Sashe 9
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali Afeefah ke tafiya kmr me tausayin kasa sanin bata da lecture sae 10:30, class rep dinsu ta hadu da, da yake sun dan saba ta tsaya suka gaisa snn suka nufi faculty dinsu, suna tafiya tace "Wae in tambaye ka Abdul, test din Dr Aliyu Shariff da kuka yi jiya yana recording ne?" Abdul yace "kai, ae tests dinsa ke taimaka ma mutane da yawa a exams dinsa," Afeefah ta dan tabe baki bata kuma cewa komae ba, wani haushinsa taji ya dirar mata, ido hudu suka yi da shi ya fito daga hall din da 200lvl students ke daukan lecture da alamar lecture ya gama masu, hka kawae taji faduwar gaba ta dauke kanta da sauri, Abdul ya tsaya gaishesa tayi gaba da sauri, bin ta yyi da kallo ta gefen ido snn yyi wucewarsa. Har suka fito daga lecture Maryam bata xo ba, hkan yasa ta ciro wayar ta a jaka ta kirata tunda sun yi exchanging nmbr ynxu, muryar wata ta ji, suka gaisa snn yarinyar tace mata Maryam na bacci bata da lfya, da damuwa Afeefah tace "me ya sameta?" Yarinyar tace "ciwon cikinta ne ya tashi Cikin dare," Afeefah tace "Ayya, to Allah ya sauwake xan kira xuwa anjima idan ta tashi" yarinyar tace to snn suka yi sallama, shiru Afeefah tayi da damuwa tana tausaya ma kawartata sanin cewa ba wani abu bne bnda Appendix din da ya sata gaba. Karfe sha biyu da rabi Afeefah suka fito daga lecture ta nufi masallaci, ana idar da sllh suka fito da rukayya yarinyar da ke son mata mgna don sun dan fara shiri da ita, ji tayi tana gaida mutum ta juya da sauri suka hada ido shima ya fito daga mosque, dauke kai Afeefah tayi ta kara gaba abunta, shi kam murmushi yyi ya amsa gaisuwar Rukayya ya nufi office dinsa, sae da suka isa faculty dinsu snn Rukayya tace "ba ki gaida Dr Sharif ba" Tsaki Afeefah tayi tace "bn lura da shi ba," Karfe uku saura Class rep Abdul ya shigo class da yake lecturan su bae shigo ba ranan, announcement ya bada na cewa Dr Sharif yace wa enda basu yi lst test dinsa ba su xo gobe as early as eight o clock yyi masu test din, ba karamin farin ciki students din suka yi ba, Afeefah dae sae danna wayarta take bata ce komae ba, da xolaya Abdul yace "Hajiya Zainab kin dae ji koh?" Murmushi Afeefah tayi tace "na ji" Afeefah na xaune karkashin bishiya dae dae inda drivernsu ke tsayawa idan ya xo tana jiran fitowar yayyinta daga lecture, duk yau sae taji ta gaji da jiransu da take yi kullum kawae Abba xata gaya ma ana tashi ita a dinga xuwa ana daukanta don wani lkcn sae ta fi awa biyu tana jiransu a xaune, kamr ance ta daga kai ta hango Dr Aliyu Sharif da alamar ya gama lecturing dinsa xae tafi gida, dauke kai tayi da sauri duk da sun hada ido, wnn karan ta so gaishesa amma kunya ya sa ta kasa, shi ma bae ce mata komae ba ya bude motarsa ya shiga yyi reverse ya bar wajen, bin lafiyayyen motar tasa tayi da kallo snn ta dauke kanta.
Washegari Karfe bakwae da rabi Afeefah ta farka daga bacci, a tsorace ta mike xaune ganin Karfe nawa, tana kallon yayyinta da ke ta baccinsu hnkli kwance, duka ta kai masu gaba daya, suka mike xaune suna kallonta kamr xata yi kuka tace "mun yi latti fa" tsaki Jiddah tayi tace "ba mu da lecture da safe yau Malama" da sauri Afeefah ta mike hawaye har ya cika idonta ta nufi bayi tana cewa "wayyo na shiga uku ina da test yau" wanke baki tayi tayi wanka ta fito da sauri, takwas saura kwata ta gani, tana hawayenta na gado tayi sauri ta shirya snn ta figi jakarta bayan ta sa hijab ta fice daga dakin, bbu abinda Jiddah da Sadiya suke bnda dariya, Mami da fitowarta daga kitchen knn tace "ke ina xa ki kinyi break ne?" Kuka ta fashe da tace "Kinga Mami yau ina sa test Karfe takwas shine bbu wanda ya tasheni gashi na makara ynxu" Mami ta watsa mata harara tace "Akwae wnda kika ajiye sa xae dinga tashin ki ne, da'alla wuce kiyi breakfast" Afeefah ta kuma fashewa da kuka tace "ni baxan yi ba nayi latti" Adnaan dake xaune falo yana sa safar kafa yace "Ke da'alla wuce ki ci abinci," tana hawaye tace "ni baxan ci ba Dubi fa Karfe nawa" mikewa yyi, yyi kanta da gudu ta nufi dinnin tana rusa kuka, sae a snn Mami ta haura sama, hka Adnaan ya tsare ta har sae da ta hada tea ta sha da bread, wajajen Karfe takwas da minti sha biyar ta fita daga gidan tana kuka. Ba ita isa faculty dinsu ba sae kusan takwas da rabi, tsaye tayi bakin lecture Hall din tana hawaye ganin har an fara test din ga student dayawa sun xo, kallonta kawae yake, taki dago kai, karasa wa yyi bakin kofa ya tsaya yana ci gaba da kallonta yace "Gud mrnin Ma'am Can we help yhu" juyawa tayi da sauri ta bar wajen tana ci gaba da kukanta. Ana idar da sllh Afeefah ta dawo class duk da basu da lecture da gninta ranan kasan ba karamin kuka ta ci ba, ko kadan bata damu da dariyar da yan ajin ke mata ba don ixuwa ynxu tasan kukanta ke basu dariya, wani handout take dubawa ita kaddae a xaune don yau din ma Maryam bata xo ba, Class rep ne ya shigo class din ya nufi seat din da take yace "Malama Zainab, Dr Aliyu yace ki je office dinsa," xaro ido tayi lkci daya gabanta ya fadi tace "Ni?" Yace "ehh mana" kai kawae ta iya gyada masa ya wuce, ta fi minti goma a xaune snn ta Mike kmr mara laka ta fita daga class din, office dinsa ta nufa, a hnkli ta kwankwasa masa kofa, ya amsa da "come in" tura kofar tayi shima a hnkli ta shiga office din da sallama can ciki, suna hada ido ta sunkuyar da kai da sauri tace "Ga ni Sir" jin bae ce komae ba yasa ta dago kai a hnkli tana kallonsa, kallonta taga yana yi lkci daya ya sauke idonsa kasa yace "sit" ba musu ta karaso ta xauna kan kujerar dake facing din nasa, ya ajiye pen din hannunsa yace "y were yhu late today" hawaye ne ya cika idonta muryarta na rawa tace "bbu Wanda ya tashe ni yau har sae da nayi latti, kuma Mami tace sae nayi breakfast bayan nayi latti" cikin muryan kuka ta kare maganan, jin be ce komai ba yasa ta dago kai tana hawaye tana kallonsa, murmushi ta ga yana yi, ta yi saurin sunkuyar da kanta tana share hawayen, "Are yhu now ready for d test?" Gyada masa kai tayi da sauri ba tare da ta kallesa ba, fullscap ya 6alla ya mika mata da pen ta karba, yace "am dictating d questions for yhu" ta gyada masa kai snn ya shiga dictating mata questions din, yana gamawa yace "answer 3 out of d five, am giving yhu 20 min" a hnkli tace "OK sir" wani kujera daban ya nuna mata ta koma ta xauna tana kallon questions din hannunta kmr me shirin kuka ganin ko question daya bata gane ba, dago kai tayi a hnkli don kallonsa, suka hada ido tayi saurin sunkuyar da kanta, ta fi minti goma ta kasa amsa ko daya, sae take ga kmr bae taba koya masu topics din da take gani yyi question a kai ba, mikewa taga yyi ya dauki books ya fita daga office din, hawayen dake makale idonta ya gangaro mata, bayan fitansa da minti biyar Abdul ya shigo yana ganinta yace "lah ashe baki samu test daxu da safe ba" kai kawae ta gyada masa ya ajiye abinda xae ajiye xae fita tace "don Allah Abdul mun yi topics din nn" dawowa yyi yana kallon questions din yace "kai ai shine farko ma a semestern nn, amma ni kaina na manta, komawa yyi kan table din office din yace " lah ga text book xo ki bude ki duba da sauri kafin ya shigo" xaro ido tayi a tsorace tace "Textbook?? Ni tsoro nake ji kar ya shigo" Abdul yace "tab ae kuwa xa ki fadi, can cafeteria fa naga ya nufa ba ynxu xae dawo ba" kmr xata yi kuka tace "to ae ban san page din ba" Abdul ya shiga nema mata page din da sauri, yana gani yace "xo kiyi sauri ki kwafa ga shi nn" da sauri Afeefah ta karasa kusa da table din hannunta na rawa ta soma copy din answer din, Abdul yace "kiyi sauri kafin ya shigo kuma ba dukka xa ki kwafa ba" juyawa yyi xae fita Afeefah ta xaro ido a tsorace tace "tafiya xa kayi" yace "Kinga sauri nake, ke dae kiyi maxa kafin ya shigo," yana kai wa nn ya fice daga office din, har wani xufan tsoro Afeefah ta shiga yi ga wani rawa da jikinta yake, ji tayi an bude kofar office din, suka yi ido hudu da shi, mikewa tsaye tayi a rikice ta saki pen din hannunta lkci daya ta fashe da kuka tana kallonsa, karaso wa table din yyi yana kallon textbuk din gabanta, durkushewa kasa tayi cikin kuka tana yarfe hannu tace "Don Allah don Annabi, kayi hkuri sir, ban iya bne" daukan papern test din nata yyi yana kallon abinda ta rubuta, wani mugun kallo da ya kada mata hanjin cikinta ya daka mata yace "Stand up" jikinta na rawa ta mike, yace "come here" karasawa tayi kusa da shi tana hawaye har lkcn jikinta na bari.
Kuyi hkr kamar yadda na fadi maku banjin dadi neh, yau kun samu... Godiya dubu😍😍
Eeshatullah 😘😘
😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: 🌸👩🏻'Ya Mace Kyautar Allah 👩🏻🌸
A true life love story
By *Ashmaad*
15......