← Book details Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 89

Sashe 64

Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Eeshatullah [6/29, 06:27] Umar Dalha: 'Ya mace kyautar Allah By Ashmaad 78___79 Hawaye kawae take tana kallonsa a tsorace, hijab dinta ya shiga cire mata ta rike da sauri ta fashe da kukan da take danne wa muryarta na rawa tace "Plss Sir" bae kulata ba ya cire hijab din ta fara kkrin mikewa ya jawo ta jikinsa, tura sa ta shiga yi jikinta na rawa amma ya ki sakinta sae ma rungumeta tsam da yyi jikinsa, ya dago kanta a hnkli gnin irin kukan da take yana kallon fuskarta, tace "Sirr don Allah ka..." rufe idonta yyi da hannunsa ya hade bakinsa da nata, daukewa ne kawae numfashinta bae yi ba don still tayi, lkci daya ta yunkura ta tura sa da karfinta amma ba rikon wasa yyi mata ba, ya kusa minti talatin ya ki saketa yana abu daya, duk jikinta yyi sanyin kukan ma ta kasa sae numfashinta da ke yi kmr xae dauke, dauketa yyi da kyar ya nufi gado da ita, nn fa lbri ya canxa, don koma mata yyi kmr ba Dr Sharif din da ta sani ba, gnin bbu me kwatan ta hannunsa a wnn lkcn yasa ta dinga hada sa da Allah da annabi jikinta na rawa don kukan ma kasawa tayi tsabar tsorata, shi ma rokon nata yake amma duk bata fahimtar me yake cewa don bbu ma'ana, tunda take bata taba tsorata hka a rayuwarta ba, Dr Sharif ya bata tsoro ba kadan ba, shi kam gogan duk bae san tana yi ba, ihu ta shiga yi tana turasa duk a bnxa, bata san lkcn da ta kwalo ma yayanta kira ba, ta dinga kiransa cikin kuka ya taimaketa, a nn ne taga yyi still, ita dae da ta samu ya saketa bata jira wata wata ba ta sulale da rarrafe ta shige bayi jikinta na rawa ta kulle. Can cikin dare ganin bacci ya dameta yasa ta dan bude kofar bayin a hnkli tana leka bedroom din ta ga ba kowa, fitowa tayi da sauri ta sa key a dakin snn ta koma gefen gado a sanyaye ta xauna, wani rigar ta fiddo ta cire towel din jikinta ta sa rigan snn ta nufi kan gado ta dauki rigar baccin ta dake wajen ta koma bayi ta sa a machine ta dawo ta kwanta duk jikinta a mace. Washegari da asuba ta farka ta shiga bayi tayi wanka snn ta dauro alwala ta fito tana idar da sllh ta koma ta kwanta nn da nn bacci ya kuma dauketa, sae tara da wani abu ta tashi, ta koma bayi ta wanke baki snn ta fito ta shirya cikin doguwar riga 'yar kanti ta gyara gashinta ta daure. Goma saura taji an kwankwasa kofarta, gabanta na faduwa ta mike ta nufi kofar duk da tasan waye tace "Waye?" Muryarsa taji yace "Sakko kiyi breakfast," cikin sanyin murya tace "Toh" snn ta koma ta xauna, bayan minti goma ta mike ta fita daga dakin bayan ta sa hijab, ta sauka kasa ta samesa yana waya, kanta a kasa ta shigo falon da gnin ta kasan a tsorace take, ta rakube jikin kujera ta xauna, ba tare da ya kalleta ba yace "Suna can dinning" shiru tayi bata kuma dago ba, ya ci gaba da danna wayarsa, murya can kasa tace "ina kwana" yace "kin tashi lfya," kai kawae ta gyada masa ta mike ta nufi dinning. Haka suka ci gaba da rayuwa gidan har ta cika sati daya, shi dae bae wani canxa mata fuska ba sae dae ya daina shiga dakinta ya kuma daina xama inda take komae daga nisa nisa, bata kuma fasa tambayarsa waya ta kira Aliyu ba shi ma kuma bae fasa bata ba, daga karshe cewa tayi yaje gida ya karbo mata wayarta don ta dinga kira a kai kai ko xae shiga. Yau litinin tana idar da sllh ta koma baccinta na g'ado ya shigo dakin, tun bayan ranan sae yau ya shigo dakinta, tana kwance tayi dai dai a gado tana bacci ya karasa kan gadon ya bugi pillon da take kai, bude ido tayi ta mike xaune tana kallonsa, sanye yake da farar jallabiya ta manne jikinsa da ganinsa kasan daga wanka ya fito, sae kuma tayi saurin jan bargo, ba tare da ya damu da hkn ba yace "Baxa ki sch din bne yau" ta xaro ido tace "Ohh xan je mana" juyawa yyi ya fita daga dakin ta mike ta shiga bayi da sauri don kintsawa, ko da ta fito shiryawa tayi cikin atamfarta riga da skirt bayan ta dan gyara fuskarta, ta kalli agogo ta ga har takwas din ma yyi, da sauri ta fiddo hijab dinta ta sa da takalmi snn ta dauki jakar makarantar ta ta fita ta sauka kasa, xaune ta gansa falo yana sanye da bakar suit da blue shirt a ciki sae necktie, kafarsa sanye da safa, waow sae ka so kara satan kallonsa kmr ynda Afeefah ta dinga yi idan ka gansa, hannunsa rike da coffee yana sha a hnkli, Karasowa falon tayi kmr bata son taka kasa, ta durkusa dan nesa da shi tace "Na gama sir" kallonta yyi ya dan wara ido yace "I see! Breakfast fah?" Turo baki tayi tace "Sir ni bna breakfast a gidanmu" yace "To ae nn ba gidan ku bne, ki tafi ki nemi abinda xa ki ci a kitchen" tayi rau rau da ido tace "Sir nayi latti fa" yace "So? Idan da bn tashe ki ba fa, yhu had beta leave for the kitchen, don baxa ki ko ina ba idan baki karya ba" hawaye ne ya taru idonta ta mike ta nufi kitchen, tea kawae ta hada ta fito ya kuma maida ta ta dafa indomie, da kyar hawaye na sakko mata ta koma ta dafo daya, yana tsaye kanta a dinning ta dinga tura abincin da kyar, sae da yaga kadan ya rage snn ya juya ya koma falo, nikaf yasa ta dauko a sama snn suka fita gidan a tare, har department ya kai ta yana kallonta ya mika mata daya wayarsa yace "Anjima driver xae xo maida ke gida, zae kira ki," ta gyada masa kai ta karbi wayar, ya mika mata two k yace "Kiyi lunch" kin karba tayi wae baxata ji yunwa ba, ya harareta yace "C'mon ki karba" da kyar ta karbi kudin kanta a kasa tace ta gode, snn ta bude motar ta fita, sae da ya ga shiganta aji snn yyi reverse don bae son abokansa lecturer ko student dinsa su gansa. Afeefah tayi Mamakin wae ashe kusan duk student da lecturers sun san da aurenta da Dr Sharif, hkn yasa ta jin kunya ssae don sae tsokanarta suke ba student din ba ba malaman ba, Maryam dae sae murmushi take don Afeefah ta bata mmki da bata gaya mata xata yi aure ba auren ma da Dr Sharif, ita kanta Afeefah ta ji kunyarta ssae, suna gama 1st lecture ta nufi department din su anty jiddah, duk suka yi mmkin ganinta a sch ta rungume yayyin nata tana tambayarsu Maminta, Sadiya tace "Mami na gida, ina sir din naki" boye fuska Afeefah tayi ta ki basu amsa, suka dinga dariya, ta shagwabe fuska tace "Ni dae bna so fa, Anty Sadiya yayanmu fa" a sanyaye tayi tambayar duk suka yi kmr basu ji ta ba, lkci daya hawaye ya taru idonta tace "Ku kulani don Allah" tausayi ta ba yayyin nata, Jiddah tace "ya dawo amma ya koma wani aiki" da sauri tace "Da gske" duk karya suka shirga mata hkn bae hanasu cewa "Ehh mana" tayi shiru da ganinta duk jikinta yyi sanyi, can dae ta kallesu tace "Yaushe xa ku xo ku gan ni" Jiddah tace "A ina" nauyin tace masu "Gidanta" take don hka tana dan murmushi tace "Gidan sir" suka saka dariya gaba daya suka ce suna nn xuwa wk end, sanin tana da lecture yasa ta rabu da 'yan uwan nata va don ta so ba ta koma aji, suna fitowa daga mosque da Maryam suka nufi cafeteria, sae a snn ta shiga bata hkuri sanin bata kyauta mata ba,wae abubuwan ne suka d"an xo da matsala da farko shi sa hkn ya faru, nn Maryam ta fahimce ta tace "Haba, bbu komae Zainab sae dae mun xo gnin gida" murmushi kawae Afeefah tayi, suka yi abinda ya kawo su cafeterian snn suka koma lecture. Karfe hudu da rabi wayar Dr Sharif da ke jakarta ya soma ring ta fiddo ta daga kiran daga daya bangaren aka ce, Hajiya na xo daukarki ne in ji oga, tace "OK kana taina?" Yana gaya mata tayi na Maryam da sauran 'yan matan da suketare sallama ta nufi inda yace matayake, da ladabi ya gaisheta bayan ta shiga snn ya jamotar ya nufi gate. Biyar da 'yanmintuna yyi parking a gida ta bude motar ta fita ta nufi entrance din gidan don dama ya bata spare makulli, ta bude kofar snn ta shiga falon da sallama ta kulle kofar da key, sama ta haura ta shiga bedroom dinta ta shiga bayi tayi wanka ta fito ta canxa kaya snn ta sauka kasa tana tunanin me xata girka, ta lura yana son shinkafa da miya don hka ta yanke shawarar dafa wa. Cikin minti arba'in ta gama hada girkinta tana jerawa a dinning ta ji an bude gate, da sauri ta karasa abinda take ta haura sama da gudu, da spare key ya bude falon ya shigo ya nufi sama. Ya kusa minti talatin da shigowa kafin ta fito falon taga baya nn xata koma sama suka ci karo a stairs ta dan risina kanta a kasa tayi masa sannu da dawowa, dagota yyi yana kallonta yace "Ya lecture" kai kawae ta iya gyada masa yyi murmushi ya hadata da jikinsa murya can kasa yace "Kinyi missing dina a sch" kwace kanta ta shiga yi, ya ki saketa hkan yasa ta saka kuka, tsayawa kallonta yyi can ya saketa ya karasa cikin falo, ta haura sama da sauri. Har aka yi isha bata sakko ba duk da yunwan da take ji, Karfe tara saura tayi shirin bacci ta saka hijab dinta snn ta fito, kwance ta samesa falon yana kallo, d'an nesa da shi
Chapter 64 · 0% Book details