Sashe 84
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bazaki barni ba idan mum ta faÉ—a miki magana?"
"No bazan tafi ba mu aurenmu Ba'a tafiya haka kawai da zarar an faɗi maganar da bata gamshemu ba aurenmu shine abu mai muhimmanci a rayuwarmu inaga yanda kuka ɗauki aure da Bambamci da yanda muka ɗauka abun har bai kai kayi tunanin zan tafi nabarka ba. Kowace mataltakalar jarabawa in sha Allahu zamu haura dakai a tare idan takama mu sauƙo haka zamu sauƙo atare idanda iko Hannunmu na riƙe dana juna dan tallafawa junanmu" da mamaki kawai yake kallona yana nazarim kalamaina tareda sanyasu a miazani yana aunasu yana ajiye kowacce a muhallinta. Idanda rubutawa nayi zaice ƙwafa nayi dan zancen hikima ne daya wuce ace mace mai shekaruna ce take furtasu zancene da ake jinsa bakin macen data cika shekaru sannan tazama malamar hikima.
"Shekarunki nawa?"
"20 nabashi amsa.
"No you're 19"
"Ashe kasani kake tambaya" nafaÉ—a cikin harshen hausa"
"Kalamanki si beyond shekarunki hankalinki yawuce girman jikinki, ina tsoron rasaki dan a kullum kina zuwamin da bazata da suke sakawa nake ƙara sonki inada rauni sosai a fannin soyayyar ki"
"Tun a tafiyar farko menene ya jawo hankalinka kafara sona da har kake tsoron Rasani? Menene dalilinka na mun irin wannan soyayyar"
"Babu komai bana buƙatar dalili a yayinda zan faɗa soyayya sannan kuma bana buƙatar wani abun jan hankali kafin na fara soyayya komai yafaru a yanda a yafaru alokacin daya kamata ace yafaru kuma babu dana sani gameda abunda yafaru sai godiya da yakamata kullun ina yiwa ubagiji Mahalicci daya mallakawa zuciya abunda take da burin mallaka abunda take ƙwana da tashi dashi a cikinta" kalamansa sun narkamin zuciya da nake tunanin babu wani abunda zai zo ya iya daskarar da ita.
"Zaki koma ɗakina daga Yau though We're leaving in 2daya" kamar wata sakowa na girgiza kaina alamun amincewa kamar wacce aka sakawa raƙumi akala.
"Lets meet her and don't be afraid I thought zaki tafi kibarni da barazanarta tunda You're not zan kareki tako wace hanya"
"Shhh she's your mother banda ta ko wace hanya akwai hanyarda tafi ƙarfinmu mubita da addu'a Ai babu abunda yafi ƙarfinta" daɗi yakeji sosai aransa ganin Marmeeyy zata tayashi yaƙin ayanzu yasake samun ƙwarin guiwa haɗeda saka ran samun nasara.
Na miƙe ganin yasa shina miƙewa muka fice yasan tana zaune a ƙasa tana zaman jiransa hakan yasa kai tsaye ya nufi can.
Jin takun sauƙowarmu ya sanyasu ɗagowa sai dai ya tareni dan nice a baya gabaki ɗaya bata ganina. Fuska babu fara'a kamar yanda shima tasa Babu fara'a.
Muka ƙarasa sauƙa ranta yakai ƙololuwa wajan ɓaci dataganni batayi tunanin bayan Baƙar fatar harda yarinta ba me hammood yake tunanin yaje ya auro wannan abin? Ita ɗan kyawun da Nawrah tagani ma ita bata gani ba. Riƙo hannuna gam yayi ina taso na raba hannuna da nasa dan kunyar da nakeji.
"Wannan itace matar taka? Mum tafaɗa cikin ɓacin rai. Alokacin taja hankalin matashiyar matar da take zaune akan dining ganin Hammood ya sanyata sauƙowa daga dining ya nufo wajanmu da takun takaminta ɗass-ɗass hakan yasa najuya wajanta ina kallonta. Takamine mai uban tsini a ƙafarta da doguwar riga wacce ta kaɗan ta rufe mazaunanta. Kuma ta kamata tamm-tamm gefe da gefan cikinta a waje suke har zuwa bayanta kusan rabin breast ɗinta a waje suke daga hips ɗinta zuwa breast kamar an hura balan-balan kayane a jikinta amma marabarta da tsirara kaɗanne. baturiya ce tanada kyau sosai dan fuskarta kamar wata ƴar tsana. Ta zuba gashin ta gefe. Na ɗauke kaina dam haka kawai naji takaicin kallonta. Tana zuwa ta shige jikin Hammood tayi hugging ɗinsa tsamm wani baƙin ciki ya sakani sake hannunsa da sauri nan da nan zuciyata tafara bugawa da sauri-sauri."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Ya matuƙar girgiza da jinta jikinsa duk da ba wannan bane karo na farko akoda yaushe idan haɗuwarsu ta kasance hakan take Masa amma wannan karon yasha bam-bam, zuciyarsa tanata zillo daga ƙirjinsa kamar zata faɗo tsoro da fargaba suka samu muhallin zama acikin zuciyarsa. Sida ya juya gefensa sannan yasamu cikekken dalilin tsoronsa nasa. Tsoro yashige saboda kasancewtaa a kusa dashi baisan Yaya zan ɗauki lamarinba dasauri ya juya gareni yan kallona raina yayi masifar ɓaci sai inaji kamar zuciyata zata ɓalle ta faɗo ƙasa dan baƙin ciki. Wata irin harara da sakar masa ga mamakina murmushi yayi kamar wanda yakeson yin dariywa wa hararar tawa.
Shikuwa ganin Hararar sai yaji daɗi aransa har yanzu baida tabbacin ina sonsa ko akasin haka amma yanzu yagani koda bana Sonsa yanzu nafara ɗaukar hanyar yin hakan kishi ƙarara yagani cikin ƙwayar idanuwa na. Raba jikinsa yayi da nata ya batareda ya sake bi takanta ba ya dawo bayana ya sanya hannu ya rumguneni.
"You look cute when you're jealous" abunda ya raɗamin a kunne kenan fuska sake. Raba jikina nayi da nasa batareda na kulashi ba dan har lokacin raina a ɓace yake wajan Mum na wuce na zaune ƙasa da kujerar da take zaune cikin girmamawa da ladabi na gaisheta. Ta kalleni Bata kulani ba taba ƙaremin kallo. Babu abunda ta hanga face nutsuwa da girmawaa sani darajar Manya a tattare dani. Cike da izza da nuna ƙyanƙyami tafara magana.
"Me kike tunanin kanki da zaki auri Hammood? Kinsan matsayinsa a duniya? Ke mecece taki matsayin? Who the hell do you think you are? In banda abun kunya me shiga family É—inmu da kikayi zai jawo mana? Ko nawa kikeso zan baki amma ki fita a harkar ÆŠana kibarshi ya auri dai-dai dashi. Dan baki kai darajar takalmin da yake sakawa ba."
matuƙar ɓacin rai Hammood yashiga idonsa har rinewa yayi cike da zafin zuciya yace.
"Mum stop, ba laifinta bane ai nine na ganta naji ina sonta bam tsaya ba har saida na mallaketa idan da wanda zaki faÉ—awa magana ba kowa bane nine"
"No Hammood bakina bai taɓa furta mummunan kalma akanka ba kuma a kan wannan abun da bazan faɗa maka ba. Bazan bari tazauna a ahalinmu ba bazan iya gaya maka magana ba, ita dai tunda son dukiya ya kawota kabarta na faɗa mata abunda ya dace na faɗa mata" Ransa a ɓace yazo wajan ya kama hannuna.
"Zaynab Zo mutafi baki buƙatar sauraron abunda zatace is okay basia kun gaisa ba" Da hannu biyu nasaka na kama hannunsa ina ƙoƙarin jawoshi baiyi gardama ba ya biyoni na ya zauna a ƙasa yana sauraron abunda dance"
"Shhh She's your mother menene laifi akan mun saurari abunda zatace? Munefa muka mata laifi munyi aure batareda izininta ba we should have waited Har sai ta amince kafin ayi auren"
"Menene laifinki aciki kema bakisan Anyi auren ba idanda wanda aka yiwa laifi it's you da akayi aurenki ba izininki idan da mai laifi it's me komai za'ayi ayi akaina"
"No tunda kayi laifi nima nayi just kayi shiru and listen" Badan ransa yaso ba yayi shiru Mum duk da jikinta yayi sanyi da maganganuna amma bata fasa wankeni ba tass. Ni wallh maganganunta Allah yagani basu ɓatamin rai ba hasalima ni dariya suka bani badan raini ba kawai naga komai opposite da abunda yake faruwa a zahiri. Ita gani take nice wacce na mannewa Hammood bayan ni kaina ina mamakin irin sonda yake min wanda ni kaina bana yiwa kaina irinsa.
"Hammood kana kallon kanka madubi? Har menene abun sha'awa jikin wannan?" mutanen É—akin gabaki É—aya shiru sukayi suna jin Mummy ko Nawrah wasu maganganun da Mummy tafaÉ—a basu mata daÉ—i ba. Ita kuwa Lina mirmushi kawai takeyi dan Mummy ta burgeta. Bayan tagama zage zagenta na É—ago idona fuska babu alamun damuwa nace.
"Kiyi hakuri" baki tasake tana kallon ikon Allah ta ɗauka raina zan ɓaci nayi mata maganganu kona mata rashin kunya amma banyi ba bata taɓajin haka ba aciwa mutum mutumci ya bada haƙuri? Ba wannan ba tunda take iya tsawon rayuwarta bata taɓa yiwa Hammood faɗa ya saurareta ba tana farawa yake barmata gidanta shi maganar fatar baki mak tsayi bata shiga tsakaninsu Sai ya shekara baije yanda take ba haka sukan ɗauki lokaci basu haɗu ba idan bawai zaiyi match taje kallo ba.
Jikinta yayi sanyi bata ƙara cewa komai ba ganin tayi shieu yasa Hammood ya jani muka bar wajan.
Zama nayi bakin gado shima ya zauna.
"I'm sorry bari nazo mutafi ɗaki ki ƙwanta kai kawai na gyaɗa masa ya fice. falon ya koma A yanda yabarta ya sameta ya zauna kusa da ita fuska ba yabo ba fallasa.
"Mum kin kyauta abunda kikayi? Yanzu ace Nawrah aka yiwa haka zakiji daɗi a ranki? A yanda na sanki ko waye ya faɗawa yaronkk munanan kalamai makamantan wannan you won't seat and watch zaki ɗauki mataki ne. Itama fa Zaynab Haihuwarta akayi kuma iyayenta suna sonta May he fiyeda irin sonda kike yiwa naki yaran, amma suka ɗaukesta suka bani, Mum i thought duk wani abunda nakeso kina sonsa saboda kina sona ashe bahaka bane, You could you insult her like this, Tana ƙoƙarin gyara alaƙar da take tsakanina dake kina ci mata mutumci" dasauri ta riƙo fuskarsa tayi narai-narai da fuska.
"Ina sonka Hammood sosai fiyeda duk wani abunda na taɓa so a rayuwata kuma I'm doing this for you. I wants what the best for you, shiyasa na kawo Maka Lina zaka aureta dan ita tafi dacewa da rayuwarka"
"No I'm not bazam aureta ba kuma ita bata dace da rayuwata ba, ya juya ga Lina.