Sashe 53
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
67__70
Afeefah ta sunkuyar da kanta tana wasa da ring dinsa dake hannunta har lkcn, bae kuma ce mata komae ba ya maida hnklinsa kan tv'n dake aiki a falon, bayan mintuna kusan goma ta dago kai tana kallonsa, cikin sanyin murya tace "Ina yini sir" ba tare da ya kalleta ba yace "Lfya lau" shiru ta kuma yi idonta a kansa, a sanyaye ta kuma cewa "Sir baka da lfya ne?" Girgixa mata kai yyi ba tare da ya kalleta ba kmr bae son magana yace "Am OK Zainab" Dad ne ya shigo falon, kallo daya yyi masu yana kallon Dr Sharif yace "Aliyu ka sameni a falona" snn ya haura sama, Dr Sharif ya shafa kansa a hnkli har lkcn idonsa na kan tv, sae kuma ya juyo yana kallon Zainab, hawaye ya ga idonta, ya kafa mata ido kmr xae yi mgna sae kuma ya kasa, ya kauda kansa, mikewa yyi a sanyaye ya nufi stairs ta bi sa da kallo, kwantar da kanta tayi kan kujera tana kuka a hnkli. Dr Sharif ya dde tsaye kofar falon dad amma ya kasa sallama bare ya shiga, Momy ce ta fito daga dakinta xata shiga na jamila ta gansa ta tsaya kallonsa da mmki tace "A'ah ka shiga mana Dr yana ciki ae" dan murmushi yyi snn yyi sallama cikin sanyin murya, dad dake xaune falo ya amsa sallaman snn Dr Sharif ya tura kofar ya shiga kansa a kasa, kan lallausan carpet din dake malale tsakiyar falon ya xauna da kyar ba tare da ya kallesa ba yace "Ga ni Abba" Dad ya rage volume din Tv yana kallonsa yace "Ina Ma'aruf din, ko ba tare ku ke ba?" Dr Sharif ya girgixa masa kai yace "A'a shi ya tafi gida Abba" Dad ya dan yi shiru kmr me naxarin abinda xae ce, jin shirun yyi yawa yasa Dr Sharif ya dago yana kallonsa, dad ya dan yi murmushi kana yace "Kana ji na Aliyu" Dr Sharif ya sunkuyar da kansa yace "ina jin ka Abba" dad ya nisa a nutse yace "kasan shi rayuwa ko wani mutum da irin tasa kaddarar da jarabawar da Allah xae nufesa da, kuma kasan komae da yanda Allah ke tsara shi a rayuwa, bbu Wanda kuma ya isa tsallake tasa kaddarar, ko kadan Ali a gu na baka da bambanci da dan da na haifa a Cikina," dad ya dan yi shiru yana kallon Dr Sharif da har lkcn kansa ke kasa snn ya ci gaba "Na so ace kai na aura ma 'ya ta Zainab, sbda kyawawan halayyen ka da sanin ko bayan ba ni ko mahaifanta xaka rike ta amana amma Allah bae nufa hkn ba Ali sbda wasu dalili masu karfi da xan xayyana maka su ynxu, nasan kai me fahimta ne Ali, yes nasan xaka fahimce ni baxa kuma ka ki goya min baya ba, sae dae don Allah kada ka ce min A'a idan nace xan hada ka da 'yar uwar Zainab don abinda yyi Zainab shi yyi ta" Tun da dad ya fara xancensa Dr Sharif bae dago ba, ni kam sae Allah Allah nake ya dago in ga reaction din fuskarsa sae dae ina! ya ki dagowa, A nutse dad ya shiga yi masa bayanin matsayin Zainab a gidan mahaifanta na kano da irin boye mata da aka dinga yi har ixuwa ranan da Aliyu ya tona da kuma dalilin rashin lfyar Aliyu da furucin Mami kan baxata ba sa auren Zainab ba duk bbu abinda ya boye masa, shi dae Dr Sharif kansa na kasa, sae dae fa tun daga *furucin* dad na cewa _Na so ace kai na aura ma 'ya ta Zainab sbda kyawawan halayyen ka da sanin ko bayan ba ni ko mahaifanta xaka rike ta amana amma Allah bae nufa hkn ba Ali sbda wasu dalili masu karfi da xan xayyana maka su a ynxu_ ya daina fahimtar gaba daya maganganun dad, ji yyi dad ya dafa sa, Firgit ya dawo sae dae duk ynda ya so dago kansa kasawa yyi sbda nauyin da yyi masa, cikin sanyin murya dad yace "Kayi shiru Ali" dan murmushin karfin hali Dr Sharif yyi bae dago ba, duk da bae fahimce dalilin tambayar dad din ba na cewa yyi shiru, yyi saurin nemo nutsuwarsa cikin sarkewar murya yace "Hka ne Abba na gane, Allah sa hkn yafi alkhairi" murmushi ssae Dad yyi ya shiga yi masa gdyar fahimtar sa da yyi da wuri yana sa masa albarka, ko kadan Dr Sharif baya Apprehending abinda dad ke cewa, last words din dad kadae ya fahimta inda Dad kecewa "Shknn xaka iya tafiya Ali xan kira Alhaji Shariff nayi masa bayani gobe da safe" hkn yasa Dr Sharif yyi saurin mikewa tsaye ya nufi kofa yana hada hanya. Afeefah na nn ynda ya bar ta a falon, mikewa tayi ganin ya sakko tana kallonsa a sanyaye, bae ko kalle inda take ba ya nufi kofa sae dae fa ba wae yana ganin gabansa clearly bne, tafiya kawae yake, bin sa tayi da sauri, kusan a tare suka isa kofar fita falon ta sakar masa kuka a bayansa tace "Don Allah Sir ni ban san me nayi maka ba, kayi hkuri plss" dafa wall din wajen yyi da sauri ta dalilin wani jiri da ya fara gani ga wani duhu duhu da ya soma mamaye idonsa, kallonsa ta tsaya yi a dan tsorace gnin ynda ya runtse ido yana rike da bango, lkci daya ya shiga laluban kofa xae fita, rikesa tayi da sauri gnin yana neman faduwa, a kidime tace "Sir baka da lfya ne?" Bata ankara ba sae gni tayi yyi baya xae fadi, ihu ta fasa tana kkrin preventing dinsa daga kai wa kasa amma sbda rinjayarta da yyi duk suka yi kasa ta fada kansa, xamowa tayi daga jikinsa a rude a saka kuka tana jijjigasa tana kiran sunansa, amma tuni yyi pass out, Jamila ce ta fara saukowa kasa da sauri jin ihun Afeefah, Momy da su ilham na biye da ita a baya snn dad, iyakar rudewa duk sun rude ganinsa a sume bakin kofar, dad kam kasa Karasowa cikin falon yyi shima tsabar kidimewa idonsa na kan Dr Sharif, Momy ce tayi karfin halin daukar waya ta shiga kiran family Dr dinsu da sauri, bnda kuka bbu abinda Afeefah take tana cewa Dady mu tafi da shi asibiti, su ilham ma sae kukan suke taya ta, jamila kam fridge ta nufa ta dawo da ruwa a rude, da kyar dad yyi karfin halin komawa sama don dauko makullin mota jiki a sanyaye, Bude kofar aka yi Saleem ya shigo idonsa ya sauka kansu, a rude ya karaso yana tambayar me ya faru yana kallon Dr Sharif, kuka kawae Afeefah take tana kallonsa, Jamila tayi karfin halin cewa bamu sani ba ya Saleem a hka muka gansa, wayarsa ya ciro da sauri yyi dailin nmbr ya kara a kunne, a rikice yace "Faisal 'dan juyo ka dawo don Allah, wani brother na ne na tarar ba lfya," Dad ne ya sakko rike da makullin mota yana kallon saleem yace "Kira masu gadi su taimaka mana mu tafi asibiti" Saleem yace "No tare da Dr Faisal muke, gashi nn shigowa ynxu nasan bae yi nisa ba" bae rufe baki ba Faisal ya shigo falon, durkusawa yyi kusa da Dr Sharif yana kallonsa snn ya karbi ruwan hannun jamila ya shiga yayyafa masa a hnkli.