Sashe 80
Ya Mace Kyautar Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
99.......
Karfe tara saura duk aka watse aka bar Zainab daga ita sae halinta bayan ta ci kukanta har ta gode Allah, can karshen gadonta da aka shimfide da bedsheet me ubansun laushi da kyau na milky colour ta takure kanta, wnn karan ma ba karamin bajinta iyayen nata suka yi mata a furnitures din dakinta ba, kmr ba baxawara ba a cewar wasu mutanen da suka xo ganin daki, har ta fara bacci daga xaunen da take taji shigowar mota gidan, gabanta ya fadi ba kadan ba, tana jin shigowarsa gidan ya hauro sama, ya kusa minti uku biyu tsaye corridorn dakunan kafin ya tura kofar dakinta a hnkli, da sauri ta cusa kanta cikin pillow bayan ta lullube fuskarta da mayafin jikinta, sanye yake da shadda milk colour sae kyalli yake, yyi tsaye nn bakin kofar yana kallonta kafin ya karaso cikin dakin kmr me counting steps dinsa ya xauna gefenta yana kallonta ya dago ta a hnkli, ta fashe masa da kuka tana nonnokewa taki barin ya ga fuskarta, lumshe ido yyi ya rungumeta tsam jikinsa cikin sanyin murya yace "Zainab!" Kin cewa komae tayi hkn yasa ya manna mata lips dinsa a wuyanta, ae tuni ta bude ido da sauri don sae da tsigar jikinta ya tashi, muryarta na rawa tace "Yayanmu!" Ya bude idanuwansa shi ma yana kallonta har lkcn yana rungume da ita, cikin wata kasalalliyar murya yace "Ina son ki Zainab, ina son ki! son da ban taba yi ma wata 'ya mace ba, kece macen da na fara so a rayuwata tun baki san kanki ba, bbu wata bayan ke Zainab, kin xame min jinin jikina, i just can't stop loving yhu har karshen rayuwata" hawaye ne ke bin kuncinta tana gyada masa kai, a hnkli ya sassauta rikon da yyi mata ya dago kanta yana kallan lips dinta ya shiga share hawayen fuskarta ta lumshe idonta, cikin sanyayyan muryarsa yace "Kina jin yunwa koh?" Bude ido tayi ta Girgixa masa kai yace "Sure?" A hnkli ta gyada masa kai cikin sarkewar murya tace "Bacci xan yi" yyi shiru yana kallonta kafin yace "Toh xaki yi wanka?" Sunkuyar da kanta tayi, ya mike ya nufi bayin dakin, ba a dau lkci ba ya fito dauke da bathrobe ya xauna gefenta ya ajiye snn ya cire mata mayafin jikinta, ya cire mata dankunne da sarka da bracelets din hannunta ya dauki bathrobe din ya mika mata yace "gashi ki cire kayanki kije kiyi wankan princess" mikewa tayi ta bata fuska tace "Toh ka fita in cire kayan" murmushi yyi yace "Ok" snn ya mike ya fita daga dakin, ta cire atamfar English din jikinta ta saka bathrobe din ta nufi bayi. Bakinta ta wanke tayi wanka ta fito, ta gama shafe shafenta knn ta sa kayan baccinta pink colour me tsantsi riga da dogon wando, tana kkrin tura gashinta cikin net ya shigo dakin sanye da jallabiya baki, k'asa ci gaba da abinda take tayi don da sauri take ta kwanta ta shige bargo, Karasowa yyi inda take ya karbi hular ya sa mata a hnkli snn ya dagota, ta rufe ido da sauri, murmushi yyi ya hadeta da jikinsa yace "ynxu kunya ta kike koh princess? Oya muje ki gaya min ma'anar kunyar kafin in cire maki" bae jira cewarta ba ya nufi kan gado tana jikinsa ya xaunar da ita, cikin lallausan muryarsa yace "Ina jin ki" kukan shagwaba ta saki tace "Ni bacci nake ji fa yayanmu" shiru yyi yana kallonta ta boye fuskarta kirjinsa da sauri tana shigewa jikinsa, lkci daya mood dinsa ya canxa, a hnkli ya janyeta jikinsa yace "Je ki kwanta" mikewa xaune tayi tana kallonsa xata yi magana ta ga ya mike ba tare da ya kalleta ba yace "Gudnyt" daga hka ya fice daga dakin ta bi sa da kallo jikinta yyi sanyi. Bangarensa ya nufa ya fada kan gado wani kishi ya ji ya lullubesa. Afeefah kam kwanciyar ta tayi ta shige bargo sae dae hawayen da take ta kkrin dannewa sae da ya xubo idonta, daga nn ta fara kuka a hnkli. Washegari tana xaune kan darduma don ko tashinta tayi sllh bae yi ba ya shigo dakin, ya xauna gefen gado yana kallonta, ba tare da ta kallesa ba tace "Ina kwana?" Saukowa k'asa yyi ya xauna gefen ta cikin sanyin murya yace "Lfya lau Princess, kin tashi lfya" ta sunkuyar da kai bata ce komae ba, shi ma bae kuma ce mata komae ba ya mike ya nufi kofa, ta bi sa da kallo har ya fita. Mikewa tayi jiki ba kwari ta fada kan gado ta runtse ido, to me tayi masa yake fushi da ita. Takwas saura ta ji an danna bell downstairs, tana ji ya fito daga dakinsa ya sauka k'asa, bayan minti biyar aka bude kofar dakinta Sadiya da Jiddah suka shigo, mikewa xaune tayi da sauri, duk suka sakar mata murmushi ta mayar masa kafin ta gaishesu, Jiddah tace "yayanmu yace ki sakko ki yi breakfast, Amaryar yayanmu" ba tare da ta kallesu ba tana murmushi tace "Toh" Sadiya tace "Mu xa mu koma" da sauri tace "Ynxu?" Jiddah tace "Kinga ko wanka ba mu yi ba anjima xa mu dawo" a sanyaye tace masu toh, kafin ta mike tsaye suka fita dakin gaba daya, sallama suka yi ma yayanmu dake xaune falo, snn ta rakasu bakin kofa ta daga masu hannu, juyawa tayi ta nufi sama ya kirata, ta tsaya kafin ta juyo tana kallonsa yace "Breakfast" a hnkli ta tako har cikin falon. Ta xauna k'asa gefensa ya sauko ya shiga hada mata tea, ya dibar mata farfesu da kayan soye soyen dake wani kula daban, a tare suka yi break din sae dae ita turawa kawae take bata da appetite, lkci lkci ta kan d'aga kai ta kallesa, har suka gama, ta kwashe kwanukan da cups ta kai kitchen, bata fito ba sae da ta tsaftace kitchen din, snn ta fito rike da sweeper da mop, ajiye wayar hannunsa yyi ya Mike yace "Let me sweep sae ke kiyi mopping din baxa ki iya ba ke kadai," mika masa sweepern tayi, duk inda ya share ta goge har suka gama ta xube kan kujera wae ta gaji, yyi murmushi yace "Dama nasan xa ki gaji din ae, a gidan tsohon mijin ki wa ke maki aikin" turo baki tayi tace "Bana yi" yace "Ba kya me?" Tace "Aikin" bae daina kallonta ba yace "Wa ke yi toh?" Tace "bbu wanda ke yi," yace "Hka kike barin gidan" ganin ynda ya tsare ta da ido yasa ta mike da sauri tace "Ni wanka xanyi yayanmu" daga hka ta nufi stairs ta haura sama da sauri ya bi ta da kallo, ta gama cire kayan baccin jikinta knn daga ita sae undies ta dauki bathrobe xata sa ya shigo dakin, k'ara ta saki a gigice ta durkushe gun tana kare kirjinta, shi kansa ya rikice ba kadan ba ganinta hka don duk shakuwarsu rabon da ya ganta a hkn tun tana jss1, ya juya da sauri xae fita bae lura kofar a rufe yake ba ya buge goshinsa, mikewa tayi da sauri cikin rikicewa ta nufesa da sauri ta juyo da shi tana kallon goshin kmr xata yi kuka tace "wayyo Sannu yayanmu, " k'asa ci gaba da ganinta a hkn yyi ya rufe ido da sauri, sae a snn ta tuna ynda take da gudu ta sake sa ta nufi bayi, ya juya ya fice. Ko da ta fito cikin doguwar riga na material pitch colour me adon blue flower ta shirya, snn ta shiga gyara bedroom dinta, tana gamawa ta fita dakin ta nufi bangarensa, xaune ta samesa gefen gadonsa yana danna laptop, ta xauna gefensa tana kallon abinda yake, ya kamo hannunta cikin nasa yana matsawa murya can k'asa yace "Kin yi kyau princess" boye fuskarta tayi a shoulder dinsa, yyi murmushi ya rungumota jikinsa yana shafa gefen fuskarta a hnkli, ta kama hannunsa cikin muryar shagwaba tace "Ni bana so yayanmuu" cire hannun yyi yace "Toh na bari," da sauri tace "Toh yi hkuri, ci gaba" shiru yyi yana kallonta, ta shige jikinsa ita kunya, wani yar yaji tun daga tsakiyar kansa har yatsan kafarsa, ya lumshe ido ya rungumeta ssae ya cire dankwalin kanta yana shakar da'd'da'dan kamshin gashinta, ya kai bakinsa saitin kunnenta murya can k'asa yace "I love yhu princess" lumshe ido tayi ita ma, lkci daya ta kankamesa gabanta na faduwa jin bakinsa a wuyanta, kiss din wuyanta ya shiga yi yana laluban kirjinta, tayi lamo jikinsa bata yi wani yunkurin hanasa ba sae dae gabanta faduwa yake ba kadan ba daurewa kawae take, ganin ynda take shigewa jikinsa duk bae san na tsoro bne yasa ya turata kawae ya mike ya fice daga dakin xuciyarsa na tukuki, wani daki ya shiga ya fada kan gado ya runtse ido, wato a matse take knn tunda ta fi wata biyar ba miji shi sa xata wani dinga shishshige masa, ko irin karan nn bbu bare kunya, tunawa da yyi ba fa shi xae fara saninta ba yasa duk jikinsa yyi sanyi, ya ji bae ma sha'awar kusantarta, idan da ma ace ba a son ranta aka yi mata aurenta na farko bne, amma wnn ita da kanta tayi denying dinsa tace ga wanda take so, hawaye ne suka sakko idonsa.
🌸👩🏻 'ya mace kyautar Allah👩🏻🌸
By Ashmaad