← Book details Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 89

Sashe 59

Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

idonsa daga kallonta ta madubin yace "In je in fara sabuwar rayuwa," ganin yanayinta yasa yyi 'yar dariya yace "Ke wasa nake maki fah, buh xan tafi UK xuwa gobe ina da visa ae akwae abinda zanje yi" ta durkushe kusa da shi tace "Toh yaushe xaka dawo yayanmu?" Dago kanta yyi, yace "Ran bikin ki" tayi saurin sunkuyar da kai, Jiddah ce ta shigo dakin tana kallonsu tace "Yayanmu Abba na kiran ka" ya daga kai yana kallonta yace "OK" juyawa tayi ta fita daga dakin tana mmkin me yasa in dae Zainab na kusa da shi sae ka rantse lafiyarsa lau, Afeefah ta turo baki tace "Ni dae ba ruwana ynxu ma xan je in gaya ma Mami ka hada kayanka" kamo hannunta yyi da sauri gnin xata fita yace "Promise fa kika ce min?" Hawaye cike idonta tace "I didn't promise yhu dat," ya hade rae yace "Shknn tafi ki fada" mikewa yyi ya dauki kayan da xae sa, tana kallonsa har ya gama sa kayan, ya feshe jikinsa da turare snn ya juyo ya karaso kusa da ita yana kallonta ya ja mata hanci yana murmushi yace "gyara min daki kafin in dawo Abba na kirana" ta make kafada ta fashe da kuka tace "Ni yayanmu kar kace xaka tafi plss, ka ga baka da lfya fa" dauke kansa yyi yace "Wani aiki xan yi a can na gaya maki, it won't take me long" bae jira cewarta ba ya fice daga dakin, dae dae lkcn da Mami ta fito daga nata dakin, tsaye tayi nn bakin kofar tana kallonsa, ya karasa inda take yana shafa kai yace "Wae Abba na kirana Mami" Mami tace "babansu Ma'aruf ne ya xo suna can falon baki" shiru yyi jin abinda Mami tace sae dae da ganinsa yanayinsa ya canza, Mami tace "Ka tafi mana" jiki a sanyaye ya juya ya nufi stairs ta bi sa da kallo. Bbu kowa falo hka ya sa ya nufi falon baki, ya samu Abba xaune da Dad din Ma'aruf da shi kansa Ma'aruf din, sae wani mutumi da bae sani ba, Karasowa cikin falon yyi ya nemi gefen Ma'aruf ya xauna snn ya gaida iyayen nasa, Dad ya amsa yana murmushi yace "Ka kyauta Ali, bbu ko sallama kayi tafiyar ka koh" dan murmushi kawae yyi a sanyaye, Dad ya kalli Ma'aruf yace "Har ynxu Dr Aliyu shiru?" Ma'aruf ya fiddo waya yace "Yace min yana hanya dad" dad yace "Allah ya iso da shi lfya" Aliyu na jin hka ya d'aga kai yana kallonsu cikin sarkewar murya yace "Dad ni fa na hakura" duk suka juya suna kallonsa, da mmki dad yace "Ka hakura da me?" Aliyu ya shafa kansa cikin sanyin murya yace "Zainab! Na hakura Dad a bata wanda take so Allah yasa hkn shine mafi alkhairi" da d'an murmushi ya kare maganar, duk jikinsu yyi sanyi aka rasa me cewa komae, ya mike ya fita daga falon, Abba yyi murmushi bae ce komae ba, text ne ya shigo wayar Ma'aruf ya bude ya ga Dr Sharif ne yyi masa text kmr hka "Frnd kar na bata maku lkci ayi ta jira na, ni kam na hakura da Zainab, Allah xae sa min hkurin rashinta, kaya kuma ba na bukatar komae na bar mata su kyauta Allah yasa hkn ne mafi alkhairi" Ma'aruf l ya kusa minti uku yana jujjuya wayar hannunsa daga bisanni ya mika ma dad. Afeefah na xaune har lkcn dakin yayanmu ya shigp, ta mike da damuwa tace "Yayanmu ni dae don Allah kar ka tafi plss" ya xauna gefen gado yace "Sati biyu fa xan yi idan na tafi princess" xata yi magana Anty Safiya ta shigo dakin, hkn yasa ta mike sum sum ta fice. Washegari tashi suka yi gaba daya suka ga Aliyu baya gidan, bbu wanda ya kai Afeefah shiga tashin hnkli duk da tasan inda ya tafi, sae dae bata gaya ma kowa ba kmr ynda tayi masa hkuri, sae dae fa kowa na gidan ji yake kmr ya shaketa duk 'yan uwan nata haushinta suke, ita kanta Mami jikinta yyi sanyi ba kadan ba barin da mai gidan nata ya gaya mata ynda suka yi da Aliyu, gnin ynda ta tada hnkli yasa yace "Ae Aliyu ba yaro bne xae iya kula da kansa don hka kada ku sa ma kan ku damuwa, matar mutum kabarinsa dama" ssae ta ji nauyin mai gidan nata don ko kadan bae nuna yana jin haushinta ba duk da ita ce silar faruwan komae. Abba ne xaune falo da dad Washegari, Abba yace "Kasan wani abu Alhaji, ina son a bar maka kallon karamin mutum gun iyayen yaron nn, ka ga dae har yau ubansa bae ce maka uffan ba, ynxu abinda ya kamata kayi shine kawae ka cire kunya ka samu uban nasa kayi masa bayanin komae snn ka basa hkurin abinda ya faru, ka kuma kara masu da cewa an shawo kan komae su yanke duk ran da su ka ga ya dace a daura auren d'an su da Zainab" Dad yyi murmushi yace "Toh ae shima Aliyun baya Nigeria, ya fita tun ran da ya turo ma Ma'aruf wnn text din" Abba yace "Toh ae wnn ba matsala bace Alhaji, kawae a daura sae a gaya masa daga baya kaga bbu wanda xae kuma kallon karamin mutum tun da kar fa ka manta sun bada sadaki" Dad ya sauke ajiyar xuciya yace "Toh shknn ngd kwarae da wnn shawarar, kuma na gamsu da ita, ynxu xan je in samu Mahaifin nasa" Har bedroom Abba ya samu Mami yyi mata bayanin ynda suka yi da Dad din Ma'aruf, Mami jikinta yyi sanyi ba kadan ba hawaye ya shiga sakko mata tace "Bnyi ma Aliyu adalci ba, da kun yi shawara da ni da baxa a je gun uban yaron can ba, don Aliyu ne yafi dacewa da Zainab ina kuma sane da hkn na danne sanin sbda kai" mikewa Abba yyi ya fice daga dakin don bae son abinda xae sa ya fara jin haushin matar tasa don ynxun ma danne xuciyarsa kawae yake, fushin da 'ya yanta ke mata ma kadae ya isa ynxu ba sae ya Dora da nasa ba. [6/29, 06:23] Umar Dalha: 🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸
Chapter 59 · 0% Book details