Sashe 22
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
By Ashmaad 31__32 Adnaan ne yyi ma Dr Sharif iso har falon saukan baki, Afeefah dama tun da Dr Sharif ya kirata yace ya iso ta soma matsar kwalla tana kallon kafarta, Adnaan ya shigo dakin yace "ae sae ki tashi Hajiyata" mikewa tayi da kyar ta bi bayansa tana dingishi, kmr xata yi kuka tace ma Mami "don Allah Mami ki bar su anty Jiddah su rakani don kar in yi kuka" Mami tace "in xa su rakaki su rakaki mana" Jiddah ta mike Sadiya kam tace "bbu inda xani ni kam" Afeefah ta marairaice ta kalli kaninnta Sumayya da Rahama tace "ku baxa ku raka ni ba koh?" Mikewa Sumayya tayi tana dariya hka ma Rahamah snn suka nufi falon baki, Yana xaune yana danna wayarsa, Afeefah ta xauna edge din kujera a sanyaye tace "Sir ina yini" gyada mata kai kawae yyi, Xauna wa su Jiddah suka yi suma duk suka gaishesa, Jiddah sae kallonsa take da mugun mmki don tasan wnn ae lecturer ne, Dr Sharif ya amsa yana masu murmushi, Adnaan ya shigo falon yana kallonsu Jiddah da mmki yace "ku kuma me ku ke yi a nn" Afeefah ta marairaice tace "Allah sarki ya Adnaan ni fa nace su rakani kar in yi kuka" harara ya galla mata yace "sha sha sha kawae, har kina da bakin mgna" dariya su Sumayya suka yi, ya juya ya fice daga falon, Dr Sharif ya kalli Rahama yace "Get me cold water sis" mikewa Rahama tayi ta nufi fridge ta fiddo da ruwan sanyi ta mika masa ya karba snn ya mike ya nufi inda Afeefah take xaune, ya durkusa yana kallon kafarta, sae kuma ya mike ya fita daga falon yana rike da ruwan sanyin, ya wanke hannunsa snn ya dawo ya duka gabanta yace "Daurewa fa xa kiyi ki rufe ido" kai ta gyada masa hawaye na taruwa idonta, a hnkli ya daura hannun kan kafar, Afeefah ta sake kara ta dafa sa cikin muryar kuka tace "Sir wllh xafi yake min" hararanta yyi yace "take ur hands off me" ba shiri ta dauke hannunta daga kafadarsa, yace "Zainab!" Tace "Na'am" "ki rufe idon ki ki daure nace" Kai ta gyada masa hawaye na sakko mata, runtse ido tayi jin ya kuma kama kafar a hnkli, ba karamin daurewa ta dinga yi ba kar ta saki ihun bakinta, daga karshe dae dauriyarta ya kare ta kuma fasa ihu ta dafasa tana cewa "Wayyo Sirrr yana min xafi wllh" a dan tsawace yace "Zainab!" Muryarta na rawa tace "Sirr, ba kuka nake ba" yace "let go of me" cire hannunta tayi da sauri, yace "nace ki rufe idon ki" da sauri ta kuma runtse idonta, ba karamin axaba ta sha ba gashi Dr Sharif ya hanata kuka, hka tayi ta daurewa har sae da ta gaji ta saka masa kuka ssae, bae tanka ta ba ya gama abinda xae yi ya ji kafar yyi dae dae snn ya mike yana kallonta, juyawa tayi da sauri ta rufe fuskarta da kujera ta dinga kuka tana yarfe hannu, ya kalli Jiddah yace "Anty a dan taimaka min da man xafi" murmushi tayi ta Mike ta fita daga falon, ba a dau lkci ba dawo da man xafin ya karba ya duka gaban Afeefah juyowa tayi da sauri tace "Sirr" yace "srry shafa maki maganin xan yi kawae" mikewa yyi bayan ya gama shafa Mata, yace "Allah ya sauwake" Sadiya ce ta shigo falon autan Mami fadila na biye da ita rike da faranti me dauke da drink da ruwa, ta ajiye suka gaisa da Dr Sharif da take ma kallon mamaki ita ma, Afeefah tace "Sir kai fa aka kawo ma ruwa" murmushi yyi yace "am OK, tnx a lot" Sadiya tace "A'a da dae ka sha kadan sir" Murmushi kawae yyi ya xauna yana kallon fadila ganin ynda suka yi kama da Afeefah yace "hw are yhu" murmushi tayi tace "Fyn sir" "wani class kike?" Tace "am in ss1" ya ce "Nyc, art, science or a commercial student?" yar dariya tayi tace "Science student ce ni Sir" yace "Umm I c, wats ur favourite subject?" Ta wara ido tace "Biology Sir" ya xaro ido yace "Really?" Ta gyada masa kai yace "to in maki tambaya?" Mikewa xaune Afeefah tayi ta kyalkyale da dariya tace "Sir yi mata, bbu abinda ta sani sae kuka wa Mami" xaro ido duk occupant din falon suka yi jin abinda Afeefah tace, lkci daya suka saka dariya Dr Sharif dake murmushi yace "keep mute my frnd, ba ke taga kina yi ba" Fadila da har ta bata rae ta yi murmushi tana kallon Afeefah da tayi shiru bata ce komae ba, Dr shariff ya kalli Fadila yace "Dnt wrry, baxan maki question ba because yhu just started, amma ki maida hnkli ssae a karatu kin ji" Fadila tayi murmushi ta gyada masa kai tace "ngdd sir" Sumayya ya kalla yace wani class ke kike, tace "Ss2 sir" yace "dats Gud, a science student?" Gyada masa kai tayi tace "yes sir" yace "okk I will ask yhu questions some other tym" ya kalli Rahmah yace "ke fa" ta sunkuyar da kanta tace "am also in ss2 sir" yace "uhm great, I will also ask yhu questions some other tym" ta gyada masa kai tace "OK sir" Su Jiddah ya kalla yace "kuna 300lvl a buk studying Micro biology ryt?" Murmushi duk suka yi suka ce hka ne, yace "na taba shiga ajin ku?" Suka ce "ehh kana shiga, kuma muna haduwa a laboratory sosae," yyi murmushi yace "to ku maida hnkli a karatu kun ga ku ne manya, but if am nt mistaken kuna da yaya da ta taba Micro bio?" Jiddah tace "ehh Anty safeeya da Farida sun yi aure kuma" yace "Yea naga kuna kama ne da su" "Allah ya taimaka" duk suka ce Ameen, sosae yyi Mamakin duk yayyin Afeefah da kanninta mata ne, bae san cewa duk _'ya mace kyautar Allah_ ba ce, mike yyi yana kallon Afeefah ya ga ta wani hade rae, kmr xata yi kuka tace "Shine ni baka tambayeni komae ba koh sir" murmushi yyi yace "to izun ki nawa a islamiyya?" A hnkli tace "na sauke" dariya yyi yace "Ma'sha Allah ashe ke din Malama ce?" Murmushi tayi ta boye fuska yace "to Allah sa na tsoron Allah ne" tace "Ameen" to tashi ku je ki ce ma yayanku xan tafi, tace "Sir kafar fa?" Yace "a hka xa ki tafi" mikewa tayi tana durdurkusawa ta fita daga falon, ba a dau lkci ba sae ga shi sun dawo da Adnaan, Adnaan yyi masa sannu da aiki, Dr Sharif yyi murmushi yace "ae na gama wucewa xan yi," Adnaan yace "to mu shiga ku gaisa da Mamin mu," ba musa Dr Shariff ya bi bayan Adnaan suka nufi main falo, Mami na xaune falo Afeefah na xaune gefenta tana nuna mata kafarta suka shigo falon, sauke kafar tayi da sauri, Dr Sharif ya sunkuyar da kai ya karaso cikin falon da ladabi ya gaida Mami ta amsa da fara'a tana tambayarsa mutanen gida, yace "duk suna lfya" Mami tace "to ya sunan?" Murmushi yyi ya kuma sunkuyar da kai yace "sunana Aliyu" Mami tace "Au ashe ma 'da na ne, to mun fa gode Aliyu Allah maka albarka" yace "Ameen mama, ni xan koma" Mami tace "baxa ka ci abinci ba" yace "Alhmdllh mama na ci a gida" Mami tace "toh Allah tsare, mun gode ssae" sallama su Jiddah suka yi masa snn ya nufi kofar fita Adnaan na biye da shi a baya don ya rakasa, Mami ta buge Afeefah tace "baxa kiyi masa sae da safe ba" turo baki tayi tace "sae da safe," amma tuni ya fita, a bakin gate suka hadu da Abba cikin motarsa yana jiran Mai gadi ya bude masa gate, Adnaan ya karasa yyi masa sannu da xuwa da ladabi, snn yyi ma Dr Sharif alamar ya xo su gaisa, Dr Sharif ya karasa gun motar ya gaida Abba cike da ladabi, Abba na kallon Adnaan yace "bako kayi knn" Adnaan yyi murmushi Abba ya ja motarsa ya shiga gidan don mai gadi ya bude masa gate din, Adnaan ya raka Dr Sharif har inda motarsa yake snn ya kuma yi masa gdya yyi masa sae dae safe ya koma cikin gida, Karfe goma da rabi Afeefah ta mike daga falo don wucewa sama tayi bacci, ji tayi kafar ya rage mata ciwo ssae, ta nufi sama tana dingisawa ta shiga bedroom dinsu ta cire kayan jikinta ta shiga wanka, ko da ta fito turare kawae ta shafa ta sa kayan baccinta ta nufi kan gado ta kwanta ta ja bargon snn ta dauki wayarta, mis cals har shidda ta gani ta xaro ido ta bude da sauri don ganin ko na waye, ta ga na yayanmu har biyar sae na Dr Sharif guda daya, kmr xata yi kuka take kallon mis cals din ya Aliyu gashi ba ta da kati bare ta kirasa, kiran Dr Sharif ne ya shigo wayar, tayi shiru tana kallon wayar har ya kusan katsewa snn ta daga ta kara a kunne tayi shiru, A hnkli taji yace "Zainab!" Tace "uhm" "ba kiyi bacci ba" murya can kasa tace "ynxu xan yi" yace "OK ya kafar ynxu?" Tace "da sauki" yace "tell me d truth" a hnkli tace "Allah sir ya rage min ciwo ynxu" yace "OK Allah ya kara sauki" tace "Ameen" murya can kasa yace " yhu are starting exams next week, kina karatu kuwa Zainab" tace "Sir ina yi" yace "OK yhu knw kinyi missing test dina da yawa, hw are we goin to do now?" Kmr xata yi kuka tace "ni ma bn sani ba sir" yace "ina script din test din last wk da kika yi?" Tace "Na jefar sir" "Sbda nace ki fita?" A hnkli tace "ehh" murmushi yyi yace "don ma bn yage test din naki ba" Su jiddah ne suka shigo dakin da Sadiya, hkn yasa taki cewa komae, yace "Zainab!" Tace "Na'am" "kinyi shiru" juyawa tayi ta ga Su Jiddah sae kallonta suke, tayi murmushi tace "um um" Dr Sharif yace "Ko kin fara jin bacci ne?" Da sauri tace "ehh" yace "OK