Sashe 4
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Washegari Karfe bakwae da rabi Afeefah da yayyinta suka gama shirin xuwa sch, suna xaune gaba daya dinnin suna breakfast, bnda Afeefah da ta sa tea a gaba taki sha sae jujjuya bread din hannunta take da yake tasan sae Karfe goma take da lecture, idon nn nata ya kumbura tsabar kukan da tasha jiya da daddare lebbenta yyi ja ssae, Adnaan dake xaune dinnin din shi ma yana breakfast sae saton kallonta yake yana danne dariyarsa, hka ma su jiddah, bbu wanda dae ya tambayeta abinda ya sameta, Mami ce ta fito daga kitchen ta karaso dinnin din ta ajiye masu plate dauke da soyayyen kwai, har xata juya sae ta ga idon Afeefah, da mmki tace "me ya same ki?" Afeefah ta sunkuyar da kanta a hnkli tace "ba komae" sae kuma ta fara hawaye, juyawa Mami tayi ta bar dinnin din don kadda ma xuciya ya kwasheta ta kai mata hannu, ssae halin Afeefah ke bata mata rai, mutum bashi da aiki sae na kukan bnxa, abu kadan kuka, ko kanninta basa abinda take, watsewa duk suka yi suka bar ta a dinnin din, suka sallami Mami snn suka fita xuwa parkin space inda driver ke jiransu, duk da tasan ita ake jira kin tashi tayi daga dinnin din, har driver ya soma horn, amma ko motsi bata yi ba, saukowa falo Mami tayi da wayar chargerta a hannu, Haba Afeefah na ganin hka ta mike ta fice falon da gudu, Momy ta kulle kofar falonta, Su Jiddah suka dinga dariya hka ma Adnaan dake cikin motarsa, Afeefah ta fashe da kuka har da shessheka ta ki shiga motar, jin an bude kofar falon ne yasa ta nufi motar da gudu, Aliyu ne ya fito rike da jakarta ya karasa ya mika mata, cikin kuka tace "yayanmu ka ga su Aunty sadiya dariya suke min koh" ya galla mata harara yace "sun maki din," fixgo hannunta yyi ya nufi motarsa da ita, Su jiddah na ganin hka suka ce "da'alla mu je bala kar muyi latti" sae da suka fita da minti shidda snn Aliyu ya bi bayansu, har lkcn Afeefah hawaye take, har faculty dinsu ya kai ta, ta bude motar xata fita yace "don na gaya maki gskya jiya shine kika kwana kina kuka jiya koh?" Juyawa tayi tana kallonsa ta gyada masa Kai tana hawaye, yyi murmushi ya kamo hannunta yace "to yi hkuri Kanwata, but on a serious note bbu ruwan ki da lecturers kin ji?" Ta gyada masa kai yace "gud gal, ko magana suka maki kar ki tanka su kuma kada ki masu rashin kunya" nan ma ta gyada masa kai, yace "snn bnda kula samari kin dae san halin Abba koh?" Nan ma kai ta gyada masa, ya sakar mata murmushi ita ma tayi murmushin, dubu daya ya ciro ya mika mata, cike da shagwaba tace "yayanmu xa ka xo dauka ta?" Ya girgixa mata Kai yace "xan je Zaria anjima" tace "to bye bye yayanmu, Allah kiyaye hanya," yace "Ameen kanwarmu" dariya tayi ta bude motar ta fice. Lecture hall dinsu ta nufa a xuciyarta tace Allah sa Maryam ta xo, few student ne a hall din sun hada group da alamar karatu suke, don sae lkcn ma takwas da rabi yyi, fitowa tayi ta nufi karkashin bishiyar da ta ke xama, wasu maxa biyu ta gani xaune, hkan yasa ta canxa hanya da sauri ba tare da ta bari sun lura da ita ba, tafiyarta kawae take ba don tasan inda xa ta ba, ido hudu suka yi da lecturan yana tahowa ta inda take, still tayi gabanta yyi mugun faduwa nn da nn warning din ya Aliyu ya fado mata, juya masa baya tayi da sauri, tana jin ya wuceta ta kuma juyowa da sauri ta nufi hanyar da xae sadata da lecture Hall dinsu, "Zainab!" Kasa ci gaba da tafiya tayi jin ya kirata, ta juyo a hnkli tana kallonsa lkci daya ta sunkuyar da kai, da kyar ta iya bude baki tace "ina kwana", "yhu are late again ko?" Girgixa masa kai tayi tace "No" ya juya ya ci gaba da tafiyarsa, ita ma ta nufi lecture hall ta shiga ta xauna.
Goma saura minti goma Maryam ta shigo, Afeefah ta sakar mata murmushi tace "yau na riga ki" Maryam tayi dariya tace "lallai kam, amma yau da alama Karfe hudun asuba kika ta shi" Afeefah tayi dariya tace "A'a ni Karfe shidda na tashi" Maryam ta fito da text book da long note dinta tace "kin yi assignment din jiya kuwa" Afeefah ta wara ido tace "ina ce next class dinta xa ayi submittin," Maryam tace "tabdi, yau fa tace class rep ya kai mata, ki fito da littafin ki muyi kawae" suna cikin yi lecturer ya shigo, hkn yasa suka ajiye kowa ya nutsu.
Sha biyu da rabi suka fito daga lecture'n, Maryam tace "mu je under tree din can mu karasa assignment" ana kiran sllh suka gama assignment din hkan yasa suka nufi masallaci, suna idar da sllh Maryam tace su je cafteria yunwa take ji, Afeefah tace "ni dae ruwa kawae xan siya ba yunwa nake ji ba," drink kawae Afeefah ta karba Maryam ta siya jollof dinta da nama, Karfe uku da rabi suka kare lecture ranan, Maryam ta ce "mu je mosque lkci ya kusa," Afeefah xa tayi magana ta hango lecturansu, suna hada ido ta dauke kai tace "mu je," ganin wani hanya daban ta dauka yasa Maryam tace "ina kuma xa ki" sae a snn Maryam taga lecturan don har ya kusa inda suke, Afeefah kam tuni tayi gaba, kasa wucewa Maryam tayi har sae da ya karaso, ta gaishesa, yyi murmushi yace "thnk yhu" snn ya wuce. A masallaci suka hadu da Afeefah, tace "me yasa kika canxa hanya Afeefah?" Afeefah tace "ba komae."
Washegari Thursday Afeefah da wuri ta isa sch da yayyinta sanin tana da lecture da safe, tana xaune a lecture hall ita kadae don Maryam bata xo va har lkcn, takwas da minti arba'in Lecturer ta shigo, Afeefah bata ji ddi ba don har lkcn kawarta bata xo ba, har aka gama lecture'n bata ga alamar Maryam ba, gashi ita ba xuwa take da waya ba kuma ko da ma ta xo da shi basu yi exchangin nmbr ba bare ta kirata, duk sae taji wani iri, ganin sae bayan sllh suke da lecture kuma yasa ta nufi department din yayyinta, ae ko ta samu basa lecture ta xauna suka dan yi hira da kawayensu suna ta yaba kyanta, abinci suka je ci gaba daya wata kawar jiddah ta biya ma Afeefah, sae da aka yi sllh snn Afeefah ta nufi department ta xauna ita daya a kujerar gaba a hall din, har biyu saura lecturer bae shigo ba sae surutu ake tayi a hall din, wata yarinya ce ta dawo gefen Afeefah ta xauna tace "Yau kawar ki bata xo ba ne?" Afeefah ta juya tana kallonta ta gyada mata kai kawae don ita bata ma taba lura da yarinyar ba, yarinyar tace "Ayya, amma kinyi submittin assignment din ki kuwa" Afeefah tace "wani assignment din," yarinyar tace "ni ya ma course din, Wanda dae muka yi ran Monday, kinsan ni ran mondayn na fara xuwa, Afeefah ta girgixa kai tace "ni ban san ko wannene ba" bude jakarta tayi ta fito da duk assignment din da suka yi da Maryam, yarinyar ta shiga duddubawa, can tace "yauwa wnn ne, ki samu class rep ki rokesa yyi maki submittin don tun daxu aka yi submittin din" Afeefah tace "yana ina" Yarinyar ta nuna mata shi, Afeefah ta mike ta je ta samesa, kmr munafuka tace "wae inji wancan yarinyar in baka kayi min submittin" kallon takardar yyi yace "kai, tun daxu yace ayi submittin ko na je ba kallona xae yi ba wllh," Afeefah ta juya xata koma ta xauna yace "sae dae ki kai masa office ki rokesa don yana recordin assignment, wa enda na kai daga baya da kyar ya karba wllh," Afeefah tayi shiru, a hnkli tace "kora na xae yi kila" class rep din yyi dariya yace "to ae rokonsa xa kiyi," nn yyi mata kwatancan office dinsa yace "xa ki ga, Dr Aliyu Mahmud a jikin kofar, shine office dinsa," tace "to nagode," ganin waya yarinyar take yasa ta fita daga hall din ta nufi kwatancan da class rep din yyi mata, bata sha wahalan gane office din ba, ta dde tsaye bakin kofar office din gabanta na faduwa kar yyi mata masifa ya koreta," da kyar ta kwankwasa office din, taji shiru, sae da ta kwankwasa kusan sau uku snn taji ance "come in" ta tura kofar a hnkli ta shiga, sanyin A.c hade da kamshi mai ddi ya bugi hancinta, rufe kofar tayi a hnkli gabanta na faduwa snn ta juya tana kallonsa kmr xata yi kuka tace "plss I came to..." Kasa karasawa tayi ta tsaya kallonsa, can ta sunkuyar da kanta tana wasa da fingers dinta, "ya aka yi?" Tambayar da ya jefo mata knn yana kallonta, ta dago tana kallonsa kmr xata yi kuka.
Eeshatullah Goni😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: 🌸👩🏻'Ya Mace Kyautar Allah 🌸👩🏻
A true life love story
By Ashmaad
6......