Sashe 44
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A true life love story
By Ashmaad
59.....
Afeefah da tayi xurfi cikin tunanin da take muryar mai adai daita ya dawo da ita tayi Firgit tace "Na'am" dan tsaki ya ja yace "Mun kawo tashar" a sanyaye ta shiga bin wajen da suke da kallo hkn yasa yace "daga ciki xa ki shiga" gyada masa kai tayi tace "Xan samu motar Kano a nn?" Mai adai daitan yace "Kwarae kuwa" fitowa tayi daga adai daitan tace "Nawa ne kudin ka?" Yace "ki bada dari bakwae" shiru tayi tana kallonsa, can ta marairaice tace "baka yarda dari biyar ba don Allah, kudin bbu yawa hannu na" dan tsaki ya kuma ja yace "Bani" mika masa tayi hade da yi masa gdya ya ja kekensa ya kara gaba, cikin tashar ta shiga ta nufi gun da taji ana kiran Kaduna, Kano, tana isa ta tambayi nawa ne kudin motar kano aka ce dubu biyu da dari biyar, shiru tayi kmr me shirin kuka ganin shknn kudin hannunta ya kare, mika masa kudin tayi daga karshe ya yankar mata ticket ta shiga ta samu waje daga jikin window ta xauna don passenger ba su fi hudu ba cikin motar ba. Aliyu kam yana dawowa daga masallaci ba karamin tashi hnklinsa yyi gnin gate din gidan a bude ba, ya nufi dakin Afeefah da sauri ya bude ya ga kofar bayin a bude, hkn yasa ya dan tsaya gabansa na faduwa yana kallon kofar, bayin ya nufa da sauri ya shiga ya ga bbu kowa, ya fita dakin da sauri ya komo falo nn ma ya gama dube dubensa bbu ita bbu alamar ta, rike kansa da ke juya masa yyi yana furta innalillahi wa inna ilaihi raji'un, da kyar ya xauna gefen kujera ganin tsayuwar ta gagaresa, wasu hawaye suka xubo masa yana tunanin ina Zainab xa ta da Asuban nn, ina xae je nemota? dakinta ya koma da sauri don dubawa ko wayarta na nn, ya ga bbu, dakinsa ya koma yana ganin jiri ya dauki tasa wayar ya shiga kiran layinta, jin yana ringing yasa ya runtse ido yana addu'ar Allah sa ta dauka, Afeefah dake xaune har lkcn cikin mota tana hawayen da bata san dalilinsa ba ta daga wayarta da sauri jin yana vibrate ganin me kiranta yasa tayi saurin mayarwa cinyarta gabanta na faduwa, har sae da ya katse snn tayi saurin kashe wayar gaba daya hawaye na xarya a kuncinta, Aliyu kam rike kansa yyi ganin bata dauka ba, da kyar yyi namijin kkri ya kuma kiranta don duk jikinsa rawa yake, jin wayar a kashe gaba daya ya sa shi fadawa kan gadon hawaye na gangaro masa, to ina Zainab xa ta batun bbu Wanda ta sani a Abuja, tunawa da yyi so tari idan abu ya hadasu idan ta xo gunsa a lgs sae ta hada kayanta ko baya nn tace xata tafi tasha ta koma gida, tuna hkn da yyi yasa ya mike da sauri, to amma wani tashar xae san ta tafi, ya fi minti goma ya rasa abun yi daga karshe ya yanke shawarar tafiya airport kawae ya yanki ticket ya koma Kano. Da kyar ya iya yin wanka ya wanke baki snn ya fito ya shirya cikin kananan kaya ya dauki wayoyinsa da Atm ya fita, kulle gaba daya gidan yyi, ya taka har xuwa main road da kafa, snn ya tari taxi da xae kai sa Nnamdi Azikiwe international Airport, sae kusan Karfe takwas ya isa airport cikin rashin sa'a bae samu flight na farko ba sae na biyu kuma sae xuwa sha daya xae tashi, rike kansa yyi bayan ya samu wuri ya xauna xuciyarsa na bugawa, har xae iya jira kuwa, da xae iya driving da ya koma gida ya dauki motarsa kawae ya kama hanyar Kano, amma Sam hnklinsa baya tare da shi bashi da nutsuwa don hka bare iya driving din ba. Afeefah kam tun shidda da rabi motarsu ya tashi, tun kuma lkcn take karanto addu'o'i a xuciyarta ga shi har lkcn hawayenta ya ki tsayawa, da ta tuna abinda ya faru jiya da daddare sae gabanta ya fadi ssae, sae take ga abun kmr a mafarki. Karfe sha daya da rabi jirgi ya tashi bayan long waitin dat seems like dat of yrs to Aliyu. Karfe sha daya da kusan minti arba'in Afeefah suka isa Kano don motarsu ba karamin gudu yyi ba, jiki a mace ta fito bakin titi bbu ko sisi a hannunta sae wayarta ga wani jiri da take gani, duk tayi laushi ga gajiyar hanya, a dai daita ta tsayar da, da kyar ta iya ce masa "Jan bulo xaka kai ni" bata jira cewarsa ba ta shige, yace "ba nn nayi ba Hajiya" marairaice masa tayi tace "Don Allah ka taimaka bawan Allah na gaji da tsayuwa ne wllh" bae kuma cewa komae ba ya ja adai daitan ya nufi inda ta ce masa. Dai dai kofar gidansu tace ya ajiyeta, yana gama parkin ta fito da kyar tace "Nawa xan baka?" Yace "ki bada dari biyar" gun mai gadinsu ta nufa ta gaishesa ya amsa da fara'a yana tambayarta ya hanya, tace "Baba dari biyar xaka basa don Allah xa a kawo maka" ya amsa da to snn ya mike yyi gun Mae keken, ita kuma ta shige gida da sauri, Dake su Sumayya ma na hutu duk suna gida, suka bi ta da kallon Mamaki jiddah ta Mike da sauri tace "Daga ina hka Afeefah" bata bi ta kansu ba ta haura sama da sauri don wani sabon hawayen ne ke taruwa idonta, duk suka mike suka bi bayanta, dakin Mami ta shige, ta sameta tsaye tana gyara kayan wardrobe dinta, juyawa Mami tayi don ganin Wanda ya shigo mata ganin Afeefah yasa ta yi still tana kallonta da mmki, xubewa nn tsakiyar dakin tayi ta shiga rusa wani kuka me tada hnkli tana kallon Maminta, Mami ta sake kayan hannunta ta karasa da sauri kusa da ita ta durkusa ta kamota a rude tana tambayarta me ya faru, kuka kawae Afeefah take har da shessheka, hnklin Mami yyi mugun tashi don har wani bari jikinta ya dau yi da kyar tana jijjigata ta iya cewa "ki min mgna Zainab ina Aliyun? Me ya faru" Su kansu jiddah da ke tsaye bakin kofa ba karamin tsorata suka yi ba, Afeefah ta rufe fuskarta jikin Maminta har lkcn Mami na tambayarta me ya faru kuma ina Aliyu a kidime, da kyar ta iya bude baki muryarta na rawa tace "yana Abuja" Mami tace "me ya dawo dake ke? Wani abu ya faru ne?" Duk a rude take watso mata tambayar, da kyar Afeefah ta saita kanta ta rage kukan da take tana kallon Mami hawaye na bin kuncinta, hnklin Mami yyi mugun tashi, ta shiga kallon 'yar tata daga sama xuwa kasa, a tsawace tace "ba magana nake maki ba, me ya faru nace" hawayen da Afeefah take suka fi na da, ta juya a hnkli tana kallon yayyinta da kanninta dake tsatstsaye bakin kofa hnkli a tashe, Mami da ta sha jinin jikinta ba kadan ba ta kalli yaran nata da kyar tace "ku fita ku ban waje" juyawa gaba daya suka yi suka bar dakin suka kullo kofar, Mami ta Mike gabanta na faduwa da kyar tace "Me ya hada ki da Aliyun?" ganin Afeefah bata da niyar cewa komae yasa Mami ta daka mata wani raxanannen tsawa ta dago ta tace "baxa ki min mgna ba? Me Aliyun yyi maki, ki bude baki nace ki min mgna don uban ki" ba karamin tsorata Afeefah tayi ba tana wani Sabon kukan jikinta na rawa tace "Mami.. Mami wae.. Wae yayanmu wae yana sona, yana son ya au...." Kasa ci gaba tayi don kuka ne ya ci karfinta, Mami ta xama kmr wata mutum mutumi tana kallonta 'yar tata, rungumeta Afeefah tayi cikin kuka tace "Ni baxan sake bin sa ba Mami, kar ki kuma cewa ya tafi da ni, ban san me ya samesa ba wae ni yake cewa xae aura in xama matarsa" kallon mugun Mmki Mami ke mata, lkci daya taji wani abu ya tsaya mata a xuciya ta runtse ido da kyar, ta janye Afeefah daga jikinta, idonta ya kada ba kadan ba murya can kasa tace "ki gaya min gskya Zainab, kar ki boye min komae, yyi maki wani abu ne?" Shiru Zainab tayi hawaye na bin kuncinta, hnklin Mami ya kuma tashi ba kadan ba, bude kofar dakin aka yi a hnkli duk suka juya suka ga Aliyu tsaye bakin kofar a sanyaye yana kallonsu, Afeefah ta fasa ihu a tsorace ganinsa taje can karshen gado ta rakube tana kuka tana kiran Mami, har wani bari jikinta yake, Mami kam mikewa tayi xuciyarta na bugawa da sauri da sauri fuskar nn tata a daure ita ma hawayen ne cike idonta ta nufesa.
Eeshatullah
[5/22, 07:57] Umar Dalha: ?????? 'Ya mace kyautar Allah??????