Sashe 11
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washegari kowa na ta shirin sch bnda Afeefah da tayi lamo kan gado, Jiddah dake xaune gaban madubi tana shafa mai tace "Wae Afeefah baki kallon agogo ne?" Afeefah ta galla mata harara tace "Bni da lfyan xan je sch?" Dariya Jiddah da Sadiya suka fashe da basu dae ce komae ba kowa ya ci gaba da harkan gabansa, Mami ce ta shigo dakin don ganin me suke har lkcn ba su sakko yin break ba, baki bude take kallon Afeefah tace "me kike har ynxu a kwance?" Afeefah ta mike xaune kmr xata yi kuka tace "Mami ni kmr amai nake ji" Karasowa Mami tayi cikin dakin ta nufi gun wayar rechargeable din dake gaban madubi, Afeefah na ganin hka ta mike da gudu ta fice daga dakin a tsorace, dakin Aliyu ta shige yana kwance yana bacci ta fasa masa kuka ya farka a rikice yana kallonta yace "Me ya faru," bae rufe baki ba Mami ta shigo dakin, Afeefah ta kuma fashewa da kuka ta nufi bayansa ta rikesa cikin kuka tana cewa "Don Allah yayanmu ka taimake ni Mami xata dokeni" Da sauri Aliyu ya rike wayar hannun Mami ganin tana neman shauda mata yace "don Allah Mami kiyi hkuri me tayi" tsawa ta masa tace "ka fita idona Aliyu, ka matsa ka ban waje" kin sake wayar Aliyu yyi yace "A'a don Allah kar ki doketa Mami, ki gaya min ne tayi" Afeefah ta kankamesa tana rusa kuka tana cewa "Wayyo yayanmu ka taimake ni" Fixgota Mami ta shiga yi Aliyu ya mike da sauri ya tare ta har lkcn yana rike da wayar hannunta yace "don Allah fa nace Mami" Afeefah na ganin hka ta nufi bathroom da gudu ta sa key, Mami ta fara ma Aliyu masifa kmr xata maresa shi dae bae ce komae ba ta juya ta fice daga dakin. Kulle kofar dakin yyi ya dawo ya nufi kofar bathroom yace "ae sae ki bude kofar" bude kofar tayi ta fito tana kuka har lkcn, ya galla mata harara yace "me kika yi" cikin kuka tace "yayanmu ban fa gama samun sauki har ynxu ba, wani lkcn sae in dinga jin amai, shine wae sae na je sch" wani mugun kallo yake mata lkci daya ya daka mata tsawa yace "a hkn ne baki samu sauki ba" wani sabon kukan ta fashe da ta durkushe nn tsakiyar dakin, yyi tsaki ya nufi bathroom. Har goma na safe Afeefah bata fito daga dakin Aliyu ba, wanka ma a bayinsa tayi, ya faki idon Mami ya tafi can dakinsu ya dauko mata kayanta, break ma a boye ya kai mata, ta ci ta sha hnklinta kwance tana kallo, yana danna laptop tana xaune gefensa tana kallo yace "gobe fa ko suma kike kisan sae kinje sch, gashi ynxu Kinsa Mami na jin haushi na" turo baki tayi tace "ae na sani"
Karfe hudu da minti goma Maryam ta fito daga faculty dinsu tafiya take tana kkrin kiran Afeefah da wayar hannunta don tayi mata kwatancen gidansu, shawara ta yanke kawae ta je ta samu su Jiddah su mata kwatancen gida, cikin rashin sa'a ta samu suna lecture, juyawa tayi kawae ta kama hanyar gate, Dr Aliyu ta gani ya fito daga office dinsa ya kulle ganin sun hada ido yasa ta tsaya don gaishesa, ya amsa da murmushi yace "ya lecture?" Tace "Alhmdllh" tafiya suka shiga yi don hanyar daya ne, ba tare da ya kalleta ba yace "ba tutorial ake maku a class ba Mae yasa baki tsaya ba" tace "Gidansu Afeefah nake son xuwa ne idan banje yau ba bani da tym kuma" yace "OK" parkin space suka isa ya nufi gun motarsa hkn yasa tace "Sae gobe sir" kai ya gyada mata yace "Allah ya kai mu" tada motarsa yyi, yyi reverse sae da ya iso inda take ya dan tsaya yace "idan ba damuwa shigo in rage maki hanya, if its OK by yhu" kasa cewa komae tayi gashi bata iya kallon fuskarsa tsabar kwarjinin da yake mata, xagayowa tayi kmr me tausayin kasa ta bude front seat din ta shiga da sallama wani dad'da'dan kamshi ya bugi hancinta , ba tare da ta kallesa ba kanta a kasa tayi murmuring din "Thnk yhu sir" "Welcm" kadae yace mata ya ja motar suka nufi gate. Sae da suka hau kan titi snn yace "jan bulo koh?" Da mmki ta daga kai tana kallonsa, to wa ya gaya masa, juyawa yyi ya kalleta lkci daya ya maida dubansa kan titi, Maryam tace "ehh can gidansu yake, amma ban san anguwar ba sae na kirata" bae ce mata komae ba ta shiga kiran Afeefah, Afeefah dake dakin ya Aliyu har lkcn ta dauki wayarta dake gefensa don ganin me kiranta, wara ido tayi tace "kawata ke kirana yayanmu, yarinyar tana da kirki ina sonta" bata jira cewarsa ba ta daga wayar, Maryam tace "Afeefah ki ban Address din gidanku ina hanya" Afeefah ta mike xaune da sauri tace "da gske?" Maryam tace "da gske mana," karan jin ddi ta saki tace "bari in maki text din sa ynxu" Maryam tace "kai Afeefah a hkn ne baki da lfya" tuni Afeefah ta kashe wayar ta shiga tura mata text din Address cike da jin ddi, Mika ma Dr Shariff tayi ya karba yana duba address din da suka xo traffic, yace "OK," snn ya mika mata wayarta, tace "ka gane wajen sir?" Yace "yea, ina da frnd a layin" Maryam bata kuma cewa komae ba har suka shigo layin, yyi parkin dae dae nmbr din Address din da ya gani, ya juya yana kallon Maryam yace "I think nn ne, ki kirata" Maryam ta shiga kiranta tace "ki fito ga ni a kofar gida" Afeefah ta doka tsalle tana kallon ya Aliyu da ke ta bin ta da kallo tace "ta xo yayana" hijab dinta ta figa ta daura kan 3 qtr gown din dake jikinta ba tare da ta bi ta kansa ba ta fice da gudu, kitchen ta nufa da sauri ta samu Mami tana girki ta marairaice tace "Mami kawata a sch ta xo gaishe ni bani da lfya tana gate wae" harara Mami ta watsa mata ta ci gaba da abinda take, kmr xata yi kuka ta fita tana isa balcony ba tare da ta bi ta kan takalmi ba ta nufi gate da gudu, leka waje tayi ta ga mota a Parke dae dae nn Maryam ta fito daga motar tana murmushi, Afeefah ta doka tsalle ta nufi gun motar ta rungumeta cike da jin ddin ganinta, Maryam tace "kai Afeefah Ca nake xan xo in ga baki da lfya ssae" Afeefah ta bata fuska ta taba wuyarta tace "taba wuya na ki ji toh" dariya kawae Maryam ke yi tana kallonta, duk wnn abinda suke Dr Aliyu Sharif na kallonsu, Maryam tace "xo ku gaisa da Wanda ya kawo ni" Afeefah tace "yayanki ne? Nima yayanmu jiya ya dawo" motar Afeefah ta nufa ganinsa a bude ta isa maxaunin Driver tace "ina yini ya....." Makalewa sauran gaisuwar suka yi a throat dinta, Maryam ta kauda kai tana yar dariya, kallonta kawae yake daga sama xuwa kasa barin foots dinta da ba takalmi, ta sunkuyar da kai kmr munafuka tana wasa da hijab.
Eeshatullah Goni😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: 🌸👩🏻'Ya Mace Kyautar Allah 👩🏻🌸
A true life love story
By *Ashmaad*
17....
Dauke kai daga kallonta yyi yace "Allah ya sauwake Miss Zainab" ta sunkuyar da kai murya can ciki tace "Ameen ngd" tada motarsa yyi yana kallon Maryam yace "I will b on my way" Maryam tace "OK am grateful Sir, Allah kiyaye hanya" yace "Ameen" snn yyi reverse ya bar anguwar, sae a snn Afeefah ta galla ma Maryam harara tace "Wa yace ki xo da wnn mutumin Maryam" Maryam tayi dariya ssae tace "Ke rage min hanya yyi ba cewa nayi ya xo ba" Afeefah ta tabe baki don bata ma son tuna abinda ya faru ranan, ta kama hannun kawartata suka nufi cikin gida, Har kasa Maryam ta duka ta gaida mami da fitowarta daga kitchen knn, Mami ta amsa da fara'arta tana mata sannu da xuwa, Afeefah ta kuma janta suka nufi sama ta kai ta bedroom dinsu, dakin ya Aliyu ta koma da sauri baki har kunne tace "Yayanmu xo ka ga kawar tawa Maryam, tana dakinmu xo ka ganta" Aliyu da hnklinsa na kan laptop yace "kai Haba har kawar ta mu ta iso, to sannun ta da xuwa, maxa je ki gani nn xuwa" ta bata rae sanin idan ta tafi ba fitowa xae yi ba tace "ni yayanmu ka taso mu je mana" mikewa yyi sanin idan yana son kwanciyar hnkli to ya bi ta kawae, da fara'a ya gaisa da Maryam yana tambayarta ya karatu ya dan yi minti biyar a dakin snn ya koma dakinsa. Mami da kanta ta kawo wa Maryam drinks da snack ganin Afeefah bata da niyar kai mata, Maryam tayi mata godiya snn ta fita, hira ssae suka yi daga bisanni Maryam tace xata wuce ganin har biyar ya gota, Afeefah ta hade rae tace "to yaushe kika xo" dariya Maryam tayi tace "kar ki damu next tym xan kuma xuwa in dade amma sae kin xo namu gidan ke ma" Afeefah tayi murmushi tace "to ina nn xuwa idan Allah ya yarda" Dubu biyu Aliyu ya bata kudin mota, Mami kuma ta bata turare tayi masu gdya ssae snn Afeefah ta rakata har inda xata shiga mota, Maryam tace "amma de xa ki xo sch gobe ko Afeefah" Afeefah ta marairaice tace "Ehh kila in xo"