Sashe 62
Zazzafar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta wuce part d'in ta dan so take kafin ya shigo ta gama aewatar da komae, juyawa yayi ya kalli Ayrah da har lokacin ba tace uffan ba, se kuma bece komae ba kawae ya fita ya bud'e mata k'ofar ta fito a nutse tana kallan gidan da suka zo d'in, yanzu ma bece komae ba se gaba da yayi hakan ya sa tabi bayan sa tana tafiya a hankali har zuwa sanda suka k'arasa part d'in sa, ya saka key ya bud'e tayi gaba kana ya bi bayan ta, tsayawa kawae tayi tana kallan parlourn hakan ya bashi damar k'arasowa ta bayan ta ya rungume ta kafin yace a nutse "What's wrong with my Babe?" d'an lumshe idanun ta tayi kana tace a hankali kuma a raunane "Ba komae fa.." "Ban yadda ba.." ya katse ta da fad'in hakan, seta d'an tura baki gaba kad'an kafin tace "Allah ban sani ba" ya d'an yi shiru kafin yace "Uhmm toh shikenan muje na miki wanka na ga kin gaji" zaro manyan eyes d'in ta tayi kana tace da sauri "A'ah bana so ni dae" "Ni ina so" ya fad'a cikin kwaekwayar muryar ta, wanda hakan ya tilasta mata yin dariya me k'ayatarwa, sosae yaji dad'in hakan se kawae yayi amfani da wannan damar wajen d'aga ta dukan ta be wuce ko ina da ita ba se cikin toilet, ta sake waro ido sanda taga yana k'ok'arin kulle toilet d'in, da sauri ta rik'o hannun sa tana girgiza kae fuskar ta a narke "Don Allah" tsayawa yayi yana kallan kyakykyawar fuskar ta da ta sake wani shahararren kyau duk da yadda tayi fayau kamar mara lafiya "Don Allah me?" ya fad'a yana kafe ta da na sa idanun yana kuma d'age mata gira a zuwan be fahimci abinda take nufi ba, kwa6e fuska tayi kana tace "Ka fita.." ta fad'a tana janye idanun ta daga cikin na sa, murmushin gefen baki ya saki yana cije gefen lips d'in sa na k'asa kana yace "Ohk, buh lem me help u.." ya k'arasa maganar yana matsawa dab da ita, ya sanya hannu ya janye hijab d'in jikin ta ya aje shi gefe, kana ya fara k'ok'arin rage mata kayan jikin ta "Ni dae don Allah ka bari" ta sake fad'a cike da matsananciyar kunya, ajiyar zuciya ya sauke kana yace "Ohk.." ya fad'a a sanyaye yana jan jikin sa ya fice daga toilet d'in, yana fita kuwa ta k'arasa da sauri ta murza key a k'ofar, k'arasawa yayi ya kishingid'a akan gadon ya d'ora hannun sa kan fuskar sa, idanun sa a lumshe. ... Sanda ya shigo d'akin tana zaune gefen gado tana game a wayar sa, ya k'arasa yana kallan ta kana ya sakar mata murmushi sannan ya nemi gefen ta ya zauna yana cigaba da kallan ta, ajje wayar tayi a gefen ta tana d'agowa ta kalle shi ta sakar masa murmushin itama "Sannu da zuwa" "Yawwah" ya fad'a yana cigaba da kallan ta ido cikin ido, seda ta janye nata idanun sannan ya sauke ajiyar zuciya yace "Babe!!" a hankali, sake maeda kallan ta tayi kan sa, ganin hakan ne ya sanya shi fad'in "Zan wuce can ne, na zo miki sallama ne se zuwa gobe idan Allah ya kaemu, kin san yau kwanan ta ne" duk da yadda taji k'irjin ta ya buga amma hakan be hana ta fad'in "Tohm, Allah ya tashe mu lafiya" ta fad'a tana d'an d'auke kae, ya fahimci kishi ne ke son cin galaba a kan ta yayin da ita kuma ke neman yakice shi, hakan ne ya san ya shi d'an yin murmushi kana yace bayan ya mik'e ya sake matsawa dab da ita, bata ankara ba se ji tayi ya bata light kiss akan bakin ta kana ya mik'e yana shafa k'eyar sa da ke wadace da kwantaccen bak'in gashi "Byee!!" ya fad'a yana ficewa daga d'akin dan ma kada ya sake kallan fuskar ta ballantana ta karyar masa da zuciya, bin sa tayi da kallo sanda ya fice daga d'akin tana tura bakin ta kafin ta koma a hankali ta kwantar da kan ta kan gadon kawae. .. Kae tsaye sashen Muneerah ya wuce duk da yadda baya son zuwan, amma haka ya daure ya shiga, babu kowa a parlourn hakan ne ya sanya shi d'an dakatawa cikin parlourn ko ze ji motsin ta, se dae har wajen bayan minti 2 babu ita babu alamar ta, hakan ne ya sanya shi mik'ewa ya k'arasa k'ofar bedroom d'in ta ya dakata, a nutse ya kae hannun sa ya soma knocking, babu jimawa kuwa se ga ta tazo ta bud'e k'ofar, ganin sa tsaye ya sanya ta sakin wani murmushi, ita sanin ma da tayi tana da kishiya taemakon ta akayi, tunda gashi cikin lokaci k'ank'ani za tayi maganin ta ta wuce wajen, dan kuwa ta san idan dae har komae ya wakana a yau d'in tsakanin ta da Rk shikenan se yadda tayi da shi, kuma abinda zata fara yi shine sakawa ya saki Ayrahn a goben ba se wata rana ba. "A'ah Baby sannu da zuwa" ta k'arasa maganar tana sakin murmushi duk da yadda Aunty Zeenah ta gargad'e ta akan kada tayi rawar jiki idan ta gan shi, murmushin ya maeda mata musamman yadda ya gan ta yau d'in da hijab har k'asa kana yace "Yawwah" se ta bud'e k'ofar sosae yadda zata ba shi damar shigowa, be musa ba ya shiga cikin d'akin a nutse ya ja wata side chair yana shirin zama tayi sauri ta murzawa k'ofar key, sannan ta jefar da key d'in gefe kana ta k'araso cikin d'akin ta nemi gefen gadon ta zauna bayan shima ya zauna "Kana buk'atar wani abu ne Baby?" ta tambaya cikin wani irin salo, girgiza kae yayi kana yace bayan ya d'aga kafad'a "Nop" seta jinjina kae kana ta mik'e ta saka hannu ta zare dogon hijab d'in dake jikin ta, nan da nan shigar dake jikin ta ta bayyana, sanye take cikin wata shu'umar riga, me mugun shara_shara, babu komae a ciki se rigar da ta saka wanda hakan ya bayyana duk wata sura ta jikin ta, kan ta da dama ba'a raba shi da gashin doki ya zuba har gadon bayan ta, wani irin mahaukaci kuma shu'umin k'amshi ne ya ziyarci hancin sa lokacin da ta zame hijab d'in jikin na ta, wanda hakan ya tilasta masa lumshe idanun sa saboda yadda yaji lokaci d'aya tsigar jikin sa ta tashi, sannan ya furzar da iska da k'arfi daga cikin bakin sa, bata kalli inda yake ba ta soma takawa zuwa kan gadon tana juyawa gami da karkad'a jiki shu'umin k'amshin dake tashi daga jikin ta na sake gauraye ko ina na cikin d'akin, se kuma ta juyo ta kalle shi tuna yadda Aunty Zeenah tace tayi "Se da safe Baby" ta fad'a tana wucewa ta kwanta kan gadon gami da jan bargo ta d'an bar fuskar ta a waje tana kallan sa yadda yake cigaba da lumshe idanu kamar wanda ya sha kayan maye, mamaki ne ya kama shi yadda yaji lokaci d'aya yanayin jikin sa ya sauya, hankalin sa gaba d'aya ya karkata ga Muneerah da yake da tabbacin wannan turaren daga jikin ta yake fitowa, k'ok'ari yake yi ya saeta kan sa amma se yaji kamar ana k'arawa yanayin da yake cike k'aemi ne, a hankali ya sake kaewa numfashin sa da fitar sa ta chanja cikin lokaci k'ank'ani fuzga sannan ya fesar da iska daga bakin sa, sam ya kasa fuskantar meya faru da shi? Wannan wane irin turare ne haka me d'aga hankali? Ganin dae duk wannan tunanin ba mafita bane ya sanya shi mik'ewa a hankali cike da k'arfin hali ya soma takawa... Mhiz Innocent.... https://chat.whatsapp.com/DH0EIIWNPnSICxsGgh2DSd *CHAPTER TWO* ZAZZAFAR KAUNA *FREE BOOK* Page 048 "Se da safe Baby" ta fad'a tana wucewa ta kwanta kan gadon gami da jan bargo ta d'an bar fuskar ta a waje tana kallan sa yadda yake cigaba da lumshe idanu kamar wanda ya sha kayan maye, mamaki ne ya kama shi yadda yaji lokaci d'aya yanayin jikin sa ya sauya, hankalin sa gaba d'aya ya karkata ga Muneerah da yake da tabbacin wannan turaren daga jikin ta yake fitowa, k'ok'ari yake yi ya saeta kan sa amma se yaji kamar ana k'arawa yanayin da yake cike k'aemi ne, a hankali ya sake kaewa numfashin sa da fitar sa ta chanja cikin lokaci k'ank'ani fuzga sannan ya fesar da iska daga bakin sa, sam ya kasa fuskantar meya faru da shi? Wannan wane irin turare ne haka me d'aga hankali? Ganin dae duk wannan tunanin ba mafita bane ya sanya shi mik'ewa a hankali cike da k'arfin hali ya soma takawa zuwa cikin d'akin har lokacin idanun sa na lumshewa kad'an kad'an cikin yanayin da har lokacin ya kasa gane menene musabbabin sa, k'arasawa yayi kan gadon ya zauna da sauri yana saka hannun sa ya d'ago Muneerah dake kwance, babu 6ata lokaci ya ja ta cikin jikin sa da k'arfi, wani dogon numfashi ya sauke sanda ya sake shak'ar turaren dake cigaba da tashi daga jikin ta, wani irin murmushi ne ya su6uce akan fuskar Muneerahn ta kuwa sake rik'o shi tana kuma k'ara shigewa cikin jikin sa dan so take ta ida rikita shi, hakan da tayi d'in ne kuwa ya sanya shi sake lumshe idanun sa yana sauke numfashi da sauri_sauri, a hankali kuma seya shiga zame ta daga jikin sa kafin ya bud'e shanyayyun idanun sa ya zube su kan black lips d'in ta, yadda yake jin komae na sake ta'azzara yasa beyi wata wata ba ya shiga kissing nata a zafafe yana kuma cigaba da shak'ar k'amshin dake sake rikita shi, babu 6ata lokaci ta saki jiki ta soma maeda masa da martani cike da k'warewa, sosae ya soma rikita ta tana kuma jin wani irin sanyi da farin cikin abinda ze kasance tsakanin ta da Rk d'in, kamar kuma wadda ake fad'awa magana a lokacin se maganar Aunty Zeenah ta soma dawo mata, inda take sanar da ita kafin ta ba shi kan ta ta soma jan ajin ta tunda ta riga ta kulle k'ofa babu yadda zeyi dole ya rok'e ta, idan kuma hakan ya faru ze sake sanin tana da