← Book details Zazzafar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 90

Sashe 63

Zazzafar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

muhimmanci sannan ta k'ara kima a idanun sa tunda ko babu komae shi ta taemaka bayan ya rok'e ta, hakan data tuna ne ya sanya ta soma zame bakin ta dake cikin na sa, duk da yadda take matuk'ar k'ayatuwa da yanayin da suke ciki d'in, ga kuma yanda jikin ta ya wani mugun saki, se da ta ajje numfashi sannan tace cikin k'arfin hali "Baby bacci fa nake ji.." ta fad'a tana d'an yin gefe da kuma k'arasa zame jikin ta daga na sa, ganin yana shirin sake rik'o ta ne ya sanya ta k'ara fad'in "Baby ka san fa a gajiye nake, kuma kana neman k'ara min wata gajiyar" ta fad'a kamar yadda Aunty Zeenah ta tsara mata sannan ta sake jan bargo ta lullu6e duka jikin ta ta kwanta, bud'e idanun sa yayi tarr bayan sun jima a kulle, ya kalle ta sanda take lullu6e cikin bargon, k'ok'ari yake ya saeta kan sa amma har yanzun yanayin na sa k'ara gaba yake yi, duk da yadda yake ji a jikin sa hakan be hana ran sa mugun 6aci ba, ya sake runtse idanun sa yana bud'ewa "Ba fa ita kad'ae ce matar ka ba" zuciyar sa ta raya masa hakan, seda ya sauke wani numfashin sannan ya soma mik'ewa a hankali cike da k'arfin hali yana layi kamar d'an k'waya, rufe idanun sa yayi ya bud'e kan wani abu da ya gani yashe a k'asa kamar mukulli dan sake tabbatarwa, se kuwa ya ga tabbas mukullin ne, a hankalin dae ya k'arasa ya d'an tsuguna ya d'auki mukullin da hannun sa dake rawa ya saka jikin k'ofar ya bud'e sannan ya saka kan sa ya fice daga d'akin, saboda yadda jikin sa ke a matuk'ar sanyaye ya sanya ko kad'an Muneerah ba ta ji motsin bud'e k'ofar ko kuma fitar sa ba. Shirun da Muneerah ta ji ne har zuwa lokacin ba taji muryar sa yana rok'on ta ba ya sanya ta sauke bargon k'asa, ta kalli cikin d'akin tana tunanin zata gan shi a ciki, amma se dae me? Babu kowa se k'ofar d'akin da ke a hangame, cikin wani irin sauri ta hantsilo daga kan gadon, har tana tuntu6e da gefen gadon, amma bata damu ba ta k'arasa bakin k'ofar tana kallan key d'in dake a sak'ale, bata ta6a tunanin ze iya ganin mukullin ba a yanayin da yake ciki ba, bata ta6a tunanin ze iya ficewa daga d'akin ba a yadda yake, se kawae tayi waje da sauri a tsammanin ta zata gan shi ne a cikin parlourn, se dae nan ma babu shi babu alamun sa, k'irjin ta ya wani irin bugawa da k'arfin gaske "Kada dae wajen waccan ya nufa?" abinda zuciyar ta ta raya mata shine ya sanya ta saurin yin waje tama manta sam sam da shigar dake jikin ta, tana zuwa ta saka hannu kan k'ofar da niyyar ta tura, se taji ta a kulle, zubewa tayi a wajen tana fashewa da wani irin kuka da k'arfin gaske, duk da kasancewa dare ne hakan be hana ta cigaba da kukan ta ba cikin d'aga murya, meyasa tayi amfani da shawarar Aunty Zeenah? Meyasa ta biye mata? Meyasa bata k'yale Rk d'in ba ya aewatar da abinda ta dad'e tana jira ba? ta saka k'afa da kan ta tayi fatali da damar ta? Se ta sake fashewa da kuka tana mik'ewa ta soma buga k'ofar da duk iya k'arfin ta tana cigaba da kukan kamar mahaukaciya. A 6angaren Rk kuwa yana jin sanda ta soma bugun k'ofar amma saboda yadda yake jin jikin sa ya sanya be kulata ba kawae ya cigaba da takawa zuwa cikin bedroom d'in da Ayrah ke ciki, dae_dae lokacin da ta bud'e idanun ta ta tashi zaune saboda bugun da take jiyowa kamar na tashin hankali, k'irjin ta ya buga sanda taji an turo k'ofar d'akin kuma har lokacin bata dena jiyo knocking d'in da ake yi ba, tsoro had'i da fargaba sune suka taru suka had'ar mata, seta kafe k'ofar d'akin da kallo a ran ta tana janyo duk addu'ar da tazo bakin ta, sam bata fahimci shine ba saboda yadda d'akin yayi duhu se haske kad'an ga kuma yadda ta ga tafiyar sa gaba d'aya ta chanja kamar bashi ba, hakan ne ya sanya ta soma ja da baya tana cigaba da matsawa jikin board d'in gadon idanun ta na cika fall da k'walla tana kuma cigaba da karanto addu'ar, seda ya kusa isowa kan gadon sannan taga kamar shi, hakan ne ya sanya ta kafe shi da narkakkun idanun ta dan sake tabbatarwa, tabbas shi d'in ne, to amma me ya same shi? Ta tambayi kan ta tana k'ara kallan yadda yake lumshe idanun sa, dae_dae lokacin daya isa kan gadon ya kwanta yana jinginar da kan sa kan board d'in gadon yana sauke numfashi da sauri da sauri idanun sa a lumshe, k'irjin ta ya buga cike da tsoro ta k'arasa inda yake, ta kae hannun ta kan nasa hannun dake ajje tace cikin raunanniyar murya "Meya same ka? Baka da lafiya?" tayi maganar cike da k'aguwa da son jin ya amsa mata tambayar ta ta, se dae bata san rik'e shin da tayi sake kunno shi tayi ba, cikin azama ya janyo ta cikin jikin sa da sauri kuma ya zagaye ta da duka hannayen sa yana sauke wata k'atuwar ajiyar zuciya numfashin sa na cigaba da fita a gurguje, cigaba da bugawa k'irjin ta yayi saboda yadda ta ji ya wani rik'e ta kamar ze 6alla ta gida biyu ga kuma yadda taji numfashin sa na fita kamar na mara lafiya, ya kae wajen minti 1 rungume da ita yana sauke numfashi ko ze samu yanayin sa ya saetu ya koma dae_dae amma har zuwa lokacin kamar ma k'aruwa yanayin da yake ciki yake yi, hakan ne ya sanya shi d'an sassauta rik'on da yayi mata sannan ya saka hannun sa ya soma jan hijab d'in jikin ta sama, se tayi sauri ta rik'o hannun sa idanun ta akan fuskar sa da ta chanja daga d'azun zuwa yanzun, bud'e shanyayyun idanun sa yayi ya zube su a kan shagwa6a66iyar fuskar ta, yadda ta wani kwa6e fuska ne ya sanya shi lumshe idanun sa kafin ya sake bud'e su still dae a kan ta kana ya soma girgiza kae kafin cikin k'arfin hali yace kamar me rad'a "Plss Babe.." ita gaba d'aya ta kasa gane abinda ke damun sa yau d'in, kamar wanda aka chanja shi daga fitar da yayi d'azun zuwa yanzun, ta sake girgiza kae duk da yanda take jin ta yau d'in gaba d'aya a takure kuma a tsorace hakan be hana ta fad'in "A'ah.. Don Allah.. Ka bari..." tayi maganar a rarrabe cike da tsoro, runtse idanun sa yayi saboda yanda tayi maganar ba k'aramin ta6a shi yayi ba, ya bud'e idanun sa ya k'urawa red lips d'in ta idanu, se ya soma matsar da fuskar sa yana had'e tazarar data rage tsakanin ta sa fuskar da ta ta, se kawae jin bakin sa tayi akan na ta, ya sake lumshe ido sannan ya shiga kissing na ta cike da matsananciyar k'aunar ta, sosae jikin ta ya d'auki rawa sanda taji bakin nasa akan nata yana bata wani shu'umin kiss a zafafe, hakan ne ya sanya ta saka iya k'arfin ta dan janye bakin ta amma ta kasa saboda ba k'aramin rik'o ya masa ba, da dae ta gaji kawae seta hak'ura da niyyar k'wacewar kawae ta fashe da kuka ganin ya d'auki tsawon lokaci be sake ta ba, seda ya gaji dan kan sa sannan ya saki bakin na ta, tayi amfani da wannan damar ta soma k'ok'arin tashi lokacin da shi kuma gaba d'aya jikin sa ke cike da wani irin shauk'i, hakan ne ya sanya shi saka duka hannayen sa ya yaye hijab d'in dake jikin ta gaba d'aya ya jefar da shi gefe, se tayi saurin rungume shi tana cusa kan ta cikin k'irjin sa, ya ja wata ajiyar zuciya yana rik'o ta sosae kana ya maeda ta kan gadon ya sake rungume ta cikin jikin sa yana shak'ar duk wani k'amshi dake fita daga cikin jikin ta, kwantar da itan da yayi ne ya bawa kwantacciyar bak'ar sumar kan ta damar bajewa akan gadon, inda tuni k'amshin maya_mayan da take amfani da shi a kan ta ya soma tashi yana shigewa cikin hancin sa, babu 6ata lokaci kuwa ya kae hancin nasa cikin gashin nata yana cigaba da shak'ar k'amshin da ke sake rikita shi, yana kuma sake tunzura shi, seda ya gama shak'ar k'amshin son ran sa sannan ya soma aeka mata da sak'onni cike da matsananciyar k'aunar ta, d'umi da kuma laushin fatar ta na sake rikita shi yana kuma cigaba da kwance masa duk wani lissafi na sa, zuwa lokacin Ayrah ta gama rikicewa da sababbin al'amuran da Rk d'in ke mata, tsoro da kuma fargaba sun gama cika ta, kuka take tana rok'on sa akan ya k'yale ta amma bema san tana yi ba, kamar ma sake tunzura shi take yi. .. Ni dae daga nan ban sake sanin abinda ke faruwa ba se daga baya da na sake lalla6awa na koma d'akin. .. Tana kwance cikin k'irjin sa, fuskar ta tayi wani irin ja ga hawaye sha6e_sha6e akan fuskar ta, kana ganin ta zaka gane kuka take yi se dae babu sauti, kawae dae hawayen ne ke fita daga cikin idanun ta zuwa kan fuskar ta, kallan ta kawae yake yi cike da tausayawa yama rasa da wane baki ze lallashe ta ta bar wannan kukan da take yi, duk da baya jin muryar ta amma kuma wad'annan hawayen na ta na k'ona shi a cikin zuciyar sa, gaba d'aya jikin ta a matuk'ar sanyaye yake, kamar mara lafiyar da bata iya motsa jikin ta, da k'yar ya iya bud'e baki sanda yaga ta lumshe idanun ta wasu kyawawan hawaye sun zubo akan fuskar ta yace "Kiyi hak'uri Babe plss" ya fad'a cikin rarrashi yana kafe ta da idanun sa wata irin zazzafar k'aunar ta na k'aruwa cikin zuciyar sa, haka zalika farin ciki mara misaltuwa dank'are a cikin zuciyar sa, kamar tunzura ta yayi se kuwa ta sake fashewa da wani sabon kukan tana kuma
Chapter 63 · 0% Book details