← Book details Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 89

Sashe 77

Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

94____96 Shiru Mami tayi bata ce komae ba duk jikinta yyi sanyi, wnn kam ya wuce shakuwa tsakaninta da Aliyu, bayan mintuna goma cikin kwantar da murya tace "Toh kiyi hkuri xae dawo, kin ji" Zainab na share hawayen fuskarta tace "nmbrn sa basa shiga ae Mami" Mami bata kuma cewa komae ba sbda shigowar su Anty baby don sun xo gida su ma duba 'yar uwar tasu. A bangaren Aliyu kam kwata kwata ya ji baxae iya tafiyar ba kuma, duk motsin da xae yi sae Zainab ta fado masa gaba daya hankalinsa ya k'asa kwanciya, hka nn xuciyarsa ya basa bata da lfya ya kuma ji a jikinsa, a kwana na hudu ya kasa daurewa ya shirya ya dawo gida da yamma, su fadila kadae ne xaune falo suna assignment, bae damu da murnar ganinsa da suka dinga yi ba suna rungume jikinsa, tambayar da ya fara jefo masu shi ne ina Zainab, Fadila tace "Suna asibiti yayanmu, bata da lfya yau 3 dayz" cikin rudewa yace "3 dayz? me ya sameta, wani asibitin?" Suna fada masa ya fice da sauri ya nufi clinic din, Adnaan da ya gani harabar asibitin ne ya kai sa ward din da suke bayan yyi murnar ganin yayan nasa, hawaye Afeefah take tana cin shinkafar da Anty Safiya ta sa ta gaba sae ta cinye don bata cin komae sae shan ruwa, duk ta rame sosae an rasa gane kanta, Abba ma na tsaye ward din xuwansa knn asibitin, Mami na xaune ita ma ta buga tagumi tana kallon 'yar tata, jin an bude kofa yasa Afeefah ta dago ido tana kallon kofar, hka ma su Anty Safiya, kafa masa ido tayi kmr bata gane ko waye ba, kanninsa duk suka mike cike da murnar ganinsa, shi kam k'asa karasowa yyi idonsa na kan Zainab ko kiftawa bae yi, sunkuyar da kai tayi ta sakko a hnkli daga kan gadon ta nufe sa sae da ta kusa inda yake ta karasa da gudu ta shige jikinsa, rungumeta yyi ssae ta sakar masa kuka a hnkli, ya lumshe ido cikin sanyin murya yace "Zainab!" kuka take ssae hkn yasa ya bude ido ya dago kanta ya shiga share mata fuskarta murya can kasa yace "Am srry little sis," dariyar da Anty Safiya da Anty baby suka yi yasa duk suka juyo da sauri, sae a snn ya lura da Abbansa da Mami dake kallonsu, kunya ya rufesa ya janyeta jikinsa da sauri, ya karasa dakin kai a kasa yana rike da hannunta ya gaida iyayen nasa, Abba yyi murmushi yace "Sannu Ali, ya hanya, amma meye amfanin kashe waya" ya shafa kai bae ce komae ba sae murmushi, ya juya suka yi ido hudu da Afeefah da ke kallonsa, matse hannunta dake cikin nasa yyi, ta lumshe ido tana murmushi. Washegari da safe aka sallamesu don ka rantse kace ba ita ce ba lfya ba har likitocin suka yi mamaki, suna komawa gida ta marairaice masa a bedroom dinsa cikin sanyin murya tace "Yayanmu kar ka kuma tafiya ka bar ni plss, idan xaka tafi ka dinga tafiya dani" murmushi yyi yana kallon kwayar idonta dake kyalli ta dalilin hawayen da ya cika cikinsu, ya ja dogon hancinta cikin lallausan murya yace "Owk little sis baxan kara ba, am alwayz here for yhu" tare suka yini ranan a daki sae dae su Anty Safiya su leko su koma, ana isha tayi bacci bayan ya sa ta sha magungunanta, ya rufe laptop din gabansa ya juya yana kallonta, mikewa yyi a sanyaye ya fita daga dakin, Anty Safiya ce ta fito daga bangaren Abba ganinsa ta karasa da sauri tace "Yauwa yayanmu ina da magana da kai" yace "OK ina jin ki, ina kids din ki?" Hannunsa ta kama suka nufi dake n Adnaan ya xauna gefen gado yana kallonta yace "Wae ya aka yi?" Cikin sanyin murya ta fara masa magana tace "Yayanmu a kan Zainab ne...." "Wat about her?" Yyi saurin katse ta, ta sauke ajiyar xuciya tace "kaga sbda baka nn fa...." Katse ta ya kuma yi ya hade rae yace "To ya aka yi? Plss ku rabu da ni, matsayin kanwar da muka fito ciki daya na ajiye Zainab ynxu kmr yanda ta ta6a fadi." Shiru tayi tana kallonsa ya mike yace "Dama maganar knn" k'asa cewa komae tayi ya juya a fusace ya fice daga dakin ransa a bace, don me ake son makala masa Zainab ynxu, bayan duk rashin mutuncin da aka yi masa duk da halin da ya shiga kanta, dakinsa ya koma ya dauki makullin motarsa ya bar gidan gaba daya. Da asuba sadiya ce ta tada Zainab da ke baccin da ta dde bata samu ba, kalle kallen dakin ta shiga yi tace "Ina yayanmu?" Sadiya tace "ya tafi jiya" da sauri ta sauko daga kan gadon a rikice tace "Ya tafi ina?" Sadiya tayi shiru tana kallonta, juyawa tayi da gudu ta fice daga dakin ta nufi dakin Mami, xubewa gabanta tayi ta fashe da kuka tace "Mami wae yayanmu ya kara tafiya?" Mami ta turata gabanta tace "Ke ban fa son iskanci, sae aka yi ya da ya tafi? Xan xuba maki mari idan baki tashi gaba na ba," mikewa tayi da sauri ta fice daga dakin ta shiga nasu ta xube jikin Anty baby tana kuka tace "Anty wae yayanmu ya tafi, bayan yace min baxae kuma tafiya ba don Allah ku ce masa ya dawo kar ya tafi ya bar ni" shiru duk suka yi suna kallonta, ta dinga kuka tana cewa su ce ya dawo, da kyar Anty Safiya ta lallasheta tace da safe xata gansa bbu inda ya je, hka Zainab tayi ta baxa ido taki cin komae har biyun rana bbu yayanmu ba lbrinsa, nn hakurinta ya kare ta dinga rusa masu kuka wane yar shekara uku, Mami ta sameta tayi mata mugun duka don takaici, da kyar yayyinta suka karbeta, Adnaan dake xaune falo ko kallon inda suke bae yi ba, Anty baby ta kulle dakinsu ganin Mami bata gaji da dukanta ba, ko awa daya ba ayi ba xaxxabi ssae ya rufeta, da kyar Aunties dinta suka lallabata ta sha ruwan tea suka bata magani ta sha ta kwanta, lkci daya bacci daya baccin wahala ya dauketa wajajen karfe biyar na yamma, a bangaren Aliyu kam gidansa na U Nasarawa ya nufa daren, har wayewan gari bae samu nutsuwa ba, k'asa cin komae yyi gaba daya ranan ya rasa me ke masa ddi, duk motsin da xae yi sae Zainab ta fado ransa, wani mugun sonta na kara shigarsa, ya rasa dalilin karfin halinsa na cewa baxae iya aurenta ba don yasan baxae taba daina son Zainab ba har karshen rayuwarsa, sae yamma ya iya shiga bayi yyi wanka, yana fitowa ya ji ya fara jin sanyi lkci daya ya ji xaxxabi na son rufe sa ya shige cikin bargo bacci yyi awon gaba da shi, shidda saura ya farka jin wani sara masa da kansa ke yi, ya daure ya fita ya hada ruwan tea ya sha, kafin ya sha magani, k'asa daurewa yyi daga karshe ya dauki makullin motarsa jiki a sanyaye bayan yyi magrib ya fita ya kama hanyar jan bulo, bbu kowa falon ya haura sama, ya dde tsaye corridor kafin ya tura kofar dakin su Jiddah, kwance ya ga mutum cikin bargo bbu kowa dakin sae tv da ke aiki, ya karasa jiki a sanyaye ya yaye bargon, ido ya tsura ma lips dinta da suka yi jajir, ko ba a gaya masa ba yasan kuka tayi ba kadan ba, don tun tana karama hka lip dinta ke yi idan tayi kuka, da sauri ta bude ido suka yi ido hudu, ta mike xaune da hanxari ta kankamesa har sae da ya fado kanta, ta fashe da kuka ssae tace "Wayyo yayanmu ka ce baxa ka kuma tafiya ka bar ni ba" lumshe ido yyi ya k'asa cewa komae, ganin yanda take kuka yasa a hnkli yace "Am srry princess baxan kuma barin ki ba, i wont forever" muryarta na rawa tace "Promise" ya janyeta jikinsa ya dafa shoulders dinta yana kallon jajayen idonta yace "I promise" rungumesa tayi ya lumshe ido cikin sanyin murya yace "Ur temperature is high" a hnkli tace "Yunwa nake ji yayanmu" shi ma sae a snn ya ji yana jin yunwan, ya mike ya d'ago ta yana kallon kulan abincin dake dakin yace "Abincin waye" tace "Nawa" sakkowa yyi daga kan gadon ta bi sa suka xauna kasan rug din dakin ya bude kulan ya ga farar shinkafa ce, plate ya dauka ya dibi abincin snn ya bude kulan miyan ya xuba, a tare suka fara cin abincin yana ci yana bata, a hka Aunties dinta suka shigo suka samesu, bbu wanda ya samu liver din Karasowa cikin dakin, suka dae gaida yayan nasu suka juya suka fita Anty Safiya na murmushi, sae da suka gama cin abincin ya mike ya ja ta suka nufi dakiin Mami don ya gaisheta, Mami ta amsa tana kallonsu sae dae duk jikinta yyi sanyi, dakinsa ya nufa da ita bayan ya je bangaren Abbansa ma ya gaida sa duk tana like da shi, daga nn ya koma bedroom dinsa, duk motsin da xae yi tana kusa da shi wae kar ya tafi ya bar ta, Karfe goma bacci ya dauketa tana rike da hannunsa bayan ya sa ta sha maganinta don xaxxabi ne jikinta, cikin dubara ya xame hannunsa jiki ba kwari ya mike ya nufi bangaren Abbansa, xaune ya samesa falonsa bayan ya gaida shi kansa a kasa cikin sanyin murya yace "Abba na amince da auren Zainab Allah sa hkn ne Alkhairi" kasa cewa komae Abba yyi sae kallonsa yake kafin yyi murmushi daga karshe yace "Ka gano kana sonta ita ma tana sonka knn koh" murmushi yyi kansa a kasa, Abba yyi murmushi yace "toh Allah maku albarka Ali, in'sha Allah nn da sati biyu xa ayi komae" da kyar ya iya bude baki yace "Shknn Abba nagode, Allah ja nisan kwana" daga hka yyi masa sae da safe ya bar falon ya koma dakinsa suka kusan cin karo da ita a rikice xata fito bata gansa ba, hannunta ta kamo yace Abba na ya
Chapter 77 · 0% Book details