Sashe 7
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Maryam ce ta soma gaishesa cikin fara'a ya amsa, ganin afeefah batada niyyar gaishesa yasa maryam ta xungureta, a sanyaye take gaeshesa kanta a kasa, itama ansa mata yae kamar yadda ya ansawa maryam yae wucewarsa, yana tfy saega class rep dinsu maryam ce ta tambayesa "wae class rep lecturan nan baxa taxo bane?, sae yace, abinda ya kawoni knn sabida ta kirani wae baxa ta sami xuwaba kuma gashi banida number din kowa a class if not da akira tuntuni anyi informing dinku, sae lokacin afeefah tae mgn tace masa" tou ka shiga ka gaya masu sabida xaman jiranta akeyi ", saeta juyo kan maryam tace" Kawata ynxu ina muka nufa?, maryam tace wlh afeefah bansaniba inaga kawae sulaiman xan kira yaxo musha hira sabida bashida aeki Sae nason mu hadu kinga ynxu wannan itace Karo na farko da xamu xauna dashi, afeefah tace "kardae wanda kike bani labarinshine" maryam tace "dalla ba Ahmad ba" ae Ahmad har a gda an sanshi, my husband to be insha Allah", haka kam akayi kiransa tae babu bata lokaci nan da nan yaxo da'ma burinsa kenan ta bashi damar da xaexo su xauna, bayan yaxo suka gaesa da afeefah cikin mutunci, suna xaune kamar ance ta daga ido lecturan su ta hango yana tahowa, cafeteria din ya nufo saeda yaxo gabda gurin ya lura dasu, bae shiga ciki ba yace "Zainab to!" xonan, tashi tae ta nufi gurinsa Kae a kasa tana matukar jin nauyinsa, " me kkeyi anan baku shiga class ba? Wato ynxu so kuke ku fara gudun lectures ko? Tambayar daya jefeta dasu knn, Xaro ido tae tace" A'ah sir, ba haka bane "class daya mukedashi yau kuma wae baxata sami xuwaba shine mukayo nan," ohhh! Kukayo nan kuke tadi ko? Instead of ku shiga library kuyi karatu yayi maku kyau, adaebi a hankali a nutsu ae karatu, kada kuyarda wani daa namiji ha hure maku kunne, ni namijine ninasan halinmu, maxan ynxu wlh ba ko wanne ake yarda dasuba, so u should be very very careful, ta yarda da maganarsa 100% godiya tae masa ta koma ta xauna nesa dasu maryam, shikam lecturan juyawa yae ya fasa shiga gurin don baeson raini, yau da gobe idan suna yawan haduwa raeni ne xae shiga tsakaninsu shiyasa ya chanxa shawarar daena xuwa gurin, yanxu duk sanda ykeson cin abinci restaurant din outside sch din yake xuwa
Basu sukabar gurinba saeda aka kira la'asar sukae sallama da sulaiman akan idan maryam ta'idar xae ajeta a gida, Mosq suka nufa direct don yin sallah, suna idarwa maryam ta nufi inda sulaiman yae parking,, ita ma afeefah gurin da nasu drivern yae parking ta nufa bayan sunyi sallama da maryam, a ciki ta tarardasu jiddah suna shiga Bala ya tada motar suka bar sch din, suna shiga gda suka nufi gurin ma'mi, Aliyu, adnaan suka gaedasu sannan suka wuce dakinsu
Eeshatullah 😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: 🌸👩🏻'Ya Mace Kyautar Allah 👩🏻🌸
A true life love story
By Ashmaad
*11*.....
Daren ranar da ya Aliyu xaeyi tafiya dukkansu suna xaune a falon Abba, Aliyu, adnaan, Sadiya, jiddah, dukkansu suna xaune Amma bbu afeefah, Abba ne yace "ma'mi wae ina afeefah ne? naga duk yarannan suna xaune amma bbu afeefah", ma'mi tace "halan ka manta da gobe ne tafiyan Aliyu", tanachan tana aekin kuka "jiddah najin haka ta mi'ke ta nufi dakin kwance ta sameta tanata aekin kuka, dagota tae tana share mata hawaye" sister don Allah kiyi hakuri tafiyarsa ae ba yana nufin rabuwarku bane, karki manta mumafa yayanmu ne, kuma kamar yanda kike nuna masa kauna muma muna masa duk da dae nasan shakuwarku dashi tafi wanda mukae dashi, wae baga shi xakudinga waya ba, saekace babankine xaeyi tafiya, ni wlh harkin batamin rae haba, shigowar dataji anyine yasa ta kallon kofa, gyara xama tae ganin yaya Aliyu ne ya shigo, kallon jiddah yae yace "lallashinta kike ko kuma masifa kike Mata?, tace" yaya masifa kuma? Lallashinta nake, tana kaewa ta mi'ke ta fita daga dakin
Zama yae kusa da ita yace "kewae zainab karamar yarinyace ke? Kamata yae ki farincikin Tafiyata sabida halas dina xanje nema, don Allah ki cire komi a ranki kinajina? Gyada masa kae tayi, yace" to ki murmushi" hkan tae, yace Mata ta taso suje falo, suna shiga ta xauna kusa da Abba hira sukae tayi 9:pm ko wa yae dakinsa, saeda kowa yae daki Abba ya kira Aliyu, ba bata lokaci ya fito, kusa da kafan Abba ya xauna, Abba yace son tambayace xan maka, kallon sa yae don jin tambayar daxae masa "Aliyu banason banbancin da kake nunawa yarannan, narasa dalilin dayasa kake nuna hakan" kallonsa Aliyu yae yace "Abba bawae ina nuna banbanci bane, Abba sanin kankane tun tasowar afeefah tafi sabawa dani har girmanta, sannan tana matukar bani respect yanda yakamata, tanajin maganata, Sam bbu raini tsaka nina da ita, tana matukar shakkata, Amma kaga su jiddah sa'banin hakane, shiyasa hausawa suka ce xuciya nason abinda ke kyautata mata, Abba yace "shknn Amma dae ka rage nuna banbanci haka" ya gyada masa kae, Abba ya kuma cewa "ya kadae gama shiryawan ko? Yace" tun jiya na kammala Abba, yanxu tafiya kawae ya rage, Abba yace masha Allah, kaje ka kwanta sabida flyt din 7am xakabi, sallama yawa Abba ya wuce dakinsa
Bayan dawowarsu sallah asubah ne yae break fast, bangaren afeefah kuma cikin ikon Allah harda murmushinta ta rakoshi har inda Bala ke jiransa, su ma'mi dasu Sadiya duk sunfito mashi sallama
Suna koma cikin gda suma sukae break fast dinsu suka nufa makaranta
Tana isa hall din taga ko wane student ya duqufah akan abinda ke gabansa, gaba daya ta manta Sunada test din kabeer, maryam ta hango itama maryam din idonta na kan afeefah, maryam ji take kamar xatae kuka sabida ko afeefah ta shigo baxata rubuta abin arxikiba xae karba, jitae yana 5 minutes left, nn da nn idanuwant suka cika da kwalla, ji tae an dafata tana Juyawa taga maryam, da sauri ta kalleta tana kwalla "maryam ynxu ya xanyi? Nayi missing din test din kenan? Tambyr data wurgawa maryam kenan lokaci guda, maryam tace" kibari idan ya fita sae mubishi mu rokeshi, ynxu xae mana lecture ne, jiki bbu kwari suka shiga, ido biyu sukae dashi cikin mamaki yake kallonta Sam bae lura da bata hall dinba, cikin harshen turanci yake tambayarta "are u just coming?, gyada masa kae kawae tayi, ganin bata da niyyar bashi gamsashshiyar amsar abinda ya hanata xuwa da wuri yasa ya shareta bae kuma tambayantaba,lecture yakeyi amma tunaninta na tayanda xata soma bashi hakuri har ya amince yae mata nata, maryam data lura da ita tace "kinga karki biyu babu, ki natsu ki saurari abinda yake mana kuma ki fahimta, lecture din 2hrs gareshi yae using half hour na test sae saura 1and half hour yae masu lectures
Yana fita maryam ta riqota tace tashi muje zainab, afeefah tace, a hanya xamu masa mgn? Sae maryam tace, a'ah har office dinsa xamu bishi Muda muke niman alfarma ae baxamu soma tareshi mu rokeshi a hanyaba, sae da suka bari ya shiga da yan mintuna Sannnan sukae knocking, sun dade suna knocking kafin yae masu ixinin shigowa, maryam a xuciyarta tace, "lallae bawan Allah nan saeda ya cika ya batse yabarmu tsaye kafin ya amsa", sallama sukae masa yaudae kam babu annuri a fuskarsa sabida yanda sukaga ya amsa masu ba yanda suka saba gani bane, afeefah na ganin haka jikinta yae matukar sanyi don ta ma rasa ta inda xata soma
*Eeshatullah Goni*😘😘
Hope Kuna enjoying din Novel din, bana typing dayawa sabida 2days banjin dadi..... Luv u all😍😍😍

By *Ashmaad*
12....