Sashe 52
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Eeshatullah.
[5/22, 07:59] Umar Dalha: 🌸👩🏻'ya Mace kyautar Allah👩🏻🌸
By Ashmaad
67......
Dad ne xaune falonsa da yamma Mum ta shigo tare da Mami kmr ynda ya aika Aneesah kiransu, dad ya nisa bayan sun xauna yana kallon Mami yace "Hajiya Zuwaira dama kinsan akwae magana a kasa kika sa na karbi kayan mutane, ynxu ya kike son inyi fisabillilahi " Mami ta daga kai ta kallesa kmr bata fahimce sa ba tace "wace mgnr kke nufi Alhaji" kallonta kawae dad yake don sarae yasan ta san mgnr da yake nufi, can ya girgixa kai yana kallon Momy, da ganinsa kasan ransa ya baci, Mami kam ko a jikinta, a nutse ya shiga yi ma Momy bayanin abinda ya faru jiya da daddare a asibiti, bnda salati bbu abinda momy take tana kallon mai gidan nata. Suna isa hotel din da Dr Sharif yyi lodge ya fada kan gado yyi rub da ciki tare da lumshe ido, kallonsa kawae Ma'aruf yake, can yace "Toh maganin da xaka sha fa?" Bae tanka sa ba kuma bae bude idonsa ba, hkn yasa Ma'aruf ya xauna gefen gadon, sun fi minti goma a hka, can ya kuma kallonsa yace "Kaga since yhu are nt OK ka tashi mu tafi gidana Dr," Ba tare da Dr Sharif ya bude ido ba yace "I wil b fine frnd, yhu can leave, Bacci xan yi kawae, I only need rest" Ma'aruf ya jima xaune yana kallonsa daga karshe ya mike yace "toh shknn anjima xan dawo" fita yyi ya kullo masa kofa. Aliyu na xaune dakin Saleem ya tsura ma laptop din kafarsa ido duk da bbu abinda yake da shi amma yyi nisa tunanin da yake, Afeefah ta shigo da sallama dauke da farantin abinci da drinks, kallonta kawae yake har ta karaso kanta a kasa ta ajiye farantin hannunta, cikin sanyin murya tace "Yayanmu ga abinci" jin bae ce komae ba yasa ta dago kai tana kallonsa, kallonta taga yana yi, da sauri ta sunkuyar da kanta ta fara kame kame, can ta bude kular abincin ta dauki plate ta shiga dibar masa shinkafar, snn ta sa masa miya da kaji biyu, murya can kasa ba tare da ta kallesa ba tace "yayanmu yyi?" Hannu yasa ya karbi abincin ya ajiye kan bedside drawer, ta mike da sauri ta nufi kofa xata fita taji ya kirata cikin sanyin murya, still tayi bakin kofar ba tare da ta juyo ba tace "Na'am" jin bae ce komae ba yasa ta juyo a hnkli tana kallonsa, dauke idonsa yyi daga kanta yace "Lipton xa ki dafa min pls" tace "Toh" snn ta fice da sauri.
Tun da dad ya fara magana Ma'aruf ya saki baki da hanci yana kallonsa da mmki, har dad ya kai aya, gnin Ma'aruf ya ki cewa komae ya sa dad yace "Kayi shiru Ma'aruf" Ma'aruf ya shafa kansa lkci daya ya ciro handki dinsa ya goge xufan goshinsa, da kyar daga karshe yace "Dad amma.... toh ni ban ma san me xance ba wllh" dad yace "A'a shawarar ka fa na nema don hka ka samo abun cewa" Ma'aruf ya girgixa kai yace "Toh Dad da can sun san da hka don me basu maka bayani ba, tsakani da Allah bbu dattako cikin abin da kke shirin yi Dad" dad yyi shiru yana kallonsa lkci daya ya sauke ajiyar xuciya yace "To Ma'aruf ya kke son in yi ynxu, duk laifin Zuwaira ne don bata min bayanin komae ba duk da ynxun ma bata san abinda nake shiryawa ba, kawae na kira Baban Aliyun mun yi mgna ne daxu yake min wnn bayanin, ko kadan bata kyauta masu ba kuma ni ta ban mmki wllh," Shiru dad ya dan yi snn ya ci gaba "wani kusan yafi wani kusan Ma'aruf, don hka baxan iya hana Aliyu Zainab ba da kunya ssae, dubi ynda ubansa ya riketa tamkar 'yar cikinsa Haba haba" Ma'aruf ya dan tabe baki don shi Sam bae gamsu ba, "Dad ya xaka yi da iyayen Hydar da shi kansa ynxu" ya fadi hka yana kallon dad din nasa, dad ya nisa yace "Alhaji Sheriff mutum ne Mae fahimta, nasan xae fahimce ni ssae, snn ba wae xa'a mayar masu da kayansu bne, A'a sae a basa daya daga yayyin Zainab, shima nasan xae fahimce ni Aliyun don yana da hnkli" Ma'aruf yyi wani irin murmushin takaici yana girgixa kai kmr xae yi magana sae kuma ya fasa yace "Allah sa hkn shine mafi alkhairi" Dad na kallonsa yace "Ameen" duk da yasan d'an nasa bae gamsu ba, mikewa Ma'aruf yyi ya fice daga dakin. Afeefah na kwance daki ita kadae da yamma Dr Sharif kadae ne a ranta don tun da safe da ya tafi bae kuma dawowa ba gashi har Ma'aruf ya dawo, mikewa tayi a sanyaye ta dauki wayarta ta shiga kiran layinsa, har ya gama ring bae daga ba, hkn yasa ta kuma kira nn ma ba a daga ba, ajiye wayar tayi ta koma ta kwanta jiki ba kwari, Aneesah ce ta shigo dakin tana kallonta tace "Mami na kiran ki Zainab" sakkowa tayi daga kan gadon ta bi bayan Aneesah, dakin momy ta nufa sanin Mami na ciki, ta xauna gefen uwar tata tana kallonta tace "Gani Mami" shiru Mami tayi bata ce komae ba daga karshe ta sauke ajiyar xuciya tace "Kina ji na Zainab" Zainab ta gyada mata kai, Mami tace "Kar ki cuce kanki kiyi abinda xae dame ki wataran, Wnn yaron ya kawo kaya da sadaki, duk ynda xa ayi dake, kuma duk runtsi kada ki kuskura tausayin Aliyu yasa kice baki auren Dr, idan kika kuskura aka canxa maki ra'ayi wllh duk abinda xae je ya dawo bbu ruwana kuma kar ki kuskura ki kawo min kukan ki wataran, in dae Aliyu ne ga ki ga shi Zainab, ni xan koma kano ynxu" kuka Afeefah take a hnkli, muryarta na rawa tace "Mami ni bn ce ina son shi ba ae, ni a matsayin yayana na daukesa" Mami tace "Toh tashi ki je" mikewa tayi tana share hawayen fuskarta ta fita daga dakin. A hnkli Ma'aruf ya tura kofar room din hotel din ya shigo da sallama, da mmki yake kallon Dr Sharif dake kwance har lkcn ynda ya bar sa, ya karaso kusa da shi yace "Wae jikin ne Dr?" Bude ido Dr Sharif yyi yana kallonsa, lkci daya ya mike xaune yace "A'a bacci nake" Ma'aruf yace "Bacci tun daxu, sllh fa?" Dafa kansa da yyi masa nauyi yyi bae ce komae ba, can ya mike ya nufi bayi don yin alwala, ko da ya fito bae tarda Ma'aruf a dakin ba, hkn yasa ya dauki wayarsa ya nufi masallaci gaba daya gnin its almost tym for Magrib. A tare suka fito masallaci da Ma'aruf, Ma'aruf ya tsaya restaurant siyan abinci shi ya haura sama, yana shiga daki wayarsa ta fara ring ya duba ya ga dad ne ke kiransa, karasawa yyi ya xauna bakin gado snn ya daga wayar tare da yin sallama, dad na amsa sallamarsa ya gaishesa da ladabi, dad ya amsa yace "Ali ina son gnin ka ynxu" Kai Dr Sharif ya iya gyada masa da kyar yace "Toh Abba" ajiye wayar yyi bayan dad ya katse, ya ji xaxxabin da yake ta avoidin na neman rufesa lkci daya. Ma'aruf ne ya shigo dakin da abinci yace "Nasan baka yi lunch ba, ka daure ka ci wnn mu tafi gida ynxu, to wae ma ni ina drugs din da kace min xaka sha daxu" Dr Sharif ya girgixa masa kai kawae yana rike da kansa, can ya dago yana kallonsa da idanuwansa da suka canxa launi yace "dad na nemana wae" Shiru Ma'aruf yyi yana kallonsa. Duk ynda Dr Sharif ya so Ma'aruf ya rakasa can gidan kin rakasa yyi yace dare yyi kuma xa su kai Fadil karban allura da Amina, hkn yasa Dr Sharif ya nufi can gidan shi kadae bayan isha. A bakin gate ya hadu da Aliyu da Salim xa su fita, suka gaisa snn yyi ma Aliyu ya jiki, Saleem yace "Asibiti xa mu tafi ynxu ma, akwae sauran alluran sa" Dr Sharif ya masu Allah ya kiyaye hanya snn ya shiga gidan a sanyaye. Afeefah na xaune dinning da Aneesah suna cin abinci Dr Sharif ya shiga falon da sallama, sannu da xuwa duk suka yi masa bnda Afeefah da ke ta kallonsa, nan falo ya xauna ya jinginar da kansa jikin kujera, Aneesah ta shigo falon ta gaishesa ya amsa da murmushi yace "Abba fa?" Tace "Wllh ya dan fita amma ynxu xae shigo" yace "OK" ta nufi fridge ta kawo masa drink snn ta haura sama, mikewa Afeefah tayi a sanyaye ta shigo falon tana kallonsa, kasa kusa da shi ta xauna tana kallonsa, gnin wayarsa kawae yake dannawa yasa cikin sanyin murya tace "Sir" ba tare da ya kalleta ba yace "Ma!"
[6/29, 06:16] Umar Dalha: 🌸👩🏻 'Ya Mace Kyautar Allah👩🏻🌸