Sashe 73
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
gagareta sae juye juye take, ganin baxata iya kwana da yunwa ba yasa ta kuma mikewa ta sakko falo ta nufi kitchen, ya bi ta da kallo har ta shiga kitchen din, tea ta hada ta dauki bread da ke kan fridge ta fito, 'yar dariya ya shiga yi duk da ba kallonta yake ba tasan da ita yake, bata ko kallesa ba ta haura sama, ta gama shan tea knn taga wayarta yyi haske alamar kira don ita ko da yaushe cylnt wayarta yake, ta Mike ta nufi gun wayar da mamaki gnin dare yyi ssae, xaro ido tayi ganin nmbr yayanmu, ta murxa ido don tabbatarwa kafin ta washe baki ta dauki wayar da sauri kar ya katse, sae kuma ta hade rae ta daga kiran ta kara a kunne, cikin sanyayyan murya yace "Zainab!" Wani ddi taji ya ratsa ta, gskya tayi missin din yayanta, a hnkli tace "Uhm" taji ya sauke ajiyar xuciya kafin yace "srry I called this late, nasan ba kya bacci da wuri ne, ki dauki permission gun mijin ki xa muyi magana da ke ne, or in bari sae gobe" turo baki tayi tace "Baya nn, ni kadae ce" ya dan yi shiru kafin a sanyaye yace "ita jiddar ce tace maki ba ubanmu daya ba Zainab?" kmr xata yi kuka tace "Gashi ana nuna min, ae ba sae an fito fili an fadi ba"