← Book details Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 89

Sashe 71

Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

83____85 Tana shiga dakinta wanka ta fara yi kafin ta canxa xuwa nyt gown ta kwanta ta dauki wayarta ta bude whtspp, ga mamakinta ta ga ya Aliyu ya kuma bude message dinta amma bae yi reply ba, jikinta yyi sanyi ssae lkci daya hawaye ya shiga sakko mata har da sheshsheka, wani message din ta kuma yi masa tace "Ka kula ni don Allah ba don ni ba yayanmu, reply me plss nah," daga hka ta ajiye wayar tana ci gaba da kukanta, duk abun duniya ya taru ya mata yawa, har sha biyu neman bacci tayi ta rasa, ta kuma jawo wayar ta bude whtspp ae ko ta ga ya mata reply da "Hm" wani mugun ddi ya lulubeta ta mike xaune da sauri kmr wanda ya mata maganar arxiki, ta tura masa reply kmr hka "Yayanmu me nayi maka baka son ka kula ni plss" ganin datan sa a kashe yake yasa ta kashe ita ma ta ajiye wayar cike da jin ddin d'an reply dinsa, daga hka bacci me ddi ya dauketa ta mance da damuwarta. Washegari Thursday ta tashi cike da farin ciki ita fa yayanta yyi mata reply, tana idar da sllh ta jawo wayarta da sauri ta kunna data ta hau whtspp, taga bae hau ba har lkcn, ajiye wayar tayi ta mike ta shiga wanka. har takwas saura bata ji fitar Dr ba gashi tana son sauka ta nemi breakfast don Karfe takwas da rabi take da lecture, mikewa tayi daga karshe ganin har takwas tayi ta sa hijab dinta ta fita daga dakin, kwance ta samesa falo yana kallo, kmr munafuka ta karaso cikin falon tace "Ina kwana sir" yace "Lfya lau" daga hka ta nufi kitchen ta dauki indomie daya a store, cikin 'yan mintuna ta fito daga kitchen rike da plate din indomie da kwae sae cup din tea, bin ta yyi da kallo har ta haura sama, ya girgixa kai ya ci gaba da kallonsa, takwas da rabi ta sakko rike da jakar makaranta ta shigo falon tana kallonsa tace "Sir in je gida gun Mamina d'aga sch yau?" Juyawa yyi yana kallonta kafin yace "No!" Ta hade rae tace "Sbda me sir" ba tare da ya kalleta ba yace "Nace baxa ki ba" juyawa tayi fuu ta fice daga falon kmr xata tashi sama, ya bi ta da kallo kafin yyi murmushi ya kauda kansa. Suna xaune da Maryam karkashin bishiya sun fito daga lecture ta fiddo wayar ta ta bude whtspp tana duba messages dinta, gnin message din yayanta da tayi ba karamin murna ya sa ta ba, ta bude da sauri taga kmr hka "Ykk" Maryam ta lura da yanayinta tace "Ko kudi sir ya tura maki acc wnn farin cikin" murmushi kawae tayi bata tanka ta ba, ta tura masa reply tace "yayanmu ka gaya min garin da kke plss" tana tura masa ta mayar da wayar jaka tana murmushi tana kallon Maryam tace "Me ma kika ce" Daga wnn lkcn Yayanmu bae kuma hawa online ba, nn fa Afeefah aka dawo gidan jiya a damuwa, duk ta rasa me ke mata ddi gashi nmbrsa baya shiga as alwayz. Yau asabar tana kwance daki abun duniya ya isheta ga ciwo da cikinta yake alamar period dinta, Dr Sharif ya shigo dakin, tun Thursday rabonta da sa shi ido, ta mike xaune ya karaso ya xauna gefen gadonta yace "Frnds dina xa su xo anjima, nd am beggin yhu for d sake of Allah ki sakko ki tsaftace gidan ki Zainab" ta dan turo baki tace "To wa xae taya ni" shiru yyi yana kallonta kafin yace "OK xan taya ki taso mu je" tace "To" snn ta mike ta dauki kaya mara nauyi a wardrobe dinta ta shiga bayi don cire atamfar jikinta, bin dakinta ya shiga yi da kallo ko ina kyalli yake tsabar gyara amma ta bar masa falo duk kura, yasan kitchen ma darajar tana girki cikinsa yasa take tsaftace shi, gnin bata fito daga bayin har kusan minti goma knn yasa ya mike ya nufi bayin ya tura kofar, tsaye ya ganta gaban mirror daga ita sae undies tana kkrin daure gashinta guri daya amma ta kasa sbda cikansa, xaro ido tayi a tsorace ganinsa ta durkushe wajen kmr xata yi kuka tace "Meye hka sirrr" shigowa bayan yyi ya jingina da kofa ya rungume hannayensa yana kallonta, ta saka kuka tana cewa ita dae ya fita, karasawa kusa da ita yyi ya dago ta, ta fasa masa ihu, kasa daina kallon kyakkyawan suran jikinta yyi ga ta fara ssae, tuni jikinta ya dau rawa tana kare kirjinta ganin kallon da yake mata, ya hade ta da bango lkci daya yanayinsa ya canxa, ta fashe da kuka tace "Don Allah ka tafi sir ka ga kayana xan sa plss ynxu xan fito" rungumeta yyi ya dago kanta a hnkli ya hade bakinsa da nata, duk haukanta yau ba sarara mata, baya ma gane abinda take cewa kawae, ganin abinda ke sakkowa kafarta yasa ya ji wani takaici don bae yi niyar kyaleta yau ba, da kyar ya saita kansa bayan ya dakatar da abinda yake mata ya mike yyi saurin ficewa da bayin. Ita kanta bata san me yasa ya kyaleta ba jikinta na rawa ta mike, sae snn ta ga abinda ya gani, wato period dinta ne ya xo mata. A sanyaye ta gyara jikinta ta fito daure da tawul, ta xauna gefen gado har lkcn jikinta na faduwa. Ta kusa minti talatin xaune kafin ta mike ta dauki kayanta ta sa tana kallon agogo ta ga sha daya da rabi, sae bayan Azahar ta fito daga dakinta jiki a sanyaye har lkcn bbu kowa falon, hkn yasa ta nufi kitchen ta dauko sweeper da mop da bucket dinsa ta fito falon, shara ta soma yi, ta share ko ina na babban falon kafin ta fara mopping din falon, kusan awa daya ya dauketa kafin ta gama snn ta soma goge gogen kayan wutan falon, ko ina ya dawo sae sheki yake gwanin sha'awa, dakinta ta tafi ta dauko burner da turare ta dawo falon ta kunna, tana durkushe kusa da turaren ya sakko downstairs cikin kananan kaya, tsayawa yyi jikin stairs din ya rungume hannayensa yana kallonta murmushi dauke fuskarsa yace "Ko ke fa Matar Dr" k'asa kallonsa tayi don wani mugun kunyarsa taji tana ji, ya karaso cikin falon ya durkusa gabanta ya dago kanta yace "Sannu wife, Allah maki albarka" murmushi kawae tayi bata ce komae ba, ya mike yace "xan je can gida, xuwa anjima xa mu dawo tare da frnds din nawa" kai ta gyada masa yace "Kin ci abinci?" Tace "Ynxu xan ci" yace "OK sae na dawo" daga hka ya nufi kofa ya fita. Afeefah na gama aikin ta shiga kitchen ta daura girkin jollof snn ta koma sama. Wayarta ta dauka ta kwanta ta bude whtspp tana dubawa ko ya Aliyu ya hau, kmr a mafarki ta dinga kallon message din da yyi mata yace "Kin fi kowa sanin garin da nake Zainab, ya su Mami da Abba" ddi kmr ya kasheta ta mike xaune da sauri tana kallon lkcn da yyi Mata message din taga ko awa biyu bae yi ba, reply tayi masa hannunta na rawa tace "Don Allah yayanmu ka dawo we are missing yhu plss," ta tura masa hade da emoticon din kuka, ga mamakinta sae ta gansa online, bayan kusan minti biyar ya bude message din ya kuma dau lkci kafin ya mata reply da "OK" bata fuska tayi gnin reply din, daga hka kuma ta ga ya sauka, a sanyaye ta ajiye wayar ta kwanta hawaye cike idonta. Bayan la'asar tana kwance tayi nisa tunaninta taji shigowar motar Dr Sharif, gyara kwanciyarta tayi bayan minti biyar ya shigo dakinta yace "Sakko ku gaisa da frnds dina" turo baki tayi bata ce komae ba ya juya ya fita, hijab dinta ta dauka ta sa ta sauko falon ta samesu su kusan biyar xaune falon, biyu kadae ta sani cikinsu don lecturers dinta ne, cike da jin kunya ta duka har kasa ta gaida malaman nata da abokansu, suka amsa da fara'a suna tambayarta ya gida, Malam Nasir yace "Student din mu sarauniyar kuka knn," murmushi tayi ta sunkuyar da kanta, sauran duk suka yi dariya, daya malamin nata yace "A'a ni bn taba ganin tayi kuka ba, Zainab is among our best student or rather in ce mine, don ban san ko kuma hka ba ne a gun ku" Murmushi Dr Sharif yyi yana kallonta yace "Lallai kam, gwara da ka gyara sentence din ka" Malam nasir yyi dariya ssae yace "Ka ga mijinta ya karyata hkn don yasan waye matar sa, bnda kuka da shiga cafeteria bbu abinda ta iya fa, sae in iya irga shiganta aji na nawa duk don ina bada assignment" dariya kawae Dr Shariff da malam nasir suke, ita kuwa rufe fuskarta tayi cike da jin kunya, ganin va daina tsokanarta xa su yi ba yasa ta mike ta bar masu falon ta shiga kitchen ta dauki faranti ta dauro glass cup da drinks da ruwa ta fito ta ajiye masu, ta nufi gun Dr ta durkusa kusa da shi kmr me rada tace "In xubo masu abinci sir?" Kallon abokan nasa yyi yace "Wae a xubo maku abinci" duk suka ce Alhmdllh drinks din ma ya isa, daga hka ta haura sama ta shiga daki tayi kwanciyarta. Da suka tashi tafiya misalin biyar da rabi ya shigo dakinta ta xo tayi masu sallama, ko wannensu ya bata kudi me yawa sae dae bata amsa ba sae ajiye mata suka yi kan centre table, gdya tayi masu a kunyace kafin su fita ya rakasu. Tana komawa daki wayarta ta dauka don duk ta kasa samun kwanciyar hnkli kan ya Aliyu, tana bude chat ta gansa online ta tura masa message kmr hka "yayanmu" bayan kusan minti goma taga bae mata reply ba tayi masa whtspp cal ya ki dagawa, can yyi mata reply yace "Little sis" xaro ido tayi lkci daya tayi murmushi ta mayar masa reply "Don Allah yayanmu ka kira ni da nmbrka ynxu xan gaya wani abu" ba a dau lkci ba ya maida Mata yace "Me xa
Chapter 71 · 0% Book details