Sashe 58
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kunga nima sun nunamin datsu kuka gama hiran wannan ɗan wasan ƙwallon ƙafan yayi following wata" alokacin wayarta tana loading zata kaita kan abun kenan tana buɗewa da pic din profile na Marmeeyy idobta yafara arba dake pic ɗinta tasaka mai niƙab wanda Maryan ta ɗaukesta shekara biyu a islamiyya har yau bata cireshi a ahaka baza'a iya bambamce idon bahaushiya ce kota balarabiya ba. Domin kuwa idonta kawai yafito a niƙab ɗin shiyasa ko ɗatsu da sukayi zancen basu gano bahaushiya ba ce.
shiga kan abun tayi ya tabbatar mata Marmeeyy ce Marmeeyy ƙanwarta gashinan awanni dayin following ɗinta amma followers ɗibta suntafi 5m ihu anty fadeelah tasaka suna tambayarta menene tace.
"Marmeeyy marmeeyyn mufa yayi following gashin followers É—inta suntafi 5m"
"Bangane ba wace marmeeyyn? Wai mema kuke zance akai?" Aysha ta tambaya. Basu bata amsaba Maryam tashigo.
"Ya Ahmad yana jiranku yana waje yace dukanku kufito mutafi" saida Aysha taji gabanta yafaÉ—i daram.
Dan bataso mutane sutafi saboda taba kallon irin kallonda Hamma yake mata tun a asibiti ita yanzu tsoransa takeyi bataso aabarsu su kaÉ—ai.
"Maryam ɗan duba page ɗin Marmeeyy na insta nagani" Maryam taciro wayarta taba faɗin ni nama kwana biyy ban leƙaba barina duba"
Ihu tasaka da saida Hamma yafito daga ɗakinsa rai aɓace yace.
"Ke lafiyarki kuwa?"
"Lafiya ƙalau Hamma naga followers na Marmeeyy tashi ɗaya suntafi 5M ne kumafa 2days daya wuce ko 2k bata kaiba"
"Ke Hammood ne Hammood nefa yayi following ɗinta" Aysha tayi murmushi sai kace abun al'amara dan tanason ƙwallansa kawai sai yayi following ɗinta akwai fans ɗinsa da suka takata suka shanye amma baiyi nasu ba" Harara anty fadeelah ta wurga mata.
"Toh ƴar baƙin ciki saiki ɗauki wayarki kiduba kigani gashinann" ta miƙe tana faɗin Ya Ahmad na jiranmu barina tafi inje nabasu albishir Marmeeyynmu tazama celebrity" Tatashi tafice tabarsu awajan suna confirming itakam Aysha batama ɗauki wyaarta ba dan tasan ɓata lokacinta kawai zatayi dan hakan ba dai-dai bane.
"Ke dagaske fa sistern kuce naga tana following É—inku gabaki É—aya kuma kuma kunayi" cewar É—aya daga cikinsu cikin sanyin jiki.
Hamma kuwa suna faÉ—in aduba bai tsayaba yawuce É—akinsa yaÉ—auki waya zai duba.
Ajiye wayarta Aysha tayi bayan tagama ganin abunda yafaru ta tabbatar mamince.
"Uhmm sai dai fa idan anyj hacking account ɗin ɗaya daga cikinsu dan hakanma bamai yiwuwa bane toh amfanin mema marmeeyy zatayi masa da zaiyi following ɗinta?" itadai Aysha har lokacin bata yardaba har suka tashi zasu tafi ta rakasu har harabar gidan duk da batajin daɗi amma tanaso taji ƙarin bayani ko akwai labarinda su Ya Ahmad suka samo.
"Ya Ahamd ashe kai ka daÉ—e da gani kenan?"
"Eh ai tun safe yayi following É—inta" cewarsa Anty fadeela da Maryam sai murna suke yayinda sukuma sauran kamar anyi musu mutuwa.
Jiki a sanyaye sukayiwa Aysha sallama da faÉ—in toh mukam dai muntafi dama sallama mukazo miki.
Aysha ta marairaice fuska haba kukuwa ba cemin kukayi idan kukazo bikina sai kunyi sati ba.
"Ke aini wannan abunda naji ya ƙaramin kaimin tafiya dama tunda mukaji Hammmood ya diro ƙasa muka goge zancen sati da yauma fa zamu tafi amma bamu samu ticket ba amma gobe dolenmu mutafi muje ko muma idan muka shiga jerin fans ɗinsa zamu samu yaui following ɗinmu"
"Wai yazo nigeria dama?" aysha ta tambaya.
"Eh tun jiya yasauƙo" Ya Ahmad yayi dariya.
"Ai wai dama da kuka matsa saikun koma dalilin Hammood ne? To ai Hammood yana garinnan"
"Eh ai munsani tun jiya mukaga update"
"No i mean yana cikin garin bauchi yanzu haka marmeeyy nakai wajansa na dawo.
"Kai haba sai kace wani al'amara Hammood fa?" Yaya habibu yafaÉ—a yana dariya.
"Uhum shifa ai dai tunda kunga yayi following ɗinta yakamata kusan cewa zuwa wajansa abune mai sauƙi kubari idanta dawo zan nuna miku pics ɗinsu ko videos tare" nasan bazata kasa ɗauka ha idan har bai sanarda ita matsayin koshi wanenne a wajanta yau ba" Maryam da daka tsalle haɗeda sanya ihu tana faɗin.
"Yeeeehhhh ɓoyeyyen masoyi ya bayyyana" su duka suka juya suna kallonta da rashin fahinta harda Yaya Ahmad ɗin shi kansa.
Ƙamshin tuarenda ya tsaya mata arai shi hancinta yafara jiyo saida ta sauƙe ajiyar zuciya saboda tasamu nutsuwa a shaƙa ɗaya data yiwa wannan ƙamshin.
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
Assalamu alaikum yan'uwa da abokan arzikiðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
Ina mata masu fama da wadannan matsalolin
Matsalar haihuwa
rikicewar al'ada
ciwon mara yayi period
Fesowar kuraje ga gaba
Ganin farin ruwa mai wari yana fito maki
Kurajan gaba
Kaikayin gaba
Da dai Sauran wasu alamomi to yar uwa kinsan ko miye to ba wani abu bane face sanyi ne ya taro yayi maki yawa 😔😔😔
Toh masha Allah sha kuruminki Allah ya kawo maki sauki ga wannan addababai ciwo
Maganin da zaki sha kiyi garau da yarda Allah 🙌ðŸ‘
Toh ga dama ta samu maza ki kira aunty zee mom mujahid Katsina akan wannan lambar wayar ki ce mata MAIJIDDA MUSAWA ce taba ki wannan number
ki na son sanyan magani
08162859027ðŸ¤
Da mamaki Ya Ahmad yake kallonta.
" me cikakce Maryam?" riƙe bakinta tayi tunowa datayi tayi kasassaɓa.
"Uhmm ammh dama akwai wani wanda yake yiwa Marmeeyy text awaya tsawon shekaru har yau bamusan koshi wanene ba shi naie kira da ɓoyeyyen masoyi"
"Ban fahimta ba. Further explanation please" Cikin jin daɗij abunda take shirin faruwa da ƙawarta ta zayyanawa Ya Ahmad komai. Jin shiru Aysha bata dawo ba yasanya yasa Hamma yafito ya samesu sunyi jugum kamar masu ɗaukan darasi maryam kuma sai zuba kawai takeyi musu.
"kunga har lacturern ma dama lokacin yafaɗa yace duk mutuminda zai iya sanya companyn layi su rufe toh ba ƙaramin mutumi bane mukam ma bamuyi tsammanin mutum ne kamar Hammood Ba duk wani kira message da zai shigo wayarta yasan dasu harfa message na whatsapp yashigo wayarta yasani tana ɗaura pics a insta zaisa a sauƙe mukam har muna cewa ma aljanine"
"Eh toh ta iya yiwuwa aljaninnne tayaya za'ace ɗan adam ke wannan aikin. Kokuma ace Hammmood ke wannan aikin akan wata yarinya wanda ƴan anguwarsu ma ba lallai sun santaba sai kace abun al'amara" cewar ɗaya ɗaga cikin ƙawayen Aysha cikin ɓacin rai.
"Barsu mana please ana maganarda hankali zai É—auka" wacce take bibiyar Yaya habibu tafaÉ—a. Maryam dama tanada cikinta aikuwa ta amshe.
"Eh ai bazaku yardaba dayake baƙin ciki da hassada yayi muku katutu ƴan hassada kawai baƙin ciki zai kasheku kuwa Marmeeyyn nan babu abunda ta tsare muku amma kunbi kun sakata agaba. Toh nagaba yayi gaba in sha Allahu Hammood shine ɓoyeyyen masoyi bari Marmeeyy tadawo muji wanda bazaiji ba ya toshe kunnuwansa" Anty fadeelah ta amshe.
"Haba maryam ya isa haka barsu sufa masa mata hassada few days back suka gama mata fatan alkhairi suna cemata Allah ya maida alkhairi kiksan ko addu'arsu tana ɗaya daga cikin wanda Allah ya amsa" ta ƙarasa maganar da gatse.
"Barima nakirata yanzu mu tabbatar Tana faÉ—in haka tayi dialing numberta. Saida tayi ringing tagama ban É—auka ba. Maryam bata jira taji na É—auki wayarba tacigaba da magana.
"Lala lala Haram Wallh ko kusa ba addu'arsu bace tayi aiki yanzu ai sune masu buƙatar fatan alkhairi ba Marmeeyy ba itakam Marmeeyy Allah ya kashe yabata"
"Waike da kike wannan zancen kinata faÉ—in Allah ya kashe ya bata uwarme ya kashe ya bata? Nifa banma yarda wai Hammood yazo ganiba may be ma wani talakan balarabe ne mai kama dashi yake walahardaku" ya Ahamd ya É“ata rai yace ya isa haka kubar wannan shashancin kowacce a cikinku ta shiga mota mutafi. Duk wanda yakeda wani tunani cikinku keep it for your self babu wanda ya nemi yaji and Maryam sunanda Kika bawa Hammood ya dace dashi sosai (Æoyeyyen masoyi) kubar Aysha tashiga ciki kunga mijinta yafito." ya Ahmad shi yaga zuwan Hamma tun fitowarsa ganin suna magana yasa yaja yatsaya. Aysha ita tarasa abunda takeji gameda wannan auren kwanaki tabbas tasan ya Ahmad yace yataÉ“a Kallon Hammmood har Marmeeyy ta roÆ™eshi akan duk randa yasake kallonsa itama tanaso taganshi. To ko Ya Ahmad ne ya haÉ—asu dayake yasaba wariya tsakaninsu yasa aka canja masoyinta zuwa kanta ita kuma ya haÉ—ata da Hammmood É—in taso tatofa albarkacin bakinta ko zataji sanyi sai dai kuma da Maryam ake magana ita kuma batason wani abun ya haÉ—ata da Maryam tunda yanzu a gidansu tadawo take rayuwa itama tanaso tasamu soyayya a wajansu.
"Ke Aysha kishige gida mijinki yana jiranki kukuma kuzo mutafi" Maryam tayi saurin shugewa gaban motar Yaya habibu Aysha tayi narai-narai da fuska.
"Maryam bazaki zauna ba? NaÉ—auka anan zaki kwana"
"A'a ba'anan zan ƙwana ba"
"Dan Allah to ki zauna idan dare yayi sosai saimu maidaki" Ta girgiza kai.
"Ni bama gida zanje ba zanje najira Dawowar Marmeeyy ne dan yau kona koma gida ban iya bacci" data sake magana Hamma ya amshe.
"Barta taje gobe dasafe saita dawo yanzu idanba tafiya tayiba hankalinta bazai ƙwanta ba" bahaka taso ba dan taso tazauna akan zasu kaita daga nan saita langwaɓe tace batada lafiya su ƙwana agidan tare. Maryam ta kalli Hamma ya ɓalla mata Harara dan haushinta yakeji tasan da faruwar duka wannan lamarin bata taɓa faɗa masa ba har lamarin yakaiga haka? Tabbas sai yayi mata hukuncin wannan abun dan lamarin ya ɓata masa rai ƙwarai da gaske. Yanzu dayasan akwao wani wanda yake bibiyarta har zai zauna tayita juyashi tace kar yaje yasamu iyayenta kuma yayarda? Da yasan da hakan toda yanzu wani zancen akeyi ba wanann ba.
Ɗayar budurwarnan sai hararar Maryam takeyi ga haushib maganganunda ta yaɓa mata gakuma shiga wajan Yaya Habibu da tayi ayau takeso komai ya daidaita a tsakaninsu. Kama murfin motar tayi ta gallawa maryam harara.
"Nan waje nane anan nazo saiki fita ki koma wajan ƙawarki data bari" hararar data mata Maryam ta rama. Motar kuma motar saurayinane dole ne zauna ayanda naga dama.
Ya Ahmad baibi takansu ba ya tada motarsa sauran suka shiga gabaki ɗayansu basusan yanda suka ƙare ba shidai yaga sun dawo gidan ita yarinyar abaya Maryam tana zaune gaban mota ta haɗe rai.