah sannan muka ƙwanta shina bacci yayi sosai bai fitaba da alamu zai huta kwana biyu bazai buga match ba. Kowanne match haka Hammood yake bugashi cikeda nasara har aka kaiga final. Tun daga wannan lokacin har iya tsawon kwanakin da suka gabata Hammood bai sake ƙoƙarin aikata komai agareni ba.
Randa Muka cika 28days a Garin ranar za'a buga final kuma da dare za'ayi tun safiya Hammood yabar gida ko ganinsa banyiba ana saura 1hour afara match muka hallara a cikin fili gabaki É—ayanmu kamar kullum wajan kallon match É—inmu na musamman ne muna zaune anata shiga fili match saura 30minute za'a dakata da shiga. Wani labarabe yashugo wajanda muke bayan ya nemi izini ya shugo kai tsaye wajena yaje yabani waya na amsa ina karawa a kunne nayi shiru daga cikin wayar Hammood yace.
"Rouhii kina jina?" dasauri na amsa.
"Kibi wannan mutumin kizo wajena yanzu ina jiranki kinji?" kamar yana kallona nayi nodding head ya kashe wayar na miƙa masa wayar ya amsa matar Ya Ahmad kawai nayiwa sallama kuma da hausa itama ban faɗa mata yanda zanje ba. Bana takura kaina idan su mum suna waje nace sai nayi yaren da sukeji yaranda nafiki kawai nakeyi. Sunaso susan yanda zanje amma babu halin tambaya barinma Lina da Mum wanda sunada tabbacin wajan Hammood zanje.
Ƙyerarren wajena wanda aka yishi dan zallan players wajen wanda aka musu kamar na hutawa temporary accommodation ne mai tsarin gaske bayida Girma mutumin yana kaini bakin wajan ya juya nikuma nashiga ɗan ƙaramin bed ne aciki kuma anyi musu shine dan hutawa. Yana tsaye Yarigada ya shirya cikin kayan ball har takalmi akwai a ƙafarsa. Na ƙarasa na zauna jikin gadon.
"Bakayi late ba kuwa? Baifi saura 55minute ba afara wasa naga kuna halarta dawuri" ya kalli agogon dake jikin bango sannan ya juyo gareni.
"Eh nayi latti Atleast yanzu saina sake ɓata wani 15minute tareda Abun ƙaunata" nayi murmushi kawai nima inajin sonsa araina. Tsawon 2minute muna zaune babu wanda ysake cewa komai kuma dama hakan sabonmune ni ina kallon bambamcin yare dake tsakaninmu ne yajawo hakan.
"Rouhii kinyi shiru kina shiga lokacina bazan samu Goodluck kiss bane?" kaina yana ƙasa nace zaka samu"
"Okay kiss me" na maƙe kafaɗa,
"No kai kayi"
"nafiso kiyi da kanki naki yafi daɗi" Murmushi kawai nayi na sake yin ƙasa da kaina. Hannuna yakama ya ɗagoni ya manna jikina da nasa wuyana yasanya hancinsa yana shaƙar kamshin dake fita alokaci guda kuma naji sauƙan lips ɗinsa akan wuyana dasauri na maƙale wuyan saida naji tsikar jikina ta zuba ya sanya hannu ya kama waist ɗin ya haɗe fuskata da tasa saida na tattaro jarumtata kafin na ƙarasa masa abunda yake shirin yi, cikin nutsuwa nafara kissing dinsa dafarko tsayawa yayi kawai yana ƙarɓan saƙon danake aika masa sai daga baya sannan yafara maida mun martani mun ɗauki tsawon lokaci ahaka kafin muka daina kissing juna amma har lokacin lips ɗinmi na manne dana juna muna sauƙe numfashi. Wani irin sonsa da ƙaunarsa yake yawo a cikin jikina wanda yasa tsikar jikina sai zubawa takeyi zuciyata tana bugawa da ƙarfi laɓɓana sun kasa ɓoye abunda yake cikin zuciyata da gangar jikinsa saida suka wanzar dashi izuwa kunnuwan Hammood.
"Ina sonka Hammood, Ø£ØØ¨Ùƒ, I love you" duk yaranda na tabbatar yanaji saida na bayyana masa soyayyata dashi" a bazata yaji waÉ—annan kalmomin da baiyi zaton samunsu da sauÆ™i hakaba ya É—ago haÉ“ana yana Æ™arewa fuskata kallo yanaso ya tabhatar cewa nice na faÉ—i hakan batareda ya nema koya tilastamin ba dan raÉ—in kaina kawai na faÉ—a"
"Zaynab" ya kira sunanna ayayinda yakasa ɗauke ido daga kaina, a hankali na buɗe idanuwana akansa yasaka ƙwayar idanuwansa cikin nawa ya tabbatar da abunda nake faɗa daga zuciyata yake lips ɗinsa ya ɗaura akan nawa amma ba kissing ɗina yakeyi ba kawai yana motsasu ne ahaka nagane abubda yake faɗa sakeni yayi ya rumgumeni a jikinsa batareda yace komai ba sai dai bugun zuciyarsa ya tabbatarmin da halinda yake ciki. Mun ɗauki tsawon lokaci ahaka munwuce 15minute dayace saida akayi knocking anzo nemansa sannan ya sakeni har bakin ƙofar yanda muke ya rakani sannan ya juya yakoma zuwa ɗakin da suke taruwa kafin afara wasa.
Muna zaune har aka fara shugowa filin Aka fara wasa. Cikeda ƙwarin guiwa Hammood yakw buga wasa kana ganinsa za'a fahimci tsantsar farin ciki da nishaɗi dayake ciki Final ce wasan amma zance kusan kaff match ɗinda yabuga a worldcup itace tazo masa dasauƙi. Cikin lokaci ƙalilan sukayiwa wanda suke wasa fintinkau tun alokacin aka fahimci wanda zasuci cup ɗin wannan tun kafin atafi Fisrthalf kenan. Bayan andawo ana tunanin wasa zata canja salo sai zafi da salon su Hammood da ƙara ya riƙe wuta yaƙi basu damar da zasu samu taɓuka wani abun haka kawaima Hammood ɗan wasane na gaske bare da dalili. Ba ana tashi muka dawo gida ba saida muka tsaya mukaga Hammood ya amshi cup ɗinsu da Hannunsa Yau muda su Mum gabaki ɗaya babu bambamci kowa murnarsa yake batareda damuwa da wanda yake kusa dashi ba. Muna zaune ciki Hammood yasamu ya suɓule yazo cikinmu muna zaune muka nemeshi cikin ƴan uwansa players muka rasa saijin shigowarsa muka wajan Mum ya fara wucewa ya rumgumeta cikeda murna Nawarah ma tabishige cikinsu suna rumgume da juna saida ya sakesu sannan yayiwo wajena Lina bata bari ya ƙaraso ba ta rumguneshi tana ihun murna bansan sanda tsaki ya suɓucemin ba na haɗe girar sama da ƙasa raina yayi bala'in ɓaci hankalin Hammood yana kaina yayi saurin raba jikinsa da nata yana yaƙe bayaso yabata kunya cikin mutane. Yayi wajan da nake dasauri na juya baya hawaye na shirin zubamin kamoni yayi ta baya ya rumgume yana bani haƙuri ƙin kulashi nayi naƙi juyowa kuma saida ya sakeni ya juyo dani Gareshi har lokacin fuskata tana turɓune.
"Banace kiyi haƙuri ba Rouhi?"
"Kullum haka kake faɗa kace bazaka ƙara ba kuma kana ƙarawa kasanfa abunda kakeyi babu kyau"
"I know in sha Allah daga yanzu bazan ƙaraba" murmushi nayi ya mannani jikinsa ashe duk abunda akeyi Yaya Habibu na video dayake wayata tana hannunsa har indai za'ayi match ita yake amsa suna Video call da Maryam. Mum taɓe baki kawai takeyi ranta yaɓaci tana ganin abun takaici tsaki taja. Pictures kawai muka ɗauka da Hammood yabar cikin wajan yakoma wajan players ƴan uwansa duk da haka mun ƙara kusan 1hour wajan har saida aka kusa kiran asubahi kafin muka tafi najira saita nayi sallah sannan na ƙwanta bacci mai daɗi ya ɗaukeni inajin yau nacika burina. Kiran Sallah azahar ya tasheni a bacci banyi nayi wanka kafin nayi alwala nayi sallah nafito wajansu Ya Ahmad nasamu har suna shirya kayansu hankalina yatashi sosai.
"Ya Ahmad yanzu tafiya zakuyi?"
"Me zamu jira Marmeeyy in sha Allah gobe zamu tafi tunda abunda ya kawomu angama sai gida kinga cikinta girma yakeyi sosai karta haihu ƙasarda batamu ba gara gobe mukama Hanya dama visa ɗinmu ta 30days ce. Kamar zanyi kuka inata roƙonsu. Matar Ya Ahmad dake zaune tana jinmu sai alokacin ta amshi zancen.
"Me zamu zauna muyi toh marmeeyy saimu baku space keda mijinki kusamu lokacin juna kinga dama bakya bashi kulawarda ta dace yanzu yanda akayi tsawon lokaci ana abu ɗaya kulawarki kawai yake buƙata domin jiki yayi tsami ya huta da matarsa sai wani zubin kuma"
"Anty dan Allah menene hakan? Keda zaki bawa Yaya shawara ku ƙara ƙwana biyu kece kike zancen tafiya yanzu?"
"Kefa marmeeyy na lura sam bakyaso ma ayi zancem kibawa mijinki kulawa koni nan mai tsaohon ciki babu abunda na ragi mijina dashi wallh gara ki ware a idonki ma kai masa hari ake bare, idan kika lailaye kayanki yanda yake sonki nan ko kallo basu isheshi ba wallh" Ya Ahmad yayi shiru yana jinmu yanajin daÉ—in faÉ—an da takemun ya lura lamarina saida jan kunne sosai. Yana gama haÉ—a musu kayan ya fice yabarmu zaune tana tamun faÉ—a. Ganin yafita yabata damar yin zurfi cikin maganar duk da dama shiya faÉ—a mata view É—insa akana zamanmu.
"Bansaniba amma jikina yana bani kamar baki sakewa Hammood jiki ya mallakeki matsayin matarsa ba idan Hakane kuwa kina gabb da tafka asara idan kina tunanin ta yanda nagane Marmeeyy kwata-kwata babu shaƙuwar ma'aurata a tsakaninmu ko hannunki ya taɓa saiki riƙe ƙwacewa wani lokaci ma ki buge duk abunda kike muna hankalce dake, gara ki gyara idan wannan labarin yaje gida ba Mama ba Har Mummy da kike kallon tana lallaɓaki ƙaniyarki zataci. Bari kiji ba ina fallasa miki asirin aure bane wani lokaci yazama dole afaɗa miki danki gane wallh tsufan ciki baisa nadaina bawa yayan ki hakkinsa ba koda sau ɗaya kuwa ko raina bayason hakan. Yakamata ace yanzu kigane yanda rayuwa ta dosa Hammood fa ba dutse bane namijine shi idan kikaƙi barinsa samin nutsuwa tattare dake bakisan halin da kike jefa shi ba bakisan wace irin wahala yake sha jafin ya iya jurewa ba bakisan kema kanki kina jefa kanki a cikin wani haline idan baki saniba" Idona na ciko da hawaye nace
"toh ni Anty waini nace miki haka?" Tayi murmushi.
"Marmeeyy wanda ya rigaka ƙwana ai zai rigaka tashi kedai ki gyara" miƙewa nayi nakoma ɗakina nayi la'asar daganan nakoma bacci sai daff magrib natashi ina zuwa ɗakimsu Wayam babu kowa babu kayansu nakira layin da ake samunsu yaƙi shiga.
Kiran Hammood nayi wanda alokacin yake shiga bai amsaba ya ƙaraso ciki.