Sashe 94
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Rouhi you have no choice banda ki haufamin yara tunda kinyi alƙawari sai dai idan bazaki cikaba"
Hawayene ya cika idona.
"Dama ka aurenine dan na haifa maka yara saboda mu muna haihuwar yara dayawa koh?" ya girgiza kai.
"Ko kaÉ—an rouhi ina sonki ne sosai shiyasa nakeson tara zuri'a dake idan ace na auri wacce bana mata irin sonda nake miki bazanso tara yara da itaba ba"
"Nidai gaskiya arage 10sunyi yawa"
"Shikenan toh zamuga yanda Allah zaiyi damu yanzu amma inason yara dayawa, na biyu Kuma Inaso na malleki Rouhi" na turo baki.
"Cewa kayi fa zaka tambayeni abu na cika maka ba yanzu ka tambaya ba kuma wannan kam ai anrigada anwuce wannan wajan"
" You said all i need zaki cimamin idan naci cup ba'a ƙaidance ba kuma daganan zuwata wata shekara a sake buga wani cuo inada right nayita tambayarki komak nakeso kekuma saiki cika alƙawari and ba'a wuce ba Rouhi dasauranmu sosai nida na shiga wajan nasan akwai saura sosai kekuma bazaki barni na wuce ba idan bawai keda kanki kikayi alƙawarin zaki bari kuma kika cika alƙawarin ba kukanki bazai bari na mallakeki gabaki ɗaya ba nikuma yanzu babu abunda ya tsayamin arai irin naga ni dake munzama abu ɗaya, Duk da alƙawarin da kikayi na cewa zakiyi duk wani abunda nakeso bazaisa na takura lallai saina amshi hakkina a wajanki ba dole da amincewarki zanyi. Rouhi idan kin amince inaso zan mallakeki Matsayin matata" Gabana yana dukan uku-uku amma banida wani zaɓi face na animce saboda jikina ya mutu muɗuɗis da kalamansa. Kai kawai na gyaɗa masa yayi murmushi haɗeda faɗin.
"شكران"
(Thank you). Akwai sleeping wears cikin wancan trolly ɗin ki ɗauki ɗaya kisaka" babu musu na miƙe na buɗe ta gabaki ɗaya ƙananun kayane a cikinta daƙayr na iya samun wata riga iya cinya mai Hannun vest na na shiga Bathroom na tsaftace jikina kafin nasaka nafito gabana sai faɗuwa yakeyi amma babu yanda zanyi dole haka zan daure yau dai awuce wajan. Saida yasake wayar Hannunsa a lokacin dana fito da kayan jikina. Abunda bansaniba shine kaff halittar jikina ana iya kallo a cikin kayan ni ahaka bazan lura ba amma mai kallona yasan da hakan. Ganin irin kallonda yakemin kamar zai haɗiyeni ya sanyani ƙarasawa gaban gado ina shirin ƙwanciya kawai najishi a jikina. Rumtse idona nayi saboda yanda yake manna jikina da nasa yana sauƙarmin da kasala a hankali yake bin jikina yana shaƙar ƙamshin turare wanda ya gauraye dana khumra da kullacam yake bada wani ƙayataccen ƙamshi.
A hankali yake sumbatar wuyana yana sake sauƙarmun da kasala jin sauƙar harshensa cikin kunnena yasani sakin ƙara ƴar ƙarama nan da nan jikina ya saki kamar wanda aka zaremin laka na sake jikina na faɗi akan gado hayewa kaina yayi yacigaba da Romancing ɗina sosai ina bashi haɗin kai yanda ya kamata alokacin daya rabani da rijar jikina yayi arba da ƙirjina yasake rikicewa. Babu wata gaɓa a jikina wanda Hammood bai sanya bakinsa ya tsotsa ba gabaki ɗaya ya fitar dani daga hayyacina. Ni kaina a wannan karo babu abunda nake buƙata irin mu mallaki juna. Bayan lokaci Hammood yafara ƙoƙarin saita kansa zuwa cikin jikina kamar wacce ƙofar takoma ta rufe tun daga farko nafara jin zafi wananna karon na sakawa raina cewa zan daure kwane irin zafi nakeji. A hankali yake bina kamar wata ƙwai amma gani yayi hakan bazai bashi damar kaiwa yanda yakesoba domin ƙofar tayi ƙarama dayawa runtse idanuwansa yayi yana mai cike da tausayina ya sanya ƙarfinsa kawai yanaso ayi awuce wajan. Wata irin ƙara nasaka a yayinda naji kamar an yankani tun yana iya jiyo kukana harya daina gabaki ɗaya kamar wanda baya cikin hayyacinsa har yasamu nutsuwa tukunna ya dakata lokacin harna daina kuka muryata ta dishe kukan sama-sama akeji ashe azabar danaji abaya ba komai bace.
Yanaji ina kuka amma shi kansa baida courage ɗin rarrashin ahaka bacci ya ɗaukeni fuska shaɓe-shaɓe da hawaye. Saida ya wartsake sannan ya tashi ya tsaftace jikinsa yadawo wajena yana kallon fuskata yanda nake bacci cikeda wahala. Wani irin so da ƙauna tana shigansa ga tausayina da yakeji gabaki ɗaya sai yanajin haushin kansa naƙin sararamin da yayi duk da shima ba laifinsa bane. Wasai yake jikinsa haɗe da wani ƙarfi da tunda yazo duniya bai taɓa jin makamancinsa ba."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA