← Book details Zazzafar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 90

Sashe 64

Zazzafar Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yin iya k'ok'arin ta wajen ganin ta mik'e daga jikin sa, se dae gaba d'aya jikin ta babu k'wari, bata da k'warin da zata iya yin hakan musamman a yadda yayi mata kyakykyawar runguma irin wannan "Oh my god!" ya fad'a yana lumshe ido sannan ya bud'e ya cigaba da kallan ta kafin a hankali yace "Bari na had'a ruwan wanka, idan kika yi se kiyi bacci, idan yaso duk wani hukuncin da zaki min daga baya na amince!" ya fad'a fuskar sa a narke cike da tausaya mata, dan daga yanayin yadda take sauke numfashi a hankali da kuma kukan da ke fita babu sauti kad'ae zaka fahimci ba dad'in jikin ta take ji ba, jin ba tace komae ba ya sanya shi soma janye ta daga jikin sa yana kuma yaye bargon da ke lullu6e da su, da wani irin sauri ta rungumo shi sosae tana runtse idanun ta, hakan da tayi ya sanya shi komawa ja6ar kan gadon yana lumshe idanun sa, ya fahimci abinda take nufi hakan ne ya sanya shi fad'in "Shikenan, na kulle ido na Uhmm?" ya fad'a wani k'awataccen murmushi na su6ucewa akan fuskar sa a ran sa yana raya "Wane dare ne jemage be gani ba?" Amma a fili seya rufe idanun sa dan so yake ya mik'e d'in, bata yadda ba seda ta bud'e na ta kumburarrun idanun ta kalle shi, seda ta tabbatar idanun nasa a rufe suke sannan ta sake shi a hankali tana jan bargon ta lullu6e jikin ta da shi, kana ta juya masa baya, se a lokacin ya bud'e nasa idanun ya kalle ta yana murmushi kana ya girgiza kae sannan ya mik'e ya wuce toilet, har ya gama had'a ruwan ya fito tana kwance inda ya bar ta bata mik'e ba ko kuma ta chanja waje daga inda take zuwa wani wajen ba, ya k'arasa yana tunanin ta ina ze fara? A nutse ya hau kan gadon sannan ya sunkuya ya d'an yaye blanket d'in kana ya kae bakin sa saetin kunnen ta yace "Babe ki tashi na had'a ruwan" sarae ta ji shi amma tayi shiru kamar ba taji abinda yace ba, idanun ta kuma na a rufe ne har lokacin bata bud'e su ba, numfashi ya sauke kafin ya d'an yi luu kamar ze rufe idanun sa se kuma ya bud'e su akan la66an sa ya furta "My rigima Babe" d'an shiru yayi yana tunanin ta inda ze fara, kawae se ya saka hannun sa duka biyun ya fara k'ok'arin d'aga ta dukan ta, wani marayan kuka ta saki tana girgiza kae ko'ina na jikin ta na amsawa, ya k'urawa innocent face d'in ta ido kana ya furzar da iska daga bakin sa sannan yace "Kiyi hak'uri Babe, ki bari na taemaka miki don Allah.." jin da yayi tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya ya sanya shi d'aga tan gaba d'aya ya rungume ta cikin jikin sa sannan ya mik'e da ita, rik'e shi tayi sosae kan ta akan kafad'ar sa wasu hawaye masu d'umi na sauka akan kafad'ar ta sa, duk kuma lokacin da yaji saukar ta su se ya furta "Am sorry.." ita dae ba kula shi take ba, dan ita kad'ae ta san yadda take ji a cikin jikin ta ga kuma wata matsananciyar kunyar sa da take ji, se da ya d'aura mata towel sannan ya sauke ta a hankali cikin band'akin, k'asa tayi da kan ta dan har lokacin ta kasa had'a ido da shi, jin da tayi yana shirin kulle k'ofar toilet d'in ya sanya ta saurin d'aga kae ta kalle shi, ya kuwa yi dae_dae da lokacin da shima ya juyo se idanun su ya sark'afe cikin na juna, ya sakar mata wani sassanyan murmushi yayin da ita kuma tayi saurin sauke nata idanun k'irjin ta na wani irin bugawa "Ni dae Allah ka fita.." tayi maganar muryar ta a sanyaye kuma a shagwa6e, karo na farko kenan tun d'azun da tak'i cewa uffan se yanzu, murmushi yayi kafin yace bayan ya soma takawa zuwa cikin toilet d'in wato zuwa inda take "Sorry my dear, amma babu inda zan je, sena k'arasa lada na" yayi maganar yana langa6ar da kae kamar wani k'aramin yaro, hawayen na ta da take arhar su su suka sake gangarowa zuwa kan fuskar ta ta zum6uro baki tana fad'in cike da k'arfin hali har kuma lokacin tak'i kallan sa "Ni dae.. Ni dae.." dae_dae lokacin da wayar sa tayi k'ara kenan, ya dakata cike da mamakin me kiran na sa a irin wannan lokaci, se da ya d'aga kae ya sake kallan Ayrah da fuskar ta tayi wani mugun fayau kamar mara lafiya da ta sa fuskar da shima tayi fayau kamar shima bashi da lafiyar sannan yace bayan ya matsa dab da ita, bata ankara ba se ji tayi ya kama bakin ta ya sakar mata wani gajeren kiss amma fa zazzafa idanun sa a lumshe "1 mint" yayi maganar yana juyawa ya fice daga toilet d'in, se a lokacin ta iya kae hannun ta ta share hawayen da suka k'i tsayawa akan fuskar ta kana ta bi shi da harara tana tura baki, lokaci d'aya kuma ta runtse idanun ta saboda yadda taji kan ta da kuma jikin ta sun sake mata wani irin nauyi. K'arasawa yayi inda wayar ta sa ke ajiye, mamaki ya sake kama shi ganin Ummee ke kiran sa a waya, ya d'aga kae ya kalli had'ad'd'en agogon dake manne a bangon d'akin sannan ya maeda duban sa kan wayar, dab da zata katse ya d'aga kiran ya kara a kunnen sa, tun kafin yace komae ta fara magana "Kana ina ne na maka kira har 2 se yanzu zaka d'aga?.." ta tambaye shi se dae da alama ba ta tambaya ne dan jin amsar sa ba dan kuwa kafin yace komae ta d'ora da fad'in "Toh kazo ina son ganin ka daga zarar gari ya waye!" shine abinda Ummeen ta fad'a muryar ta babu alamun annuri ko kad'an.. Mhiz Innocent... https://chat.whatsapp.com/DH0EIIWNPnSICxsGgh2DSd *CHAPTER TWO* ZAZZAFAR KAUNA *FREE BOOK* Page 049 "Ummee!" ya fad'a bayan ya d'an lumshe ido. "Toh ko dae in cire ran zaka zo ne?" Ummeen ta fad'a, girgiza kae yayi kamar tana gaban sa kafin yace a nutse "A'ah zan zo.." "Toh yayi" ta fad'a tana katse wayar. Bin wayar yayi da kallo kamar me nazarin wani abu, a hankali ya fesar da iska daga bakin sa kafin ya d'an lumshe idanun sa kad'an kana ya bud'e. Da sauri kuma ya ajiye wayar tunawa da yayi ya bar Ayrah a toilet, se ya soma takawa da d'an sassarfa ya k'arasa toilet d'in. Dakatawa yayi saboda yadda ya ji k'ofar a kulle, yayi murmushi me sauti kafin yace a hankali "Haba Babe kullewa kika yi?" ya tambaya a narke, duk da ta jiyo shi daga inda take hakan be sanya ta amsawa ba, tayi shiru tana cigaba da tura baki cike da jin haushin sa musamman idan ta motsa taji jikin ta ya amsa se kawae hawaye su zubo akan fuskar ta. "Pls ki bud'e.. Kina buk'atar taemakon fa" Rk ya fad'a har lokacin yana jikin k'ofar, yanzun ma ta ji shi se dae har lokacin ta kasa tashi tayi wankan saboda yadda take jin jikin ta kamar an mata duka. Se a lokacin da yayi magana ne ma ta d'an soma tashi daga inda take wajen k'ofa dan tayi wankan, da sauri ta koma ta zauna saboda yadda taji ko'ina na juya mata, sauke numfashi take yi da sauri wasu hawaye masu d'umi na zubo mata akan kuncin ta, hannun ta da shi kan sa ya mata nauyi ta kae fuskar ta ta share hawayen sannan ta dubi k'ofar sanda ta sake jiyo shi yana fad'i cikin rarrashi "Pls mana Babe" Da k'yar ta iya mik'ewa idanun ta a lumshe jirin dae na sake kwasar ta amma haka ta dage ta k'arasa ta bud'e k'ofar, tana bud'ewar ya shigo ciki, ita kuma se ta juya a hankali dan komawa inda take, wani jirin ne ya sake kwasar ta se kuwa tayi taga taga zata fad'i yayi saurin rik'o ta cikin jikin sa tsam kamar ze maeda ta ciki. Numfashi ta sauke saboda bata ta6a tunanin zata ji ta a jikin sa ba ta gama saddak'arwa k'asa zata fad'i. Itama rik'o shi tayi da hannun ta dake rawa har kuma lokacin idanun ta na a rufe, ya kafe ta da lumsassun idanun sa da har yanzun basu koma dae_dae ba, tausayin ta ya kama shi, musamman yadda yaji jikin ta yayi zafi zau, alamar zazza6i ne a jikin na ta, amfani yayi da wannan damar wajen sa6ule towel d'in jikin ta dan a yadda take d'in nan ba zata iya yin wankan ba, dan haka sosae ya rik'e ta cikin jikin sa ya soma mata wankan, babu yadda ta iya haka ta hak'ura ya mata wankan har kuma lokacin ita kad'ae ta san yadda take jin jikin ta, ga kuma zazza6in da shima ya rufe ta lokaci guda. Rungume da ita ya fito daga cikin toilet d'in har lokacin ya kasa dena tausayin ta, k'aunar ta kuwa kamar ana sake k'ara masa ita ne a ranar, kan gadon ya k'arasa da ita ya kwantar dan ya san ba iya zaman zata yi ba, ta kuwa kwanta tana sauke numfashi a hankali. K'arasawa yayi zuwa ledar da ya shigo da ita jiyan sanda suka dawo ya bud'e ya d'auko doguwar riga mara nauyi sannan ya k'arasa inda take ya d'ago ta zuwa cikin jikin sa, kan ta tayi maza ta tura cikin k'irjin sa saboda matsananciyar kunyar sa da take ji. Murmushi yayi escaping akan lips na sa kafin yace a nutse "Riga common zan saka miki fa, se kiyi baccin Uhmm?" ya fad'a a dae_dae saetin kunnen ta, be jira tace komae ba dan ya san ba cewar za tayi ba ya zura mata rigar da keda fad'i tun daga sama har k'asa, wadda ya san ba zata takura mata ba, sannan ya dubi lips d'in ta da ya sake yin ja fiye da yadda yake ada, shi dae har yanzu be gaji da kissing nata ba amma kuma baya so ya janyo wata rigimar, dan haka ya d'an shafi k'eyar sa yana
Chapter 64 · 0% Book details