Sashe 82
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
101......
Mikewa yyi ba tare da ya ce mata komae ba ya fice daga dakin ta bi sa da kallo, k'asa ci gaba da abinda take tayi ta mike da kyar ta dauki kayan baccinta ta sa ta nufi gado ta kwanta ta runtse idonta cike da confusion. Washegari da safe Karfe tara saura ta sauko falo ganin har lkcn bae shigo ba, ta samesa yana breakfast hankalinsa kwance, da alama an kawo abinci daga can gida, a sanyaye ta karaso cikin falon ta xauna kasan carpet ta jingina jikin kujera tana kallonsa, sae a snn ya kalleta ya dan sakar mata murmushi yace "har kin tashi?" Kin cewa komae tayi sae dae idonta har ya kawo ruwa, ya dauke kansa ya ci gaba da breakfast dinsa, mikewa tayi da sauri ta nufi stairs, ya bi ta da kallo, sae da ya shanye coffensa snn ya mike ya bi bayanta, murda kofar dakin yyi ya ji sa a rufe ta sa key, ya tabe baki ya juya ya shige nasa dakin. Karfe sha daya saura aka danna bell downstairs, ya fito ya sauka don bude kofar, su Anty Baby da Safiya ne sae su Jiddah, sadiya da su fadila da Rahmah ne tsaye bakin kofar, murmushi yyi ganin kannin nasa, Fadila ta rungumesa cike da jin ddin ganin yayan nata ta gaishesa, sauran ma duk suka gaishesa murmushi dauke fuskokinsu ya basu hanya suka shigo falon, Anty Safiya tace "Zainab din fa yayanmu" mikewa yyi yace "Bari in duba kila bacci take" daga hka ya nufi sama, murda kofar dakin yyi ya ji sa rufe har lkcn, ya dan yi jim kafin ya kwankwasa, shiru kke ji, can yace "Zainab!" Tana xaune karshen gado tana jin sa ta ki cewa komae, kiranta ya kuma yi nn ma taki amsawa, ya fi minti biyar tsaye bakin kofar yana kiranta taki budewa ta kuma ki amsawa, k'asa sauka kasa yyi don bae san me xae ce ma kannin nasa ba, toh shi ina ma xae nemo spare key ynxu, juyawa yyi daga karshe ransa a bace ya koma downstairs, ya samesu sun dauko lemo a fridge suna sha abunsu ga kayan flour din da suka debo a kitchen su cin cin da alkaki, xama yyi ba tare da ya kallesu ba yace "Taki bude kofar ban san me ke damunta ba, ki je ki mata magana Safiya" Dariya suka yi Safiya ta mike tace "Zainab ko fitina" sama ta haura ta isa bakin kofar dakin ta ce "Zainab!" Mikewa Afeefah tayi da sauri jin muryar yayarta ta nufi kofar ta bude, Safiya ta kalleta xata yi magana ganin ynda idanuwanta suka kumbura alamar ta ci kuka yasa tayi shiru ta kama hannunta suka koma cikin dakin ta xaunar da ita tace "Wani shashanci ne wnn Afeefah, kukan me kike" fadawa jikin yayar tata tayi tana kkrin danne hawayen dake neman xubo mata, kunya bae bar Safiya ta tambayeta kukan me take ba don duk tunaninta ko abu ya shiga tsakaninsu da ya Aliyu ne take kuka hka, lallashinta kawae ta shiga yi tana cewa "Sae kace yarinya Zainab, Haba wnn ae sakarci ne" Afeefah dae bata ce komae ba nn ta dinga lallashinta, sae da ta ga hankalinta ya kwanta snn tace tayi kwanciyarta tayi bacci, tace "xamu dawo ko ran talata ne kafin mu koma kin ji" kai kawae Afeefah ta gyada mata ta mike tayi mata sallama ta fita, Ce ma sauran kanninta tayi Zainab din bacci take, wani iri Ya Aliyu ya ji don yasan tunanin da xata sa a ranta daban, hira suka dan yi kafin suka yi masa sallama kan sae ran talata xa su dawo ya basu dubu ashirin su raba ya rakasu har bakin mota suka masa gdya suka fita anguwan. Direct sama ya nufa ya murda kofar dakinta ya kuma jin ta sa key, tabe baki yyi ya nufi bedroom dinsa. Tun daga ranan suka fara rayuwa a hka a gidan, bae shiga inda take, ita ma hka, sae dae fa ba karamin dake xuciyarsa yake ba don yana tausayinta ba kadan ba ga kuma sonta dake dawainiya da shi kamar ana kara masa kullum don ko abinci bae iya ci, amma kishi ya hana shi sakat, da ya tuna irin denying dinsa da tayi ta nuna bata son sa ga wanda take so sae hawaye ya xubo masa, shi a tunaninsa shi ya kamata ma ya dinga fushi da ita tana binsa amma wae sae ita ce xata yi fushi da shi bayan abinda tayi masa, hkn yasa ya samu kwarin gwiwan fita harkarta kawae, sae dae kusan kullum sae ya tsaya bakin kofar dakinta na kusan minti goma don motsinta kadae ma idan ya ji ba karamin kwantar masa da hankali yake ba, duk ya bi ya rame, ita ma hkan take a bangarenta don bata da aiki sae na kuka, duk abin duniya ya bi ya dameta, gashi kullum kara jin son yayan nata take a ranta, sae a lkcn ta gane irin mugun son da take masa take tunanin shakuwa ce, tambayar kanta ta shiga yi koh dae alhakin Dr Shariff ne ke binta don kwarae tasan ta xalunce sa, toh amma ae ta rokesa gafara, hka mosayan suka dinga rayuwa cikin kewan juna sae dae duk abun ya fi affecting dinta don ita mace da rauni take, duk da avoidin din juna da suka hkn bae sa ya rage ta da komae ba don kullum sae ya siyo mata abinci sau uku ya ajiye mata kan dinning snn ya siyo mata fruits da duk dae abinda yasan tana so, ranan da suka cika wata daya da sati daya taji baxata iya ba kuma yana fita da safe ta xura hijab dinta ta dauki kudi ta fice daga gidan, adai dai ta ta samu ta gaya masa inda xata, Karfe goma da yan mintuna ta shigo gida bbu kowa falon alamar duk sun tafi makaranta, tun da suka yi aure ranan ta xo gida, sama ta haura ta shiga bedroom din Mami ta sameta tana goge goge, Mami ta juya don ganin waye, da gudu ta rungume uwar tata ta sakar mata kuka, Mami ta rude ta shiga tambayarta ina Aliyun, me ya same sa, da kyar ta iya cewa bbu komae cikin rawan murya, Mami tace "daga ina to kike," cikin sanyin murya tace "Gida" Mami tayi shiru kafin tace "Me ya faru?" Hawayenta ta shiga sharewa a sanyaye tace "Mami yayanmu baya kula ni, baya min magana ban san me nayi masa ba, nasan kila don baya sona ne Mami, wllh ban masa komae ba Kinji nace wllh, dama ba shi yace xae aure ni ba aka aura min shi koh" shiru Mami tayi tana kallonta lkci daya hawaye ya kawo idon uwar tata, ta rungume yar tata bata ce komae don tasan iya gaskiyar ta ta fada, idan karya ne da ta gane, kuka ssae take jikin uwar tata tana cewa Ita bata yi masa komae ba wllh hka nn ya daina kulata ya daina shiga dakinta, a hka Abba ya shigo ya samesu, ba karamin tashi hankalinsa yyi ba shi ma ganin yanda uwa da 'yar suke kuka don duk tunaninsa abu ne ya samu Aliyun, rungume sa tayi shima ta saka wani sabon kukan muryarta na rawa tace "Abba ban yi ma yayanmu komae ba ya daina kula ni, ban masa komae ba wllh, kila don baya so na ne abba" shiru Abba yyi yana kallonta, tana ci gaba da kuka tana girgixa kai tace "ku kira shi ku tambayesa me nayi masa ni ban san me nayi masa ba" Abba ya shiga lallashinta bayan ya xaunar da ita gefen gado shi ma duk jikinsa yyi sanyi, da kyar suka samu tayi shiru lkci daya bacci ya dauketa nn kwance kan gadon Mami, sae a snn Abba ya mike yana kallon Mami cikin bacin rae yace "Kar ki kirasa Zuwaira" toh kawae tace masa ya juya ya fita daga dakin. Karfe uku Aliyu ya shigo gida, ranan kums dama yyi niyar ajiye komae ya rungumi matarsa don ya gaji hka nn, cutar kansa kawae yake, Allah ma yasan xuciyarsa baxata iya dauka ba kuma sae ta iya bindiga, jiki a sanyaye ya isa kofarta ya tura a hnkli, gefen gadonta ya xauna ya rike kansa a tunaninsa tana bayi, ya kusa minti goma xaune jin bae ji alamar motsi ba yasa ya mike ya tura bayin ya ga wayam, fitowa yyi da sauri ya shiga bin dakin da kallo kafin ya fita ya sauko downstairs, bbu inda bae duba gidan ba, bbu ita bbu alamar ta, rikicewa yyi ya nufi gun masu gadi suka ce tafita tun da safe, ya koma ciki da sauri rai a dagule ya dauki makullin mota ya fito ya hau motarsa ya bar gidan, yasan gida ta tafi, cikin ikon Allah ya isa gida yyi parkin a waje ya shiga, duk jikinsa yyi sanyi ga faduwar da gabansa yake, Fadila kadae ce kwance falon tana danna waya, ta mike da sauri ganinsa ta karasa gun sa ta rungumesa cike da farin cikin ganinsa, cikin sarkewar murya yace "Zainab fa?" Tace "Tana dakin Mami" sama ya nufa jiki ba kwari ya isa kofar dakin Mami ya tura ya shiga, Ita kadae ya gani kwance dakin tana bacci sae de da gani kasan she is restless, ya nufi gadon da sauri ya durkusa kusa da ita yana kallon ta, sae a snn ya ga rashin kyautawansa kan abinda ya dinga mata ganin ynda ta rame ba kadan ba, ya runtse ido cikin sanyin murya yace "Zainab!" Mami ce ta fito daga bayi ya koma baya da sauri lkci daya gabansa ya fadi ba kadan ba don bae san me tace ma iyayen nasu ba, cikin sarkewar murya ya gaida Mami ta amsa ba tare da ta kallesa ba ta shimfida darduma don yin la'asar, k'asa cewa komae yyi yana durkushe inda yake har ta idar da sllh, gajiya yyi daga durkusan jin Mami bata ce masa komae ba ya mike jiki a mace ya fita daga dakin, yana fita Mami ta sa key kofarta. Har dare bae kuma samun shiga dakin ba, nn fa hankalinsa ya tashi don yasa ta fada masu abinda yake mata knn, Karfe takwas Sadiya ta shigo dakinsa tace Abba na kiransa, nn fa hankalinsa ya kai kololuwa wajen tashi, da kyar ya iya xuwa kiran Mahaifin nasa, a takaice Abba ya amsa gaisuwansa kafin yace "Ka bani takardar Zainab Ali, mun gode Allah saka da alkhairi" rikicewa yyi ya dawo kusa da Abba ya duka cikin rawan murya yace "Don Allah din annabi ku rufa min asiri Abba, wllh ina sonta....." Katse sa Abba yyi a fusace yace "Ban tambayeka wani dogon surutu ba takarda kawae nace ka ban" mikewa yyi kmr wani xautattce sanin Abba da wuya yyi magana biyu ya fice daga falon ya nufi dakin Mami a rikice, xaune ya sameta ta sa Afeefah gaba sae ta cinye abincin gabanta, ya durkushe inda Mami take ya daura kansa kan kafarta cikin rawar murya yace "Don Allah Mami ki taimake ni ki rufa min asiri ki ba Abba hkuri, wllh sharrin shaidan ne, ina son Zainab fiye da rayuwata plss Mamina ki taimake ni" hawaye ne ke sakko masa ba kadan ba, Kin cewa komae Mami tayi, Zainab kam hawaye ne ya shiga sakko mata ita ma, ta mike da sauri ta fice daga dakin, mikewa yyi ya bi bayanta, tun kan ta shiga dakinsu ya rikota ta shiga turasa tana kuka ya shige bedroom dinsa da ita, rungumeta yyi cikin rawar murya yace "Plss Zainab kar ki bari a raba mu, baxan iya rayuwa ba ke ba, kishi ne yasa nake maki abubuwan da nake maki kuma sbda son da nake maki yasa nake kishin ki plss princess, forgive me kar ki bari a raba mu" kwace kanta kawae take son yi tana kuka ssae, ya runtse ido ya hade bakinsa da nata, d'aga ita har shi still suka yi, don ranan ce rana ta farko da ya kai bakinsa nata, lumshe ido yyi ya shiga kissing dinta passionately, taji kmr kasa ya bude ta shige don wani kunyan yayan nata taji ya rufe ta gaba daya, shi kansa ya ji nauyinta ba kadan ba amma hkn bae hanasa yin abinda yake ba, duk idonsu rufe, kan kace me sae ga su kan gado.