Sashe 64
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wai yaya babe kika zauna kina cin magani nice fa yakamata nayi fushi datsunnan na tambaya ko kiss yayi miki kikace A'a" Saida na banka mata harara.
"Bake kikace wai munyi rumgume-rumgume dashiba bayan kuma ni bai rumgumeni ba"
"Toh meyema aciki? Hamma ma ya tsotsi baki bare Hammood" dasauri na buga mata mari a bakinta taji zafi kuwa saifa takama wajan.
"Babe kinada hankali kuwa? Kinji abunda kike faɗa kiwa? Amma kinsanni kinsan kalar tarbiyata ko hannuna bana bari namiji ya riƙe na Hamma ma tsautsayine kuma yanzu idan waɗannan ƴan bala'in sukaji fa suje su faɗawa Aysha yaya zataji idan tasan wannan abun yataɓa shiga tsakanina da Mijinta"
"Toh banza shine zaki dakeni haka da zafi da ƙarya nayi?"
"Toh nidai naji gaskiya kiyi shieu kidaina faɗa kar wani yaji na shiga uku kowa ɗaukan ƴar iska zaimin idan nace babu abunda yataɓa shiga tsakanina dashi babu wanda zai yarda dan haka ki rufamin asiri"
"Shikenan nayi shiru yanzu yaushe zaki sake komawa wajan Hammood?"
"Uhmm ke zanso nasake komawa amma wallh yanzu dana dafka masa shirme banason ganinsa kunya zanji"
"Ke nifa ban waniha shirme acikin abunda kikayi ni dukda bana kallon ball amma ace yau gani ga Hammood sai nayi yafi abunda kikayi. And ba Hammood ba zallah only to discover that shine ɓoyeyyen masoyi Kai Babe wallh irin murnarda nake ciki bansan iyakacinta ba dan Allah kiso Hammood babe ba irin soyayyarda kike masa yanzu ba irin soyayyarda kike yiwa Hamma. Hammood ya cancanci fiyeda haka dan Soyyayrda yake miki bata wasa bace. Har indai zai doke Ɗaukaka. Shahara. Kyau. Dukiya. Asal. Yare. al'ada yazo gareki yayi imagine rayuwa dake kaɗai. Toh zai iya doke komai na duniya ya rayu dake" tana magana idona yakan zobenda jiya naga irinsa sakk a hannunsa sai dai nashi yafi nawa faɗi da girma sannan babu stone akan nasmdk.
"Maryam"
"Na'am Babe?"
"Kinsan wannan zoben Hannun nawa shine ya aikomin? Jiya naga irinsa a hannunsa ba jiya ba babe a school ɗinmu lokacin danace miki ƙamshin danakeji najishi a wajan Baba har kikace ai ba llallai yazama mutum ɗaya ba? Toh Mutum ɗayane Hammood ne kuma yanzu nake tunani tabbas a wannan lokacin Hammood yazo ƙasarnan shine karonsa nafarko daya fara zuwa"
"Babe Hammood yaje yasamu Baba kenan? Hakan yana nufin tun tsawom lokaci Baba yasan Hammood yana sonki? Hakan shine dalilin fasa aurenki da Hamma"
"Hmm Babe wallh sai yanzu abubuwa suketa faÉ—amun amma zan tambayi ya Ahmad naj..
"Marmeeyy manyan mata wai kije inji Baba" yaya Habibu yafaɗa yan ƙarasowa wajan. Tashi ɗaya idanuwa na sukayi zuru-zuru hawaye suka ƙara cikasu. Saida yayi dariyar mugunta sannan yace.
"Ke kije kiji daɗinki Baba ma bai kalli abunda yafaru shiyaba shigarki gida kawai yaji ashe ya kirani" na sauƙe ajiyar zuciya amma har lokacin idanuwana suna zuru-zuru.
Na juyaga Anty fadeelah. Da cousin ɗinsu da suke kallona kamar wacce aranar suka taɓa kallona gabaki ɗaya naga jikinsu yayi sanyi rawar kan duk tasauƙa.
"Anty fadeelah zoki rakani dan Allah"
"Babu yanda zani jeki abunki idan faɗannema kisha kayanki ke kaɗai" jiki a sanyaye fuskar tausayi na nufi ɗakin Baba. Abunda nayi tsammani bashi na taras ba dan Baba cewa yayi nakira ƴan uwana mugyara palour tunda baƙi sun sauƙa aciki sannan Hammood zaizo yakamata ayi masa snacks. Nayi narai-narai da idanuwa.
"Baba yauma zuwan zaiyi?"
"Eh marmeeyy zuwa zaiyi ko bakyso yazone?" na jijjiga kai.
"Kawai jiya nayi masa shirme ne shiyasa yau banason haɗuwa dashi Allah yasa wajanka zaizo sai nazauna a ɗakin can na leƙeshi baisanma ina kallonsa ba."
"Kayya aikuwa ba wajena zaizo ba wajanki zaizo Marmeeyy" na sauƙe numfashi.
"Wallh Baba nina É—auka duk mafarki nakeyi shiyasa nayita shirme"
"Iko sai lillahi Marmeeyy mafarki kuma?" cewar Ya Ahmad"
"Wallh Yaya"
"Yau idan yazo sai kice masa kefa jiya kin É—auka mafarkine"
"Aina gaya masanma. Abunne yaya sai ahankali wallh banyi tsammanin ganin da Hammood ba natashi tun banda wayo a TV muke kallonsa shida Baba bantaɓa tunanin ganinsa ahaka ba sai ranarda kayimin alƙawarin haɗamu idan yazo toh ni banyi zato ba ko wannan karon ɗinma na ɗauka ba haɗuwar kusa ba"
"Toh yanzu dai marmeeyy sai ashirya yana hanya a yi ƙoƙarin goge shirmenda akayi jiya"
"Toh in sha Allahu amma Baba Hammood yataɓa zuwa wajanka koh?"
"Yaya akayi kika sani koya sanar dakene?"
"A'a bai sanarda niba ina lokacin dana taɓa tambayarka baƙinda sukazo wajanka? Na kwana biyu inajin ƙamshin har a school ɗinmu sannan kaima Yaya kasan Hammood tunba yau ba" Dariya yayi yayi yana faɗin.
"Toh yanzu idan Hammood É—in yazo ki tambayeshi da kanki mana"
"Kitashi kije bansan wani lokaci zai isoba hara ki shirya kafin yazo"
"Toh" nafaɗa namiƙe zuwa Waje nasamu su Anty fadeelah.
"Wai kuzo inji Baba mugyara gida za'ayi baƙo"
"Hammood Zaizo ne?"
"Eh" nafaÉ—a haÉ—eda juyawa" su duka suka biyo bayan a cikeda murna yau zasuga Hammood a acikin gida su Mama suka bamu aikinda za'ayi saida muka gama kimtsa palourn sannan muka shiga aikin cikin gida sai wajan la'asar muka gama. Saida mukahi sallar la'asar sannan muka shiga ciki.
tsefe kitsonda yake kaina nayi na taje kan yanada Cika sosai na gyarashi nasaka ribom nakama kan. Sannan nayi wanka na shirya cikin doguwar rigar lace wacce tabi duk illahirin jikina kamar wanda aka zanata. zan É—aura kwali Maryam ta ciromin Mini veil.
"Bab yafa wannan kawai kibar kwalinan haka kuwa akayi dan ban saka ƙwalinba. Humrar da Mama ke amfani da ita na shafa. Harna shafa saina tuna lokacinda wannan abun yafaru tsakanina da Hamma dalilin shafa wannan humrarne. Toh amma ai Hamma ba Hammood bane.
Muka zauna zaman jira har akayi magriba. Bai isoba natashi nayi magrib.
"Babe bazaki tafi gida ba? Gashi har dare yayi Hammood bai isoba"
"Zantafi amma sai naga Hammood zan jirashi yazo Saimu tafi Yaya Habibu zai kaini"
"Uhmm" kawai nace ina zaune har aka kira sallah Isha'i nayi nazauna akan sallah ƙamshin turarena yafara sanarmin da isowarsa. Lumshe ido nayi na miƙe kan sallayar na ƙwanta. Ina shaƙar ƙamshin
daga yanda nake. Nasamu kaina da faÉ—uwar gaba gashi cikin zuciyata ina Allah-Allah naganshi.
kusan 30minute da shigowarsa Baba yakira wayar Mama ya sanar mata akan naje wajan Hammood yana zaune shi kaÉ—ai.
"Marmeeyy tashi kije palourn Babanku kinada baƙo sannan ki kula karki sake yin shirmenda kikayi jiya"
"Toh in sha Allahu bazan sake ba" Na miƙe na suri
gyalena na dubi Maryam.
"Zo muje babe"
"A'a ba yanzu ba idan kikaga zai tafi sai kimin magana nazo mugaisa"
Tunda nayi Sallama ya amaa idonsa yake kan ƙofa nashiga ciki na nemi can gefe na zauna har lokacin idonsa yana kaina a hankali cikeda kunya na gaisheshi ya amsa. Yana taso na ɗago muhaɗa ido.
"هياً اجلسي هنا"
"(zoki zauna ana)
Yafaɗa yana nuna kusa dashi da hannunsa" na ɗaga idanuwana na kalli wajan ban tashi ba nasaka ƙasa da kaina. Inaso na ɗaga ido na kalleshi amma nakasa kunyar abunda nayi nakeji.
"Zaynab" ya kira sunana sai alokacin na kalleshi nayi arba da kyakkyawar fuskarsa yana sanye cikin jallabiya fara ƙal tayi masifar yimasa kyau amma sai dai yanda naganshi jiya da yau ya bambamta domin yau hancinsa yayi jajazir alamun yana mura. Ganin ya tsuramin idanuwa bayan yakira sunana baida alamun cewa komai yasa na sunkuyarda kaina A hankali nafara wasa da zoben hannuna.
"Zaynab هل أنت غاضب مني
(Fushi kike dani)" na jijjiga kai alamun A'a.
"Toh menene idanba fushi ba?"
"Abunda yafaru jiya naÉ—auka dagaske mafarki nakeyi ashe ba mafarki bane sai yau na tabbatar. Kayi hakuri da abunda yafaru"
Sauƙowa yayi daga kan kujerarda yake yadawo kusa dani.
"Jiya ranar farin ciki nace ban taɓa tunanin kasancewa dake kamar jiya ba nayi kwana farin ciki domin kin bani nishaɗi kuma na ƙara sonki a jiya kaɗai" na jijjiga kaina kamar wanda nakeson yin kuka.
"Please Stop Hammood tayaya za'a soyayya a tsakaninmu, ka manta kai wanene? Tayaya haka zata yiwu? Meyasa bazaka gane hakanba"
Babu damuwa a fuskarsaba ko alamun ɓacin rai da maganarta kamarma wanda yakejin daɗin abunda take faɗa.
"أنت لا ØªØØ¨Ù†ÙŠØŸ
bakya sona kenan" na kalleshi idan nace banasn Hammood ai nayi ƙarya.
"Ina zuwa" shine abunda nafaɗi bayan na miƙe zanbar wajan. Zan wuce yakamo hannuna.
"Meyasa baki bani amsa ba" alokacin na kalli cikin idanuwansa wasu abubuwa nake kallo wanda bazan iya faɗin ko menen ba. Ina kallonsa ina ƙara kallon irin halittar da Allah yayi masa toh wai tayaya ma za'ayi yace ni yakeso? Bayan nasan yaga wanda suka fini sunfi miliyan bayan nasan kusan matanda yake zagaye dasu gabaki ɗaya sun fini.
"Meyasa baki bani amsa ba?"
"Amsar me zan baka bayan kasan amsar jiya ma aina faɗa maka nagama buɗe maka abunda yake cikina" yanzu ƙarya kakeso nayi?"
"Menene aibuna?"
"Babu babbar matsalar kenan shine bakada wani aibu kai daban ni daban" Hannunsa daya rike nawa na kalla.
"Kalli nan daga fatar jikinmu zakasan akwai bambamci tsakanina dakai. Kalli kalarka da tawa"
"Nasanda hakan amma ke kaÉ—ai nakeso." lumshe ido nayi jikina yayi sanyi tayaya zan iya masa bayani ya fahimceni.
"تعال Ù„Ù†ØªØØ¯Ø«" (come let's talk) ya faÉ—a babu musu na dawo ma zauna.
"Don't say or do anything Just أستمع لي (hear me out) just listing untill I've said what I want to say and then you can make up your mind.
"Okay fine" I thought wata magana mai tsayi zaiyi sai naji yace
"أنت زوجتي زينب"
You're My wife.
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun bankina Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya