← Book details Zazzafar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 90

Sashe 90

Zazzafar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Allah ya yafe mana baki d'aya.* *Ina matuqar godiya da gudummawar da kuka bani tun daga farkon fara littafin nan har zuwa qarshen sa, musamman ta hanyar comments d'in ku masu zafi, fatan alkhaeri da addu'o'in ku masu dad'i, ina roqon Allah ya qara zumunci ya bar mu tare ya kuma qara mana haquri da junan mu.* *Godiya ta musamman zuwa ga en ZAZZAFAR KAUNA Update group, musamman masu comment da qara min qarfin gwuiwa a koda yaushe, su ma kuma a cikin na su musamman...* Autar mami Gilimah Maman farhan Ummu hibba A'isha sabo Amwal Yar amana A'isha Zakari Usman Rucky Sumayya tasiu Marie Aishahumairahazare Hafsat usman Haulat saleh Jawahir Ibrahim Maryam idris yamah Maman ihsan Ruqayyah yahuza Meelat umar Maman usman Fanciey Aunty rifat Ummu tasleem Dr salma Ummee Mrs me martaba Fatima Halimatu lawal Aishatu Muhammad Teemah collection Khadijaismailfagge Mrs hypan Nana maryam Nahnarhs diamond Maman ikram Ummu farha Alqaseemnana Fatima zarah A'isha naseer Sadiya Dr dijah haroun Batul Fatysgora Bilkisu Ameerath Asmau Muhammad Hafsa yahya Rchp asma'u Ummu amal Anisa Nana khadija A'isha m inuwa Jamila Khulsum Fatima salyhu Maman hafsat Salma Muhammad .... 8880 Zulhikmah Last born Ammie zeshan Zainab abubakar Mmn humaerah Aysher muneer Yasmeen bala Saratu yunus Nana aysha Ummu tasleem Ummee Yusuf Aunty j Shafaatuabello Salmarh Ummu shuraihat Belly ... 1391 Mammi nasir Meenah Nusee Bilkisu Usman Zainababbaabubakar Dr aisha Khadijatouh Queen meenah Samsa ... 2778 Azizahtyy Hajaratyy Sis ruqayya Sister Ruks my luv *Dama sauran wad'anda lokaci be bani damar mention name d'in su ba. Nayi niyyar na lissafo ku ko ban samu na lissafo duka ba ya zamana kad'an ne ban lissafo ba se dae lokaci baze barni ba saboda wani uzuri, ina fatan wad'anda basu ga sunan su ba baza su ji ba dad'i ba couz I heart u all guys* _Godiya ta musamman zuwa ga Masoyiyata da qaunata_ _Fatima Bashir Badawi_ _Ummulkhaer Yusuf Sulaiman_ *I luv u* _*Gaesuwa ta musamman zuwa ga Abbana da kuma Mamana. Allah y qara muku lpia, nisan kwana da arziqi me amfani.*_ _*En uwana Yaya, Abdoul, Mubarak, Faruk, Kauthar Allah y qara mana lpia d qaunar junanmu.*_ _*Gaesuwa zuwa ga Aunty Sadiya, Aunty Meemarh, Aunty A'isha, Sarki Sameer, Mum Sayyid*_ _*Allah y qara mana basira ya kuma barmu tare.*_ _Domin neman qarin bayani, sharhi ko qarin haske se a tuntu6e ni ta 08124818273_ _Se mun had'u cikin sabon littafi na wanda ze fara zuwar muku In Sha Allah cikin sabuwar shekara, ban so na fitar da sunan tun yanzu ba amma saboda qaunar ku ga novels d'i na da kuma ni kae na yasa zan fad'a_ _*A JINI TAKE (IZZATA)*_ Kada ku bari a baku labari dan wannan d'in tafiya ce ta musamman me qarko kuma me tsayawa a rae._ *SUBHANAKALLAHUMMA WA BI HAMDIKA ASHHADU AN LA'ILAHA ILLA ANTA, ASTAGFIRUKA WA ATUBU ILAEKA.* Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office 0e662018740d49eb999dda9c83559dc2
Chapter 90 · 0% Book details