← Book details Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 89

Sashe 65

Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

ta xauna a kasa tace "Ina kawo maka abinci sir?" Juyawa yyi yana kallonta yace "na ci ae" bata kuma cewa komae ba ta mike a sanyaye ta nufi dinning din, ba laifi ya d'an diba shinkafar ya ci, ta dauki plate ta dibi kadan ta bar dinning din, sae da ta wuce sa snn yace "Ya lecture?" Ta juyo tace "Alhmdllh" daga hka ta haura sama. Ko da ta fito kai plate kitchen bata gansa falon ba, Washegari ko da ya shiga tashinta ya ga har ta shirya, ya jingina jikin kofa yace "Uhm ashe dae kin iya tashi da wuri" murmushi kawae tayi ta duka har kasa ta gaishesa ya gyada mata kai yace "Kin tashi lfya?" Sunkuyar da kai tayi tace "Uhm" daga hka yace "Ki sakko ki nemi abinda xa ki ci kafin lkci ya wuce" Hijab dinta ta dauka ta sa snn ta sakko, Karfe takwas da 'yan mintuna ya ajiyeta gaban department kafin a lura da shi yyi juyawarsa ya bar makarantar. Tsaye take kitchen tana girka jollof rice bayan ta dawo daga sch misalin uku, sae dae duk hnklinta baya kan yankar salad din da take, ta rasa dalilin da yasa ta kasa daina tunanin Aliyu, ynxu kam kawae son sanin halin da yake ciki take, kamshin turaren da taji ya sa ta juyawa da sauri, ta gansa tsaye bakin kofa sanye da kananun kaya ya rungume hannayensa, ba karamin tsorata tayi ba don bata san ma yana gidan ba gashi tun daxu ta shigo, murmushi yyi yace "Sannu da aiki" ta dauke kai da sauri tace "Dama kana nn sir" yace "Yea" shiru tayi bata ce komae ba, ya karaso kitchen din yace "Ya lecture" ta dan turo baki tace "Sir wnn lecturan da yyi replacing dinka ya bamu wani assignment Mae wahala wllh ni ba iyawa xan yi ba" yyi 'yar dariya yace "A'a ke fa gun ki duk assignment din course dina wahala ke gare shi, karki laka ma Dr Ahmad" xata yi magana taji wani shegen xafi ya ratsa ta, ta fasa ihu a gigice ganin hannunta ta yanke, ya karaso kitchen din da sauri ya kama hannun yace "Subhanallah" kuka ta fashe da tana tsalle tana kiran Maminta, ya nufi washing base da ita ya bude ruwa ya shiga wanke jinin don gnin gun da ta yanke, ba wani babba bne sae dae jinin ba kadan yake xuba ba, kashe gas din yyi ya ja ta suka fita daga kitchen din har lkcn tana rusa kuka suka haura sama ya bude kofar falonsa ya shiga da ita snn ya nufi bedroom dinsa yana rike da ita, daina kukan tayi tana kallon haduwar falonsa baki bude, har suka shiga bedroom dinsa shima ta shiga satan kallon ko ina kmr idonta xae yi mgna, kusan komae na dakin blue da fari ne ya burgeta ssae kmr na gidan yayanta can Nasarawa, gefen gadonsa ya xaunar da ita yana rike da hannun har lkcn cike da damuwa da tausayinta yace "Srry Wife me" turo baki tayi ta ci gaba da kukan tana cewa "Wayyo ni xafi yake min sirrr" bata rufe baki ba taji dumin bakinsa a yatsan nata dake jini har lkcn, ta xaro ido tana kallonsa ta ga idonsa a lumshe yake, jin ynda yake tsotsan yatsan yasa a hnkli tace "Sir" ya kusa minti bakwae bae cire bakinsa ba kafin ya bude rinannun idanunsa a hnkli yana kallonta, ta sunkuyar da kai da sauri yyi murmushi cikin kasalalliyar murya yace "Ya daina?" Kai ta gyada masa ya mike ya xauna gefen gadon kusa da ita har suna jiyo numfashin juna yana rike da yatsan yace "in dan sa maki spirit kadan?" Xaro ido tayi tana dan komawa baya tace "A'a xae min xafi" ya kuma matsawa dab da ita ya shiga share d'an hawayen fuskarta cikin sanyin murya yace "me sa baki son muyi rayuwa ynda mata da miji suke yi Zainab," gabanta ne ya fadi lkci daya ta hade rae ta wani tsuke baki, murmushi yyi ya rungumeta a hnkli ya daura fuskarsa kan wuyarta tare da lumshe ido yana shakar da'ddadan kamshin jikinta, murya can kasa yace "Ki daina tsorona plss Zainab, Allah kadae yasan irin son da nake maki, love me same sweetheart, ke kadae ce macen da na fara yi ma kallon soyayya a rayuwata Zainab, am blindly in love with yhu" a hnkli ta shiga turasa gabanta na faduwa ganin muryarsa ya soma canxa salo, amma ya ki saketa, lkci daya ta tsorata da shi ta fashe da kuka tace "Ni ka bar ni in ci gaba da girkina sir" gnin abinda yake mata yasa ta rudewa ba kadan ba jikinta ya dau rawa, ranan ma yayanta da ta kira ne kadae ya ceceta, don turata yyi ya mike ya shige bayi kmr ana hankada sa, daga hka da ta samu ta dauki dankwalinta ko Zip bata tsaya rufewa ba ta fice da gudu daga dakin ta shige nata ta kulle ta dinga rusa kuka, bata son irin abinda yake mata ita dae. Har Washegari bata fito daga dakinta ba ga shi da yunwa ta kwana ga assignment din da bata yi ba, Karfe bakwae da wani abu ta sakko da shirin makaranta, ya samesa xaune falo shima yyi shirin fita office yana sip din coffee yana kallon news. K'asa Karasowa cikin falon tayi kanta a kasa, juyawa yyi yana kallonta, lkci daya yyi murmushi ya ci gaba da shan coffeensa, hawaye ne ya shiga bin kuncinta ta juya da sauri xata koma sama ya kirata. Eeshatullah. [6/29, 06:29] Umar Dalha: 🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸
Chapter 65 · 0% Book details