Sashe 95
Bibiyata Yake Yi Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan littafin na kuÉ—ine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haÉ—eda shaidar biya. Yana zaune yakasa bacci ya tsuramin ido kawai yanda nake bacci cikeda tausayawa. Ko sau É—aya bai É—auke idonsa daga kaina ba jira kawai yake yaga nafarka. Nayi baccin kusan 2hours amma a wahalce domin duk jikina ciwo yakeyi. Da kukan sakalci nafarka daga baccin dasauri ya É—agoni zuwa jikinsa a hankali yake shafa bayana yana rarrashina shiru nayi a lokacin danaji yana huramin iska cikin kunnena na lumshe idanuwa ina sauÆ™e ajiyar zuciya. "Shh kina sanyani inajin babu daÉ—i Rouhi idan kina kuka kin sanyani farin ciki maras misaltuwa a ranar yau idan kuma ke kina kuka sai inji kamar wannan farin cikin da kika bani bai cancanceni bane" Muryata na rawa nace. "Duk duniya babu wanda ya cancanci samun wannan farin cikin daga wajena sai kai koda bayau ba nasan wata rana dole na cika makashi amma ai da zafi kayimin kanaji ina kuka baka Æ™ayleni ba" nayi magana cikin shagwaÉ“a. matseni yayi gam a jikinsa yana murmushi mai sauti. "Thank you rouhi Ayi haÆ™uri nayi laifi ni kaina bansan yanda kaina yake bane kin zautar danine your sw.... Dasauri na É—ago Hannuna na rufe bakinsa dan naga alamun kasassaÉ“a zaiyi, dariya yakeyi sosai na turo bakina ganin bai daina dariyar ba yasa na cijeshi akan nipples É—insa dama bakina yana dai-dai wajanne. Auchh yace amma har lokacin yana dariyar na zame jikina na Æ™wanta inajin wani irin yanayi. "Rouhi muje kiyi wanka koh? Saiki samu kiyi bacci mai kyau" na gyaÉ—a masa kai na miÆ™e zaune batareda na kalli yanda yake ba. Idona yakai kan bedsheet daya É“aci lokaci guda nasaki Æ™ara yana kaiwa idonsa yanda nake kallo yayi saurin jaan wani bedsheet É—in ya rufe. Æata rai nayi nafara yimasa taÉ“ara shidai duk yanda nayi haka yake bina a rabu lafiya ya taimakamin nayi wanka Ina ciki yabarni a ciki yafito ya gyara mana wajan kwanciya ina Fitowa Æ™wanciya nayi bacci mai daÉ—i ya É—aukeni bani nafarka ba sai asubahi tunda muke ban taÉ“a riga Hammood tashi da asubahi ba sai yau. Bacci mai nauyi yayi cikeda Jin daÉ—i saida yaji farkawata kafin shima yatashi tare mukayi sallah muka sake komawa bacci. kamar a mafarki naji hannunsa cikin rigata yana wasa da Æ™irjina lumshe ido nayi sia nakejin kuma kamar agaskiya dasauri na farka a tsorace yanaji nafarka bai bari na miÆ™e zaune ba ya Æ™anÆ™ameni idona ya ciko da Æ™walla ina shirin yin kuka domin ban manta walahar danasha jiya da dare ba har yanzu tana yawo a Æ™waÆ™walwata. Cikin muryar kuka nace. "Hammood please kabari inajin tsoro kaga har yanzu ban daina jin zafi ba" cikin sigar lallama dakuma son amfani da salon wayo da dabara wame Æ™arancin shekaru yafara magana. "Rouhi I know nasan bazaki daina jin zafi da garaje ba kuma nima ina tausayinki amma baza'ace saikin warke ba saboda wajan zai sake komawa ya rufe bakiji jiya yakoma ya rufe kamar ba'a taÉ“a Æ™oÆ™arin shiga wajanba?" na gyaÉ—a masa kai alamun hakane. "Banason ace duk lokacinda zan kusanceki saina baki wahala kusantarki akai-akai shine zaisa jikinki yasaba Kuma yanzu bazakiji zafi irinna jiya ba kin amince?" na gyaÉ—a ka. "amma idan nayi kuka zaka rabu dani? Yayi dariya. "Toh karkiyi kukan kawai sai muji daÉ—in samun nutsuwa" bai bari wata magana tasake shiga tsakani ba ya fara shafa duk illahirin jikina alokaci guda nadauki chargy nafara maida masa da saÆ™o sai dai inayi ina tsoro, saida yagama gigitani sannan tafara neman hanya inajin yafara addu'a ya tabbatarmin zai shiga cikin jikina Æ™amÆ™ameshi nayi ina shirin sakin ihu sai naji babu ciwo sosai ciwon baza'a Æ™watantashi da wanda naji adaren jiya ba. Nutsuwa nayi ina amsan saÆ™o biyu a lokaci guda yayinda Æ™waÆ™walwata takasa raja'a a guda É—aya takasa tantance wanne takeji bare ta tsaya a muhalli É—aya daÉ—ine mai cikeda wahala wanda Æ™waÆ™walwa takasa É—aukan lamarin. Duk yanda naso daurewa saida na saka kuka babu Æ™oÆ™arinda banyiba danya rabu dani amma bai bari ba har cizonsa saida nayi bai É—aura niyyar barina ba dana Æ™ara Æ™arfin kukan ma sai nakeji kamar wanda yake Æ™ara kaimi akan abunda yakeyi ina kuka yana Æ™ara Himma kamar abun kamar mugunta shiru nayi kawai danna lura yanzu baima damu da kukan nawa ba kamar wanda kukan ya dawo masa energy booster. Hammood kamar wanda ya samu tsohuwar Hannu ya manta cewa jiyannan yafara shiga wajan babu tausayi yake kai komo. Da abun yayi yawa nafara kuka inajan Allah ya isa gashi Æ™arfina babu Æ™watanÆ™waci danasa bare da tureshi riÆ™o É—aya kawai yayimin ko motsin arziki bana iyayi ko a ido ma zanyi shaidar Hammood mai Æ™arfine bare yanzu dana shiga Hannunsa zan iya cewa kaff duniya babu wanda yakaishi Æ™arfi(😂😂😂 kubarni nayi dariyar marmeyy dan Allah jiki yaji maza) surutai nafara yi kamar wata mai aljanu. "Wallh Allah ya isa kuma komai zakace bazan bari kasake taÉ“ani ba tunda kai mugune dama ashe tausayin da kakeji ina fara kuka kake Æ™yaleni duk na Æ™aryane" duk maganar da naks da Hausa nakeyi kuma koda da yaranda zaiji nayi bana tunanin zaiji bare yabarni" duk wata gajiya da Hammood ya É—ebo na worldcup saida ya sauÆ™eta akaina saida numfashina yafara seizing yazamana bana iya É—aga koda yatsata sannan yabarni. Alokacin yaso yaje ya tsaftace jikinsa amma shikansa Æ™afofinsa rawa suke saida ya samu nutsuwa kafin ya miÆ™e wannan karon bai bari nayi bacci ba mukayi wanka gabaki É—aya. DaÆ™yar na yarda naci abinci Hammood dake yasan abunda ya aikata yasa ko Æ™ofa baiyi Æ™oÆ™arin fita ba zaman rarrashi kawai yakeyi ko kallon yanda yake naÆ™iyi bare na kulsashi babu yanda baiyiba amma ban kulashi ba Æ™arshe dai ido ya zubamin yana jiran na sauÆ™o daga fushinda nakeyi. Kwana biyu da faruwar lamarin amma banbari Hammood ya sake samun wani abun daga wjena ba na sauÆ™o daga fushin da nakeyi amma da zarar ya taÉ“ani saina Æ™wala ihu mai Æ™ara dasauri yake sakeni akwana biyunnana yazama dani dashi sai kallo sai hange ko hira mukeyi da zarar naga ya Æ™uramin ido Æ™urr har indai na fahimci abunda yake nufi saina É“ata rai na tashi nabar masa wajan. AÆ™wana na uku kuwa yaga yana shirin cutuwa domin idan muna zaune kamar yaci babu yakeji idan yana kallona gashi yanzu nafara koyon saka Æ™ananun kaya kusan koda yaushe hankalinsa atashe yake wani lokacin kawai bacci yake tsira bawai dan yanaji ba saidan ya samu ya kaucewa kallona da hankalinsa yake tashi yanaji yazama dole ya nemawa kansa mafitar yanda zaiyi na sake amincewa dashi bai kaiga samun mafita ba ciwon mara ya tasar mai tunda yatashi da safe yake riÆ™e-riÆ™en mara duk ni bangane abunda yake damunsa ba sai bayan yayi sallar la'asar ya nemi waje ya Æ™wanta baicemin komaiba nima bance masa komaiba. Ina danne-danne a waya naji nishinsa dafarko na share saida naji ya yawaita dasauri na miÆ™e zuwa wajanda yake. Ganinshi dafe da mararshi ya sanyani zaunawa hawaye yafara gangara akan kumatuna dan ganin yanda yake shan wahala a ruÉ—e nake tambayarshi Abunda ya sameshi yake riÆ™e da mara, cikin muryar maijin azabar ciwo ya shaidamn abinda yake damunsa Fashewa nayi da kuka inajin haushin kaina na cutar dashi da nayi ko kashe wutar É—akin banyiba na rage kayan jikina nafara aika masa da saÆ™o abun nema ya samu yabar zancen ciwon ciki yaji da abunda yake gabansa. Dake anyi kwanakk ba'ayiba wajan kamar wanda ya rufe Duk walahar danasha ban nuna masa ba ban kuma yi Æ™orafi ba saboda damuwata kawai yasamu nutsuwa yadawo dai-dai najure duk wata wahala har muka samu nutsuwa gabaki É—ayanmu. Bayan wucewar wannan lokaci ina Æ™wance a jikinsa har yanzu hawaye nakeyi halinda naganshi É—atsu ya É—agamin hankali shiyasa hawayena yakasa tsayuwa barinma idanna tuna cewa nice silar shigansa tashin hankali. Jin sauÆ™ar É—umi a jikinsa ya sanya ya É—agoni a tsorace yana tambayata abunda yafaru. Cikin kuka nake bashi haÆ™uri. "آس٠Hammood kashiga wani hali ta dalilin taurin kaina kayi hakuri bazan sake ba dan Allah konan gaba kada kasake barina ka cutar da kanka ai kafini Æ™arfi mai ya hanaka danneki ka Æ™waci hakkinka da Æ™arfi? Dariya kawai yayi baice komaiaba yana shafa bayana a hankali, "Hammood wane irin so kakemin da ka gwammaci ka cutar da kanka akaina? Danasan cewa haka kake azabatuwa aduk lokacin dana hanaka kusantata da ban taÉ“a koÆ™arin hanaka kusanci dani ba ban fahimci cewa ina sonka sosai ba sai yau dana ganka cikin wani hali kaman zan haÉ—iyi zuciya haka nakeji" Idanuwansa a lumshe baice komaiba kawai yana sauraron kalamaina har alokacin yana shafa bayana. "Ina sonka Hammood ina sonka sosai idan kasake Æ™oÆ™arin cutar da kanka akaina bazan taÉ“a yafewa kainaba" na Æ™arashe maganar kuka yana Æ™oÆ™arin Æ™wacemin Allah kaÉ—ai yasan halinda nashiga dana ganshi a É—atsu. Na É—ago kaina ina kallon kyakkyawar fuskarsa. "Bakajin komai yanzu?" kai kawai ya gyaÉ—amin jikina duk yayi sanyi danaga ko magana bayayi. Dama kuka nacina aikiwa na fashe dashi dasauri ya buÉ—e idanuwansa. "Rouhii banajin komaifa na faÉ—a miki na ajiye abunda ya sakani ciwon a muhallinsa thanks to you yanzu banajin komai" komawa Æ™irjinsa nayi na Æ™wanta raina duk babu daÉ—i ko ayanzu da yake magana Hammood bayajin daÉ—i sosai. Inaji duk wani abunda ya sameshi nice sila." PAID BOOK Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance, account 0003075326 Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke." Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike." ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.