← Book details Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 89

Sashe 5

Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sir, I came 2 submit my assignment nn da nn idanunta ska cka da hawaye, ganin hka ysa ya tmbyta "wani abn aka mki daxaki kka? Kai ta gyada masa, snn yakuma tmbyrt" ina kkaje da hr class rep dnku yai submitting na sauran? Sir, aikam nn da nn hawayen dke idonta suka soma xubowa, ganin hka sae jikinsa yae snyi yace"tou ynxu ina assignment din" tana rawar jiki ta mika masa, bayan ya ansa ya duba sae ya kalleta dauke da murmushi itakam har lkcn ajiyan xuciya tke, ganinta a tsorace dayai yasa yace "tou shknn u can go" mi'kewa tae kamar munafuka bakinta na motsi"sir, " kallonta yae donjin mixata kuma ce masa, sae tace" "dama maryam ma batae submitting nata ba shine nake ro'kon alfarma idan taxo xata iya kawowa? Sae da ya qare mata kallo snn yace "ohh! don kinga na tausaya maki na karbi naki shn kke man xancn na wata? hawayene sukaita bin kuncinta da kyar ta samu ta sai saita kkan snn tace" ba haka bane sir, bata da lfy ne shn tace xatae kkari taxo sbd assignment din " yace" it's okay idan taxo sai ku kawo min" gdy tae ta fice dg office dn
Tana fita taci Karo da maryam da sauri maryam ta karaso tana fdn "nshg uku nasan ko nakai masa baxai kalleni ba", afeefah tace " gsky baxai ansaba don nima saida nae ta hadashi Allah kafin ya amsa yace bbu wnda xae kuma ansar mawa, nn da nn idanuwan maryam suka cka da kwalla sbd tasan assignment dnsa dae dae yke d test ganin maryam nashirin kka ne yace afeefah tae murmushi tace" wasa nke mki kawata nagaya mashi zaki kawo naki amma dakyar ya yrda "murmushi maryam tae ta rungumeta cke da kaunar kawar tata tana mata gdy, sae da sukaxo gab da office din afeefah ta janyo maryam baya tace" ke na manta cemae nayi bki d lfy shysa yyrda " don hka ksan ynda xki mae da fuskarki irin ta marasa lfy, cikin dan kankanin lkc maryam ta sauya fuska xwa ta marasa lfy, knock dya sukae aka amsa masu da" come in" a hnkli suka tura kofar maryam ce a gaba ita kuma afeefah na biye da ita kamar wata munafuka sae ra6e ra6e tke, sanyin A. C na mata ddi uwa bata ta6a shga guri mai A. C ba baccin ko dakinsu a kwae, sallama sukai mashi snn maryam ta gae dashi bae tambayeta komi ba ya nuna mata hannu alamun ta ajiye, idonsa nakan afeefah datae kamar xta shige fens shikam yrnyr dariya tke bashi da irin tsoron da Allah yae mata, gdy maryam ta mashi sosae snn ta juya ta janyo hannnun afeefah sukae waje tana mta gdy tace "yakamata mi exchanging numbers" sae afeefah tace saidae in bki nawa ni bn fitowa da phone, bayan afeefah tasa mta num dnta sae sukae cafteria suna tfy suka ci Karo da class rep dnsu yke tmbyrsu ko lecturan ya amsa a takaice suka bashi ansa suka wuce, 4pm suka koma lecture hall basu suka fitoba sae 6pm wnn karon kudin mota aka bata don su Sadiya tun 4 suka gama lectures, a gajiye ta shiga gida bathroom ta fada tae wanka, kaya mara nauyi ta ska jikinta, dakin Aliyu ta nufa sallama tae tyi bbu ansa sae dg bya ta tuna yace mata xae je xaria tayi mmkn rashin dawowarsa dawuri a saninta idan yae tfy da wuya ya kwana a guri, phone dinta ta dauko tae dialling num dnshi taji switched off, yaukam kasancewar gdan da ba yayanta ysa tana sallar isha'i ta kwanta, karfe 5:30am ta tashi tae sallah, tana idarwa ta koma ta kwnt don basu da lectures ranar kasancewar ran Saturday neh, misalin karfe 11 na safe Aliyu ya dwo tanajin horn tae maxa ta fito a guje tana gnnsa ta rungumesa har dakinsa ta rakashi yae wnka sae da ya shry tsaf snn suka fito dakin Abba ya shiga ya gaidashi snn yje dkn ma'mi su Sadiya ska shg mae sannu da xuwa itakam gogar tna manne da yyn nata, bashi ya fita dga dakin ma'mi ba sae da aka kira axahar, ma'mi na dga daki taji ana oyoyo Su aunty Nusaiba ne, already masu aiki sun gama abinci gabaki dayansu suna xaune a dining suna cin abinci afeefah sae Satan kallon aunty Safiya tke idon adnaan kyar akanta tana dgowa suka hada ido dashi sae ta bone fuska harararta yae gami da tsaki duk abnda suke Aliyu na kallonsu kamar ance adnaan ya dga ido sae sukae ido byu da Aliyu sunkuyar dakae yae miqewa Aliyu yae yace wa afeefah ta tashi suje, parking space suka nufa yaja mota bae tsaya ko inaba sae miss_cute bakery
Meat pie da burger ska saya sae drinks da ice cream inda yae parking suka nufa tana daga ido ta hango lecturan su tsayawa tae kamar xatamae mgn sae ta tuna tare suke da yaya Aliyu nn da nn warning din dayae mata ya fado mta bude motar tae ta shiga

Eeshatullah 😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: 🌸👩🏻'Ya Mace Kyautar Allah 🌸👩🏻

A true life love story

By *Ashmaad*

*7*.....

Suna isa gda parking space yae da motar yana kashe motar ta bude ta fita har takusa kofa ya daka Mata tsawa "Kehh, uban wa kka barwa ledojin ya shigar maki dasu? da sauri ta dawo harda gudunta tana bashi hakuri, saeda ta tabbata da ya hakura snn ta dauki ledojin tare suka shiga koda shigarsu su aunty nusaiba sunbar falo hakan yasa sukae dakinsa cire nashi yae ya miqa mata nata yace taje yanason ya kwanta, dakinsu ta nufa don a tinaninta suna dakinne da taga basu saetae dakin ma'mi nan ta tarardasu suna hira, gurin aunty nusaiba ta nufa ta xauna sabida kap cikin yayyinta Mata tafison nusaibah ledar hannunta nusaibah ta ansa ta shiga duba wa "iyyeh yar gatan yayanta" wato ku bakucin tuwo ko? Dariya afeefah tae tace "wane mu muce bamucin tuwo" kemadae kinsan inaci saedae yaya" basu nusaibah suka bar gdanba sae karfe bakwai na dare, da misalin karfe 9pm bayan Abba ya dawo sallah yaci abinci ya kira dansa Aliyu xama yae kusa da ma'mi yana fuskantar Abban, tambynsa Abba yae "wae son har ynxu hutun naku bae qare bane? Ansa ya bashi da" ya kusa karewa Abba nanda 1week nake tunanin komawa dae dae nn afeefah ta shigo tana kallon ma'mi "ma'mi ynxu yaya Aliyu tfy xae ya barni?, ko kallonta ma'mi batae ba Abba ne ya bata ansa da" tou kodae ya hakura da aikin ne ya xauna dake? Sae tace a'ah Abba, da dae xae tafi dani ne tsawa Abba ya daka mata "fice ki bamu guri, wa ma ya kiraki ga yan' uwanki chan a daki baxaki xauna dasu ba duk inda yayanki yke kinanan, idan ya koma baki aikinsa sae muga yadda xaki yrny gaba dayanki ba burki, koda kka ga kina binsa da ae don bakida wayau ne ynxu kam da girmanki gode gode kibishi lagos, tunda Abba ya fara mata fada take hawaye sae jikin yayanta yae sanyi, yace "ki kwantar da hnklinki my little sis indae kuka samu hutu mae tsawo ni na maki alkawarin tfy dake" ya fadi mata hakane don ta kwantar da hnklnta, Abba kam bude baki yae don mamaki , juya wa tae ta wuce daki kan gado ta fada tana kuka, Sadiya ce ke tmbyrta miya sameta tae banxa da ita, sae Jiddah ta dauka "yo sis idan baxatae mgn ba ae ba dole bane sae munji abinda ke damunta sanin kankine batada aekin daya wuce kuka koda ba'ae mata komiba, mi'kewa tae tsam ta xauna tana fuskantar jiddah saeda ta gama sharar hawaye sannan tace" kinga jiddah ki kama kanki tunda na shigo dakinnan ban tankakiba Amma ke kke niman tsokanata bbu ruwanki dani na gayamaki " jiddah tace" yo ae duka na ya kamata ki tashi kiyi mara kunya kedama karya ne a xauna dake bki futsaraba" sae lokacin Sadiya tae mgn "kinga jiddah ki riqa riqe girmanki da baki tanka taba baxa tae maki raini ba, da'ma ai sa'ko da sa'ko sae haka, kamar Kuna gamin hanjin cikin junanku, tou wlh ko ku maeda hnklinku ko kuma naje na sanar da Abba in yaso ya hadaku ya hukunta hakuri afeefah ta bata, Sadiya har ga Allah tanason kanwar tata gashi dae batada kunya Amma duk yanda ka nuna bacin ranka akan abu takanyi kokari ta daena snn tabaka hakuri shiyasa take sonta, kukan datae ne yasa ta bacci ranar da wuri
Chapter 5 · 0% Book details