Sashe 72
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Aikeane Jiya yabani nabaka"
"Waye kuma yabaki aika ki bani?" Baba yayi tambayar kansa tsaye dan tunaninsa bai kawo masa Hammood ba.
"Uhmmm Hammood ne jiya yace nabaka nafaÉ—a ina sunkuyarda kaina"
"Toh" kawai yafaÉ—a haÉ—eda buÉ—e jakar saida gabansa ya buga ganin abunda yake ciki"
"Marmeeyy kikace shi yabaki kuma kibani?"
"Eh Baba nikuma ya bani wannan na miƙa masa ATM daya bani jiya saida na tashi sannan naga abunda yake ciki zaro ido nayi na kalli Baba da yayi shiru bazaka iya gane yanayinsa ba. Ya sanya hannu ya karɓi ATM ɗin ya dubashi sannan ya dawomin dashi na tsaya ina kallonsa danna ɗauka zai riƙene.
"Karɓi Marmeeyy wannan nakine shi yabaki kiyi amfani dashi matsayinsa na mijinki yanada ikon yabaki kyauta yaɗauki ɗawainiyarki idan yaji zaiyi hakan amma ni wannan kuɗin daya aikomin ne bansan dalili ba"
"Kyautatawa ce yayi maka matsayinka na mahaifin matarsa duk da dai abun ya zarce hankali" mummy tabashi amsa.
"Banƙi taki ba amma Kyautatawa da wannan kuɗin? Ke marmeeyy bayan yabaki baiyi miki wani bayani ba? Na jijjiga kai.
"Toh bari nakira Ahmad naji ko ya faɗa masa wani abun yaɗauki waya yakira ya Ahmad yafe yazo yana nemanshi nikuma ya miƙamin ATM ɗin.
"Ungo amshi wannan Marmeyy" na jijiiga kai.
"Baba ka riƙe a wajansa kawai ni babu abunda zanyi dashi"
"akwai abunda zakiyi mana Marmeey Bayan gashi yanzu haka neman kuɗi ake na shirye-shiryen gama makarantarku ga wasu expenses na rayuwa da baza'a rasa ba maza karɓi" na sanya Hannu na amsa na miƙe na fice. Baifi 1hour da kiran Yaya Ahmad ba sai gashi ya iso. Ya nuna masa abunda Hammood ya aiko masa.
"Baba ni baicemin komai gameda kuÉ—in ba amma inaga tunda yabata tabaka toh yana nufin yabaka kyautane"
"Kyauta Ahmad kadubi abunda name gani fa? Ba naira ba kuma ba dala ba"
"Eh toh Baba a namu wajan kam wannan kyautar tayi yawa ta zarce ƙa'ida amma idan akayi da la'akari da waye Hammood nawa albashinsa yake aduk 1hour ba abun Mamaki bane amma idan kanajin wani iri akai sai a ajiye aji ko zaiyi magana akai.
"Gaskiya fa ai hakanma za'ayi kawai Allah ya kyauta saida naji gabana yafaɗi wallh Ahmad ganin wannan dukiya yanzu fisabilillhi akwai mutane da zasu iya kyauta da dukiya kamar wannan ake samun talaka da zai ƙwana baici abinci ba? Wannan lamari Ahmad idan nace maka bai bani tsoroba nayi ƙarya sai nakeji kamar bazan iya bada Marmeeyy yatafi da itaba shakku ya ɗarsu a zuciyata.
"Karkaji komai Baba in sha Allahu babu komai sannan nazo na faɗa maka Hammood yayi announcin aurensa a kafafen sada zumunta gabaki ɗaya duniya ta kaure zancen kawai akeyi shiyasa nazo na saka Marmeeyy ta canja sunanta na Instagram data saka dan wasu sun santa abun zai watsu a duniya tunda mutane sun fara zargin wacce yayi following recently itace wacce ya aura. Baba naji daɗin sanarda aurensa da yayi a duniya gara komai ya fito fili domin yin abu a ɓoye babu daɗi."
"Eh toh nima zance naji daɗin hakan har naji hankalina yaɗan ƙwanta amma inace bai sanar musu wacece wacce ya aura ba?"
"A'a Baba bai sanarba daya sanar ai yanzu gidannan babu masaka tsinke kawai ya ɗaura a shafinsa ne sannan kuma nasan dole idan yabuga match ɗin da zaiyi this week ƴan jaridu zasu nemi sanin wacece wacce ya aura" Baba yasauƙe ajiyar zuciya.
"Allah Ahmad nima yanzu naji gara ya sanar da auren nasa danaga wannan uban kuÉ—i dayayi kyauta dashi. Gara asan da zancen kawai"
"Hakane Baba Allah yakyauta su duka suka amsa da amin" miƙewa yayi
"Bari nayi magana da Marmeeyy saina dawo muji yanda za'a ajiye kuÉ—in ko banki za'a kai?"
"Jeka dawo É—in dai amma ai babu batun banki a wannan lamari"
Da sallama yashiga É—akin Mama. mama wacce tashiga tana yimana magana akan mutashi mufara aiki ta amsa sannan tafito palour. ya gaisheta ta amsa tana tambayarsa wajan matarsa yace lafiya. yana kallom aysha dake zaune a palourn Mama.
"Anan ta ƙwnaa?" ya tambaya rai ɓace.
"Eh wai batajin daɗi ajiyan mukace takoma takirashi wai ya rigada ya ƙwanta itakuma tace tanaso tatafi da Marmeeyy saboda batajin daɗi tun jiyan naso ince maka ko zaka tambayi shi mijin marmeeyyn?"
"Babu wanda za'a tambaya Mama dan babu yanda Marmeeyy zataje duk da kuwa Hammood yabata izinin zuwa ko'ina har ranarda zata koma hannunsa. Garama ta shirya idan zan fita an ajiyeta a gida.
"Dan Allah Yaya Ahmad kayi haƙuri kabari yazo ɗaukana dan Allah sai kace wacce kuka gaji dani? Daga zuwana zakuce wani yazo ya ɗaukeni fisabilillhi"
"Toh yazo É—in Amma babu yanda Marmeeyy zataje" kowa ya zauna a muhallinsa" sannan ya dubeni.
"Marmeeyy kihau ki canja User ɗinki na facebook da wani suna daban da baza'a ganeki ba komai da kikasan za'a iya ganeki dashi ki canja saboda wanda suka sanki" Dake wayar tana hannuna alokacin nashiga nafara canjawa nabarshi a zaynab kaɗai duk hotunan kai na cire har profile ɗina saida na canja. Tun auren Aysha sai lokacin nashiga insta millions of Followers nagani ga DM's kamar zasu kasheni dake Yaya Ahmad na tsaye sai na kashe datar muka gama magana yafita sannan na miƙawa Mama box sarƙan dake hannuna ta duba tace.
"Allah ya sanya alkhairi na amsa da amin" muka fita cikin gida nida Anty fadeela muka fara aiki alokacin Aysha tafito dake zaman É—akin ita kaÉ—ai ya isheta.
"Marmeeyy nikam nace Yaya akayi kuka haÉ—u da Hammood? Ko Ya Ahmad ya haÉ—aku?" Aysha ta jefamin tambaya.
"Eh" kawai na amsa mata.
"Hala faɗuwa ce tazo dai-dai da zama dan ina tunanin Wani bokansa dake bashi sa'a yace ya auri baƙar fata badai wata kyakkyawar gaske ba halan shine kawai da yaya Ahmad ya haɗaku sai yace yana sonki dan yasamu dai-dai buƙatarsa"
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya
"Anya kuwa kinada hankali Aysha? Wa ƴar uwarki kike yiwa wannan fata? Toh idan boka yace ya aureta tsafi kenan yakeyi? Taɓabbiya kawai"
"A'a ni wallh bance haka ba ai bakiji nakira tsafi ba kawai ina nufin irin mutane masu neman sa'a a jikin mace sai kiji ance musu da auri kala kaza arzikinka zai buɗu amma ni na isa nace tsafi habawa A'a" tana magana ne dan duk da ƙular dani danta lura a halin yanzu shine kawai abunda zata iya ya ƙuntatamin idan ta ƙular dani zanji zafi. Nayi murmushi da saida ta tsaya kerere tana kallona tana tunanin me akayi na murmushi"
"Lallai bokan Hammood yayimin adalci tunda zaɓinsa ta jeho kaina har nake samun soyayya a wajansa ba shakka Hammood najin magana haɗin boka ne amma soyayya mai ƙarfi ta ƙullu. Wasu fa zakiga haɗin na iyaye ne amma san abun babu armashi soyayya takasa ƙulluwa a tsakani" Nafaɗa mata wannan maganar ne kawai ko zataji zafi koda sau ɗaya ne akan irin maganarda take yaɓamin.
miƙewa tayi kaina tana huci nima na miƙe.
"Wallhi kina dukana saina rama tunda ke ƴar rainin hankali ce kin ɗauka kowa tsoronki yakeji shiyasa ake barinki kina yaɓawa mutane magana. Kema kiji idan akwai daɗi ƙaryane Hamman sonki yakeyi? Koba haɗin bane amma har yanzu kin kasa samun soyayayrsa gara ni ko haɗin bokane Aysha duniya ta shaida soyayayr dayake min amma kefa? Ke kanki kin kasa shaida soyayya da mijinki yake miki" ganin abun yana shirin ƙwaɓewa yasa Anty fadeela shiga tsakani hayaniyarda akaji ya sanya mutanen gidan fitowa harda Baba kafin su ƙaraso cikin gidan ma kuka ya ƙwacemin Jin abunda nake faɗa ya sanya mama tayi kaina.
"Marmeeyy bakida Hankali ne? Ta ɗaga hanu zata ƙwaɗamin mari Baba yayi mata magana ta sauƙar. Kull karki taɓata. Ke marmeeyy meya faru haka kike yiwa yayarki rashin kunya?" Nasaka kuka nakasa cewa komai. Cikin zafin rai Mama tace.
"ba magana ake miki ba? Ai abun bazai wuce santa auri Hamma ba bakaji da kunnuwanka gori take mata akan Hamman baya sonta? (ki kasance mai son yan uwanki kada kitaba kullatar yan uwanki a wani dalili komai girmansa) marmeeyy kullum wannan maganar nake faɗa miki ashe bakiji magana taba? Ashe ban isa na faɗa miki kiji ba? Akan wani can daban kin ƙullaci ƴar uwarki Marmeeyy kinyiwa kanki adalci kenan?" mama take magana cikin zafin rai.
"Wallh Mama ba marmeeyy bace da laifi Aysha ce shaiɗaniya ummul aba'isin komai dake faruwa duk hanyarda Marmeeyy zatabi wajan ganin ta kaucewa rikicin Aysha tanayi amma abun ya gagara" Nikam kuka kawai nakeyi Mummy ta ƙaraso wajena ta fara lallashi ganin baza'a gane kan zancen ba idan ba an zauna ba ya sanya Baba yace muduka mu sameshi a ɗakinsa. A lokacin muka nufi ɗakinsa. Munsamu sun baje kuɗin shida Yaya Ahmad suna dubawa. Yaya Ahmad ya tattare kuɗin muka zauna saida Baba yayi nasiha sannan yadawo kaina yanamin faɗa.
"Marmeeyy banji daÉ—in abunda kika faÉ—awa Æ´ar uwarki ba koma me tace miki bai kamata ki yimata gori akan ta auri masoyinki ba kisani itama ba son kanta bane ni nayi mata auren dashi kuma tayi biyayya ta zauna" saida ya dasa aya sannan anty fadeelah ta amsa.