Sashe 61
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hmmm
[6/29, 06:24] Umar Dalha: 🌸👩🏻 'Ya Mace kyautar Allah👩🏻🌸
By Ashmaad
76...
Sunkuyar da kai tayi da sauri, cikin sanyayyan muryarsa yace "Zainab" kin amsawa tayi, hkn yasa ya mike ya xauna gefenta yana kallon kyakkyawar fuskarta ya dago kanta a hnkli, tayi saurin rufe idonta, murmushi yyi gnin ynda kirjinta ke bugawa ya sake ta ya mike ya fita daga dakin, tana jin fitarsa ta fada kan gado tana maida ajiyar xuciya, lkci daya hawaye shiga xiraro mata. Karfe shiddah Anty Amina ta shigo dakin tana kallonta tace "Anty Amarya ki tashi ki shirya xa ku tafi gida da Dr" Afeefah taji gabanta ya fadi ssae ta fashe da kuka tana kallon Anty Amina tace "Don Allah ni a bar ni a nn Anty" Anty Amina tayi dariya ta xauna gefenta ta kamo hannunta tace "Gidan mijin ki xa ki Anty, ke da gidan nn kuma sae in kun xo gaida Ummi" gnin ynda take kuka yasa Amina ta rungumeta tana rarrashinta, wanka tasa ta fara yi kafin ta shirya ta fiddo mata da wani material me kyau da aka mata dinkin doguwar riga tace ta sa, bayan ta bata turarurruka kala kala ta shafa masu ddin kamshi, make up vry light tayi mata snn ta shafa mata jan bakin da tasan xae fi dacewa da jan lebbenta, ta sharce mata dogon bakin gashinta da ya sha mai sae walkiya yake tayi mata dough da shi, jewelries ta sa mata snn ta dauki mayafinta ja, ratsin kayan jikinta ta lullube ta da shi, ta fiddo mata flat shoe me kyau shi ma ja ta bata rasa, ta fesheta da turarruka masu tsada. Duk ynda Afeefah ta so danne kukan ta kar Amina ta gani kasawa ta yi har Amina ta lura sae dae bata hanata ba illah tausayinta da taji ssae don ta san hka yake ga ko wace 'ya mace. Hannunta ta kama fuskarta a rufe suka nufi dakin Ummi, Ummi na xaune kan gado shi kuma yana xaune daga kasa, Afeefah ta ki barin jikin Anty Amina sae shisshige mata take, Ummi tayi murmushi shi kam sae kallonsu yake, Anty Amina ta xauna kasa tare sa Afeefah tace "Ga ta Ummi" Ummi ta kalli Dr Sharif tace "Toh Aliyu ga amanar Zainab, ka riketa amana kmr ynda iyayenta suka damka maka ita sbda sun aminta da kai Haiydar, kai ne gatan Zainab a ynxu, in kuma ka kasa rike amana kai da Allah, Allah kuma ya taya ka riko, ke kuma Zainab ki bi mijin ki sau da kafa don aljannar ki na tafi kafarsa kin sani, Allah yyi maku albarka ya baku xaman lfya da xaman Hkuri, ya axurta ku da xuri'a dayyaba," tana kai wa nn tace "sae ku tafi ku sallami Abban ku" Dr Sharif da ya kasa dago kai yace "In'sha Allah Ummi" Afeefah kam bnda kuka jikin Anty Amina bbu abinda take, Anty Amina ta daga ta bayan Dr Sharif ya Mike ya sallami umminsa ya fita daga dakin, shi ma Abban yyi masu tasa nasihar daga nn Anty Amina da teemah suka rakasu har mota ta bude mata gidan gaba ta shiga da kyar tana kuka ta rufe kofar cike da tausayinta, shi ma da ganinsa kasan a sanyaye yake, ya tada motar Amina ta daga masu hannu tana murmushi tace "Toh yaya sae mun xo" murmushin kawae ya mayar ma kannin nasa ya ja motar suka fita daga gidan. Ana kiraye kirayen Magrib ya isa gidansa da ke Sharada yyi horn mai gadi ya bude masa gate snn ya shiga, babban gida ne ssae da ya kawatu da shuke shuken xamani, hasken fararen fitilu ne ya haska ko ina ba gidan don dare ya soma yi, ya nufi parkin space yyi parkin snn ya kashe motar ya juya yana kallon Afeefah da ta hade kai da gwiwa tana rusa kuka. Bude motar yyi ya fita snn ya xagayo ya bude side dinta gnin taki dago wa yasa yace "kiyi hkuri ki fito" duk da hka ta ki dago wa, cikin sanyin murya yace "Zainab!" Ta dago jajayen idonta tana kallonsa yace "Kiyi hkuri nace ki sakko, am almost missing Magrib" da kyar ta fiddo da kafarta snn ta sauko daga motar ya rufe ya kama hannunta suka nufi cikin gidan, bin sa kawae take amma ji take kmr da electric aka jona hannunta da ya rike, yasa makulli ya bude kofar entrance din falo snn ya shiga da sallama yana rike da hannunta. Iyakar hadewa falon gidan ya hadu, ko Mae Ash and red, yana rike da ita suka haura sama ya bude bedroom dinta, ina ma fanz xa su ga bajintar dad da Abba a bedroom din Afeefah da sun ce waow, komae na dakin thick milk colour ne sae dan brown, Dr Aliyu ya karasa da ita kan gadonta tana shesshekar kuka ya xaunar da ita ya durkusa gabanta yana rike da hannayenta biyu ya langwabar da kai cikin sanyin murya yace "Na rasa gane ma'anar kukan da wife dita ke yi, na barin su Abba da Mama ne, na farin cikin mun mallaki juna ne, na bakin cikin nine mijinta, I just can't tell," cikin raunin murya ya karashe maganar, Afeefah dae bata dago ba bare ta tanka sa bata kuma fasa kukan da take ba, cikin rashin kuxari ya mike ya fita daga dakin, ya shiga nasa yyi alwala ya tafi masallaci. Ko da ya dawo daga mosque tana nn ynda ya barta, ya xauna gefenta murya can kasa yace "tashi kiyi sllh wife" kin amsa shi tayi, ya dde xaune yana kallonta daga bisanni ya tashi ya fita, Har bayan isha Afeefah bata bar kukan da take ba, yana dawowa daga masallaci ya shigo dakin yace "Ki tashi kiyi sllh plss Zainab, wats d meanin of this plss" nn ma dae sharesa tayi, ya dde tsaye kafin ya juya ya fita daga dakin, tara saura ya shigo dakin kuma da kaji da drinks ya ajiye kan lallausan carpet din tsakar dakin yace "Sakko ki ci abinci" jin bata kulasa ba yasa ya mike ya nufi inda take gnin hka ta mike da sauri cikin kuka tace "Sir ni na koshi" wani mugun kallo yyi mata ya kama hannunta suka isa tsakar dakin ya shiga bata kaxar a baki, tana hawaye tana ci har ta kauda kai tace ta koshi ya bata drink ta sha snn ta mike a hnkli ta koma kan gadonta ya kwashi plates din ya fita da su, mikewa tayi da kyar ta shiga bayi ta wanke baki snn ta fito ta cire jewelries dinta ta ajiye bedside drawer, ta dde xaune tana ta tunane tunanenta ya shigo dakin, milk jallabiya ne jikinsa da ganinsa kasan wanka yyi don bakin gashin kansa ya kwanta luf luf, kashe wutan dakin yyi ya karaso yana kallonta cikin duhun ya xauna gefenta yace "Baki yi sllh ba Zainab" tayi rau rau da kumburarrun idonta tace "Nayi sir" shiru yyi kafin yace "Yaushe?" Tace "Daxu" bae kuma cewa komae ba sae kallon fuskarta da hasken wata ya dan haska yake, a hnkli ta fara komawa baya ganin hka ya rike kafadunta da sauri murya can kasa yace "ki fada min kukan da kike tun daxu Zainab, ain't yhu happy for a day like this" wasu sabbin hawaye suka xubo mata tana girgixa masa kai, ya lumshe ido ya jawota jikinsa ya rungume tsam abinda ya dde yana burin yi sae gashi yau yyi bayan ta xama tasa, ba karamin tsoro ta ji ba jin ta a faffadan kirjinsa ga wani kamshin da ya cika ta, tuni jikinta ya dau rawa ta fara kkrin kwace kanta amma ya ki sakinta, bakinsa ya kai dai dai kunnenta kmr me rada yace "dama period kike koh!" Bata gama recover daga tambayar ba taji hannunsa a kasan cikinta kmr me son tabbatar da abinda yace, ta fasa kuka a tsorace tana turasa da karfinta tace "Stop it plss sirrr" saketa yyi lkci daya sae dae bae bari sun hada ido ba yace "Ko baki gaya min ba na gano, kuma jibi xa ki gama" dauke kai tayi da sauri da ganinta kasan kunya ba kadan ba taji, yyi murmushi ya Mike ya hau saman gado yyi kwanciyarsa, gajiya tayi da xama daga karshe a hnkli ta koma can karshen gadon tayi kwanciyarta ta juya masa baya lkci daya baccin gajiya ya dauketa. Can cikin dare ta farka ta mike xaune tana kallon bargon da aka lullube ta da tana mitsika ido, tsaye ta gansa a dakin kan darduma yana sllh, ta sakko daga kan gadon bayan ta cire bargon ta nufi switch ta kunna snn ta shiga bayi, ko da ta fito kwanciyarta ta kuma ya ta lullube da bargo don dakin akwae sanyi ssae sbda Ac dake kunne, da kuma alamar ya fi son hkn, shi sa ma ya lullube ta. Da Asuba bayan ya idar da sllh ya dde xaune gefen gado yana kallonta kmr warce ta ji hkn a jikinta ta bude ido ta daura kan nasa, mikewa xaune tayi da sauri gninsa, lallausan murmushi ya sakar mata cikin sanyin murya yace "Gud mrnin Wife" dauke kai tayi ta sakko a hnkli ta nufi bathroom, ruwan wanka ta hada tayi snn ta wanke baki ta fito sanye da kayan jikinta, har lkcn yana xaune inda ta bar shi, kanta a kasa ta karaso inda yake ta duka murya can kasa tace "Ina kwana sir" yyi murmushi cikin tattausan murya yace "Lfya lau amaryar sir" kauda kai tayi yace "Toh taso kiyi kwanciyar ki" ba musu ta mike ta koma kan gado ta kwanta. Karfe takwas Teemah ta danna bell din gidan, lkcn ya fito daga wanka knn ya xura jallabiyan sa kawae ya bude dakinsa ya sauko ya nufi kofar ya bude, murmushi ta sakar masa tace "Gud mrnin yaya" ya mayar mata yace "Mrnin" snn ya bata hanya ta shigo ta ajiye basket din hannunta a falo tace "Ummi tace in kawo maku, ina Anty Amarya" yace "Tana bacci sama" tace "Toh shknn ka gaida ta in ta tashi, ni xan wuce tare da driver mu ke," yace "OK ki ce ma Ummi muna gdya" da hka ya rakota ta shiga mota snn ya komo cikin gidan.