Sashe 6
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe 5:30am ta tashi tae sallah snn tashiga wanka 7:00am ta gama shirinta xuwa skul su Sadiya kawae take jira, suma basu bata lokaciba suka gama shirayawa, dakin yayanta ta nufa harta murda kofar dakin ta tuna warning din da yae mata akan tashinsa bacci da takeyi, ba yabo ba fallasa ta juyo ta dawo falo sallama tae wa ma'mi suka fita da'ma drivern su yakejira , suna shiga sch ya sauke su Sadiya gaban department dinsu snn ya wuce da ita nasu department din, a entrance suka hadu da lecturer din tae maxa ta shige gabansa sbd karya mata mgn sunanta taji ya kira saeta tsaya chak "baki iya gaisuwa ba ko?, sae ta sunkuyar dakae maganan Aliyu ne ke mata yawo da yace ko gaisuwa karya hadata da lecturers, dakewa tae ta gaishe sa bae ko ansa ba yae wuce warsa hall din, sunanta taji ankira ta baya ta waega maryam ce keta faman sauri tace mata "ke ya naganki tsaye anan bbu lectures ne? Afeefah tace akwae Yama shiga, bude baki maryam tae tana kallonta" ohhh yama shiga shine kkae tsaye anan sabida kinsan bae kora ko? dama muna shiga ya koroki, Murmushi kawae tae mata suka shiga hall din, suna shiga ya wurga mata wani irin kallo na ta'rae namae hankali, miqewa tae xata fita maryam ta janyota ta xaunar da ita "wae ke zainab meke damunki saeki dinga abu kamar Wata mae iskokae" afeefah bata ce mata komi ba gaba daya lectures din da yae masu ranar hankalinta bae kansa, saeda ya gama xae fita ya miqawa class rep dinsu handout suyi photocopy yae ficewarsa, kudin photocopyn suka bawa rep dinsu suka ce masa idan sun dawo class din 4:00pm xasu ansa, Mosq suka nufa suka kwanta baccine ya daukesu, basu suka tashi ba sae karfe 3 , basuje cafeteria ba kasancewar duk ranar Monday and Thursday suna axumi, al'amarin makaranta sae ka hada da axumin nafila, Ana Kiran la'asar saega su Sadiya sun shigo Mosq din danyin sallah, suma sae 6:00pm din xasu tashi
Eeshatullah 😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: 🌸👩🏻'Ya Mace Kyautar Allah 🌸👩🏻
A true life love story
By *Ashmaad*
8.....
Bayan sun gaesa da maryam Jiddah ke cewa "ynxu dae kun xama kamar yan biyu duk inda kaga daya tou ka tabbata dayar na gurin" murmushi maryam ta sakar mata, bayan sunyi sallah sun koma lecture hall din lfy kalau akae masu yanda ko wanne xae fahimta kuma alhamdulillah duk sun fahimta 6pm bae cikaba lecturer ta fita suma suka bi bayanta, ynxu dae ko da yaushe sae sun ragewa maryam hanya sumtyms kuma har gda suke kaeta, a galabaece ta shiga gda wani jiri jiri take gani sabida yunwa aekam ana Kiran sallah ta Maxa ta bude fridge ta dauko ruwan Sanyi tasha, sallah tae daman ma'mi ta hada masu komi na bude baki, a dinning suka hadu harda Abba dasu yaya Aliyu,suna cikin bude baki ne Jiddah ta kalli afeefah suka hada ido afeefah ta jefa Mata harara, dama Jiddah Jira take aekam ta dubi Abba tace " Abba ka jaawa afeefah kunne ynxu ban tankataba Amma take hararata", adnaan ma yae charaf ya ansa "wlh Abba haka take bbu wanda take raga mawa a cikin gdnn sae yaya Aliyu ka jaa Mata kunne wataqila taji maganarka" Sadiya ce ta kalli Jiddah tace "ke Jiddah kiji tsoron Allah, duk wani Abu da afeefah xatae Maki ke kkeja sabida ynxu dinma ina kece kika fara tsokanarta, Abba yace "ke afeefah da'ma inason inja maki kunne, na lura baki ganin kowa da gashi a cikin gdnn tou wlh ki kiyayeni, sannan ke Jiddah ki rinqa riqe girmanki nagaji da irin ja'iranci irin naku na gaya maku, sarkin hawayen nn da nn ta soma idon Abba akanta ya daka Mata tsawa "kehhhh! Uban wa xakiwa shaqiyanci? Tashi kibar nan ko jikinki yae tsami, don wlh idan na miqe sae kin gayamin dalikin kukan, a guje tashiga daki ta fada gado tana shashshekan kuka, Aliyu ne ya miqe ya dauki abin buda bakinta da bata ciba, xae bar gurin Abba yace "duk wani iskanci da shagwaba da takeyi ae kae ka daure Mata gindinyi" bae ce wa Abba komi ba ya wuce, bude kofar dakin yae tana ganinsa ta mi'ke ta xauna, fada ya shiga Mata sosae "keh afeefah wlh! Wlh!! Wlh!!! Kinji sau uku ko idan baki daena wannan dan iskan kukan tou wlh xan fita harkarki gaba daya, Jiddah xan janyo a jiki sae muga karshen kukan naki, ga abin bude bakinkinan idan kinga da'ma kici idan kinga da'ma ki barshi a nan bbu abnda ya shafeni na gaya maki, yana kae wnn yae ficewarsa daga dakin
Eeshatullah Goni 😘😘
🌸👩🏻'Ya Mace Kyautar Allah 👩🏻🌸
A true life love story
By Ashmaad
9......
Xama tae ta tsirawa kayan bude bakin ido mi'kewa tae ta nufa dakin yayanta a hankali take tfy saeda takae kofar dakin ta fara kwalla, sallama tae aka amsa da ta shigo, tana shiga ta xube gabansa tana hawaye "yaya don Allah kae hakuri na dae na kaaji ta kae maganar tana hawaye" kallonta yae yace "na saba jin cewa kin dae na, Don haka ba sabuwar kalma bace a guna" tashi ki tafi sosae take kuka tana basa hakuri sabida yana nuna Mata so irin wacce akeso yayyi sudinga wa yan'uwansu, shikadae yake nuna mata gata, shi kadae yake daukan duk wani ta 6ara da xatae, bata tashi a inda takeba sae da ta tabbata da ya hakura, tace tou yaya indae ka hakura kae min murmushi " Ya'qe yae mata yace ta tashi taje taci abinci ta kwanta nan tae masa sallama, dakin Abba ta wuce, sallama tae ya bata ixinin shigowa, anan ta taradda ma'mi kusa da Abba ta xauna tana hawaye" Abba don Allah mae hakuri baxan kuma ba, janyota yae yana fadin "karki damu yar lelen yayanta ae da'ma ba fushi nae ba" Amma Inaso ki chanxa halayyarki kinji" gyada masa kae tayi ta juya gun ma'mi "ma'mi nasan kema kinyi fushi dani ko? Tou don Allah kiyi hakuri ma'mi kinji", nan ma'mi ta nuna mata batae fushi da itaba godiya tae masu ta fice daga falon,tana koma dakin ta taradda su Sadiya a dakin, jikin jiddah ta fada ta rungume ta ran Sadiya yae matukar dadi ganin kannin nata sun shirya kamar ba suba kae ka rantse bbu abnda ke shiga tsakaninsu, har warewa Sadiya kae sukae duk inda xasuje tare suke xuwa, ran Abba da ma'mi yae matukar fari sabida kan yayan nasu ya hadu, Inda suke San afeefah knn Sam batason taga ran iyayen nata ya baci nan da nan xata fita hayyacinta hankalinta bae kwanciya har sae ta tabbatar da ta basu hakuri kuma sun hakura, matsalarta kenan raini da kukan da ba gaira bbu dalili ita ba karamar yarinya ba
Yaude kam sae karfe 9pm suka bar gida don dukkansu sae 10 sukeda lectures
Yau madae ta riga maryam xuwa sch koda ta shiga lecture hall din basu da yawa a ciki, tana xaune taji kamar ana kiran sunanta aekam tana daga kae taga jiddah da mamaki tace "sister lfy naganki anan, baku da class ne?? A jere tae mata tambayoyin sae jiddah tace" muna xuwa class rep dnmu yace wae lecturan yace ae masa uxuri baxae sami xuwa ba an masu rasuwa, kuma gashi sae 4pm muka ce Bala yaxo ya daukemu sae afeefah tace, tou nima bansan stand dinmu ba class rep dinma ban ganshiba bare muji xaexo ko baxae xoba, sae jiddah tace ni Bama wannan ya kawoniba "ina guy dinnan dana baki lbrnsa", gyada mata kae tayi, sae ta cigaba da cewa "chayae xaexo yau" xaro ido😳afeefah tae tace "xaexo ina? Badae gida ba, jiddah tace dalla dadina dake bakicin ribar xance, nan sch din yace xaexo nace masa inada class har six (6)amma yace wlh saedae idan yaxo duk abinda xan mae na mae tunda na hanashi xuwa gida, ke karshema daya gaji da jin karyaxo kashe wayar sa yae, gashi yasan duk inda xaeje ya sameni, afeefah tace "tou nidae ina jiye maki kada wataran tsau tsayi ya kawoshi gda ko kuma yaya Aliyu ya ganku tare" sae jiddah tace "kema kinsan baxan bari inxama ta farkon data karyawa Abba dokar gdannan ba ynxu baefi 1yr da few months suka rage mana a sch dinnanba kinga ko gara ka kama dahir idan na gama makarantar kinga inada miji a hannu, Amma idan nace saena gama karatu xan fara tanka maxa ashe ba aure xanba, kuma Abba bae bari fita balle ka samo wani a hanya, murmushi afeefah tae tace "tou nidae kinga jiddah bbu ruwana, abinda xan ce maki shine" u should be very careful" a gaida min dashi idan yaxo, tana kae wanna saega maryam taxo suka gaesa da jiddah, maryam tayi matukar mamaki ganin jiddah a department dinsu gurin afeefah,, itadae tasan ba shiri sukeyiba "sallama jiddah tae masu ta wace, sae maryam ta kalli afeefah sannan tace" afeefah how comes "sae afeefah tae dariya tabawa aminiyar tata labarin komi daya faru ranar, murmushi maryam tae tace Allah ya kara hada kawunanku, maryam na matukar son kawar tata, ta yaba da halinta da kuma tar biyarta, tana respecting elders dinta, amma idan ka shiga gonarta nanne xaku sami matsala, a bangaren afeefah ma hakane tana kaunar kawar tata hade da yabawa da halinta na gari, ta yarda da ita shiyasa Sam bata boye mata komi daya shafeta, itama maryam din ta yarda da afeefah 100% kamar yadda afeefah ta yarda da ita, duk abinda ya sami maryam Saeta gayawa afeefah, suna tsaye sir, kabeer yaxo wucewa ta gabansu that lecturer dinsu da suka fara sani
Eeshatullah Goni 😘😘
🌸👩🏻'Ya Mace Kyautar Allah 👩🏻🌸
A true life love story
By Ashmaad
10......